Sashe 152
Halysaah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
And why did you switch off the phone after calling me?" Ta fara kalle kallen parlon a hankali tace "Nima ban sani ba ai" Yace "Ina kika ajiye wayar da kika kirani?" Hanyar kitchen ta kalla tayi shiru, ya kalli kitchen din sannan ya mike ta bi sa da kallo zuciyarta na tsananta bugawa har ya shiga kitchen din, sai gashi ya fito yana rike da wayarta dake a kashe, tuni ta lumshe ido da sauri don kar ma su hada ido yayi mata wani tambayar, ya karasa har gabanta, ita dai idonta na lumshe tana sauke ajiyar zuciya a hankali, dukawa yayi gabanta ya kai hannu forehead dinta to feel if she is running temperature, amma yaji temperature dinta is normal, kawai with the way she is breathing zaka gane a tsorace take, ta bude ido a hankali tana kallonsa, sai kuma murya can kasa tace "Bacci nake ji" Yace "Why won't you hallucinate, wani kika ba ma contract din ya dinga maki Azkar din ki?" Ta sauke idonta bata ce komai ba, mikewa yayi ya koma kan kujera ya zauna yana
are ma parlon kallo, a hankali ta mike ta kwanta saman dogon kujera ta takure waje daya tana jiran taga ya tashi ya tafi, shi dai Ajay bai ma san wani tunani zai yi ba, ta kirasa yana jin kukanta a background and before you know it kuma yaji an kashe wayar gaba daya, he tried reaching her but to no avail, tunani ya fara yi ko tana da jinnu ne, ya sake juyawa ya kalleta, ita dai idonta a lumshe yake, a haka bacci ya dauketa bata sani ba.
Khaleesat bata yi minti sha biyar tana bacci a kan kujeran ba ta farka a gigice bayan tayi mafarkin Ajay ya ga Abdul a gidan ya kamasa yayi ta duka, kawai daga karshe ya harbesa da bindiga, rikicewa tayi bayan ta fado daga kan kujeran ta dinga nanata "Innalillahi wa inna ilaihi raji'un" jikinta na rawa, Sai bayan da ta tabbatar mafarki ne ta daga kai har lkcn jikinta na rawa tana kallon Ajay da ya durkusa gabanta yana tofa mata addu'o'i, jinginar da kanta tayi jikin kujera tana jin hawaye na zuba idonta, after almost 10 minutes, speaking calmly yace "Ta shi ki tafi sama kiyi alwala ki kwanta" Make masa kafada tayi tana shesshekan kuka tace "A'a ni tsoro nake ji, zan kwanta a nan" Tana fadin haka ta mike ta sake kwanciya kan kujeran, shi dai kallonta yake, tun da bacci ya dauketa yake tsaye jikin window din parlon yana son tafiya amma bai tafi ba, kuma har lokacin ruwa ake, and before he know it 15 minutes into her sleep ta farka cikin firgici, Khaleesat ta dade bata ji irin wannan tsoron dake zuciyarta ba, yanxu idan ya ga Abdul a gidan nan me zata ce?
Ko dai kawai ta gaya masa gaskiya, to amma idan ta gaya masa kuma ya kamasa da duka har ya aiwatar da abinda ta gani a mafarki ba, Da tunane tunanen nan wani baccin ya sake awon gaba da ita bata sani ba, cikin baccin taji an rufa mata duvet, ta bude ido da sauri sai kuma ta mike zaune tana kallon duvet din da ya rufa mata don parlon yayi sanyi sosai, tana zaro ido bata san sanda tace "A ina ka dauko?" Yace "Ban sani ba" Tsoronta kar yaje ya shiga dakin da Abdul yake, ta koma ta kwanta a hankali tayi lamo, Ajay ya tafi ya ci gaba da tsayuwarsa a jikin window din parlon yana duba wayarsa ganin Jay ke kiransa ya maida wayar aljihu.
