← Book details Halysaah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 160 OF 167

Sashe 160

Halysaah Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

Idan kin gama sai inyi dropping dinki a school din" Iya abinda yake mika mata kawai ta
an kalla sannan ta amsa, shi dai kallonta kawai yake ta juya ta koma cikin dakin sannan ta kulle kofar, Hot chocolate da cookies ta gani a saman tray din, ta zauna saman carpet din dakin da breakfast din a gabanta, bayan Khaleesat ta gama sai da ya kira wayarta sannan dai ta karasa shirinta ta dau handbag dinta da tray din breakfast dinta ta sauka downstairs, yana zaune parlon ta samesa, kanta a kasa ta wuce kitchen ya bi ta da kallo, bayan ta wanke utensils din ta fito daga kitchen din ta tsaya bayan kujera tana wasa da fingers dinta a hankali tace "Na gama" Mikewa yayi ya dau makullin motarsa yace "Ohk mu je" Kofa ta nufa yana biye da ita a baya zata bude kofar taji a bude yake ta fita sannan shi ma ya fita, ta tafi garage ta jirasa ya kulle apartment din, as usual shi ya bude mata door din motar bayan ta shiga ya kulle, sannan ya zaga ya shiga driver seat ya tada motar ya fara Reverse, sai da suka dau hanya yace "We saw our dad off to the airport in the morning, na san kilan bacci kike lokacin da na fita" A hankali Khaleesat tace "Ya koma Nigeria kenan?" Jay yace "Yeah in sha Allah" Khaleesat tace "Toh Allah ya kai su lafiya" Jay yace "Ameen" duk wannan maganar da take taki yarda ta kallesa balle har su hada ido, ya
an yi murmushi kamar bazai ce komai ba sai kuma yayi kasa da murya yace "Ko sai mun yi auren zan cire maki wannan kunyan naki?" Wani sabon kunyan ne ya kara lullebeta a motar, ta kauda kanta kamar zata yi kuka tace "Ni dai bana so" Yana murmushi ya gyada kai yace "Za ki yi bayani" Gaba daya Khaleesat ta zama so uncomfortable a motar, Allah Allah take su isa makaranta ta sauka, shi dai lokaci lokaci yake kallonta yana kara admiring din irin kunyarta, can dai yayi murmushi yana gyada kai, suna isa makarantar bayan yayi parking Khaleesat ta bude motar, a hankali yace "Halysaah" Bata fita ba amma kuma bata kallesa ba tana dai jiran jin abinda zai ce, taji yace "To kalleni mana" Ta girgiza masa kai still looking outside, yayi kasa da murya yace "Please" Ta marairaice tace "Bazan iya ba" Yace "Please" Shiru tayi tana jin kamar ya hadata da wani gagarumin aiki kallonsa da yace tayi, da gasken gaske kunyarsa take ji yanxu, a hankali tace "Don Allah nayi latti fa" Yace "To me yasa baza ki kalleni ba" Cikin sanyin murya tace "Zan kalle ka anjima" Yace "A'a ni yanxu nake so" Shiru tayi tana
an murmushi tana kallon wajen motar, shi dai kallonta kawai yake, sai da tayi gathering buhun courage sannan ta dake ta
an juya a hankali ta kallesa suka hada ido, she could see nothing but her love in his eyes, sai yanxu ta kara fahimtar irin kallon da yake mata tun bayan dawowarsa daga Nigeria, kallon so ne tsantsarta yake mata, ya kashe mata ido daya yana murmushi yace "I love you" Ta rufe fuskarta da mayafinta da sauri, sai kuma ta bude motar cikin hanzari ta sauka ta kulle without turning back ta bar wajen ya bi ta da kallo, Jay was sitted in the car for almost 15 mins ya kasa tafiya, nan kuma duk tunanin inda Khaleesat zata zauna har ta gama Exams dinta yake don shi dai yasan a yanxu dai bazai iya zama under the same apartment with her ba, he just can't, a sanda suka zauna gida daya he had no feeling toward her, ganinta yake just as his normal Housemate and nothing more, babu komai game da ita a ransa har ma sanda suka samu encounter din farko da Abdul a apartment din, he is just being kind and nice to her as a Housemate sannan kuma matsayinta na er uwarsa musulma from Nigeria, ko a sanda ya biya mata kudin jirgi taje duba Ummanta yayi hakan ne kawai saboda shi yasan girman mahaifiya don baya wasa da tasa, but outside of their apartment bayan abubuwa sun faru tsakaninta da Abdul ya maidata gidansu he gradually started developing feelings for her from nowhere, shi kansa bai san ta yaya ba amma yafi tunanin tausayinta da ya saka a rai ne ya ja hakan, he can't even say how everything happened all of a sudden and he fell deeply for her tun period din da suke Exams dinsu, yanxu kuma bazai ce zai kai ta gidansu ta zauna ba don baya fatan wani family member dinsa su sake ganinta a gidan, Ya jinginar da kansa jikin kujeran motarsa ya lumshe idanuwansa cause he is so confuse, yasan yanxu kam ba
a bane and he won't risk staying in the same apartment with just the both of them inside, yeah she need him to protect her from her Ex amma zuciyarsa bazai jure zama gida daya da ita ba don yasan lallai na ukun su Shaidan zai zama, and getting another apartment for her is not even an option, bude ido yayi jin wayarsa na vibrate yana dubawa yaga Ajay ne ke kiransa, picking call din yayi ya kai kunne kafin Ajay yace komai yace "Are you at home?" Ajay yace "Did you come across my debit card?" Jay yace "Tare muke amfani da card din...

