Sashe 27
Halysaah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Khaleesat na Voice call ta WhatsApp da Ummanta wajen karfe tara da rabi na dare taji Housemate dinta na knocking kofar dakinta, bayan tace ma Ummanta tana zuwa ta ajiye wayar sannan ta sauka daga kan gado ta saka hijab ta tafi ta bude kofar, yana jingine jikin bangon opposite din dakinta idonsa a kulle, yana jin bude kofa ya bude idon da sauri, kana ganinsa kasan daga bacci ya tashi, tun da ya shige daki daxu yace ana kiran wayarsa bata sake ganinsa ba sai yanzu, yace "Zan tafi sai da safe Halysaah, but pls ki dan kulle kofar i can't find my key" Ita dai bata ce komai ba tana kallonsa, he look so sleepy, ya ciro wayarsa dake ta vibrate a aljihu, tsaki yayi after picking yace "Kai dalla ina hanya" Daga haka ya mayar da wayar aljihu ya sake yi mata sai da safe ya juya ya fara tafiya, ta bi sa da kallo har ya isa parlor, jingina taga yayi ta bayan kujera ya rungume hannunsa ya rufe ido, Khaleesat ta sauke idonta sannan ta fito daga dakinta tana tafiya a hankali ta tafi parlon, bude ido yayi da sauri jin tafiya, sai kawai ya nufi kofar fita daga parlon, tace "Since u can't control ur self a ko ina ka samu bacci kake, be it standing, sitting, driving and even walking, then why not sleep over?" Ya dan kalleta jin abinda tace, nan da nan kuwa yaji baccin ya bar idonsa gaba daya, yana mata kallon mamaki at the same time yana sosa kai yace "Yaushe kika ga nake yin duk wannan da kika lissafa Housemate?" Ita dai ta rungume hannu tana kallonsa bata ce komai ba, ya dauke kai yace "I was only meditating ba wai bacci nake ba, in dai kika ga na rufe ido to i am meditating" Yana fadin haka ya nufi kofa ya bude yace "Good night, kar ki manta ki kulle kofar" Daga haka ya fita ya tura mata door din,
an murmushi tayi tana tafiya a hankali ta isa kusa da window ta dan bude curtain din tana lekansa, parking space taga ya nufa ya bude motarsa ya shiga, she is just hoping yana shiga bazai fara wani baccin ba a cikin motar, after few seconds taga ya fara reverse, ta sauke ajiyar zuciya tana kallonsa har ya bar Garage din ya dau hanya, sake curtain din tayi slowly, ta dan tsaya for few minutes sai kuma ta tafi daki ta dauko key dinta ta kulle kofar ta wuce dakinta, sake kiran Ummanta tayi ta WhatsApp, bayan Umma ta daga Khaleesat tace "Ko kin fara bacci ne Umma?" Umma tace "Aa idona biyu ina jiran ki, Abdul ya maki wata magana ne?" Khaleesat tayi shiru jin abinda Umma tace, ta girgiza kai tace "A'a bai ce min komai ba, me ya faru Umma?" Umma tace "Daxu Hasiya Matar Malam Saleh ta zo gidan nan" Sosai Khaleesat taji gabanta ya fadi, Malam Saleh aminin mahaifinta ne, yawanci abubuwa da yawa a bakin matarsa Ummanta ke ji tunda ba gaya mata baban nasu ke yi ba, abu da yawa ma sai dai taji a duniya ba dai a bakinsa ba, Khaleesat tayi karfin halin cewa "Me tace Umma?" Umma tace "Wai ko an tsaida maganarku da Abdul, haka dai tace min" Khaleesat was short of words, lokaci daya jikinta yayi sanyi, sosai maganar ta zo mata a bazata, she could feel her self tearing up, hankalinta yayi mugun tashi cikin lkci kadan, Umma tace "To ina jira dai in ga ko Malam din zai yi min magana, in ba ayi hankali ba kuma in ji a bakin matansa tun da su zai gaya masu ai, kuma kin ce Abdul din bai ce maki komai ba har yanzu ko?" Khaleesat ta goge hawayen da ya gangaro idonta, tana gyada kai da kyar kamar Umma na ganinta amma ta kasa cewa komai, Umma tace "Khaleesah?" Da kyar Khaleesat ta bude baki ta amsa don bata son Ummanta tasan kuka take, Umma tace "Naji kinyi shiru ne" Khaleesat ta dake tace "Ba komai Umma, ina duba wani karatu ne a takarda" Umma tace "To shikenan, kiyi karatun ki ma yi magana washegari ko?" A haka suka rabu, Khaleesat ta ajiye wayar hannunta ta kwantar da kanta saman pillow hawaye na sauka idonta, bata san menene ya sa all of a sudden taji she can't marry Abdul ba unlike before da har cikin ranta tasan bata da option dole ne aurenta da shi, tana kuma masa fatan ya canza wataran, yanzu kam bata jin haka a ranta, instead ji take bazata iya aurensa ba ma, Khaleesat bata yi wani baccin kirki ba daren ranan nan fargabanta daya kar ma yace a daura auren nan take, tasan in har suka ce ma iyayenta haka babu abinda zai hana a daura auren nan sai wani ikon Allah.
