Sashe 92
Halysaah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Is this also among ur lies?" Ta sunkuyar da kanta wasu sabbin hawayen na sauka idonta, yace "Bazan sake fita gidan nan da daddaren nan ba saboda ke, after all mate din ki ne ke enduring labor pain" Ita dai bata ce masa komai ba har ya fita daga dakin, sai a sannan ta dago kanta with tears rolling down her face, ta kalli ledan da ya ajiye, rarrafawa tayi zuwa gun ledan ta bude taga Sanitary pad ne, daya ledan kuma abinci ne da ya siyo mata a eatry da bottle water, ta daure ta mike tsaye da kyar bayan ta cire pad daya ta bude closet ta dau sabon underwear dake ciki ta tafi bandaki, bayan ta gyara jikinta ta wanke hijab dinta da yayi staining a bandakin sannan ta fito, rigan bacci wanda ya
an fi sauran mutunci ta dauka ta saka, ya saukar mata har kusa da gwiwa, kasa cin abincin da ya siyo mata tayi, haka nan ta bude ruwan goran ta sha sannan ta dau pillow ta ajiye a kasan dakin ta dau duvet din saman gado ta kwanta tana jin ciwon cikinta na tsananta, ita rabonta da ciwon mara tun ranan farko da ta fara period, haka nan hawaye yayi ta zuba idonta, har ta samu bacci ya dauketa taji budewar kofa, taki bude idonta tayi lamo a inda take bugun zuciyarta na tsananta, ya zagayo har inda take ya duka gabanta, hannu ya kai forehead dinta hakan yasa ta bude ido da sauri, magani ya mika mata da ruwa a hannunsa ta sauke idonta sannan ta daure ta mike zaune ta amshi maganin da ruwan hannunsa ta sha, ajiye sauran ruwan tayi a gefenta har sannan ta kasa kallon idonsa, taji yace "Meye da gadon da baki hau ba?" Kai kawai ta girgiza masa yace "Get on the bed now" Tashi tayi ta koma gefen gadon ta zauna, kana ganinta kasan a tsorace take, ya dau pillow da duvet din ya ajiye mata saman gadon, kwanciya tayi ta lulluba da duvet din ta kulle idonta, tana ji ya fita ya kullo mata dakin, ta bude idonta da sauri taga ya kashe mata wutan dakin, hawaye taji na gangarowa ta gefen idonta, gradually taji ciwon maran ya fara subsiding after almost an hour of taking the drug he gave her, daga nan kuma bata san sanda bacci me nauyi ya dauketa ba, wajen karfe ukun asuba yunwa ta farkar da ita, ta mike zaune tana bin dakin da kallo har wani rawa jikinta yake saboda yunwa don rabonta da abinci tun shekaranjiya ga kuma maganin da ta sha babu komai a cikinta, zamowa tayi daga kan gadon tana laluba ledan abincin da ya kawo mata taga ya dauke, rasa yanda zata yi tayi, tana ta zaune a haka kawai taji ya bude kofar dakin hannunsa rike da wayarsa da ya k
unna fitila, shigowansa na uku kenan zuwa dakin amma duk bata sani ba tana bacci, haskata yayi da wayarsa ya karaso cikin dakin ya kunna switch din fitila, ita dai ta sunkuyar da kanta kamar munafuka tana jin zuciyarta na throbbing, yace "Me kike yi a nan?" Sai a sannan ta daga kai da kyar ta marairaice amma bata ce komai ba, ya daure fuska yace "Nace me kike yi a nan?" Da kyar tace "I am hungry" Yace "Me yasa baki ci abincin da na kawo maki jiya ba?" A hankali tace "Na kasa ci" Juyawa yayi ya fita daga dakin, ta lallaba ta koma saman gadon ta kwanta tayi lamo, after almost 10 mins sai gashi ya dawo dakin da abincin bayan yayi microwaving din mata, nan kan bedside drawer ya ajiye mata abincin da ruwan gora, bata jira yace mata komai ba ta mike zaune tana sunkuyar da kai kamar mara gaskiya ta kai hannu ta dau abincin, shi dai yana tsaye yana kallonta, a hankali ta fara cin abincin har sai da ta ci rabi sannan ta kallesa cike da karfin hali tace "Na koshi" Yace "Cinye sa" Bata masa musu ba ta ci gaba da cin abinci har sai da ta cinye, amma fa da kyar ta dinga turawa, ta ajiye plate din a saman beside drawer, juyawa yayi ya fice bayan ya kashe wutan dakin, Khaleesat ta koma ta kwanta tayi lamo kan pillow, ta ma rasa wani tunani zata yi at this point, ta goge hawayen da taji yana gangaro mata, ba ita ta koma bacci ba sai da aka yi sallan asuba.
Wajen karfe bakwai na safe ta fito daga wanka daure da towel tana tafiya a hankali ta bude closet din dakin tana tunanin abinda zata saka, kana kallon fuskarta kasan tana cikin damuwa me tsanani, fargabanta yanxu idan ta gama period ya kenan?