Are you home now cause i need to speak to you Ajay" Ajay dake sauraronsa yace "Bout what?" Jay ya sauke boyayyen ajiyar zuciya yace "I will be home now, kar ka fita ka jira ni" Yana fadin haka ya katse wayar ya tada motarsa ya kama hanyar gidansu......
*Halysaah is 500 via 3276052019 fcmb Hauwa bello jidda*
Ur evidence 07087865788
https://chat.whatsapp.com/B5uR4Jfj6fZIIN0EIIHegM
Ajay na cin strawberry dake gefensa idonsa a kan movie din da ake yi a TV, Jay ya dinga kallonsa kafin ya fixge remote ya kashe Tvn, Ajay ya juya ya kallesa yace "Wai kunne ke ji ko ido?

Ina fa sauraronka Jawwad" Jay yace "If you are not giving me ur attention i will leave this parlor, tun daxu ina magana hankalin ka na wani waje daban, what's all this pls" Ajay ya tabe baki, sai kuma ya juya yana kallonsa direct in the eyes yana ci gaba da cin Strawberry dinsa yace "Oya be fast pls" Mikewa Jay yayi zai bar parlon Ajay ya fixgosa yace "Kai matsala ta da kai kenan banzan zuciya, ba gashi ina sauraron ka ba" Jay yace "Kar ka rena min hankali mana Malam" Ajay dai ya ci gaba da cin fruit dinsa yace "Ka kashe Tv din ai, i am listening" Jay ya koma ya zauna, for peace to reign yasa Ajay ya maida hankali yana sauraron maganar da Jay ke yi masa, can ya
an yi murmushi ya jawo grapes dinsa zai fara sha yace "This is weird...

All of a sudden sai ka ji bazaka iya zama gida daya da ita ba, why is that?

Meye dalilin ka?

Da ba apartment daya kake zaune da ita ba some months ago, ko ni ban san gida daya ku ke ba sai ranan da baka da lafiya, meye kuma ya canza ra'ayin ka all of a sudden...." Jay yace "To yanxu bazan zauna ba, period! in zaka kawo Suggestion din yanda za ayi ka kawo ina sauraron ka...." Ajay yace "Ai ni dalilin hakan nake son sani" Jay yace "Ni dai babu ruwan ka da dalilina kawai solution nake nema, just tell me yanda kake ganin ya kamata ayi....

Tunda kaga we are not going to make the mistake of accommodating her again in this House" Ajay yayi shiru, kamar bazai ce komai ba can dai yace "Kai din dai ya kamata ka zauna a apartment din tare da ita, that's the only solution for now tunda jarabawa za su fara, ko da za a samar mata sabon Apartment definitely sai ya bi ta can din ma kamar yanda ya gano wannan, da mun san haka kawai da a cikin makaranta aka biya mata accomodation to avoid all
this, wannan wawiyar kawar tata mara hankali kuma will just worsen the situation idan aka ce taje can gidansu ta zauna, beside no one loves being inconvenience in this state...." Jay ya sauke ajiyar zuciya, after a while ya fixge remote din da Ajay ya dauka yana kokarin kunna TV alamar ya gama maganarsa, Ajay yace "Na fa baka solution din da ka zo nema, ka bar ni in ci gaba da abinda nake yi" Jay yace "I told you staying in the apartment with her isn't an option Ajay, kaga kenan har yanxu babu solution" Ajay yace "Wai saboda kana gudun ka ci gaba da rungumeta ne yasa ka kasa zama gida daya da ita?
Chapter 160 · 0% Book details