← Book details Halysaah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 51 OF 167

Sashe 51

Halysaah Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read

Ba dai baka jin maganata ba, zaka san yanda zaka yi da yarinyar nan yau, kaga ban ma kai report ba sun zo da kansu za su gane ma idonsu rayuwar da ka jefa kanka a Maryland" Jay dai kallonsa kawai yake, AJ ya daga kafada irin ko a jikinsa din nan ya sauka downstairs yana murmushi, Jay ya fi minti biyu tsaye thinking of what yo do, daga karshe dai ya nufi bangaren AJ, yana tura kofar dakinsa yaji dakin a bude, juyawa yayi ya tafi dakin da Khaleesat take yayi knocking, duk da ba bacci take ba amma idonta a kulle, ta bude idonta ta mike zaune sai gashi ya shigo dakin, Calmly yace "Bacci kike ne Halysaah?" Ta girgiza masa kai tace "A'a" yana kallonta yace "Ya na ganki haka ko baki da lafiya ne?" Nan ma ta girgiza masa kai tayi shiru, ya kwantar da murya yace "Gaya min gaskiya, ko dai tunani kike Housemate?" Calmly yake mata maganar kamar ba komai, ta
an yi murmushi cikin sanyin murya tace "A'a" Yace "Good, i think we have visitors a gidan nan yau, i will change you to another room wanda babu wanda yake shiga zuwa har sanda za su tafi, nasan baza su wuce kwana biyu ba bakin za su tafi in sha Allah" Ita dai tayi shiru tana kallonsa, ya sakar mata murmushi, ta sunkuyar da kanta, yace "Alright, ta so mu je ko?" Sauka tayi daga kan gadon ta dau gyalenta, yace "I will bring you all u need to the room afterward" daga haka ya nufi kofa tana biye da shi, direct ya nufi bangaren AJ da ita, ya bude kofar dakin yana kallonta yace "Here" ta sauke idonta tana kallon cikin dakin dake wani kamshi na musamman sannan ta shiga, ko da wasa bata san dakin AJ bane, Jay yace "I will be back soon Halysaah" Ta gyada masa kai, ya jawo kofar sai dai bai kulle ba tunda bai san code dinsa ba yanzu, sai bayan da ya bar wajen yaji dariya ya taho masa, to yanzu ta ina ma zai fara lallaba AJ, kawai yasan ya ma gama kashe AJ, to in ba haka ba bai san way out ba don bangaren AJ ne kadai Halysaah zata tsaya da babu wanda zai san tana gidan tunda babu me zuwa ko kusa da bangaren nasa sanin halinsa, amma kaf din gidan yasan Aunty sai ta bude ta shiga banda part din AJ, downstairs ya sauka da sauri don zuwa gaida su Abba, Khaleesat dai ta kasa daina bin dakin da kallo, komai na cikin dakin fari ne kal har wani kyalli yake tsabar neatness, ita abun yana mata kamar dakin wani important person ne a gidan Jay ya kawota, ta karasa ta zauna gefen gadon a hankali, she just don't know why she is not comfortable with the room.

Jay dai na zaune parlor ne amma gaba daya hankalinsa na kan AJ dake ta shan fruit din da aka kawo ma Abba hankali kwance kamar shi aka kawo ma, Aunty kuwa tana dakin Abba dake nan downstairs tana gyara masa, AJ ya mike zai tafi sama, Jay na ganin haka ya mike ya bi bayansa da sauri, bayan sun haura sama Jay yace "H
ey let's talk AJ" AJ ya wani kallesa, sai kuma yayi wani dariyar shakiyanci yace "Talk about what?

Pls sort ur self out, ka daina ma involving dina a crime din nan da ka aikata, kar a zata tare muka aikata" Jay dai ya fara kokarin danne dariyar da ya taho masa don bai ma san ta inda zai fara masa bayani ba.
*Halysaah is 500 via 3276052019 fcmb Hauwa Bello Jiddah and u send ur evidence of payment 07087865788
, it's better ki ji tsoron Allah ki sauke nauyi kiyi karatunki cikin kwanciyar hankali don littafin na kudi ne, in kika karanta with no payment i owe you 500*
[5/22, 6:50 PM] khaleesat Haiydar
: Parlon dake sama Jay ya ja AJ zuwa can yace "Ohk now, let me explain Bruh" AJ na girgiza kai yace "I am not interested pls Jay, ni fa bana son ma kana min magana a gidan nan kar ayi zaton tare mu ka kawota" Jay yace "Naji.... bayan yanzu bazan sake maka magana ba, kawai dai na duba naga duk gidan nan dakin ka ne kadai yake da wahalan shiga..." Nan da nan AJ ya hade girar sama da ta kasa yana kallonsa yace "I don't understand, me yasa kake using dakina kake misali?

What are you insinuating?

What is ur point??" Jay ya shafa sumar kansa a hankali yace "My point is, na kai Housemate dita dakin ka for the meantime before i find a way out, nasan can ne kadai su Aunty baza su ganta ba, tunda dakin ka out of bound ne" Haka AJ yayi dropping jaw yana kallon Jay baya ko kiftawa with shock written all over his face, Jay ya sosa kansa zai yi magana suka ji muryar Hajiya Rukayya warce suke kira da Aunty, ta karaso parlon tace "Jay ka je Abbanku na magana a parlor" Jay yace "To gani nan zuwa Aunty" Ta
an kalli AJ sannan ta juya ta bar parlon, Jay ya sauke ajiyar zuciya yana kallon AJ that was still looking at him ko kwakkwaran motsi baya yi, da alama ya ma kasa cewa komai, Jay yayi patting
in shoulder dinsa yace "I know u gat my back Bruh, you won't love seeing Abba Mad at me" Yana fadin haka ya juya ya bi bayan Aunty yana sauke wani ajiyar zuciya, after almost 15 mins Jay ya dawo sama, zaune ya tarda AJ a parlon dake sama ya tallabi chin dinsa da duk hannunsa biyu yana girgiza kafa, he looks restless, Jay dai ya danne dariyar da ya taho masa da kamar zai juya ya koma downstairs, AJ na ganinsa ya mike ya nufesa a fusace ya fixgosa yace "What offense have i done to you Jawwad?

Why my room?

Why will u take her to my privacy, my own comfort zone, what sort of nonsense is this plss?

Dakina fa?

Meye hadina da ita zaka kai ta har Bedroom dina?" AJ was so mad at him, nan da nan idonsa suka sauya launi, Jay yace "To Abba dai na kiran ka, je ka dawo sai ka ci gaba" AJ dai sai kallonsa yake yana huci, can ya turasa ya bar parlon kamar zai tashi sama, Jay ya wara ido yana shafa kansa yana
an murmushi, karkari dai iya abinda zai yi kenan bazai wuce haka ba, kuma ba wani kiransa da Abba yake yi kawai wahala ne bai so yasa yace masa ana kiransa downstairs, dakin Khaleesat ya koma ya dauko mata box dinta da abubuwan da yasan zata yi needing ya kai dakin AJ, Khaleesat ta mike da sauri ganinsa, a hankali tace "But Housemate i am not comfortable in this room" ya
an bude ido yace "Why?
Chapter 51 · 0% Book details