Sashe 29
Jennifer Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
********************
kitchen ta shiga ta shirya masa abinci kala kala wanda tasan yana so karfe biyu da rabi na rana ya dawo ya bar dady acan shi sai gobe xai dawo sbd yana da mittin,
tana shiga dakinsa ta tadda ya fito daga wanka ya xauna kusa da ita hade da kunna tv yana kallon tashar world sinima ta janyo flask xata fara xuba masa coffee dan tasan shiyake fara sha kafin yaci komai,
dakatar da ita yayi kinga " tashi ki cire wannan hijab din na jikinki a shagwabe ta kalleshi ya kau da kai yana kallon tv ganin ba wasa afuskarsa yasa ta cire ta ajjiye akan kujerar kusa dashi, ta dauko cup ta xuba masa coffee ta mika masa ya waiwayo xai amsa ya kalli kayan jikinta sun mata kyau sosai kamshin turarenta mai dadi ya cika dakin shi ya amsa yana sha kadan kadan ta xuba masa abincin ta ajjiye ta mike xata fita,
ina xaki tafi ? tayi shiru dawo ki xauna anan sai nagama cin abincin ya nuna mata kusa da shi a darare ta xauna tana jin kunya sosai ya kalleta yaga tayi nesa dashi daure fuska yayi ya nuna kusa dashi sosai, nan nace ki xauna, turo baki tayi ya yi murmushi sbd turo bakin yai mata kyau ta dawo kusa dashi ta xauna tana bata rai itama girgixa kai yayi yace yarinta ko meye na bata ran ?
dawowarta kusadashi yasa yaji kamshinta sosai sunkuyar da kanta tayi yasa hannu ya dago mata da fuskar ta suna kallon juna taja baya ya danji haushi hakan yasa ya fisgota jikinshi yana shinshinar kamshin ta yarasa gane wanne irin kamshine me fusgar sa da take sawa dankwalinta ya xame ya kalli gashin kanta baki sidik gam ya riketa ajikinshi laushin fatarta na fusgarshi da sauri ta tureshi hade da shagwabe fuska, plx ya khaleel sakin ta yayi ta matsa nesa dashi lumshe ido yayi ta mike da sauri ta xira hijab dinta gab dazata fita tace,
zamuje mu kwaso kayanmu sannan zanje na gaishe da maman dadiv, kai kawai ya daga mata cikin wani yanayi yarasa yadda akayi karamar yarinya take kokarin ta iya jan hnkl,
tana fita taci karo da sageer ya gaishe ta a kunyace ta amsa ya shiga dakin khaleel ya ganshi wani iri , dariya sageer yayi hade da rike baki, cikin zolaya yace ango ango a haka xa'ai karatun ??
harara khaleel yai masa hade da janyo wata hirar
******************
da murna ta fada musu ya bata ixinin ta je, a shirye suke momy tace danjuma ya kaisu, suna xuwa gidan yaran hindu suka tarar suka shiga ciki suna kwaso muhimman kayansu, da sauri boy one ya shigo madan ya kira hindu kinyi bako, da mmk ta kalleshi waye ? sadik osasa ne, da sauri ta mike a tsorace me yaxoyi ??
kwantar da hnklin ki madan yace wai yana son kuyi muhimmiyar mgn ne, afusace ta fito suka biyo bayanta a falo suka taddasu ya dora kafa daya kan daya da murmushi yace hindu, sulthana, Jennifer, gsky na tayaku murnan ganin juna kwantar da hnklinki hindu ba fada ko tashin hnkline ya kawoni ba, taimakonki naxoyi tunda kin bar min dubai dama ke kadaice kika fini a harkan nan tamu, kuma kin barmin shiyasa naxo nai miki tayin taimakona ko xaki iya siya,
ranta abace tace ina jinka , su kuwa su jannah da sulthana binshi sukayi da kallon mmk,
kin san ni aminin marikinki ne ?
yanxu haka kina neman iyayenki meya sa kika manta dani alhali kinsan nasan duk wani sirrinshi ?
asalima kina kwana arba'in aduniya aka kawo mishi ke tare dani dashi akai mana gargadin komaarki gida daukan ranmu, nasan mahaifinki da mahaifiyarki xaki iya biyana na fada miki suwaye iyayenki ? ajiyar xuciya hindu tayi kudin har nawa kakeso ? sulthana ce tayi tsaki kaga malan kaxo kana yiwa mutane wani gadara gadara kawai inxaka fada ka fada, kallonta yayi da murmushi yace kimsan ahmad al'mansoor ?
araxane da kuma mmk ta kalleshi hade da murguda baki,
ya taba bani aiki akan ki yana so na lalata miki fuska da acid ganin kece yasa na kyaleki, sbd nasan ke wacece, da fada tace dakasan ni wacece sai akayi yaya ? nifa bana son gadara kawani tara wani uban kasumba ko kyan gani baka dashi kanawa mutane dariyar mugunta wai kai mai adalci kawai ka fada mana suwaye iyayenmu ? idan xaki iya biyana gashi ya miko mata karamar takarda rubuce da adadin kudin dayake bukata hindu ce tai caraf ta mashe ta duba xaro ido tayi tana kallonsa plx osasa baxan iya biyan wannan kudin ba aina zan samu, dariya yayi haba hindu kece fa a yanxu in kikai niyya tsab xaki samu nin kinsu kin mata hikimar ki ta damfara ? kinfi kowa kwarewa girgixa kai tayi sulthana ta warce takardar ta duba ta xaro ido itama ta mikawa jannat itama xare ido tayi ya mike cike da ji da kansa kuje kuyi shawara amma zan taimakeku da mgn daya ku kiyaye yawo barkatai dan har yanxun wanda suka tarwatsa muku rayuwa sunana bibiyarku da mmk suka kalleshi ya fice ya barsu jigum sukayi suna kallon juna cikin tashin hnkl ga koshi ga kwanan yunwa, kowacce tambayar kanta su kuwa me sukayi ake bibiyar rayuwarsu haka ?
