Sashe 36
Dr Sultan Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read
★★★
"Anty Sultana Kinga Abinda nake faɗa Miki ko, "najina ina zargin shine"
Cike zumuɗi Sultana ta kira Jidda ta sanar da ita komi. Sosai Jidda ta taya murya, tun daga wannan lokaci so da shaƙuwa mai ƙarfi ta ƙara shiga tsakanin Nas da Sultana....
(Hmmm 🥱🥱)
*Sultan*
Ba ƙaramin kyau yai ba cikin shirin sa na Shuit . Ɗauke da briefcase ɗin sa fito.daga ɗakin sa cikin takunsa na girma da ƙasaita.
Ƙai tsaye wajen dining ya je
"Morning Ya Sultan" ya amsa tana ma sa murmushi
Shima Salim da ke gefe ya ce " Good morning Ya Sultan"
"Morning" ya faɗa a taƙaice.
Tea ɗin da ke gaban Salma ya ɗan ƙurɓa ya ce " sai na dawo ko" ina gai da Mommy da Daddy idon sun fito..
Yana fita ya shiga matar sa kai tsaye ya wuce Office..
A hankali ta nufi kan step ɗin.
Dai-dai lokacin kuma Sultan ya fito daga wani ɗaki ya nufi ƙasa, a hankali yake take steps din yayinda hankalinsa baki ɗaya yana kan file dayake kan hannunsa na dama yana duddubuwa da hannun hagunsa, bisa dukkan alamu.
Abu mai mahimmanci ne yakeye karantawa.
A dai-dai lokacin kuma Sultana ta iso bakin steps ɗin, cikin sauri take tafiya, da alamun sauri
Da sauri take tattaka steps ɗin tanayi sama.
Steps biyu ta taka ana uku, taji juyo da kanta da sauri dan jiyo muryar Jidda
“Daugter sai yanzu?”.
Ba tare da ta tsaya ba, kana bata kuma juyo kanta ba taci gaba da tafiya a haka, hannunta na kan da ƙarfe dake gefen steps ɗin."Dr Sultan na memanki,
Cikin sauri ta kuma juyo kanta da dama bata gama juyashi ba cike da tsiwa tace. "Mezan masa?"
“ oh ho miki Tun ɗazu.yake nemanki”
Cikin yanayin tsoro ta ɗan zaro manyan udanunta tare da cewa.
"Ba inda zanje
"Kaman ya ba inda zaki je?"
Haka taci gaba da haura saman steps ɗin ba tare da tana kallon gabanta ba.
Wanda kuma dai-dai lokacin Sultan ma ya taka step na ƙarshen bazato ba tsammani taji tayi karo da mutu.
Shi ma Sultan ba zato ba tsammani yaji kanta ya bugi ƙirjinsa yayinda hannunta ya bugi file ɗin dake hannunsa ya subce ya tafi ƙasa ta kardun suka watse gabi ɗaya
Tagal-tagal Sultana tayi baya zata fadi yayin da shikuma Sultan da ƙyar ya tsaida kansa daga faduwar da zai yi.
lokaci guda ta rumtse idanunta tare da sakin kara.
Sultan cikin hanzari yakai hannu ya riƙota sai alokacin idanunsa suka sauƙa akan fuskarta ita.
Sultana sassayan numfashi ta ssuƙe jin an riƙeta bata faɗiba yasa ta ɗago kan Idanunta ne suka sauƙa akan fuskar Sultan, lokaci ɗaya zuciyoyin suka buga da masifar ƙarfi, cikin wani irin yanayi Sultana ta yi ƙoƙarin janye hannuntata rumtse idonta wanda duhu mai tarin yawa ya mamaye mata , kana tayi baya baya zata faɗi, ƙafarta ta sule yasa takuma sakin wani Nannauyan Ajiyar zuciyar
Gaba ɗaya ta sadakar,da faɗuwa,
Jidda da tuni ta fara yi musu video da Snapchat tana Murmushi.
Cikin zafin nama ya janyota da ƙarfi hakan yasa ta faɗa jikinsa.
jinta a jikin mutum ne yasa tayi masa wata irin rugguma mai cike da razani dan gani take kamar dai har yanzu bata tsira ba.
Kanta ta cusa cikin ƙirjinsa tana mai shaƙan dadɗan ƙamshinsa turarensa mai sanyi da saka natsuwa..
Sultan cikin tsoro da wani irin yanayi abu da yaji ya soƙi tsakiyar kansa har zuwa zuciyarsa yana mai jin baƙon al'amuri. a cikin jijiyoyin jikinsa da suka sa jikinsa sakin wani, ya ware hannunsa tare da rumtse idanunsa da masifan ƙarfi....✍️
More comments and share
*Sadeeya Ka'oje ce* 💋✍️
*DR SULTAN*
(A heart touching love story)
_💖Story And Written💖_
⬇️
*Sadeeya Ka'oje*
💖الحَمْدُ ِلله سبحان الله الله أكبر💖
﷽
Bismillah........ ✍
PAID BOOK
Littafin *DR SULTAN* na kudine akan 300 kacal , me bukatar ya karanta har karshe zai turo kudinsa ta wannan asusun 1490318334 Sadiya Attahiru kaoje Access bank ,sai a turo shaidar biya ta wannan number 08149979652. Nagode🤗
*💋TITAN'S OF TALENT💋*
*Marubuta masu aiki da fasahar zamani , zalar ilimantarwa,fadakarwa dakuma nishadantarwa*
*(T .O.T)*
*Breathe in courage, breathe outfear, together we stand*
*Alkalaminmu abin alfaharn mu*
https://chat.whatsapp.com/CuNxneQ0ONc6x9yn9a16Jj