Sashe 70
Jennifer Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
kina shan kunu cup d'aya arana idan kika sha xaki k'oshi xakuma ki dad'e bakiji yunwa ba, wataran sbd jin dad'i kin d'auko kunun nan naki cup d'aya xaki sha sai kika ga bari ki k'ara masa ruwa yanda xaiyi afki sai kika xuba masa ruwa cup biyu ya xama cup 3 kinga kunun nan xai tsinke ya koma gashi nan dai amma fa yayi afki ki ka d'ibi cup d'ayan nan da kike sha kika sha ba ki dad'e da sha ba kika ji yunwa sai kika k'ara shan cup d'aya kika ji kin k'oshi ba'a dad'e ba kika kuma jin yunwa kika shanye ragowar sauran cup d'aya take kika ji kin k'oshi ba'a jima still kikaji wunya,
ranki dole ya b'aci dan dole ki nemi wani abun ki kuma ci tunda wannan yawan nashi baisa ya gamsar dake ba duk inda abinci yake dole ki nema kici inba haka ba kuma yunwa tai miki lahani
toh haka maganin mata yake ajikin mu idan kika sha bafa wata ni'imar yake k'ara miki ba a'ah takin nan dai wacce Allah ya baki ita
ita yake tsinkarwa tayi ruwa ta taho da gudin tsiya amma fa baxata tab'a gamsar da mai gidanki ba yanda kika sha wannan kunun kika k'oshi lokacin da kika sha daga baya kikaji yunwa shima haka xai kasance dashi ba shi da gamsarwa ko kad'an ko ya gamsar to na iya wannan lokacin ne baxa a dad'e ba xaiji sai a hnkl
ko yaya amfison ki xauna da natural test d'in da Allah ya halicceki da shi dan shi wannan natural d'in shine yake gamsarwa domin shine na ainahin ba fake ba
akwai maganin da suke gyara wajen sune kayan marmari su kam gina jikinki xasuyi sannan su tsatstsafo da test d'inki da kuma wasu magangunan way'an da suke marasa cutarwa
shi kanshi maganin ba wai ki yi ta shanshi ko yaushe ba ki d'ink'a amfani dashi sama sama sbd anfison original pure test d'in da Allah ya halicceki da ita shiyasa xakiga duk yanda kike gyara jikinki da maganin mata masu tsada bai hana mijinki yai miki kishiya idan akayi sa'a
batayi wa kanta illa da shaye shaye ko tushe tushe ba sai kiga hnklinshi ya koma kanta duk da ke d'in kinsha maganin mata kina liking dan ni'ima bai hana kiga yana rawar k'afa akan wata,
sbd yafi samun abinda yake nema agun wancen ke kam sai yawa amma bamai gamsarwa bane
kwanaki naga wani posting dayake ta yawo a social net d'in nan wai mijinta ya mutu daren auren ta sbd tasha maganin mata,
suna ganin ko ni'imar ce tayi yawa shiyasa yakasa hkr ahaka har ya mutu ko kad'an ba haka abin yake ba ta xama mai yawane ba gamsarwa bai samu abinda yakeso ba dole ya k'i hkr
mu taimaki kanmu mu gujewa shaye shayen magangunan nan mubar kanmu da wanda Allah ya haliccemu idan ma xamu k'ara duk da ance duk kyanka ka k'ara da wanka to musan wanda xamu sha .
babu babbar illahr ma irin matsi tushe tushe kinsan me wannnan tushe tushen yake haifarwa ?
infection
PID
daga nan kuma sai cancer
shiyasa xakiga kina fama da infection kiyi ta magani ba sauk'i tayaya xakiji sauk'i alhali kina wa kanki babbar illah kin damu wajan da ba ason ki fiya damunsa ?
