← Book details Jennifer Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 18 OF 84

Sashe 18

Jennifer Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Suna shiga sukaci karo dashi yana kokarin shiga mota yai mmkin ganinsu tare nan da nan fuskrashi ta canxa gabanta ya fadi asanyaye ta fito daga mota yana harararta cikin gida ta shige tana jin tsoron abinda xai biyo baya awahalce ta xauna agefen gado hade da dafa kanta daya ke juyawa anya ma kuwa itace ? Jin kanta take kamar ba itaba wai mama da papa ba su suka haifeta ba jin abin take kamar amafarki ta fito daga daki xata gyara falon kasa a xaxxune tagansu dukansu dake har yanxu gidan acike yake da bakin da basu tafiba yawwa ummana taji muryar Jidda kinga mahukaciyar yarinyar da muke mgnr ta daxu ta nuna Jennifer gaba dayansu suka xuba mata ido wacce aka kira mama tace aw wannan ce ? Ai nazaji Yar wani kusa ce agarin nan yanda naga tana daukan knta jiya tana lika daloli ashe Yar su ujuku ce Yar gidan Malan shehu ke ! Jaraba kike kowa ? Gaba daya falon suka Sa dariya banda Momy da ruby zahra tace Jennifer OK koma wa kike xonan atsorace ta je kusa da ita hannu tasa da damki kunnanta meye matsayinki a wannan gidan tana xubda hawaye tace Yar aiki kinga wannan ta nuna zahra da Jidda daki taba minsu kwara ki tabani aknsu babu abinda baxan iyaba bani da Kyau in aka shiga gonta tun jiya aka kawomin kararki babu ke ba Ibrahim bare kuma Prince A.k Garkuwa sbd ba sa'anninki bane sun girmi ajikinki banda ma jaraba irinta namiji mai xaiyi da kaxanta? Dan Allah tashi tasakar mata kunne maxa akawomin hypo da kleen na wanke hannuna na taba kaznta fice kiba mutane waje sum sum ta wuce tana xubar da kwalla daki tana shiga daki ta fada gado hade da rushewa da kuka karar wayarta taji ta daga ba tare da ta duba suna ba muryar Momy taji kiyi hkr Jennifer bani da yadda zanyi sbd ianwar dadynsu zahra ceki kwantar da hnklinki komai zai wuce ba komai Momy ngd ta rarrsheta sosai sannan ta kashe waya

Da gamma tana xaune a daki ya shigo kamar ko yaushe fuskarshi ba walwala ya tsaya atsaye ina kikaje keda haisam ? Tayi shiru dan batai tsammanin tmbyr ba ke ! Bakayaji jine ? Cikin in ina a a a am mun munje kasuwa ne daga yau na hana ya fada cikin fada yai shiru sannan yace asanyaye kada na kara ganin kin fita da kowa kuma bana son nasake ganinki da mahboob ban yadda dakawacen Ku ba sannan daga yau karna kara ganinki da karamin gyale kina jina ?,kai ta daga masa kiyi mgn ina ji kuma zan kiyaye yayi Kyau yace sannan ya fice hawaye ya balle mata tana ganin abu iri iri

"**********************

Cikin sati daya haisam ya gama musu komai na tafiya taiwa Momy karyar xataje Edo state suka taho saudiyya

Saudiyya
Da yamma suka sauka Jennifer haushin hindu kawai takeji sbd tasa antaho da yaranta maza su biyu Mara Sa kyan gani ga gefe guda na xuciyar ta haushin hindun takeji batasan dalili ba haisam yai musu jagora dan suwa masaukinsu a hanya danja ta tsayadda su yana waiwayo fuskarsa yaganta acikin mota tana waya fuskarta cike da nishadi Hamdala dayayi da Saudi suka tmbyeshi yace ga wacce muke nema nan agabanmu baxasu iya ganinta ba dole suka hakura haisam yace drivensu yabi bayar mortar da ake janta basu Dade ba suka so wani tamfatse tsan gida mai gadi ya bude ta shiga suma suka bita ta fito daga mota tana yiwa motarsu kallon raini fitowa sukayi suna mmkin kamarsu da juna tana ganinsu ta kura musu ido ta kare musu kallo irin kallon sama da kasa sannan ta ya mutsa fuska suwaye Ku ta tambayesu araine ?
Dai dai lokacin da wata babbar mace ta karaso tana fadin oyoyo sulthana ganinsu yasa tai turus ta bata rai suwaye Ku a dake hindu tace mu yan uwan sulthana ne dan ko ba a fada ba ido ya tantance kuje kunemi inda yan uwan Ku suke yata itaka dai na Haifa tsaki hindu tayi nga alamar xaki raina mana hnkl mu kuma baxa mu jure ba xaro bindiga tayi ta nuna matar da ita ko ki fada mana gsky ko na daukeki da wannan sulthana ce ta shagaban matar dalla gafara malama ance ba sanku ba dolene ?,daga ka wai munyi kama ? Sai dai Ku harbeni tsawa hindu tai mata tsab zan harbeki dan naga baki da kunya fitsararriya matsa sulthana kada su cutar min dake cikin kuka matar take mgn tabbas sulthana ba yata bace tsintar ta nayi tafashe da kuka

By
*GARKUWA*
[2/28, 6:41 PM] Nana Zee: ✍✍✍JENNIFER✍✍✍

21&22
Kare mata kallo yayi kina lfy kuwa ?? Ya jefo mata tambaya ta kauda kai sbd tsura mata ido da yayi lafiya ya mahboob kawai kaina ne yake sarawa anya kuwa baxamu koma asibiti ba?? girgixa kai tayi basai mun koma ba zansha magani na daga kai yayi tasan kawai kyaleta yayi bai yadda da amsarta ba asanyaye ta wuce tana jin haushin Sa mata ido daya keyi musamman in tana cikin wannan yanayin data kasa gane mishi dakinta ta koma ranta amatukar bace babu abinda take tunawa irin yadda taga Jidda kwance gefen jikin ya khaleel tarasa dalilin dayasa take jin haushin haka anya kuwa taiwa kanta adalci ??

