← Book details Dr Sultan Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 22 OF 54

Sashe 22

Dr Sultan Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

ya kai baƙin gate, Abdullahi ya yi tsaye a bakin gate ya hana mai gadi ya ɓude Mishi gate... Shi ko Alhaji Nuraddeen sai hon ya ke, fuska a turmuƙe ya sauke Glass ɗin motar shi a fusace yace ,"Salihu Kaje a buɗe min gate na wuce dare na nayi, Abdullahi ya saki Murmushi kana ya nufi wajen mota tare da faɗin idon har kaga ka bar gidan to mun gama maganar da muke!" Wacce magana kuma? Gaga haka na fa ɓata min lokaci!" "Haba Habibin Ummul khairi! Haba Babibin Habibaty! Nan take Alhaji Nuraddeen ya saki Murmushi ta re da Lumshe idanunsa kana ya buɗe su akan fusakar Abdullahi" "Mugu ta wannan hanƴar ka ɓullo ko? ya ƙara sa maganar murmushi na ƙara faɗaɗa akan fuskarsa, Abdullahi ya sake sassanyan Nunfashi Kana ya kalli Alhaji Nuraddeen," Wlh Mama ce ta sani gaba akan maganar Aure!" "Kai Amman wallahi Mama ta yi dai dai to miye a bin tada hankalin a nan? Mama Gaskiya ta faɗa kodon tarbiyyar Yaran nan ya kamata ka yi Aure Mama ta tsufa yanzu tana buƙatar Hutu sanan masu Aiki ba zasu kulamar ya da yadda ya dace ba! duk da dai naga Mai Aikin tana da natsuwa Amman wallahi abu mafi muhimmanci shine kayi Aure! Abdullahi!" Abdullahi ya sauke Nannauyan Ajiyar kana ya ce ,"Nuraddeen ba na son na koma gidan jiya bana son na sake Auren mata mai irin halin Kubra Nuraddeen bana son Na Auro matar da zata sake rabani da Mama da Maryam! Duk lokacin da na buɗe idona na ganni a kusa da Mama na kan ji sanyi a raina, ba ma wannan ba Su Haydar sun saba sosai da Kaka yanzu bana son Abinda zai raba su! Ya ƙasara maganar cikin tsananin damuwa... Alhaji Nuraddeen ya sauke sassanyan Nunfashi kana ya ce, wannan gaskiya ne Abdullahi Nima bana fatan Abinda zai sake rabaka da Mama!. "tunda ta matsa ka yi Aure ya kama ka nemo Mata Abdullahi! Nuraddeen wlh tsoro nake ji!" Alhaji Nuraddeen ya ɗan yi shuru na ɗan wani lokaci kana ya ce ," Na baka shawara!" da sauri Abdullahi ya ɗaga kai,"Ina jinka Aminina! "Me zai hana ka Auri Ummul Kulsum ƙanwar Ummul khairi na tabbata zaka samu duk natsuwar da ka ke buƙata, Ummul Kulsum bata da matsala kusan halin su ɗaya da ƴar uwarta na tabbata idon ka Aure zakayi farin ciki har ƙarshe yayuwar ka! Tsawon shekara ɗaya kenan da rasuwar mijinta Aminu mutumin kirki ne, ƴaƴanta Ukku Amina, Ihsan, Arif na tabbata zata riƙa ma zuri'ar ka da Amana! na tabbata duk matar da zaka Aura ba lalle bane ka samu kaman Ummul Kulsum ba! Wannan shawara ce idon har ka Amince!" Abdullahi ya ɗan kalle shi sai kuma ya yi shiru," dare na yi fa zan wuce gida" Abdullahi ya sauke Ajiyar zuciya kana ya ce,"Kana ganin zata Amin ce dani!" "Me zai hana duk fa zaurawa ku ke ya faɗa cike da zolaya. "Allah yasa Ha kan shine Alheri! "Amin ka Amince kenan?" "Bazan ki zaɓin ka ba!" "Shike nan Allah ya yi muna zaɓi na Alheri! "Amin ya rabbi haka su ka ci gaba da tattaunawa sai warren 11:30 Alhaji Nuraddeen ya wu ce gida ci ke da ƙwarin Quiwa, ko da ya iso gida :12 har ta gota... Koda ya shigo ɗakin zaune ya sa meta sanye sa Kayan Barci sunyi matsifar yi ma ta Kyau ga wani fitinannen khamshi da ta ke, da Sauri ta faɗa jikinsa tare da rugumeshi," murya a shogoɓe ta soma magana," Habibi ina ka tsaya haka" a hankali ta ƙara lafewa a jikinsa tana shaƙar dadɗan khamshi mai daɗi, janye ya yi daga jikinsa suna fusakar juna hannayen sa ya ɗaga sama, ta san mi ya ke nufi a ta fara gwaɓe kayan jikinsa, "Haɗo min tea kafin na matsa ruwa, bai jira mi zata ce ba ya wu ce toilet ya yi Wonka da ruwan dumi, ya na fitowa dai dai lokacin ta shigo hannu dauƙe da Mug ɗin Black tea mai zafi sai tururi ya ke fitarwa saman Centre table ta aje Mug ɗin ,bayan ya gama shirinsa ya zauna suna fusakar juna,a hankali ya soma shan Black tea ɗin yana Lumshe ido, ita