Sashe 51
Dr Sultan Part 1 Complete Hausa Novel · about 12 min read
Ina batama san yana faɗa ba, kanta kawai take jujjuyawa a ƙirjinsa da faɗin, “Banason allura, Abba banaso”.
“Okay shike nan, kinga baza'ai mikiba, ya isa ki daina magana, tana sa miki ciwo kai”. Yay maganar da ɗaukarta gaba ɗayanta ya maida a kujerar zai kwantar. Sake ruƙunƙumesa tai, sautin muryarta na ƙara fita da ƙarfi wajen faɗin, “Abbah karka bari sumin allura dan Allah ” ta ƙare maganar da fashewa da kuka.
Meena da Haydar suka fice daga palon.... Sultana ta kanannaɗema jiki Sultan..........✍️
*Muna gab da kammala book 1 in sha Allahu*
PAID BOOK
Littafin *DR SULTAN* na kudine akan 300 kacal , me bukatar ya karanta har karshe zai turo kudinsa ta wannan asusun 1490318334 Sadiya Attahiru kaoje Access bank ,sai a turo shaidar biya ta wannan number 08149979652. Nagode🤗
_More comments and share pls_
*Sadeeya Ka'oje ce 💋*
*DR SULTAN*
(A heart touching love story)
_💖Story And Written💖_
⬇️
*Sadeeya Ka'oje*
💖الحَمْدُ ِلله سبحان الله الله أكبر💖
﷽
Bismillah........ ✍

*💋TITAN'S OF TALENT💋*
*Marubuta masu aiki da fasahar zamani , zalar ilimantarwa,fadakarwa dakuma nishadantarwa*
*(T .O.T)*
*Breathe in courage, breathe outfear, together we stand*
*Alkalaminmu abin alfaharn mu*
https://chat.whatsapp.com/CuNxneQ0ONc6x9yn9a16Jj
*The beginning*
*Page 37-38*
___________Ajiyar zuciya ya sauke a hankali jin yanda Sultana take sake tura kanta cikin ƙirjinsa. Ya ɗan lumshe idanu ya buɗe akan dogon gashinta dake ta uban ƙamshi “Sultana ” ya faɗa a hankali yana kai bakinsa dai-dai kunnenta. Batare da ya jira amsarta ba ya sake miƙewa da ita ɗauke a hannunsa. Zama ya farayi saman kujerar sannan ita kuma ta koma saman cinyarsa da ƙyau batare da tasan mi takeyi ba. Syringe ɗin da Haydar ya ajiye ya ɗauka, ɗan guntun ruwan allurar dake ciki ya kalla, ya ɗan fesar da huxi kaɗan da zare hular kansa ya ajiye gefe. Ya sake kallon Sultana ya girgiza kansa, cikin ƙwarewa da sanin makamar aiki ya kuma turata jikinsa da ƙyau tare da ranƙwafowa ya ɗaura bakinsa akan kunnenta. Wata irin sassanyar iska ya shiga hura mata cikin kunne a hankali, yayinda can kuma hannunsa ke saita inda zai mata allurar batare da ta saniba.
A hankali ta saki wani irin nannauyan ajiyar zuciya da sake shigewa jikinsa, saboda ƙamshinsa na sake jan hankalinta. Hakane ya bashi dama tsira mata allurar dai-dai inda ya dace. Da masifar ƙarfi ta zabura tare da fasa ƙara ta sake damƙesa da ƙyau jikinta na wani irin karkarwa.
Zare allurar yay yana sakin wani lallausan murmushi daya sake fidda annurin fuskarsa. “I am sorry”. ya faɗa a hankali cikin kunnen nata.
idanunsa ƙyam akan Sultana dake ta juyi a jikinsa, sai zufa dake ta faman tsatstsafo mata a goshi. Handkerchief ɗinsa fari ƙal ya fiddo cikin aljihun gaban rigarsa ya shiga share mata zufar, tsahon mintuna biyar suna a haka kafin ta shiga sauke ajiyar zuciya a jajjere, a hankali kuma sai jikinta ya fara saki alamar barci. Cikin ƙanƙanin lokaci ta fara sauke numfashi. Kwanciyar ya gyara mata a cinyarsa yanda zataji daɗi sosai, sai kuma ya kai hannu saman gashinta daya barbaje ya tattaresa cikin hannunsa. Ribbon ɗin ya ɗauka ya ɗaure mata shi a tsakkiya ya nannaɗesa da ƙyau yanda bazai takura mata ba. Baya yayi ya kwanta jikin kujerar shima, ya lumshe idanunsa da sakin sassanyar ajiyar zuciya.
