Sashe 162
Halysaah Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Saboda baki da hankali zaki maresa?
Ana kokarin protecting dinki by all means kina kara jawo ma mutane aiki? nasan wannan ba
ar kawar taki ce zata zuga ki ta koma gefe tana kallo, dama kuma nace idan kika ci gaba da mu'amala da ita sai ta ja maki bala'in da yafi karfin ki don ban ga alamar tana da seti ba yarinyar nan, kina er mitsitsiyar ki zaki daga hannu ki mari gabjejen mutumi haka ko tsoron tsayinsa baki ji ba, da kika maresa sai ta fara hailing din ki ko..." Kuka Khaleesat ta fara yi a motar kamar jira take, Jay ya juya ya kalli Ajay yace "Look Ajay, no one is above mistake, we all make mistake, don haka ba gigitata zaka yi ba, she is frustrated shi yasa tayi hakan, so we shouldn't blame her...." Ajay ya wani kallesa sannan ya maida dubansa kan titi bai sake tofa nasa ba a cikin motar, Jay ya kalli Khaleesat dake kuka, cikin kwantar da murya yace "Ki kwantar da hankalin ki Housemate, babu abinda zai maki in sha Allah, i am giving you assurance, marinsa da kika yi kuma baki yi kuskure ba shi ya ja ma kansa" Ta gefen ido Ajay ya kallesa bai dai ce uffan ba, Ita dai Khaleesat kuka kawai take a hankali har suka isa apartment dinta, sauka tayi daga motar ta nufi kofar apartment din ta bar su cikin motar.
Jay ya kalli Ajay yace "You are not suppose to scold her that way, she is already frustrated, cikin kwantar da murya ya kamata ayi mata gyara, beside ita yarinya ce fa har yanzu" Sai a sannan Ajay ya juya ya kallesa yace "A'a, sha'awar gado ce" Jay bai sake ce masa komai ba a motar, bayan kusan minti daya ya kallesa yace "Ka shiga ciki... let me get some food from the restaurant for her, kai nasan zaka yi sorting kanka out, there is everything available at the kitchen" Ajay yace "Wait pls, ni kaji nace maka na amince da tsarin ka ne da kake wannan bayanin?" Jay yayi shiru yana kallonsa, can yace "Pls ka daina maido da magana baya Ajay, i tot we are done with all this, nayi ma Aunty Farida magana daxu tace bata da passport, but getting a passport isn't an issue, Visa ne babban damuwan yanxu, kasan baza a samu da wuri haka ba" Ajay yace "Yanzu me kake nufi?
Shikenan ni sai inyi inconveniencing din kaina in takura rayuwata just to please you?
Bayan ka fi kowa sanin ba ko ina nake zama comfortably inyi rayuwa ba, You know how irritating everything can be to me, why not consider me?" Jay yace "I will make the apartment very Comfortable for you to stay, beside i will be coming around too, wata daya ne fa an gama exams din...." Ajay yace "To wai ba na baka shawaran kawai kayi ma mai martaba magana a daura maku aure ba?
What are you still waiting for?" Jay yace "Me yasa kake mantawa da Mamina ne?
I didn't birth my self, har yanxu fa Mami bata san komai kan wannan maganar ba, i need to speak to her about it face to face ta yanda zata fahimce ni...
After their exams dama tare za mu koma Nigeria, so i can speak to Mami" Ajay ya
an yi murmushi ya shafa gashin kansa bai dai ce komai ba, Jay dake ta kallonsa yace "Meye ma'anar hakan?" Ajay ya daga hannu da sauri yace "Nothing.....
Just wishing you luck" Jay bai sake cewa komai ba kuma bai fasa kallon Ajay ba, after some seconds yace "Ban ta
a nuna ina son abu Mami taki abun ba ko da bai mata ba, she is after nothing but my happiness, bata da kowa sai ni, farin cikina shi ne first priority dinta, kuma kai ma kasan da wannan, you can attest to that" a hankali Ajay ya jinginar da kansa jikin kujeran motar keeping silent.....
