Sashe 49
Halysaah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Su dai da masu kudi kawai suke harkar su a kasar nan, in kin bibiya abokansu ne 'ya yan masu kudi irinsu" Khaleesat dai bata ce komai ba, bayan kusan minti uku sai ga Lyft din Safiyyah ya iso, Safiyyah ta bude bayan motar ta shiga, Khaleesat ta daga mata hannu, Safiyyah na mata murmushi tace "Sai mun hadu a schl kawata, kiyi karatu da kyau fa" Kai kawai Khaleesat ta gyada mata sannan ta koma cikin gidan, duk a dar dar take tafiya a babban compound din gidan, har yau ita dai ta kasa sakin jiki a gidan nan gani take kamar a kaya ma take she is so very uncomfortable, a haka ta isa parlon gidan ganin baki biyu dake parlon tare da su Jay wanda da alama abokansu ne Khaleesat ta sauke kai ta gaishesu, suka amsa da fara'a, ita dai ta nufi stairs, daya daga frnds din nasu taji yace "Bakuwa ku ka yi a gidan" AJ dake shan fruit salad yace "Eh, yarinyar wani abokinmu ne a Nigeria ta zo jarabawa" Jay ya saki baki yana kallon AJ da ke ta shan fruit salad dinsa ko ajikinsa, Ita kanta Khaleesat sai da ta
an juya ta kallesa sannan ta wuce sama, abokin na gyara zama yace "Waow, amma da gani da wuri abokin nan naku yayi aure, ya huta abunsa gashi mu duk mun kasa har yanzu" AJ dai ya ci gaba da shan fruit salad dinsa yace "Ai kam ya huta, mu ma da munyi auren da wuri duk da mun haifi kamarta ai"
*Halysaah is 500 via 3276052019 fcmb Hauwa Bello Jiddah and u send ur evidence of payment 07087865788
, it's better ki ji tsoron Allah ki sauke nauyi kiyi karatunki cikin kwanciyar hankali don littafin na kudi ne, in kika karanta with no payment i owe you 500*
[5/21, 6:02 PM] khaleesat Haiydar
: Khaleesat na zaune da daddare tana duba course din da za su yi washegari a laptop dinta, sosai take kewan Ummanta tasan kilan tana ta mata magana ta WhatsApp taji shiru, she just pray everything is alright back home in Nigeria, duk in wannan tunanin ya fado mata sai taji ta kasa karatu, haka nan dai ta tsura ma laptop dinta ido, knocking din kofar dakin aka yi ta mike a hankali ta karasa gun kofar ta bude don tasan Jay ne, sau da yawa sai dai yayi mata knocking bai fiye shigowa dakin ba, daga nan bakin kofa yake tsayawa yayi mata duk maganar da zai mata, yana kallonta bayan ta bude kofar yace "Are you sure u are studying for ur next course Halysaah?" Ta gyada masa kai tana kallonsa, ya
an jingina da bangon wajen yace "Erm, sorry about what you overheard AJ saying few hours ago Halysaah, kinga dalilin da yasa nake barin masa gidan shi kadai ya karata kenan, he is a serious nuisance...
Kiyi hakuri da abinda yace kin ji Housemate?" Khaleesat ta
an yi murmushi tana wasa da gefen gyalenta kamar bazata ce komai ba, sai kuma tace "Ai ni ban ma san tsoho bane sai yau" Jay couldn't help it but laugh out loud, Khaleesat ta daga idanuwanta tace "Allah kuwa ban san shi tsoho bane, don wanda ya isa haifata ai tsoho ne" akan kunne AJ da ya fito daga parlon dake sama, tsaye yayi yana kallonta, tana hada ido da shi ta kulle kofar dakin gbamm, AJ ya kalli Jay dake ta dariya, can ya juya fuuu ya bar wajen, Jay dai ya bi sa da kallo still laughing, har ransa yaji dadin abinda Khaleesat tace akan kunne Ajayn.
Jay na dakinsa wajen karfe goma da rabi yana duba laptop dinsa AJ ya shigo dakin, sau daya ya kallesa ya ci gaba da abinda yake, AJ yace "That brat will not continue staying in this house anymore, ka samar mata wani alternative kawai in ba haka ba in kira gida in fada masu ka kawo mana yarinya tana rayuwa cikin gidan nan" Jay ya daga kai ya kallesa yace "Ni ai na zata har ka kira ka gaya masu, kuma tunda ba gidanka bane baka isa kace bazata zauna ta gama exams dinta ba" AJ yace "Ohk zaka sha mamaki" Daga haka ya fice daga dakin, Jay ya ja tsaki ya ci gaba da abinda yake.