Tsawon mintuna biyar suna a haka,
A hankali ya shimfiɗe Sultana a kujerar da ƙyau ya gyara mata kwanciya, kana ya fito daga palon
Duk kallon Sultan sukai cike da farin ciki, suka shiga jera masa sannu da godiya. Shi dai kansa a ƙasa yake faɗin, “Abba karku damu aikina ne ai. Insha Allahu zata tashi kamarma komai bai faruba dan amfanin allurar kenan. Sai dai a dinga kula dan abu kaɗan ita yanzu zai iya birkita,
“Insha Allahu za'a kiyaye. Allah ya saka maka da alkairi, ita kuma Allah ya bata lafiya yasa kaffara ne”.
A tare suka amsa da amin, "Ni zan tafi, "A sauka Lafiya ina gaida Daddy ku, 20k Abba yaba Salma gashi kuma sai Ice cream, Abinka da yaro nan take ta karɓe kuɗin tana murna, suna tsaye a wajen har su motar Sultan ta fice daga gidan,....
Bayan wucewar Sultan duk suka shiga har falon yadda suka ganta. Hakan ya ƙara musu nutsuwa sosai,
Kwanaki Ukku Sultana tayi tana jinyar kanta, amma Alhamdulillah da sauki, dantana samun kulawa daga Kaka da Mami,
___________★★★★____________
Yau tunda safe Sultana ta shirya zuwa wajen aiki kwanta huɗu kenan bata je ba.ta fito fes Abinta sai zuba kamshi take, Kai tsaye ta wuce Asbiti kusan lokaci ɗaya ta iso tare da Jidda,
Gaban Sultana yafad'i lokacin da idonta ya sauka akan ya Sultan dake jingine jikin mota, sanye yake da Shuit Ash color, yayi masifar k'yau, tunda take yaune karon farko data ƙare mata kallo,Jidda tace woow wlhy Dr Sultan yahad'u Daughter kin more miji gaskiya! Allah nuna min ranar Auren ku!!"
"Ba Amin ba!"
Dariya Jidda tayi tana fad'in ," Ai tun tuni Allah ya ƙarɓi Addu'ar mu"
Lumshe Idanunsa yayi tare da saurin dafe ƙirjinsa kana ya buɗe Idanunsa tare da Kallonsu ɗaya bayan ɗaya, har suka shige cikin Asbitin, daga can ɓangaren Aziz yace ," Bros baka jina? A hankali ya sauke Ajiyar zuciya kana ya fesar da Numfashi,"Ina jikin ka Bros!"
Aziz yaci gaba da faɗin ," jikin Abie ya tsananta sosai Wallahi! Harta kai ga sai amma sa aiki a zuciya, Sultan ya sake Nannauyan Ajiyar zuciya tare da farin ,"Allah ya bashi lafiya!"
"Amin Bros! Ya shirye shiryen Aure wai Ni kam har yanzu baka haɗani da matar tamu ba, Murmushi mai sauti Sultan ya yi tare da faɗin ,"zaka ganta idon lokacin ya yi, " Bros nifa Very Soon Zanyi Auren nan, cike da farin ciki Sultan yace ,"Allah ya nuna muna!"
"Amin Bros Ina gaida Amarya kuma In sha Allahu Aure saura sati ɗaya zanzo, da ga haka sukaci gaba da yin waya, zuwa na ɗan wani lokaci kana ya wuce Office...... sai ƙarfe Shidda suka tashi, Sultana na ƙoƙarin shiga Motarta Jidda ta Kalleta cike da tsoka tace ," Daughter duk yadda namiji yake sonki karki taɓayin wasa da damarki har kici masa mutunci da rashin kunya, a duk lokacin da nakilli Dr Sultan nakan ga tsantsan Soyayyarki a cikin idanunsa wanda ke kika kasa ganewa, Sultana ta taɓe baki tare da faɗin,"Aure mafi daɗi da.kwanciyar hankali, babu kamar Auren wanda kake so yake sonka!!"
Sultan dake bayan su yana sauraren duk a binda suke faɗi, kai kawai ya sunkuyar yaci gaba da tafiya har zuwa wajen motarsa ya shiga ya yi tafiyarsa...
Jidda tuni ta yi mutuwar tsaye, Sultana ko a jikinta, haka ko wannen su ya shiga motarsa ya wuce gida...
Sultana ya isa gida ta watsa ruwa tayi sallah, woyarta ta fara suwa tun kafin ta d'aga tasan waye ne dan sautin kiran kawai ke shaida mata Nas ne ke kiran ta haka yasa cikin shauk'i da k'aunar juna suka fara magana a waya cikin sanyin muryar da ko kana gefen ta a kan gadon bazaka ji abin da take fad'i ba,
Ido ta lumshe cikin sauk'e ajiyar zuciya tace.
