Sashe 13
Jennifer Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Cikin hukuncin Allah cikin kwanaki uku ta warware sbd yanda doctors din asibitin suke kula da ita lallai tasha gata awajan yan gidan tmkr yarsu haka suka maida ita komai na jin dadi sun ajjiye mata xahra ce kawai taxo hospital din sau 1 sukam kullum anan suke yini haka Momy ta kafa ta tsare akan bataso iyayenta suji zancen dan kada hnklinsu ya tashi su dauki matakin rabata da gidan ita kanta Jennifer batai karanbanin tunanin sanar dasu ba dan muddin suka Sani to dukkan plan dinta ya rushe kulawar da suka nuna mata yasa takara sakankacewa ta kuma dauki damarar duk rintsi tana tare dasu har burinta ya cike suka daine mutanen da tai mu'amala dasu ta kuma yi sabo dasu sabanin iyayenta dan mamanta bata barinta mu'amala da musulmai dan tsoron karta musulunta tunda sunfuskanci Sam addininsu bai damu Jennifern ba
Yau aka salla mota suka dawo gida ta murmure sai rashin karbin jiki shima sai a hnkl xata koma nrml Momy canza mata daki tayi ta dawo da ita bangaren yanmatan gidan Jennifer taji dadin hakan sosai zahra kam taji haushi dan kiri kiri ta nuna bata so hakan ta faru ba da yamma suna babban falon gidan kamar yadda suka saba ya haisam ya shigo hira sukeyi banda Jennifer da tayi shiru tana tunanin wasu abubuwa da ita kadai tasansu ya xauna kusa da Momy ya dan kalli Jennifer yace ya jiki ? Kanta asunkuye cikin jin nauyi da kunya ta amsa da sauki Momy yaufa 12: jirginsu khaleel xai sauka Jidda cike da jin dadi ta mike tana rawa oyoyo my heart yau xai dawo dariya dukansu sukayi haisam yace ke kam kinfiya dauki ko irin Jan class din nan da kuma kunya tai far da ido wa zanjiwa kunya ?? Ya nuna Momy da ido tabbi momyn tawa ta taho da sauri ta rungume Momy momyn ta tallabota tana dariya wai fa kinji Momy ke xanji kunya
Murmushi kawai momyn tayi ruby tace ai Anty Jidda bata hada kowa da ya khaleel dinta ba inkaga tana rawar kafa to tana kusa dashi far Jidda tayi da ido sbd shi na musamman ne shiyasa nake rawar jiki akansa kada wata ta kwace min shi haisam yace ba mmk a tafiyar nan tashi yasamu wata girlfriend a can zaro ido tayi hade da bata rai ya haisam xamu bata fa ta shagwabe fuska Momy 😫😫kina jin yaya haisam ko Momy ta jijjiga ta sorry shareshi kin San halinsa dan tsokana haisam yace to shagwabatu da anyi mgn kice Momy 😫 kamar ke kadaice me ita
mikewa Jennifer tayi dan tagaji da jin hirarsu mai bata haushi dakinta sabo ta koma ta kwanta ta rufe kanta da bargo hawaye ya sauko mata
*****************
Tun 11: sukaje airport tarar shi Jennifer ma ta bisu dan yanxu sun maida ita tamkar tasu janta sukeyi sosai ajiki sbd sunji tana muradin addinin musulunci itakam taji dadin wannan mugunta ta xahra tunda gashi ta dalilin haka tana samun kulawa da kuma tausayawa tana ganin ta haka ne babban burinta xai ciki 12:10 jirginsu ya khaleel ya sauka suna tsaye wajan masu jira suka hangoshi hannunsa dauke da jakar shi dayan hannun kuma rike da iphat cikin kasaita da isa yake jefa kafarsa Jennifer na hangoshi gabanta ya fadi yayi Kyau yayi haske ya danyi kiba yana karaso wa Jidda tasa kukan shagwaba ta fada jikinshi yayi murmushi ya dan ture ta kadan hade da rike mata hannu yan uwan ma rungumeshi sukayi suna fadin oyoyo 1 week kawai amma kowa yayi missing dinka bai kula da itaba sai da ya kusa shiga mota ya ganta arakube ya kura mata ido bai San lokacin da yace kinyi rashin lfy ne ?? Turus sukayi gaba dayansu cike da mmkin tambayar da yai mata ganin jikinsu yayi sanyi yasa yace kin koma gefe kin rakube kamar Mara lfy oya Ku shigo mota mutafi nagaji ina son hutawa suka shiga mota dukansu suka bar wajan
