Sashe 161
Halysaah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
To ai wannan norms ne a wajen ku tunda iya runguma ce kawai..." Jay ya dinga masa wani kallo, Ajay yayi murmushi yana gyara zama yace "Ko kuma kawai ka kira gida a daura maku auren, ko ni sai in rakaka ka tare a can apartment din kawai" Jay yace "What is this u are saying?" Ajay yayi dariya yana shan grape dinsa bai ce masa komai ba, Jay dai kallonsa kawai yake, can Ajay ya daga kafada yace "Or better still idan kanwar Baabarta na da Passport kawai ka nema mata visa idan Allah yasa an bata sai ta zo ta zauna da ita har ta gama jarabawan....." Jay yayi shiru kamar me nazarin abinda Ajay yace, after some seconds yace "What if ba a bata visa din da wuri ba, sannan before Everything is process kasan zai
an dau lkci may be kafin nan ma sun fara jarabawan" Ajay yace "To ni iya shawaran da zan iya badawa kenan, ban san kuma yanda zaka yi ba, stop stressing me with ur problem plss" Jay yace "Why not stay in the apartment with her, har zuwa sanda kanwar Mom dinta zata zo" Ajay ya daga kai ya kallesa, can yace "Wa zai zauna a apartment din?" Calmly Jay yace "Kai....." Ajay ya ajiye fruit din hannunsa yace "Amma ka ma raina min hankali Jay, ni ne zan zauna da ita a apartment din ga ni Bodyguard ko?
Can you even hear ur self? kawai sai in koma apartment dinta in zauna gadin ta saboda ni bani da aikin yi, in da gaske neman me gadinta kake ka sa Salem ya koma apartment din da zama mana tunda ya gama masters dinsa, after all she was sharing an apartment kafin ka santa a kasar nan, so yanxu ma zata iya sharing da Salem as her Housemate" Jay ya dinga kallonsa babu ko kiftawa, har ransa yaji zafin abinda Ajay yace wai ya hada Khaleesat da Salem a gida daya, duk da ba wai Salem na da wani mugun hali bane amma yaji haushin hakan sosai, har Salem din da bai masa komai ba sai da yaji ya fara jin haushinsa a zuciya, mikewa yayi ya fice daga parlon kamar zai tashi sama, Ajay ya ta
e baki ya ci gaba da shan fruit dinsa ya jawo remote ya kunna TV.
Khaleesat na zaune tare da Safiyyah bayan sun gama lectures wajen karfe shidda saura na yamma, ita dai sai kallon Safiyyah dake bata labarin yanda Mustapha yace zai nemi Abdul duk inda yake ya basa hakuri don shi baya son fitina a kasar mutane, cikin bacin rai Safiyyah ke bata labarin tana cewa "Mustapha
ata mana sunan family kawai zai yi a zata mu coward ne matsorata, abun duk ya dameni wallahi, har da cewa in na sake kula Abdul zai kira babana ya gaya masa, ni kuma tsoron old Man dina nake wallahi...." Ita dai Khaleesat kallonta kawai take ba don tana sauraron abinda take cewa ba, infact gaba daya ma bata san me take cewa ba, kawai memories din jiya da daddare ne ke dawo mata a kai, ko karatun ma yau bata san abinda aka yi ba sunan ta zo school ne kawai, kana ganinta kasan she is in a very happy mood today, Safiyyah tace "Wai yau naga sai fara'a kike kamar warce aka biya ma kujeran mecca, meye sirrin kawata, wallahi na zata idan na shigo school zan ga idanuwanki sun kumbura don kuka tunda aikin ki kenan, amma naga sai farin ciki kike kina nishadin ki, yau har da kula Coursemate dinmu a Hall kamar ba ke ba" Khaleesat tayi murmushi tana wasa da zoben hannunta tace "To saboda me zaki ga idona ya kumbura don kuka?" Safiyyah tace "Akan issue din Abdul mana, ai nasan halin ki sai ki iya kwana kina kuka" Khaleesat ta ta
e baki har sannan tana murmushi tace "That was then, I don't have time for that now Safiyyah, ni fa na ma dena tsoron nasa yanxu, kuma ba abinda ya isa yayi min...." Safiyyah ta kyalkyale da dariya tace "Nagode tawan, don Allah a wani kasuwan kika siyo liver din nan naki me shegen kyau?" Khaleesat bata san sanda tayi dariyan ba ita ma tace "Allah da gaske i am not afraid of him any longer Safiyyah" Safiyyah tace "Ko ke fa, yanzu tun asali da haka kike ai babu me taka ki kawata, amma naji dadin wanda ya siyar maki da liver din nan har kika samu kwarin gwiwa...." Shiru Safiyyah tayi ta daga kai tana kallon Abdul that is coming toward them, tuni Khaleesat ta hade rai bayan ta gansa ita ma, ta fara tattara reading materials dinta a jaka, ta dau jakar tana kallon Safiyyah tace "Mu je Sophie" A tare suka mike Safiyyah na ta
e baki, Khaleesat na fara tafiya Abdul ya riko veil dinta yana kallonta yace "Don Allah ki bani minti biyar mu yi magana Khaleesat" Ta juya ta kallesa fuskarta a murtuke tace "Let go of my veil Abdul" Yayi kasa da murya yace "Plss Khaleesat, i want to say one or two words, don Allah ki bani lokacin ki ba don ni ba" Fixge veil dinta tayi a fusace kafin ta bar wajen kawai taga ya shige gabanta yana mata magiya yace "Don Allah fa nace maki Khaleesat, ko minti biyu ne ki bani" Safiyyah dai ta koma gefe tana wani dariya kamar taga wawan zama, lallai Abdul ya zama abun dariya yanxu don tsakaninsa da Allah ya marairaice ma Khaleesat, Khaleesat ta juya tana jin zuciyarta na tafarfasa zata bi daya direction din taji ya riko hannunta this time around, bata san sanda ta juyo ta sauke masa mari a fuska ba, cikin fushi tace "Baka da hankali ne Abdul?" a hankali ya sake hannunta don bai ma san hannunta ya rike ba, yana kallonta calmly yace "I am sorry Khaleesat, I didn't mean to...." Tuni ta juya ta bar wajen kamar zata tashi sama, Safiyyah da ta saki baki hangangan ta bi Khaleesat da kallo, slapping Abdul was the least thing da tayi zaton Khaleesat zata iya yi a rayuwa, Safiyyah ta kalli Abdul da ya zauna inda Khaleesat ta tashi ya rike kansa, bin bayan Khaleesat tayi har sannan ta kasa rufe baki with shock, ita kuwa Khaleesat ta sha kunu Kamar bata yi komai ba tana ta tafiyarta, bayan sun yi nisa a hankali Safiyyah tace "Khaleesat??