By
*Ummee Garkuwa*
[2/28, 6:42 PM] Nana Zee: ✍✍✍JENNIFER ✍✍✍
55&56
Murna Sosai yake xuxciyar Shi tass haka ya shirya ya fito cikin harabar gidan yana ta farin ciki
Tana kwance a daki ranta ajagule Sam tarasa me ke damunta fargabar ta daya batason.waye wanda xata aure ba tana kudundune Jikin bargo tana tuna rayuwar da xatayi nan gaba da Wanda sam bata sanshi ba hawaye ya Sauko Mata babbar murna ta shine yau ta amshi musulunci nan da nan jikinta ya fara karkarwa Hindu ta shigo dakin,amarya jannat ganin tana karkarwa yasa ta xare ido yasalam! Meye sameki ? Shiru tai Mata Dan bata da amsar bata, Zuma tayi kusa da it a,
Ta taba jikinta hnklinta ya tashi sbd zafin da taji yayi da sauri tai dakin mommy,
Ta sameta ta idar da sallah,
Momy zaxzabin jannat fa bai Sauka ba da sauri momy ta tashi ya salam magani ta dauko muje tasha wannnan in dai bai sauka ba zankira Dr,
Dakin nata suka koma ta bata magani tasha ta koma ta kwanta momy tafice daga dakin Tabar Hindu kusa da ita sulthana ce Ta shigo tana guda ta yaye bargon data lulluba tashi amarya tashi Kiji waye mijinki, kallonta jannat tayi gabanta na faduwa araxane take jikinta na karkarwa,
Yanxu mahboob yake fadamin wannnan dan zafin kan aka daura Miki aure dashi,
Lumshe ido tayi cikin farin ciki Mara misaltuwa komawa tayi ta kwanta tana jin tamkar ita tafi kowa sa'a aduniya,
Hindu tace Amma naji dadi dan gsky sunfi dacewa dashi,Ta juyo tana murmshi ina tayaki murna jannat Allah yasanya alkairi,
Tna murmushi ta amsa da amin ita Kadai tasan farin cikin data keji
************
Sagir ya hango da sauri sagir din yakara so wajansa ranshi a bace, cikin fda yace masa ina kaje tun daxu?
Dariya khaleel yayi sorry abokina ban San ni za a bawa jannah ba,
Dan karamin tsaki sageer yayi sai kuma yayi dariya yau Jennifer taxama taka mutunina ya miko masa hannu sukai musabiha hade da jinjina hannu juna cikin matukar farin ciki yace Allah ya cika min burina yabani abin dana keso mai matukar mahimmanci,
Dady ya taimakeni sageer da ban San Halin da zan fada adalilin rashinta ba,
Sageer yace sai Ka kiyaye gaba kuma
Dariya yayi kadan ya cije lebensa me zan kiyaye sarkin sakin mgn?
Da dariyar yake yace kallon ruwa,
Still yana dariya yace sageer baza Ka gane me nake nufi ba sbd kai mayen matane,
Yarinya ce jannah na aureta dan ina sonta Amma babu abinda ta iya na kula da rayuwar wani ita kanta tana bukatar a kula da tata rayuwar,
Dariyar shakiyanci sageer yayi kana wasa da yaran yanxu,
Wai kuwa khaleel ta fada maka tana sonka? Mikewa khaleel din yayi, bata fada ba still xata fada sageer,
Jinjina kai sageer din yayi kana nan akan bakanka?
Dafa kafadarshi yayi sageer kafi kowa sanin bana mgn biyu
Da mmk sagir yace kai khaleel yakamata ka sassautawa kanka kana son yarinyar nan fa,
Sosai ma khaleel tayimin yarinta ne akwai time da zanyi hkn da kaina,
Hannunsa yaja kaga muje muyi sallar magrub binshi sageer din yayi yana jinjina halin khaleel na kafiya,
*********************
Suna fitowa daga sallah momy ta kirashi tasanar dashi zaxzabin da jannat takeyi,
Hnklin Shi ya tashi yai cikin gidan afalo ya taddasu duka yana shiga sulthana tace,
Angon jannat kasha kamshi momy ga angon gidanmu ya shigo murmushi momy tayi itama cikin wasa tace angon da ba ya fara'a
Sulthana tace ango yaufa ranace ta musamman plx Ka saki fuska, kallonta kawai yayi ya sunkuya kusa da momy tasa hannu tana shafa kansa haba khaleel kayi dariya mana murmushi yayi sulthana ta kwashe da dariya yau za'ai ruwa da kankara dukansu sukai dariya banda Zahra data rikice lokaci daya ya khaleel da auren Jenny? Taga kamarma yana cikin farin ciki dolene ta fadawa jidda wannan mugun lbrin momy tace Ka hau sama tana cen naga zaxzabin ma ya sauka ba kamarwdaxu ba ya mike yai sama xuciyar cike da son ganinta amatsayin mallakinsa kai tsaye dakinta ya nufa