Sashe 157
Halysaah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Wishing you the very best of luck" Yana kai wa nan ya mike ya nufi dakinsa, Jay dai ya bi sa da kallo, sai kuma Ajay ya tsaya sannan ya juya yace "In addition, tsohon mijinta na bibiyanta yanxu haka, that was why she was here earlier on" Daga haka Ajay yayi tafiyarsa Bedroom dinsa ya bar Jay da ya mike tsaye jin abinda Ajay yace.
Ajay na shiga dakinsa ya tafi jikin window ya tsaya yana kallon Neighborhood dinsu, everywhere was so silent and calm as usual, sai kuma ya sauke idonsa ya juya ya tafi ya dau wayarsa ya koma jikin windon ya tsaya, number Khaleesat yayi dialing, yana fara ringing tayi picking, yace "Where are you?" Khaleesat dake cikin Lyft tace "Ina cikin mota" Yace "Za ki ina?" Kallon wayarta tayi jin shigowar kira taga Jay ne ke kiranta, ta maida wayar kunne a hankali tace "Gidansu Safiyyah zan je" Yace "Ohk, remain there idan kin je, do not go back to ur apartment...." Yana kai wa nan ya katse wayarsa, Khaleesat tayi picking call din Jay don bai katse ba har sannan yace "Kina ina Halysaah?" Tace "Ina hanya" Yace "Kar ki koma apartment din ki, wait for me somewhere, i will be on my way now" A hankali tace "Dama gidansu Safiyyah zan je" Yace "Ohk to ki je, zan same ki a can" Tace "To Nagode" Katse wayar tayi ta mayar cikin jakanta, wai yau ita ce zata kai kanta gidansu Safiyyah yau saboda rashin choice, to ya zata yi, ko zaginta Surayyah tayi ai sai dai kawai ta bata hakuri in dai zata barta ta zauna a gidan, a haka ta isa gidan, bayan ta sauka Lyft ta nufi kofar apartment din ta danna bell......
*Halysaah is 500 via 3276052019 fcmb Hauwa Bello Jiddah*
07087865788
HADJIBS DATA SERVICES
Barkan ku da zuwa HADJIBS DATA SERVICES
Wannan wuri ne da muke:
Siyar da data (MTN, Airtel, Glo, 9mobile)
Siyar da airtime cikin sauki (VTU)
Biya kudin DSTV, GoTV, Startimes
Biya wutar lantarki (NEPA/PHCN)
Siyar da WAEC Scratch Cards
Reseller Wallet System
zaka iya siyarwa da riba
Dama ga masu so su fara sana'a a wayarsu
Kawai zaku bude account dinku ku fara sana'ar ku cikin sauki.
Shiga: https://hadjibsdata.com.ng
App
in mu yana nan a Play Store da App Store.
Idan kana da tambaya ko bukatar taimako, tuntubi admin kai tsaye, 07017133099.
Safiyyah na bude kofa ta washe baki tana kallon Khaleesat tace "Wallahi na zata wasa kike da kika ce kina hanya, shigo ciki mana" Khaleesat ta
an yi murmushi ta shiga parlon, Safiyyah ta ja ta zuwa Bedroom dinta tace "Ni kadai ce a gidan, ko ina suka tafi oho, ni sai nake ga kamar fa ciki Surayyah tayi, in ko haka ne zan kama kaina in dena biyeta a gidan nan kar taje ta haifi kyakkyawa kamar ni..." Khaleesat ta cire veil din jikinta tace "Sallah zan yi" Safiyyah tace "Kin ci abinci a can kuwa?" Khaleesat tace "Abinci kuma?" Safiyyah tace "Ko da yake waye zai baki gida duk maza, bari inje in dafa maki noodles kafin ki idar da sallahn" Mikewa Khaleesat tayi ta shiga bandaki, Safiyyah kuma ta fita zuwa kitchen, bayan Khaleesat ta idar da sallah Safiyyah ta shigo dakin da indomie da kwai da ta dafa mata ta ajiye, Khaleesat ta kalleta tace "Thank you" Safiyyah tace "Naga duk kinyi wani sanyi, ko dai koran ki Ajayn yayi?" Khaleesat tayi er dariya tace "Saura kadan dai ya kore ni" Safiyyah ta kankance ido tace "Fitinanne, to sai aka yi yaya?
Did u meet Housemate in the House?" Khaleesat tace "Eh na gansa" Sai kuma ta jawo handbag dinta ta bude ta ciro kudin da Mai martaba ya bata, Safiyya tace "Wa ya baki wannan kuma?" Khaleesat tace "I think their uncle, ya zo ya same mu a gidan ne, shi ne ya bani da zan tafi" Safiyyah ta
an bude ido tace "Ko dai babansu?" Khaleesat tace "Babansu kuma? babansu fa Sarki ne, a'a ba babansu bane" Safiyyah ta amshi kudin tana kirgawa tace "Atoh, dama sai dai ko uncle din nasu, amma ina sarki yaga lokacin tsayawa dake har ya baki kudi, da sarki ne ai kya gansa da guards dinsa kuma yaushe ma zai tsaya maki magana, dogarawansa ma baza su bari ba, amma fa ke Hajiya ce kinsan nawa kudin nan in an canza a Naira?" Khaleesat tayi murmushi ta fara cin indomie din gabanta, Safiyyah tace "Wallahi kudade ne masu yawa, har karamin gida sai ya iya siya maki a maririn ku, yanxu ya ku ka yi da Ajay din bayan kin gaya masa abinda ya faru?" Khaleesat tace "Ai bamu gama magana ba Uncle din nasu ya zo, but after i left the house ya kirani yace kar in koma apartment dina, Housemate dina ma ya kirani...." Safiyyah ta hade rai tace "Ba nace kar ki sako Housemate a ciki ba?