Did you just slap him?" Without looking at Safiyyah tana ci gaba da tafiyarta tace "He asked for it, don me zai rike min hannu, ko bashi da hankali ne" Safiyyah da ta bude baki tace "Don Allah wa ya koya maki haka?
Dama kin iya haka all this while kike maida kanki rubabbiya ake taka ki yanda aka ga dama?
I still can't believe your action Khaleesat, Omg" Khaleesat ta tsaya ta ciro wayarta dake vibrate, number Housemate dinta ta gani dama kuma she was expecting his call don shi yace ta jira zai zo ya dauketa, tayi picking call din ta kai kunne, after some seconds tace "Eh mun gama tun daxu" Safiyyah dai kallonta kawai take da mamaki har ta gama wayan, sannan Khaleesat ta kalleta tace "He came to pick me, mu je sai yayi dropping din ki tunda hanya daya ne" Safiyyah ta rike ha
a tace "Ni fa na kasa yarda marin Abdul kika yi da gaske, don da bana wajen aka yi ko jikina kunnuwa ne bazan yarda ba, ko ni duk fitina ta bazan yi gigin marin Abdul ba wallahi" Khaleesat ta hade rai tace "Ni dai don Allah mu tafi, kawai yayi ta bibiyata a makaranta yana daga min hankali for what reason? babu komai fa tsakanina da shi yanxu don me bazai bari inyi rayuwata irin na kowa ba, i am fed up with this" Hawaye ne ya ciko idonta ta fara gogewa tana ci gaba da tafiya, Safiyyah dai tayi shiru tana bin ta, don yau kam Khaleesat ta goge mata hadda tasss, a haka suka karasa inda Housemate yayi parking motarsa, yana ganinsu ya sauko daga kujera me zaman banza, Safiyyah na washe baki ta gaishesa ya amsa da murmushi fuskarsa yace "Ya lectures din?
Ko kuma ince revision, since exams is around the corner" Safiyyah tace "Alhamdulillah Yaya Jawwad" Juyawa yayi ya kalli Khaleesat, ganin mood dinta nan da nan fara'ar dake fuskarsa ya bace, ita kuwa Safiyyah sai gwale ido take bayan ta hango Ajay zaune driver seat, shi kuwa dama tun da ya hangosu da Khaleesat ya toshe kunnensa da ear pod yana kallon gabansa, Housemate na kallon Khaleesat ya bude mata back seat, cikin sanyin murya ta gaishesa sannan ta shiga motar, ya kalli Safiyyah yace "Tun da hanya daya ce ki shiga mu ajiye ki ko?" Safiyyah na kirkiran murmushi ta girgiza kai tace "A'a akwai wata Coursemate dinmu da nake jira akwai reading material dina a wajenta" Jay yace "Alright Safiyyah sai anjima" Daga haka ya bude front seat ya shiga, Safiyyah ta daga ma Khaleesat hannu sannan ta jefa ma Ajay harara duk da ko kallon inda take bai yi ba, ta juya tayi wucewarta, Allah ya rabata shiga mota daya da fitinannen nan, kila ma tana dosana kugunta a kujeran motar zai ce ta fita, in ya mata haka kuma tsaf zata masa rashin kunya ita kam, to ina dalili, gwara da ta kama kanta taki bin su....
Bayan sun bar school din Jay ya kasa daurewa ya juya yana kallon Khaleesat yace "What happened Housemate?" Khaleesat ta girgiza masa kai alamar ba komai, yace "No there is something, why are you Moody?
Tell me pls, wa ya bata maki rai?" Kamar Khaleesat bazata ce komai ba, sai kuma ta sauke idonta tace "He still followed me again today" Ta madubin mota Ajay ya kalleta jin abinda tace, Housemate yace "Sai me ya faru kuma?" Khaleesat tace "Rike min hannu yayi wai in tsaya in sauraresa ni kuma na maresa nayi tafiyata" Ba Housemate dinta ba, Hatta Ajay sai da ya bude baki yana kallonta ta madubi, Jay was totally speechless yana kallonta, can ya juya ya kalli Ajay, Ajay yace "Kika maresa?