Washegari tare Jay ya dauko Khaleesat da Safiyyah ya kawo su nan gida bayan sun gama exams din ranan, bai shiga compound din ba ya tsaya a waje yace "I will be going out now, sai na dawo later" Khaleesat ta sauka daga motar tana kallonsa, a duk sanda baya gidan sai taji gidan duk babu dadi, duk da ko yana nan yawanci yana dakinsa sai in da wani abu ne yake zuwa kofar dakinta ya mata magana, but she prefer him to be at home always ko da baza su ga juna ba, duk sanda ya fita sai ta shiga kadaici wani lkcn har da damuwa, kuma in dai zai fita din sai ya gaya mata zai fita, yau kam she felt relieved tunda tare suka dawo gidan da Safiyyah, yana kallonta yace "Zan kiyi girkin yau tunda ga kawarki sai ta taya ki?" Khaleesat ta sauke idonta tace "Ohk" Yace "Alright take care" ta gyada masa kai ya ja motarsa ya wuce, ita da Safiyyah suka shiga gidan, Safiyyah tace "Kai na dade banga mutumin me kirki irin bawan Allahn nan ba, he is just extra nice, ni dai Allah ya sa it's what i am thinking" Khaleesat ta kalleta, Safiyyah ta washe maki tana wani murmushi, Khaleesat taki tanka ta, Safiyyah tace "Kinga kamar jiya muka fara exams gashi saura mana course biyu mu gama, baki ga farin cikin da nake ba za mu koma gida" Suna shiga parlon gidan suka ga AJ a zaune da kare a gefensa, sosai gaban Khaleesat ya fadi don tun da ta zo gidan ita dai bata ga karen da idonta ba sai da taji haushinsa wani lkcn, karen ya mike tsaye yana kallonsu AJ ya masa umarnin ya koma ya zauna, tuni Khaleesat tayi wucewarta sama, Safiyyah ta tsaya ta gaida AJ da fara'arta, ya amsa yace "How was ur exam?" Tace "Alhamdulillah, sauran mu kwara biyu, kawai intervals din ne ke da tsayi" AJ yace "Allah ya bada sa'a" Tace "Ameen" Daga haka ta wuce sama, dakin da Khaleesat take ta shiga, ta rike ha
a tana kallonta tace "Ni fa karfin halinki mamaki yake ban Khaleesat, ya kina gidan mutane zaki zo ki wani wucesa babu gaisuwa?
Me yasa kike yin haka ne?" Khaleesat ta cire mayafinta without looking at her tace "Don baki ji abinda yayi min bane jiya, frnds dinsa suka zo gidan yace masu ai ni yarinyar abokinsa ce na zo exam" Safiyyah ta kyalkyale da dariya har da kyakyatawa tace "To meye a ciki, in bai fadi haka ba so kike su yi zaton zaman kanki kike cikin maza?
Ai nan kare maki mutunci yayi, kinga dai ai abokan za su yi tunanin baban naki ne da kansa ya kawo ki gidan abokansa ki zauna kiyi exams" Khaleesat ta wani kalleta tayi shigewarta bandaki, Safiyyah ta zauna gefen gado tana kyakyala dariya tace "To duka duka shekararki nawa da bazai ce ke 'yar su bace, ni dai ban ga laifinsa ba" Bayan duk sun yi sallah Safiyyah tace "Kin ga ki tashi mu je in taya ki girkin kafin mutumin can ya fara doka min kira yanzu kamar makaho" a hankali Khaleesat tace "Ni kamar ma kar inyi girkin, i don't want to go downstairs" Safiyyah tace "Amma ai ko don saboda Housemate dinki sai kiyi, tunda kika ga haka kilan shi ma yana son cin tuwon da vegetable soup ne" Khaleesat ta marairaice tace "To ai ni i am not comfortable ne, ban ma taba shiga kitchen din ba fa" Safiyya ta mike tace "Mu je, ai ni na ta
a shiga har nayi girki" A haka ta ja Khaleesat suka sauka downstairs, da ba don Safiyyah tace kilan Housemate dinta na son cin abincin ba da babu abinda zai sa ma ta yarda tayi girkin, har sannan AJ na parlon amma babu karen a kusa da shi, shi dai wayarsa kawai yake dannawa bai kalli direction dinsu ba, a haka Safiyyah ta ja ta har zuwa kitchen din gidan, after a while suka gama girkin, Safiyyah tayi take away din wanda zata tafi da shi gida tana kallon Khaleesat tace "Ke ba yanzu zaki ci abincin bane naga baki zuba ba?" Khaleesat ta girgiza kai tace "Sai anjima" Safiyyah ta tabe baki tace "To mu je, Allah dai ya sa Yaya Musty bai kirani ba" Suna fitowa main parlor suka tarar babu kowa a parlon, suka haura sama, kafin su karasa hanyar dakin da Khaleesat take aka bude kofar wani Bedroom din wata mace da bazata wuce 23 years ba ta fito, English dressing ne jikinta amma kana ganinta kaga Hausa Fulani, she is so beautiful, yarinyar ta bi su da kallo da mamaki, Safiyyah na murmushi tace "Hi dear" Yarinyar ta mayar mata murmushin tace "Hlo" Ita dai Khaleesat ta dauke kai tana biye da Safiyyah suka tafi dakin da take, Safiyyah ta kulle kofar ta dora hannu a ka tace "Na shiga uku, ke yanzu Khaleesat me yasa baza ki daina abu kamar warce bata waye ba?
Mun ga yarinya ta fito daga daki kika san ko gidansu ne maimakon kice mata Hi kamar yanda kika ga nayi amma kika wani yi shiru kamar kurma kina bin ta da ido?" Innocently Khaleesat tace "To ai naga bamu santa bane" A fusace Safiyyah tace "Gaskiya na gaji da halin ki, ke ko ina sai kin sa an mana kallon en kauye?
Ki ga yarinya er gayu wayayyiya abinda kema wayancewa zaki yi yanda nayi ki ce mata Hi, to meye amfanin ilimin in baka iya zaman duniya da kowa ba?