Sashe 104
Halysaah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Da daddare bayan magrib yana kwance parlor ya kunna karatun Alkur'ani ta wayarsa yana saurare, tun da Khaleesat ta fito zata je daukan abinci a kitchen ya bi ta da kallo, har ta fito daga kitchen din ta wuce dakinta da abincin, ya mike zaune, after a while sai ga ta ta sake fitowa ta kai plate din kitchen, hijab ne har kasa a jikinta, still da ta fito haka ya bi ta da kallo, ita dai ta gefen ido kawai take kallonsa har ta koma dakinta, Bayan isha'i ya bude kofar dakinta, sosai ta tsorata ganinsa, suna hada ido ta sunkuyar da kanta don dama zaune take kan darduma ta idar da sallah, Yace "Make me a cup of tea" A hankali tace "Toh" Jiki a sanyaye ta tashi taje ta dafo masa tea din ta kai masa dakinsa, haka kawai gabanta ya dinga faduwa ganin kallon da yake mata, ta dai ajiye cup din tea din sannan ta fita ta koma dakinta ta kashe wuta ta kwanta ta shige cikin duvet, banda faduwa babu abinda gabanta yake yi, har ta fara bacci ta ji ana cire duvet din jikinta ta mike zaune a tsorace tana kallonsa kamar zata yi kuka don ya kunna dim light a dakin, yace "Nan wai wayo kika yi kika zo kika kwanta da wuri?" Sunkuyar da kanta tayi zuciyarta na bugawa bata ce masa komai ba, ya xauna gefenta ya jawota jikinsa a hankali, yayi kasa da murya yace "Kar ki manta you are my wife legally Khaleesat, why are you making everything seems hard for us both?" Kuka ta fara yi a hankali, yana magana kamar me rada yace "You just have to stay calm and relax plss, i promise i won't hurt you Khaleesat, the lube will help, jiya kin ki sakin jiki shi yasa bai yi ba" Khaleesat dai kukan tashin hankali kawai take bata ce masa komai ba tana kallon lube din da ya ajiye saman gado, kwantar da ita yayi taking off her nighty ya fara bi da ita gently kamar yanda yace, duk yanda Khaleesat ta saka ma ranta yau dai zata daure kawai tayi hakuri yayi abinda zai yi amma yana fara ta
ata ta fara masa kuka da karfi tana turjewa, tsabar feelings dinta da yake ji yau duk bai ma san tana yi ba, banda lallabata da bata hakuri babu abinda yake yi yana bi da ita a hankali, don burinsa kawai yayi accomplishing mission dinsa yau ya maida ta mace, amma me? even with the help of so much lube hakan yayi seeming impossible, magiya ya dinga yi mata kamar zai mata kuka yake rokonta she should let him pls don gani yake kawai don taki sakin jiki ne, sosai yake rokonta as if his life depend on what he is trying to do, ita banda kukan azaba babu abinda take tana kokarin kwace kanta tana turasa da duk sauran karfinta, mari ya sauke mata a fusace ya shakota yana huci yace "Is all this among ur plan??" Kasa magana tayi saboda sha
eta da yayi da karfi, ya wani turata har sai da ta fadi kasan dakin, yana huci ya sauka daga saman gadon ya nufeta yace "Ni xaki raina ma hankali?
Ni zaki dinga dauka for granted?" Cikin kuka tana komawa baya ta dinga cewa "Don girman Allah kayi hakuri, wallahi bani bace Ya Abdul, nima ban san me yasa haka ba" Ya dagota da karfi yana kallonta da idanuwansa da suka yi jajir yana wani irin numfashi yace "Saboda kin saka a ranki baki son aurena baki son zama da ni shi yasa baza ki bani hakkina ba?" Jikinta na rawa ta dinga girgiza masa kai tace "Wallahi a'a, don girman Allah kayi hakuri...." Wurgata yayi da karfi har sai da ta buga da bango, ya juya ya fice daga dakin kamar zai tashi sama,
asa motsi Khaleesat tayi tana ganin duk dakin na juya mata, yana fita dakin da minti goma taji fitar motarsa a gidan, kuka Khaleesat ta dinga yi sosai ko ina na jikinta na mata ciwo a dakin, ta fi awa daya kwance inda ya wurgata, ji take kamar bazata iya tashi ba ga azaban da take ji a
asanta, da kyar ta rarrafa zuwa bandaki daga karshe, bayan ta gyara jikinta ta fito ta kwanta nan kasan dakin tana kuka a hankali ga wani azababben ciwo da kanta yake mata, tashi zaune tayi ta jingina da gado tana tunanin what exactly will be the problem, don ita ta riga tayi give up din Abdul a matsayin mijinta, ko dai tana da wani ciwo ne da bata sani ba a wajen, if not ko yanda yayi using lube din nan should have been enough, to ko ce masa zata yi su je asibiti don ya dena zargin hanasa take yi, bazata so Allah ya kamata da laifin hana mijinta kanta ba, hawaye masu zafi suka dinga sauka idonta, she wish zai bata listening ears ya saurareta yasan she is not doing this purposely, sai wajen karfe daya da rabi na dare taji shigowar motar Abdul, gabanta ya dinga faduwa tana kwance kasan dakin har taji alamar ya shiga dakinsa, mikewa tayi da kyar ta saka hijab dinta tana dingishi ta fita daga dakinta, tsaye tayi tana kallon kofar dakinsa gabanta na faduwa don bata san me zai ce zai mata ba idan ta shiga dakin, daga karshe tayi shahada ta bude a hankali ta shiga gabanta na faduwa, wanka taji alamar yake yi a bandaki, ta dinga kallon wrist watch dinsa da wayoyinsa da sauran ledan Prophylactic dake ajiye gefen gadon, sosai jikinta yayi sanyi ta dinga kallon prophylactic din, taji hawaye masu zafi na sauka idonta, bayan few seconds ta juya a hankali ta fita daga dakin, wasu sabbin hawaye na sauka idonta ta koma dakinta ta kwanta saman gado tana shesshekan kuka.