Shi fa Abdul namiji fitananne ne kawai zai iya dealing da shi, shi kuma Housemate dinki ba mutum bane me son hayaniya" Khaleesat tace "Kilan Ajay din ne ya gaya masa...." Safiyyah ta mike jin ana danna bell tace "Kilan sun dawo daga gantalin da suka je" Ita dai Khaleesat bata ce komai ba Safiyyah ta mike ta fita daga dakin, ba a dau lokaci ba ta dawo tace "Ban ga kowa a bakin kofar ba kuma, ko dai kunne na ne yaji kamar an danna bell?" Khaleesat ta ajiye fork din hannunta tace "Kuma kin bude kofar?" Safiyyah tace "Haba dai sai kace ni ce ke, ta peephole na duba mana" A hankali Khaleesat tace "Ban san me yasa gabana ke ta faduwa ba Sophie, Abdul can be cunning kar ace ya fa biyo ki yaga gidan nan baki sani ba" Safiyyah tayi wani dariya tace "Saboda yana shan codeine sai ya biyo ni gidanmu, ai yasan ni ba ke bace hauka tuburan zan masa wallahi, to ya biyo ni akan me?" Ita dai Khaleesat bata ce komai ba, taji abincin ma ya fita ranta, Safiyyah tace "In zaki ci abincinki ki ci, idan su Ya Musty sun dawo zan sa ya duba surveillance camera din bakin kofar mu ga wani shege ne ya danna bell" After a while Khaleesat ta tura abincin gabanta don ya isheta ga baccin da take ji, Safiyyah dai chatting kawai take da wayarta, Khaleesat ta dau kudin da Safiyyah ta ajiye mata ta cire dala dubu biyu a ciki ta ajiye mata kusa da ita, Safiyyah ta hade rai tace "Meye wannan?" Khaleesat bata kalleta ba tace "Na baki" Safiyyah tace "Inyi me da shi?
A'a bana so wallahi, ki ajiye kudin ki kawai zai maki wani amfanin" Khaleesat bata tanka ta ba ta mike tayi kwanciyarta gefen gado ta lumshe ido, cikin dubara Safiyyah ta jawo handbag dinta ta mayar mata da kudin ciki sannan ta ajiye.
Wajen karfe shidda da rabi Safiyyah ta tashi Khaleesat dake bacci ta dalilin wayarta dake vibrate, Safiyyah tace "Ana kiran ki a waya" Khaleesat ta mike zaune ta jawo wayar ta duba taga Housemate ne ke kiranta, daga kiran tayi ta kai kunne, daga daya bangaren yace "I am outside Halysaah" A hankali Khaleesat tace "To" Veil dinta ta dauka Safiyyah ta rakata zata bude mata kofa, Khaleesat ta riko hannunta da sauri tace "Ki fara duba waje kafin ki bude mana" Safiyyah tace "Ke dai matsoraciya ce wallahi, shi Abdul din ai ba
an iska bane da zai zo ido na ganin ido, baki ga kamar barawo ya shige maki gida ba ranan da daddare" Bude kofar tayi Khaleesat ta makale a bayanta gabanta na faduwa, bayan ta hango motar Jay ta
an sauke ajiyar zuciya, Safiyyah na washe hakora tace "Yau dai Allah yayi za mu gaisa da shi" Khaleesat ma murmushin tayi suka fita zuwa gun motarsa a tare, yana ganin Safiyyah ya sauko daga motar, ya rungume hannu yana kallonta yace "Good evening kawar Housemate" Safiyyah ta tuntsire da dariya tace "Welcome Yaya Housemate, sai yau Allah yayi za mu hadu tunda ka dawo" Yace "Amma ai ina ce ma kawarki ta gaisheki" Safiyyah tace "Wallahi bata ta
a gaya min ba" Jay ya
an kalli Khaleesat dake kallonsa, ta sauke idonta da sauri bayan sun hada ido, murmushi yayi yace "Gaskiya ban ta
a cewa ta gaishe ki ba, it's not her fault..." Safiyyah tayi dariya tace "Wai don ka kareta ko, ai nafi ka sanin wacece Housemate dinka" Jay na murmushi yace "Ya mutan gidan?" Safiyyah tace "Duk lafiya lau suke, yanxu take gaya min uncle dinku gave her much money a taya mu yi masa godiya plss, ranan kuma ta nuna min diamond ring da ka siya mata, Allah ya saka da alkhairi Yaya Housemate, Allah ya bar ku tare" Khaleesat ta bude baki tana kallon Safiyyah with shock, Jay dai yayi murmushi yace "Our father... not uncle Safiyyah" Daga Safiyyah har Khaleesat kallon Jay suka yi, Safiyyah ta bude ido sosai tace "Kana nufin Mai martaba da kansa?
That's surprising, Allah ya kara masa girma....." Jay na murmushi yace "Ameen" Ita dai Khaleesat tayi shiru tana tunanin yanda yayi ta hira da ita a parlon kamar random person babu wanda zai yi tunanin sarki ne, Safiyyah tace "To ni zan koma ciki Housemate" Jay yace "Alright Safiyyah, thank you so much" Tana murmushi ta juya ta koma cikin gida, shi dai Jay kallon Khaleesat yake, sai kuma ya bude mata front seat, ba musu ta shiga motar ba tare da ta kallesa ba, ya zaga ya shiga driver seat yana kallonta yace "Kin ci abinci ne?" Kai ta gyada masa, jin bai sake cewa komai ba ta daga idanuwanta ta kallesa, zoben hannunta taga yana kallo baya ko kiftawa, tayi saurin boye hannun a bayanta kamar ta nutse don kunya, yayi murmushi yana kallonta a hankali yace "Wai yaushe kika fara jin kunyata Housemate?