Da safe Khaleesat ta tashi da ciwon kai sosai, kana ganinta kasan tana cikin damuwa ba kadan ba, haka dai ta shirya ta fita zuwa makaranta, warce take son tayi ma magana ta dan ji saukin abinda ke damunta sai bata shigo school ranan ba, wayarta ta ciro kawai tayi dialing number Abdul cause she can't hold it anymore, kiran na shiga ya katse ya kirata, ta daga ta kai kunne a hankali ta gaishesa, amsawa yayi yace "Ya aka yi?" At first tayi shiru, sai kuma tace "Ba komai i only called to greet you" Yace "Which side of the bed did you wake up from today da kika kirani ki gaisheni?" Tayi masa shiru, yace "ke dai fadi abinda kike so Malama, foodstuffs din ki ne ya kare ko me?" Ta hade rai tace "Yaushe ka siya da har zai kare?" Yace "Bazai kare ba dama mana tunda baki wani cin abinci sai cookies da kayan kwadayi" Ta wani turo baki bata ce masa komai ba, after few seconds tace "Kawai naji a jikina ne kamar da wani abu dake shirin faruwa shi sa na kira ka" Yace "Wani abu kamar me fa?" She was mute bata basa amsar tambayarsa ba, yace "Anyway, ko ma me kika ji a jikin ki haka ne, zan shiga meeting yanzu sai anjima" Katse wayar yayi a nan take, ta dinga kallon screen din wayarta wani tsanarsa na yawo a zuciyarta, a baya duk abubuwan da yake mata bata taba jin tsanarsa ba sai dai haushinsa yanzu kuwa kawai ji tayi ta tsanesa, ta ja tsaki ta mayar da wayarta jaka tana jin wasu hawaye na cika idonta, rashin zuwan Safiyyah makaranta ya sa bata tsaya su gama karatun ranan ba ta kama hanyar gida kawai cike da damuwa, tana jiran Lyft din da tayi ordering sai ga kiran Safiyyah ya shigo wayarta, tun daxu ta kirata bata daga ba sai yanzu ta biyo ta, Khaleesat ta daga ta kai kunne tana jin muryar Safiyyah tace "Baki da lafiya ne?" Da kyar Safiyyah tace "Tun jiya da daddare, na ma zata rasuwa zan yi kawata" Khaleesat ta
an bude ido tace "Me ya sameki?" Safiyyah tace "To ina ma na sani Khaleesat, Allah sa ba poison dina matar nan tayi ba don tun jiya sai yanzu nasan mutanen dake kaina" Khaleesat tace "Subhanallah, kina gida ne yanzu?" Safiyyah tace "Har da karin ruwa kuwa" Khaleesat tace "To bari in taho gidan yanzu" Khaleesat na maida wayarta jaka ta nufi gidansu Safiyyah, bayan tayi knocking kofar Surayya ta bude mata, Khaleesat ta sauke ido ta gaisheta, in ba kasa kunne sosai ba ma baza kasan Surayya ta amsa ba, Khaleesat taji muryar Mustapha na tambayar matar tasa wanene, ji tayi kamar ta juya ta fasa shiga cikin gidan, amma kasancewar a bude Surayya ta bar kofar yasa ta karasa ciki walking slowly, without looking at Mustapha dake parlor ta gaishesa, ya amsa yace "Ya karatun Khaleesat?" Khaleesat tace "Alhamdulillah, ya jikin Safiyyah?" Yace "Alhamdulillah, she is inside her room" Khaleesat ta juya ta nufi dakin Safiyyah, da gasken ruwa ta tarar ake kara mata don ta zata kawai tace mata haka ne don ta zo, Khaleesat ta zauna gefenta da damuwa tace "Sannu Sophie, ya jikin?" Safiyyah tace "Ba sauki Khaleesat, wallahi kilan abu matar nan ta saka min a abinci" Khaleesat tace "Don Allah ki dena cewa hka, kin ga yayanki ai bazai ji dadi ba in kina wnn magana" Safiyyah tace "Wallahi ita ce don lafiya na dawo gida jiya, ni na zata ma na rasu, sai da na farfado naga ba haka ba" Khaleesat tace "Allah dai ya baki lafiya, kin ci abinci?" Safiyyah tace "Ni bazan ci abincinta ba gaskiya tun daxu sai fruit kawai nake ta sha da lemon kwali" Khaleesat tace "Ko in je gida in maki girki?
Me kike son ci?" Safiyyah tace "Ko tuwo da miyar kuka ne ki min in kina da ingredient, kawai shi naji nake so wallahi" Khaleesat tace "To ba damuwa, bari inyi sallah sai in tafi in maki girkin" A haka Khaleesat tayi sallahn azahar ta bar gidan bayan tayi ma Surayya da mijinta sallama, Mustapha ne ma ya tambayeta har zata tafi, Shine tace masa zata dawo anjima, Khaleesat na isa gida taga motar Housemate dinta a Garage, tana bude kofar ta shiga parlor ta gansa kwance kan 3 seater yana bacci, har ta kulle kofar bata ga ya bude ido ba, ta nufi dakinta ta shiga ciki ta canza kaya sannan ta fito ta shiga kitchen, tuwon ta dora har zata fara hada ingredient na miyar kukan sai kuma ta fasa taji gwara tayi vegetable soup kawai, ita kanta bata san menene yasa take son yin vegetable soup din ba duk da bata wani son cin miyar ganye she prefer slimy soup, sai da ta gama tuwon sannan tayi ordering lyft da zai kai ta nearest African store da zata iya siyan ingredients din miyan Vegetable.
*Make ur payment before the end of free pages*
_Halysaah is just 500 naira_
07087865788
[5/10, 10:07 AM] khaleesat Haiydar
: Read My Book "HALYSAAH" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=681294ff01c6bd900451c8e6
HALYSAAH
By _Khaleesat Haiydar_
13....