"Hubbyna!"
"Na'am."
Yace mata tare da cewa.
"Sultana kina sani d'imuwa soyayyarki tana cazamin kai da jinin jikina k'ok'olwata na cushe in banji muryar ki na awa 3 ba Sultana ki daure ki soni ko rabin yadda nake sonki."
Ido ta kuma lumshe wa cikin hura mishi iska a kunne murya can k'asa maƙoshi tace
" Hubbyna ka kontar da hankalin ka Sultana taka ce jiki da jini da duk wani motsina kana cikin raina ko bacci nake muyarka nake jiki a kunnuwata.
A can Ɓangaren Nas kam k'ara sakewa yayi kan kujerar da yake konce gaba d'aya tsikar jikin shi yana mik'ewa lokaci d'aya kalaman ta suka sakar mai wani kasala da shauk'i k'aunar ta yakeji na ratsashi har cikin k'ahon zuciyarshi,
yayin da ita kuwa Sultana take jin duk duniya ba yanayin da take so da jin dad'in shi kamar kasan cewa a haka suna musayan zantukan so masu sanyi,
ji take matuk'ar babu Nas a rayuwarta toh gani take kamar ba nunfashi tare da ita.
Haka sukaci gaba da soyewa kamar su shiga jikin juna, bayan ta gama wayar tayi salla Isha'i kana ta wuce Palo Abinci suka ci gabaki ɗayan su kana kowa ya wuce makwancinsa......
_*five Weeks Ago_*
Kwanaki nata shurawa, bikinsu Sultan na ƙara matso gab.
Sultana tanashan gyara wajen Mami da Kaka,
Ga Mamie tatsaya akanta wajen koyamata girke-girke dazama da miji,
Tayi k'yau harta gaji, Kaka ma Na koya mata dabarun zama da miji irinna zamaninsu, sosai Sultana take fahimtar komai daki-daki.
Sati ɗaya kenan da dawowar Mommy daga Dubai wajen haɗo lefen Sultana.
Yauma da kamar kullum Bayan Isha'i Mami ta saka Sultana a ɗaki Mami ta b'alle marfin wani roba sannan ta jijjiga tare da mik'ewa Sultana d'in cikin tsuke fuska tace.
"Karb'a ki shanye yanzu ki bani robar."
Kai Sultana d'in ta karya cikin kuka da gajiya da d'ure-d'uren da suke mata tace.
"Ni dai amai nakeji dan Allah Mami a barni hakanan." Ba yadda ta iya dole ta karɓi gorar ta sha ye tas, Mami na fita Jidda da Meena suka shigo ɗakin,
Jidda tace ,"Allah dai ya biya Mami yadda kike mishi mugunta haka zai rama kiji tsoron mutumin da baya magana inya tashi ramawa zaki yabbawa aya zakinta."
kai Meena ta jinjina sannan tace .
"Gaya mata dai Anty Jidda wallahi wata rana zakiyi nadama abinda kikewa Dr Sultan ,"
Haka suka rink'a tsokanar Sultana,
Abba tuni ya kammala kayan ɗakin Sultana da duk wani Abin buƙata a ɓangaren Kaka duk wani Abin gargajiya ta seya Sultana...
Washe gari Aka kai lefen Sultana, Set shidda, kowa nata yaba lefen Sultana, ba ƙaramar dukiya a ka barke ba,
A ɓangaren Sultana kowa ba Abinda kecin zuciyar Sultana bai wuce Nas ba, musamman y'an uwanta keta shirye-shirye da
Duk yadda tayi banza da maganar Auren sai da auren ya zama saura sati ɗaya sai jikinta yai sanyi. Haka kawai sai tsoro ya shigeta,
Sultana ta fito tayi rasa sai wani shek'i take tamkar tarwad'a fatar jikinta komai nata yasha gyara sai wani k'amshin mai Daɗi take fiddawa ko wucewa tayi k'amshin ta sai ya ratsa wurin
gashin kanta kuwa ba'a maganar gyaran d'aya sha, an gyareshi gyara na mussamman,
*Sultan*
Ƙarfe biyar ya nufi Airport, ya na isowa jirginsu na sauka, a hankali wani kyakkyawan Saurayi ya ke saukowa daga jirgin, tun bai gama saukowa ba Sultan ya nufi wajensa cikin tsananin farin ciki suka rungume juna..kai tsaye suka wuce Hotel,annan suka cigaba da shagalinsu,
Sultana yau ta wayi wagi cike da mutuwar jiki, a hankali ta mike daga kwancen da take ta ɗauƙi wayar ta dake ringing ta ɗaga, cikin raunin murya mai haɗe da kuka tace.