[6/23, 2:54 PM] khaleesat Haiydar
: Wajen karfe bakwai Khaleesat ta fito daga dakinta tana tafiya a hankali, duk da zazzabin da ta tashi da shi yau haka nan ta daure ta fito, tana hangosa kwance kan kujera yana danna wayarsa sai da gabanta ya fadi sosai, ta sauke kanta ta karasa har inda yake kwance ta durkusa cikin sanyin murya ta gaishesa, wayarsa kawai yake dannawa yaki kallon direction dinta balle ya amsa gaisuwarta fuskarsa a daure, bayan kusan minti daya ta mike jiki a sanyaye ta juya ta wuce kitchen, hawaye taji ya cika idonta ta kai hannu tana gogewa sannan ta fara preparing breakfast, bayan kusan minti arba'in ta fito daga kitchen din zata tambayesa ko ta kawo masa breakfast din yanxu duk da yanda gabanta ke faduwa, amma sai bata gansa a parlon ba, hakan yasa ta juya ta koma kitchen din ta dauko breakfast din ta kai dinning table ta ajiye, zata tafi dakinta kenan sai gashi ya fito daga nasa dakin har ya shirya alamar wanka yayi, tana kallonsa a hankali tace "Na gama preparing breakfast din" Banza yayi mata ya wuce ta, ta bi sa da kallo har ya shiga parlor, a sanyaye ta bude kofar dakinta ta shiga hawaye na taruwa idonta, ta zauna gefen gado tana goge hawayen a hankali, lamo tayi kan pillow tana shesshekan kuka, tunani iri iri ne ke mata yawo a rai, me ke faruwa da ita ne?
Ko tana da wani ciwo ne da bata sani ba, who is she going to talk to about this?
Hawaye taji na zubo mata sosai, how is she going to explain to Abdul that this isn't her fault?
Ta yaya zata fahimtar da shi ya gane?
Tafi awa daya kwance tana sa
e sa
e a ranta, a hankali ta mike zaune jin alamar fitar motarsa daga gidan, da kyar ta mike daga karshe ta tafi parlor tana tafiya a hankali, dinning area ta nufa ta duba taga bai ta
a komai ba a breakfast din da ta ajiye masa, ta juya a sanyaye ta koma parlor ta zauna ta jinginar da kanta da kujera hawaye na sauka idonta, after a while ta tashi da kyar ta fara gyara gidan sannan ta hada shayi ta dawo parlorn ta zauna amma ta kasa sha saboda damuwa, daga karshe kawai ta koma dakinta.
Wajen karfe uku taji ya dawo gidan, ita dai tana ta zaune dakinta bata fita ba, bayan kusan minti biyar ya bude kofar dakin nata, kallo daya yayi mata yace "You have Visitors" Daga haka ya juya ya bar wajen, tayi jim tana tunanin su waye visitors din, mikewa tayi ta dau veil din Abayan dake jikinta ta rufe kanta sannan ta fito parlor tana tafiya a hankali, buda ido tayi ganin Aunty Farida da Nenne da step mothers dinta zaune a parlor, da gudu ta tafi ta fada kan Aunty Farida ta rungumeta cike da farin cikin ganinta, Nenne ta hade rai tana kara hakikancewa kan kujera tana kallon TV da aka kunna a parlon, Aunty Farida ta dago kan Khaleesat tana kallonta ganin yanda ta rame, a hankali tace "Ya kike Khaleesat?" Khaleesat ta sauke idonta cikin sanyin murya tace "Lafiya lau Aunty, Ummana fa?
Me yasa baku zo da su Islam ba?" Aunty Farida tayi kasa da murya tace "Ke baki gaida su Nenne ba" Sai a sannan Khaleesat ta tuna da sauran mutanen parlon, zamowa
asa tayi a hankali tana kallon Nenne tace "Ina yini Nenne?" Nenne tace "Akan me zaki ce min ina wuni ni da nake er banza mara mutunci a idonki?
Ita Faridar da kika makalewa kina shigewa jikinta da an biye ta tata da bata kashe auren nan har lahira ba?
Da an biye ta Farida da Zahra'u idan kin ganki a wannan gida haka Allah ya tsine min albarka, to sai me don kin gan ni kin kauda kai kinyi kamar baki ganni ba da sauran matan ubanki?