*Halysaah is 500 via 3276052019 fcmb Hauwa Bello Jiddah*
Ur evidence 07087865788
_We sell all kind of spices like grand masala, 7 mixed spice, all purpose spices, Mandy spices, biryani, pepper soup spice, ginger mix, Curry, suya spice and tsire mix all at affordable prices_
_Siyan daya ko sari, contact +234 803 298 6552 for more info_
https://chat.whatsapp.com/B5uR4Jfj6fZIIN0EIIHegM
Wajen karfe sha daya na dare Khaleesat na zaune saman gadonta tana karatu a laptop din gabanta, ba sosai take gane karatun ba saboda yunwan da take ji, abincin da Housemate dinta ya siyo mata daxu
an kadan ta ci a ciki don bai mata dadi ba, tayi tagumi tana kallon slide din gabanta, kofar dake kallon nata taji kamar an bude, ta juya tana kallon nata kofar, after almost 5 mins ta sauka daga saman gadon ta dau hijab dinta har kasa ta saka sannan ta nufi kofa zata je kitchen ta hado shayi, dama tun daxu ta kasa fita ne don kar ta hadu da Housemate dinta a parlor, don yanxu wani kunyansa kawai take ji, a hankali ta bude kofar ta fito corridor tana tiptoeing, tana fara sauka downstairs ta tsaya da mamaki tana kallon Housemate dinta dake kwance 3 sitter idonsa a lumshe, duk da ba wuta me haske bane kunne a parlon amma tsaf take iya ganinsa, juyawa tayi ta kalli dakin dake kusa da nata with confusion, ko dai kunnenta ne yaji kamar an bude kofar dakin?
Lokaci daya taji gabanta yayi mugun faduwa bayan Abdul ya fado mata a rai, kaddai Housemate dinta mance kofar yayi a bude yayi bacci, tana cikin wannan tunanin zuciyarta na bugawa aka bude kofar dakin dake kallon nata, wani kara ta kurma a mugun tsorace tun ma bata ga wa zai fito daga dakin ba, Jay ya mike da sauri yana kallonta, sai kuma ya nufeta da mamaki yace "What happened Housemate?" Tana hada ido da Ajay da ya fito daga dakin shi ma yana mata kallon mamaki ta durkusa wajen ta fara kuka tana jin har lkcn zuciyarta bai dawo dai dai ba, tuni Jay ya karasa inda ta durkusa yana kallonta yace "Me ya faru?" Tana kuka a hankali ta daga idanuwanta ta kallesa tace "Tsoro ya bani ai, ni na zata fa ya tafi daxu..." Ajay yaji kamar yayi ball da ita ta gangara downstairs tsabar yanda ta bashi haushi, don shi kansa sai da ihunta ya juya masa kai, Jay dai kallonta kawai yake ya kasa cewa komai ma, Ajay ya fara saukowa downstairs fuska daure yace "Tashi ki ban waje kar inyi ball dake a nan, silly gal" Turo baki tayi tana goge idonta ta basa hanya yayi tafiyarsa downstairs ya bar su a wajen, ta
an daga kai a hankali ta kalli Jay dake ta kallonta ya ma rasa me zai ce, boye fuskarta tayi da hijab din jikinta tana lekosa ta
an space din da ta bari a hankali tace "Kayi hakuri, ni wallahi ban san a gidan nan zai kwana ba shi ma, na zata ya tafi tun daxu" Murmushi yayi mata, calmly yace "It's fine Halysaah, you need something?" Ta gyada masa kai, a hankali tace "I want to take tea" Yace "Ohk, let me get you some, ki koma dakin ki" Tana murmushi cikin sanyin murya tace "Thank you" Daga haka ta juya ta koma sama zuwa dakinta, shi kuma ya sauka downstairs Ajay ya bi sa sa kallo har ya shiga kitchen, kwafa yayi ya dau remote ya kunna TV, after some minutes Jay ya gama hada mata tea ya debar mata cookies a plate sannan ya tafi sama, Ajay ya ta
e baki ganin yanda ya maida kansa Boy Boy dinta kawai, alhalin ko 5% din treatment din nan baya yi ma Hadiyah, Jay na kai mata shayin sama yayi knocking ta fito ta amsa amma ta kasa kallonsa, cikin sanyin murya tace "Nagode sosai" Kai kawai yayi mata nodding, slowly yace "Good night Halysaah" Ta juya ta koma cikin dakin ta kulle kofar.
Washegari wajen karfe tara na safe Khaleesat ta sauko downstairs bayan tayi wanka ta shirya duk da bazata je school ba ranan, kallonsa ta dinga yi yana kwance saman kujera ya rufe fuskarsa da karamin towel ya kife wayarsa a kirji, karasawa tayi har inda yake kamar tana son gano wani abu, lokaci daya ya cire towel din fuskarsa suka yi ido hudu, komawa baya tayi with shock tana
an zare ido tace "Ohh, I tot it's my Housemate" Ya mike zaune yana kallonta babu yabo babu fallasa yace "Kin ta
a ganinsa da wannan kayan?