*******************
Bayan kwna 2 da dawowarsa daga Singapore suna xaune basu Dade da gama yin breakfast va duk da yaga sauye sauye akan Jennifer bai nuna ya lura da hakan ba sbd miskilanci Jidda sai shishshige masa takeyi duk inda ya xauna tana kusa da shi Jennifer tun tana damuwa har tafa ra hkr ta xuba musu ido yauma tana kusa dashi tace sweeter ina tsaraba oh ! Ya fada na manta ke ! Yacewa Jennifer ta kalleshi ya miko mata key din dakinsa kije ki daukomin wata karamar jaka ta amsa tafice haushin shi duk ya kamata ta dauko ta kawo masa ya ciro wayoyi masu Kyau da tsada iPhone last ta wannan year din ya raba musu suka hau murna dukansu abin mmk ya dauko irinta sak ya mikawa Jennifer sororo sukayi dukansu ita kanta Jennifer mmk abin ya bata ciki kuwa har da Momy Jidda kasa boye kishinta tayi ya xakayi hk khaleel ka hada bamu kyauta da Yar aiki zahra ma mugun kallo tabi Jennifer ta shi ita kanta Momy da Rubayya wani rikitaccen kallo sukewa Jennifer ta sunkuyar da kanta kamar ta fashe da kuka tsawa Jidda tayi masa ganin bashi da niyyar amsa mata tmbyrta me kake nufi !? Ya dago kai hnkl kwance ni kikewa tsawa ? Sbd kin maidani danki ko ? Abinda kikeso xanyi ? Xaki iya hidimta min kamar yadda takemin gyaren daki girkina duk itace kifada min kintaba min daya daga ciki?? cikin jin haushi tace ai biyanta akeyi afusace yace ke kike biyanta abinda naga dama shinakeyi bakuma Wanda ya isa yace min danme idan kina so mushirya kibi tsarina idan kuwa ba haka ba ki kuka da kanki ya mike yabar falon tasa kuka ta mike tana sane ta takwa Jennifer hannu harda murxawa tai sama tana kuka
By
*UMMEEYY*
[2/28, 6:41 PM] Nana Zee: ✍✍✍JENNIFER✍✍✍
27&28
Tun xuwanshi saudiyya ya dage da addu'a sosai kullum yana masallaci yana adduar samun falala da kuma rahma awajan ubangiji xuciyar shi tafara haske damuwar dayake ji akan sanin wacece Jennifer ta taragu fiye da da dan da wani irin abu yakeji ya tsaya masa arai kansa ya kulle tunani ma rasa wanne iri xaiyi yanxu kam xuciyarshi tayi tass yasamu kwarin gwiwar da xaiyi binciken asalinta da kuma manufarta na munafuntarsu sai dai tunda yaje basu haduba daya idar da ibadarsa aikin nemanta yake tafiya haryanxu basu haduba
Kwanakin daya kesonyi sun kusa karewa xuciyarshi ta fara taradda din ko shareef al Hussain y samu nasarar kasheta ?? Dam gabanshi ya buga ya salam ! Dukkan mai rai mamacine amma baxaiji dadin mutuwar ta ba yaso ace ta musulunta ta tuba sannan yana son jin lbrinta dafa kanshi yayi shikam baita ba cin karo da wannan al'amarin ba koda kuwa a films tashi yai ya koma masallaci yai addu'a sosai sai dare ya dawo gida ya shirya kayansa a jaka dan gobe yake son wucewa ranso bai soba tunaninshi Jennifer bata raye ya kwanta ranshi abace
Washegari ya shirya ya fito ya hau motar daxata kaishi airport ya sauka daga motar ya shiga ciki
Bayan sungama masa komai ya xauna jiran time dan sai 1 jirginsu xai tashi wata mota ya hango mai Kyau sosai ta shigo tai parking ya kalli motar tai masa Kyau a ido ya kauda kansa ya cigaba da kallon shuke shuken da ke wajan dai dai lokacin daya ji sanarwar passengers wayanda suka da wo daga Egypt sun sauka ya sunkuyar da kansa kasa yana dagowa yaga wata mace mai kiba fara irin farin 9ja ya kuma kallonta yana son tunu inda ya santa wata ya hango sanye cikin riga da wando Pakistan ta yafa kyalen kayan akanta bayanta ya hango baiga fuskarba rungume juna sukayi suna dariya kana ganinsu kaga jin dadi da kwanciyar hnkl waiwayor daxatayi gabansa yai mummunan faduwa da sauri ya mike hade dayin Hamdala ya nufo su yana jin dadin sake ganinta kafin ya karaso har ta budewa babbar macen nan mota ta shiga itakuma ta xagayo tana kokarin budewa ta shiga Jennifer ! Ya kira sunanta ta waiwayo sbd yaxo gab da ita ta galla mishi harara tana mishi kallon raini fuskarta cike da tsiwa meyasa kike wasa da hankalina ? Dakata tace mishi baka da hnkl ya xaro ido yana mata kallon mmk ko kana da shi ?? Ta tambayeshi da rainin wayo shiru yayi yakasa bata amsa dan yasan da rainin wayo murmushi tayi ta bude mota kadan kaji ka kuma gani ta fada mota driver yaja ya wuce mmkinsa ya karo me yarinyar nan take nufi da kadan kaji kadan kuma ka gani ?? Tana nufin xata kuma cigaba da wahalar masa da tunani ?? Girgixa kai yayi zaiyi watsi da son sanin ko ita wacece koma metake son yi musu Allah ya fita hk time yayi ya hau jirgi ransa abace