"Hubbyna nayi ma al'kawarin ni taka ce har Abadan bazan bari wani yayi nasarar rabamu ba,
nayima alk'awarin zan adana maka kaina zan killace maka jikina ba wani mahaluk'in da zai zama hijabi a tsaka nin mu."
Sai kuma tayi shiru tare da sheshshek'an kuka murya na rawa tace.
"Sultan zai rayu cikin bak'in cikin rayuwa tunda har ya kasance a sanadin shi za,a rabamu ,
bazai sake samun farin ciki da konciyar hankali ba gidan shi zai zame mai tamkar kurkuku zai rayu cikin k'unci da bank'in da tashin hankali ta yadda shida kanshi zai sauwa k'amin,
Sai kuma ta saki kuka mai tsuma zuciya,
Nas Kuma lallashin ta yake cikin raunin murya yake cewa.
"Kiyi hak'uri Sultana ki daina kuka ki sani har Abadan kina cikin raina bazan dena sonki ba,
da ƙarfi aka bankaɗo ƙofar ɗakin,
Abba Yayi mata wani irin kallo cikin tarin mamaki da jin zafi a ranshi murya can k'asa yace.
"Mamana! duk wannan kukan kina yinshi ne dan zaki Auri Sultan?
Mamana Ashe har yanzu kina kan bakarki?,
"Abba wlh na tsaneshi Bana sonshi,
Wata irin gigitcciyar ƙara ta saki da k'arfi tare da dafe fuskar ta jin wani irin zazzafan mari da Abba ya zuba mata cikin huci da zafin rai ya nunata da yatsa murya a hargitse yace.
"Wallahi koda mutuwa zaki sai kin Auri Sultan ina ya so Aiki gawarki a gidan sa!"
Kife kai Sultana tayi a bakin gado ta saki wani irin kuka mai cike da zafi a zuciya kuka mai cushe zuciya gaba d'aya jikin ta sai karkarwa yake,
Abba ko har cikin ranshi yake jin tsanar Nas tunda a kan Nas ne Sultana take furta kalaman k'iyeyyar kan ɗan Aminshi da duk duniya Baida kaman sa, haka kuma yake jin zai iya yiwa Sultana ko wanne hukuncin matuk'ar zatayi wa Sultan d'in rashin mutunci,
Sultana kuka take kamar zata had'iyi zuciya ta mutu,
Mami yayi ta lallashin ta amman ina,
Haka har dere yayi Kaka. kam ko ta kanta bata kuma biba dan inta tsaya kusa da ita tana jin tausayin Jikar tata,
har dare Sultana tana kuka ne hannun ta dafe da kanta,ta kuma kifewa kan kago ta ci gaba da kukan da sautin shi baya fita dan muryar ta ta dashe, Meena da Nana duk taisayin Sultana ya cika su,
Washe gari haka ta tashi jiki a mace,
tun da sassafe gidan su yake cike tib da bak'in haka yasa Sultana ta takure kanta cikin d'aki akan gado kaman ba Amarya ba sam bata da walwala.
Mami dake zaune a ɗaki tana shirin Kiran Sultan ya shigo a wayar ta, ta ɗaga a hankali tace ," Sultan ya dai?" daga can ɓangaren Sultan," Yace Mommy ɗazu na mata Atm ɗina ina wajen Bazan iya shigowa ba mutune sunyi yawa a gida," Mommy ta yi Murmushi tare da faɗin ,"lalle Ya tona ya girma,"Mommy ya kira sunanta cin Shogoɓa," Shike nan bari na ɗauƙo sai naba Salma ta kawo ma,
Bayan ta kammala shirinta ta wuce ɗakin Sultan, a hankali ta buɗe ɗuwar madubi, karab Idanunta suka sauƙa kan A kwatin Azufar nan cike da mamaki ta riƙa kallon A kwatin, Atm ɗin ta ɗauka dake gefen Akwatin har takai baƙin ƙofa ta sake dawo wa,
Haka kwai take jin son buɗe A kwatin, cikin wani irin yanayi da bata san namiye ba, ta soma buɗe Akwatin cikin Sa'a idanunta suka sauka kan hoton dake sama mai Black and write, da sauri ta wace manya idanunta tana kallon mutanen dake cikin hoton Zuciyata na bugawa da ƙarfi, cikin murya na na rawa ta soma faɗin,"Adda Sal......ma......✍️
Is sha Allahu gobe idon Allah Ya kaimu zan kammala Book 1