Tunda Jidda taxo gidan ta daina kai mishi coffee ko tee dan ta fuskanci kamar yana sane yake yimata haka indai yakira waya suwaiba take cewa ta daga ta kuma roketa da idan yace tana ina tace bata kusa jiddan ma kaucewa haduwa da ita take dan tana jin haushin ta tarasa dalilin dayasa hakan suna kitchen wajan Dora dinner hira suke jefi jefi wacce suwaiba ce karfin hirar ita hnklinta yatafi tunanin fitar da taga khaleel.sunyi da Jidda taji haushin ganinsu tare cikin farin ciki sunyi shiga mai Kyau da daukan hnkl da wuri suka gama ta fito kenan dan taje tai wanka ta ganshi tsaye kamar mai jiran fitowar ta alama yai mata da hannu cewar ta biyoshi garden ya wuce tabi bayanshi ba yadda ta iya tasan tsareta xaiyi da surutu da tsarin tsiya nuna mata guri yayi da hannu ta xauna shima ya xauna kusa da ita amincin Allah ya tabbata agareki maabociyar kyawu da kyautayi ina miki maraba da xuwa wajen nan ....dan karamin tsaki taja aranta haka ka iya tsarin mgn.....tare da kai ta amsa tana murmushin yake wow....murmushi yana yiwa kyawawa Kyau amma naki yafi dacewa da fuskarki idan kikayi murmushi fuskarki tana sauyawa ta koma asalin kirarata kyanki yana fitowa fiye da tunani tabe baki kawai tayi wannan abin dakikeyi Jennifer yana Sa kyanki ya haske duk wasu kyawawa dariya tayi dan yafara wuce gona da iri yasalam dariyarki tafito da kyawawan hakoranki Wanda haskensu ya haske taurarin da suka Dade da dushashewa ....girgixa kai tayi itafa wayan nan kalaman haushi suke bata ......ngd ya mahboob nine zan gode miki dan nasan kyawawan mata irinki suna da tsari da tunani akan Wanda yadace da suyi rayuwa dasu kowacce iri jennifer ya ambaci sunanta yana kallon kwayar ya idonta ta kalleshi ya kashe mata ido daya yana mata shu'umin murmushi ina son na tambayeki kanta akasa ta amsa da Allah yasa nasani ina son insan wacece ke ???? Araxane ta matsa da ga kusa dashi tana mishi wani irin kallo bangane ba ya mahboob?? nan da nan hnklinta yatashi sosai ta mike jikinta na rawa ya dago kai yana mmkin rikicewarta lokaci daya
Ina son nasan wacece ke ?? Maana tarihinki atakaice me kakeson Sani ?? Batasan lokacin da ta jefishi da tmbyr ba cigaba da kallonta yayi yana mmkin maganarta ban fahimceki ba Jennifer ? Laifine dan natambayeki asalinki ? Da sauri ta kwantar da hnklinta hade da komawa ta xauna tana kallonshi sunana Jennifer Solomon sunan mamata Sera amfi kiranta da Maman David gidanmu na cen bakin sabuwar kasuwa inda mamana take siyar da abinci mu yan asalin garin Edo state ne jim yayi yana jinta har tagama yayi murmushi hade da mikewa ngd ya kalli agogon hannunsa ankira magrub xanje nayi sallah gabanta ya fadi ta mike tanajin haushin rikicewar da ta nuna daxu tana addu'ar Allah yasa kada yayi tunanin wani abu ya wuce tabi bayansa da kallo itama tabi bangarensu cikin yanayi narashin jin dadi tafiya take batasan ina take Sa kafarta ba taci karo da katuwar mesar gidan daake bawa shukoki ruwa ta hardeta ta tafi luuu xata fadi caraf ya rukota hakan ya bata damar fadawa jikinshi sosai ta shaki kamshin turarensa me dadi ta lumshe ido tasan ya khaleel ne wani shock taji hade da bude idanunwanta data lumshe karaf suka sauka kanshi yana mata wani irin kallo kafin tagama tantancewa ya hanketa ta araxane ta kalleshi tuni tsoro da firgici ya ratsata hannu yasa ya tushe hanci yana kallonta a kynkymce kayi hkr ya haisam mummunan tsaki yaji kaxama yawuce hannunshi akan hancinsa yana toshewa ta juyo ta kalli ya khaleel da ya dauke kansa daga kallonsu ta wuce ta gabanshi tana mmkin wannan hadin me ban tsoro

Kansa ya dafe yana jin haushin taimakonta da yayi lokacin daxata fadi daya Sani kyaleta yayi ta fadi yaja tsaki kaxama datti munafuka mayaudariya yana nan xaune yana sake saken yanda xai bullo mata har yanxu yarasa ta ina xai fara a haka har akayi isha'i ya wuce masallaci yai sallah ya dawo gida kallo yafara yaji duk ya fita kanshi ya kashe ya kwanta yana tunanin wannan tunkushash shiyar matsalar ta Jennifer a haka bacci ya kwashe shi
Chapter 18 · 0% Book details