kin matsa wannan kin matsa wancen dole kina so sai kin birge mai house ki kashe kanki ki birge mijinki
akwai hanyoyi da dama da xaki bi wajan birge mijinki ba sai kin cusa wani abu agabanki ba kisha nasha
kada ki yadda da maganin matsi ki sha nasha kawai dan wannan matsin yafi komai masifa yafi komai illah yafi komai illahta mace kiyi hkr da wannan matsin ko shi misk Aisha radiyallahu anha a wata sau d'aya take amfani dashi dan ta tsabtace wannan k'arnin na jinin haila
ke kuma kullum sai kinyi amfani dashi ko kuma bayan kwana biyu
wannan wajan baya buk'atar wani k'amshi ko wanne irine ki barshi yanda Allah ya halicceshi muddin xaki tsaftace shi to wllh kin huta
sai tsarki da viginal soap da yawa wasu matan suna magana akan tayaya xa'ace su daina wanke wajan da sabulu to ya xasuyi da dattin wajan?
yaxama dole ki daina amfani da ruwan sanyi idan baxaki iya dafawa ba ki tafasa da yawa da safe ki juye a flask inkika tashi amfani dashi ki d'iba ki sirka da kinje alwala dole dai xakiyi tsarki kafin kiyi tsarkin ki wanke lokon da kike ganin xaiyi datti ki wankeshi tass da wannan ruwan dumin sannan kiyi tsarki .
arana kin wanke wajan sau biyar duk kika tashi tsarkin alwala ki wankeshi tayaya xaiyi datti?
ko ke kike wanka sau biyar arana ya xaki koma ?
shima wannan wajan haka yakamata ki kula dashi ba yadda xa'ay datti yasamu mafaka dole wajan xai kasance atsabtace
[2/28, 6:44 PM] Nana Zee: ✍✍✍JENNIFER✍✍✍
107&108
*Ummee Garkuwa*
ki kiyaye kanki kafin lokaci dana sani ki kare lafiyar jikinki da kanki ubangiji Allah yasa mudace.
sai kula da uwar miji da dangin mijin:
duk dana san kun sani bari na tuna muku,
kin san darajarar da Allah ya bawa uwa ??
kinsani son xuciya ne ya mantardamu kada ki kuskura ki had'a kanki da uwar mijinki sbd tafiki nesa ba kusa ba
matsayinku ma ba d'aya yake ba
kowanne mahuluk'i ba sai mijinki ba anfison ka kula da iyayenka fiye da kowa.
musamman uwa duk da cewa kowa matsayinsa daban
kula da uwa dolene rashin kula da ita kuma tab'ewa ne asalin tab'ewa mu d'auko hadisan nan na cikin riyadussalihin akwai dogon hadisi wanda yake sananne agun kowa mutanen da suka shiga kogo dutse ya rufe dasu d'aya daga cikinsu yai tawassali da wannan y'ayansa da matansa da iyayensa duk suna jin yunwa da ya samo abinda xasu ci duk da yabar y'ay'ansa k'anana suna kukan yunwa haka ya juya ya fara kaiwa iyayensa sai da sukaci suka k'oshi sannan ya kaiwa iyalinsa.
ta dalilin haka Allah yai masa rahama.
kinga wannan kenan babbar hujja ce ta uwar miji ta fiki nesa ba kusa ba idan ma banda son xuciya tayaya xakiyi kishi da uwar mijinki?
ki d'ink'a jin haushin kyautata mata da d'anta yakeyi
ki auri d'anta sama taka ki ganshi da hakoransa cif kice sai ya banbanta ki da mahaifiyar sa
ke xakiso d'anki ya fifita matarsa akanki ? xakiso yayanki ya fifita matarsa akan taku mahaifiyar?