Karfe daya da rabi Khaleesat ta kara farkawa a bacci, ta cire duvet din jikinta tana kallon Ajay dake zaune kan one sitter ya jingina kansa da kujeran idonsa a lumshe, amma tana mikewa zaune ya bude ido, ta fara sosa kai taki barin su hada ido tace "Fitsari zan je in yi" Bai ce mata komai ba, ta mike tsaye tana tafiya a hankali ta wuce sama, waige waige ta dinga yi kamar munafuka a corridor din dakunan sannan ta bude one of the 3 rooms dake sama, taga Abdul baya ciki, ta dai san baya dakinta tunda har Ajay ya shiga dakin ya dauko mata duvet, dakin dake kallon nata ta bude a hankali, ta gansa kwance kan carpet at the far end of the room yana bacci, ta shiga uku ta lalace, how did she find her self in to this mess, duk don saboda tausayi, a hankali ta jawo kofar ta kulle har da makulli sannan ta cire makullin ta tafi dakint
a da shi ta ajiye a handbag dinta, bayan kusan minti 7 Khaleesat ta sauko downstairs rike da darduma da Hijab don alwala tayi bayan ta tuna bata yi sallan isha'i ba, shi dai Ajay bin ta da kallo yake, ta shimfida darduman ta sa Hijab din sannan ta tada sallan, bayan ta idar tayi sallan Nafila, ta dade zaune kan darduma, lkci lkci take satan kallon Ajay don idonsa biyu har sannan, ganin ta fara jin bacci ta mike a hankali ta koma kan kujera ta kwanta ta rufa da duvet, a nan ne bacci ya dauketa wanda bata sake farkawa ba sai safe, don har gari ya fara wayewa, ta mike zaune da sauri don yaushe rabonta da makara haka, kalle kallen parlon ta dinga yi ganin Ajay baya parlon ta mike tsaye ta nufi window tana leka garage taga babu motarsa, ta fi minti biyu tsaye jikin window din sai kuma ta juya ta wuce sama bayan ta dau dardumanta da hijab, tana idar da sallah ta fito da makullin dakin da Abdul yake ta bude kofar dakin tana tsaye daga bakin kofa ta hade rai tana kallon cikin daki, yana zaune kan carpet, alamar tun bayan da yayi sallah yake zaune a haka, hade rai tayi tace "Ka zo ka fita don Allah" Mikewa yayi ya nufo kofar ta matsa ta basa hanya fuskarta daure, yana kallonta yace "Good morning Khaleesat"
in amsawa tayi waiting for him to go downstairs, cikin sanyin murya yace "Nagode da rufa min asiri da kika yi" Yana fadin haka ya nufi downstairs, ita dai ta bi sa da kallo, sai kuma ta bi bayansa to be sure he is leaving, ko da ta sauka downstairs taga har ya bude kofar apartment din, tana tsaye tana kallonsa har ya fita ya kullo mata kofar, ta karasa ta saka ma kofar makulli, ta jingina da kofar letting out a sigh of relief.....
*Halysaah is 500 via 3276052019 fcmb Hauwa Bello Jiddah and u send ur evidence of payment 07087865788
, it's better ki ji tsoron Allah ki sauke nauyi kiyi karatunki cikin kwanciyar hankali don littafin na kudi ne, in kika karanta with no payment i owe you 500*
We sell all kind of children school shoes, school bag, Lunch box, Readymade for children....
Atamfa, Lagos laces, veils, Handbags, shoes, lafaya, jewelries, kitchen items e.t.c.....
All at affordable prices
Akwai adashin kayan kitchen, kayan yara and atamfa with laces if interested....
Follow this link to join my WhatsApp community: https://chat.whatsapp.com/B5uR4Jfj6fZIIN0EIIHegM
Wajen karfe tara Khaleesat ta sauko downstairs bayan tayi shirin tafiya makaranta, zaunawa tayi kan kujera ta jinginar da kanta jikin kujeran tana jin kanta na mata ciwo, banda suna da test da baza ma taje schl din ba don har a lkcn she was still stunned at what happen yesterday, gaba daya a dar dar take cikin gidan, ko appetite din yin breakfast bata da shi, ganin it's almost 10am ta ciro wayarta a jaka tayi ordering Uber da zai kai ta school din, bayan ya iso ta mike ta dau jakarta ta nufi kofa, tana isa school taga Safiyyah bata iso ba, kiranta ta fara yi a waya amma baya shiga, dab da za su fara test din sai ga Safiyyah, bayan sun fito Safiyyah ta sauke wani ajiyar zuciya tace "Kawai daga na
an sake ma yaro fuska uwarsa bata da lafiya shine ya kai ni ya baro Khaleesat" Khaleesat ta kalleta amma bata ce komai ba, Safiyyah ta gyara zama tace "Gaba daya ya lalata min jakunkuna da jambakin uwarsa, duk ya goggoga, daga in shiga wanka in fito, ai ko ni dai na dokesa in ma uban ya kullace ni shi ya jiyo, jakunkuna na masu shegun tsada sai kace uwarsa ce ta siya min" Khaleesat dai ta
an yi murmushi kawai without saying anything, Safiyyah na kallonta da kyau tace "Me kuma ya faru na gan ki haka?" Khaleesat ta bude jakarta ta ciro zoben da Housemate ya bata ta mika mata, Safiyyah ta amshi box din ta bude, zaro ido tayi with awe tace "Oh my God, who got u this Khaleesat? diamond ne fa, don Allah wa ya baki, kamfanin Forevermark fa...." Ganin Khaleesat taki bata amsa Safiyyah ta hade rai tace "Don Allah ki min magana, where did u get this from?" A hankali Khaleesat tace "My Housemate gave me" Mikewa Safiyyah tayi baki bude tana zaro ido tace "Don't tell me he proposed to you?" Khaleesat bata san sanda tayi dariya ba tace "Ko ba propose ba, he just gave me as a gift Sophie" Safiyyah tayi wani
ara tace "Omg, wallahi proposing yayi maki amma saboda sense is far from you kinga ai baki gane ba, ya salam luxury brand ne fa Forevermark, to da ya baki me kika ce masa?
Kuma ta yaya ya baki, kuna zaune ne ko kuna tsaye sanda ya baki?" Safiyyah ta koma ta zauna kusa da Khaleesat looking so excited tace "Don Allah how did u react da ya baki?" Khaleesat tace "Bai ma jira nayi masa godiya ba kawai ya wuce" Safiyyah tace "A apartment din ki ya baki?" Khaleesat tace "A'a, he took me out for dinner yesternight, bayan da muka dawo shi ne ya bani a mota" Safiyyah ta kyalkyale da wani shegen dariya tace "Yanxu fa sai kice har yanzu baki gane Housemate dinki is in love with you ba ko?