Ta ina zata fara nema ma kanta solution yanxu, what next? ta fashe da kuka a hankali tana jin kirjinta na mata zafi, ta jingina da closet din tayi kukanta me isanta tana tausayin rayuwarta, daga karshe ta goge hawayenta a sanyaye ta dau wata riga wanda har kasa ne amma it's transparent, ajiyewa tayi gefen gado ta cire hair net din dake kanta tun shekaranjiya, tana tafiya a hankali ta karasa gaban madubin dakin, turarurruka iri iri ne da mayuka, da man kai, ta dau turaren jiki kadan ta shafa sannan ta shafa ma kanta man gashi don tana barin sa ya kara kwana daya a haka bata shafa mai ba duk tangling zai yi barin dama cukuikuyesa kawai tayi cikin Hair net din Aunty Farida, ita ma Aunty Farida haka gashinta yake, infact dukkansu har Umma da su Islam duk texture din gashinsu daya, tana cikin shafa ma gashinta oil aka bude kofar dakin, still tayi a inda take gabanta ya fara faduwa, taki yarda ta kalli direction dinsa, da kyar ta ajiye oil din hannunta ta dau Hair net zata mayar da gashinta ciki, taga ya amshe net din a hannunta ya juyo da ita yana kallonta, ta sunkuyar da kanta kirjinta na heaving shi dai kallonta kawai yake, short ne kadai jikinsa shi ma da alamar he just took his bath, ya jawota jikinsa ya daura goshinsa saman gashinta at the same time yana shafa dogon ba
in gashinta a hankalin, Khaleesat ta runtse ido zuciyarta na bugawa, murya can kasa taji yace "Why did u change ur mind abou me?
It's all my fault right?" Jin bata ce komai ba ya dago kanta yana kallonta, kawai jin bakinsa tayi a nata bayan ya lumshe idanuwansa, tsoron turje masa take yi don bata san me zai biyo baya ba idan tayi hakan, jikinta ya dinga rawa kamar me zazzabi hawaye na sauka idonta tana girgiza masa kai amma ta kasa cewa komai kar ya mareta kamar yanda ya saba, a haka ya ja ta zuwa saman gadon dakin yana sarrafata, he made sure he romanced her deeply to the extent that sai da ya birkice mata kamar ba shi ba, daga karshe kuma ya kyaleta kar ya kasa controlling kansa gashi tana period, amma fa sosai ya iya kai zuciyarsa nesa kafin ya kyaleta ya koma can edge din gadon yayi rub da ciki tare da lumshe idonsa, everything about Khaleesat is just perfect for a Man, laushin jikinta kadai ya isa ya kara gigita mutum, Khaleesat ta koma daya side din gadon a hankali take kukan takaici faduwar gabanta ya tsananta, juyawa yayi ya kalleta after some minutes yaga yanda dogon gashinta ya rufe duk fuskarta tana kuka, sai kuma ta zamo a hankali daga saman gadon ta kife kanta da jikin gadon tana shessheka, ji tayi ya dafata ta juyo a firgice tana komawa baya don bata san sanda ya zagayo ba, ya sa hannu biyu ya maida duk gashinta zuwa gefen fuskarta yana kallonta, tuni ta daina kukan da take saboda tsoro, ta sunkuyar da kanta kirjinta na heaving, jawota yayi jikinsa ya rungumeta ya lumshe ido, ita dai tayi tsit tsabar firgici, a haka ta dinga jin bugun zuciyarsa tana jikinsa, they were like that for 3 mins daga karshe taga ya mike a hankali ya fita daga dakin ta bi sa da kallo tana share sabbin hawayen dake sauko mata a fuska, throughout ranan haka Khaleesat tayi ta zama a daki sai dai ya kawo mata abinci, da ta tuno abubuwan da Abdul yayi mata daxu sai ta firgita, sai ya zama kamar tana hallucinating ne, hakan ya dinga sa mata ciwon kai taji kamar zazzabi zai rufeta, saura kadan panic attack ya kamata a dakin banda Allah ya takaita mata, gaba daya yanxu tunanin menene makomar rayuwarta take, shikenan haka zata hakura tayi zaman aure da Abdul ta ci gaba da shanye duk bakin cikin da zai kunsa mata a zaman aurensu bata da me tsaya mata tunda shi din mijinta ne?
Did she even have a way out with the way things turn out to be all of a sudden?
Is this going to be the beginning of a new era a rayuwarta?
Shikenan irin rabuwar da zata yi da su Housemate dinta kenan?
Kilan ma ba lallai ta sake ganinsu ba a rayuwarta?
Shikenan haka Abdul zai ci gaba da caging dinta a gidansa ga threatening din kashe mata siblings da yayi idan taki zama da shi?
Duk wa ennan tunanin suka sa ta dinga kuka tana tausayin sabuwar rayuwar da take kokarin fadawa, don tasan Abdul na gane ta gama period bazai daga mata kafa ba and that is the end of her, kuma shikenan dole ta zauna tayi zaman aure da shi ko da yankan naman jikinta zai dinga yi kuwa don azabtarwa, tunda Ummanta ta haifeta tana jin bata ta
a shiga irin wannan tashin hankalin da take ciki ba a wannan lokacin, tana jin alamar zai shigo dakin take goge fuskarta ta langwabe a zuwan ciwon ciki take....