kiji tsoron Allah ki taya mijinki kyautata wa mahaifiyar sa wllh idan baya tare da albarkarta ke kanki baxakiji dad'in xama dashi ba balle har yai albarka da ciniki akasuwancinsa
farantawa iyaye da sa albarkarsu shine bud'in arxik'insu da samun yalwa da gamawa da duniya lafiya wanda baya tare da albarkar iyaye bashi ba samun rahama da rabuwa da duniya lfy
kwanaki da dad'ewa naga wani posting wai tana neman shawara mjinta yasaiwa mahaifiyarsa less na dubu ashirin ya sai mata shinkafa irin ta turawa mai tsada ita kuma ya sai mata less na dubu goma ya sai musu shinkafa y'ar govnaty wacce bata kai ta mamanshi tsada ba
ita tagaji ai itama tana da hak'k'i
akan me xai fifita uwarshi akanta,
kan kice me anfara comments na xagi kowa yana ganin mijin bai kyauta ba wata ma cewa tayi ya xa'ayi yai haka alhali itake kwasar gajiyarsa? idan dare yayi ya lallab'o sannan ya xuba rashin adalci irin wannan yaje ya kwana da uwarsa mana tunda yafi sonta.
ikon Allah kuji son xuciya ita kanta wacce tai posting d'in da yayanta ne yaiwa mamansu haka baxata fad'a ba
da d'anta ne yai mata wannan hidimar baxata tab'a fad'a ba
to ya kikeso yayi ? kina so ita ya bata na dubu goman ke ya baki na 20 idan akayi haka kina ganin shine adalci ? ko so kike ya sai muku na kud'i d'aya ? idan akayi hakan kina ganin adalci ya shigo ?
uwa !uwa ! daban take ba ahad'a ta da kowa ba babu babban kuskure irin kisawa uwar mijinki ido kowanne hak'kinsa daban amma fa hak'k'inta ya fi nakowa
kyautata mata yafi na kowa sbd manxon Allah sai da ya ambace ta sau 3 sannan ya ambaci uba tun farko ki kauda idonki ki danni xuciyarki ki maida ita uwa ki had'a kai dashi wajan faranta mata ki samu soyayya mai k'arfin gaske agun mijinki dan wllh ya fuskanci kina takun sak'a da mahaifiyar shi ko kina kishi da ita tsanarki xaiyi
duk yadda yake sonki ki
gwada akanki xaki so wanda yake k'in mahaifiyar ki ?
babu ruwanki da duk abinda xai mata sbd ko mai yai mata bai biyataba tana da hak'k'i mai girmna gaske akansa.
uwar miji:
kiji tsoron Allah idan kika takurawa y'ar wani sbd tana auran d'anki wllh naki y'ay'an sun shiga uku agun surakansu sbd hadisi ne ingantacce duk abinda kayi sai ammaka ki kauda idonki akan kyautatawar d'anki akan matarsa dan hak'k'inta ne yaxama dole ya sauke shi babu ruwanki da hidimar da xai mata kada kiga ke uwace kin isa da d'anki sbd haka bari ki muxgunawa matarsa to wllh Allah baxi barki ba dan kin tab'a hak'i idan baki da y'ay'a mata sai Allah ya baki wata surukar mara imani daxata dink'a casaki
d'anki yakasa katab'us kinga sakayyar wancen wacce kika takurawa ne
ki taya shi bawa matarsa hak'k'inta kinfi kowa sanin tana da babban hak'k'i akansa kada son xuciya yasa ki manta Allah idan har ya cuceta ta dalilinki Allah ba xai barki ba meyasa xaki tsani matar d'anki ? baxaki so abinda yake so ba ? baxaki taya shi sauke babban nauyin dake kansa na matarshi ba ? meyasa baxaki tausayawa d'anki ba ? idan ke kika haifeshi bafa halittarsa kikayi ba babu abin biyayya wajen sab'awa mahalicci babu babban abin kunya irin kishi da matar d'anki kin xubarwa da kanki k'ima da daraja bama awajan matar ba har awajan mak'otanki da yan'uwanki kin xama abar kwatance a layi kiji tsoron Allah ki so d'an wani a so naki