ko sai kallonshi take, a hankali ya aje Mug ɗin saman table, cikin tsokana ya ce "irin wannan kallo ha Habibity!" Kana ya yi gyaran Murya, Hankalin da natsuwarta ta maida a kan, "wani aikin lada na ke son ki ta yani ai watarwa wanda zai amfane nu ga baki ɗaya!" ta sauke sassanyan Nunfashi tare da faɗin," Allah ya sa wanda zan iya ne Habibi!" Nan ya taba labarin yadda su ka yi da Abdullah... A hankali ta sauke Ajiyar zuciya kana ta fesar da Numfashi," cikin tausasa halshe ta ce ," Haba Habibi ai da ni da Ummul Kulsum duk a ƙarƙashin ikon ka mu ke, zaɓin ka shine na mu, na amince da wannan haɗi, Allah ya ƙara danƙon zumunci, " Amin ya rabbi" "Sai ki san yad da zaki shawo kan ƙanwar ta mu, " Ina sha Allahu!" Mommy ko har Allah, Allah ta ke gari ya wa ye.. washe gari bayan su Meenah su wace Makaranta, Mommy ta wu ce ɗakin Mame, "Anty Ina kwana?" "Lafiya lau" Zama ta yi su na fuskarta ju na, Ummul Kulsum! Mommy ta kira sunanta ci kin sanyi Murya,. "Na'am Anty!" "Daman Baban Sultan ne ya zo min da wata Magana ji ya!" a takaice ta sanar da ita duk Abinda ya faru, Ummul Kulsum ta fesar da Numfashi,cikin wani irin yanayi tace ," Anty! Ba zanƙi zaɓin Yaya Nuraddeen ba! Na san ba zai zaɓin abinda zai cutar da Ni ba!" Mommy ta sauke sassanyan Murmushi,"kin Amin ce kenan?" cike da kunya ta gyaɗa kai" Masha Allahu, Allah ya tabbatar mu na da Alheri!" ★★★★★...... "Habibi kaga ikon Allah ko komi yazo da sauƙi ko?" Alhaji Nuraddeen ya yi Murmushi kana ya ce ,"Ai daman shi Alheri ha ka ya ke Allah dai ya tabbatar muna da Alheri!" "Amin Habibi" Nan take Alhaji Nuraddeen ya kira Abdullahi ya sanar da shi, cike da zolaya ya ce,"koda ma can kuna so juna? Naga Abin ya zo da sauƙi ha ka! An ya Abdullahi!" daga can ɓangaren Abdullahi ya ce ," Ba na son sa ido fa, "Ba wa ni sa ido gaskiya na faɗa" Anjima zan shigo muyi Magana da Mama!" "Okay Allah ya kai mu" "Amin" Kaman yadda Alhaji Nuraddeen ya faɗa wuraren ƙarfe Biyu ya wu ce gidan Abdullahi ya yi Kaka bayanin komi sosai Kaka ta yi Murna..," Allah ya sanya Alheri, "Amin Mama!" dai dai lokacin su Maryam su ka da wo da ga school da gudu su Haydar suka ƙara so cikin palon su na faɗin "sannu da Daddy! Daddy munga su Meenah da Ihsan da Arif a school ɗin mu!... Daddy Ina Ya Sultan?" "Ya na gida, "Daddy Muna gaida shi, "Wai waye Sultan ɗin nan tunda su ka dawo hirar sa su ke" cewar Kaka, Abdullahi ya yi saurin ce wa "Ɗan Nuraddeen ne Mama" ita ko Kaka a tunanin ɗan Uwan Nuraddeen tunda ta san bai taɓa haihuwa ba, "Allah sarki tunda su ka dawo kullum cikin hirar sa su ke, Murmushi su ka yi ga ba ki ɗayan su, Nuraddeen ya jima a gidan Kana ya yi musu sallama ya wu ce gida, Lokacin da ya isa gaida haka su Ihsan da Arif su ka faɗa mai sunga su Haydar a makaranta.... ★★★★........ Bayan Isha'i Abdullahi na zaune a ɗaki wayar shi ta fara Ringing a hankali ya ɗaya wayar ta re da Manta ta a Kunna," ka shirya ka zo gida na yanzu," Me Zanyi?" "Bana son Munafurci kaman ya me za ki yi, "Nuraddeen!!!.. "Yanzu don Allah da girman nawa zanje ta ɗi?" "Au Ashe kasan Abinda za ka yi" "Allah idon baka zo ba zan fa sa Ni daga yau ma na dawo Mahaifinka tunda Ni ne waliyin Ummul Kulsum! Ya ƙarasa maganar cike da zolaya,"Auw ta nan ka ɓullo!" "don Allah mu aje maganar wasa ya kamata kazo taɗi, "za ka rani idon nazo?" "Ina matsayin Yayan ta zan raka ka taɗi" "A matsayin Abokin Ango zaka rakani" Mommy na zaune ta na jin duk Abinda suke faɗi sai Murmushi ta ke, a hankali ta miƙe ta nufi ɗakin Ummul Kulsum dai dai lokacin ita ta fito da Wonka," Shi ke nan ma abu ya zo da sauƙi ki shirya Abdullahi na nan tafe" Da sauri ta waro manyan idanunta tana kallon Mommy," Anty wlh Kunyar sa na ke ji, "Kedai a ke ji Kinga tafiya ta, Koda ta tadawo dakin sun kammala waya,. Ba tare da tace Mishi komi ba ta buɗe durowa ta sauko wani tsadadden lass mai matsifar kyau tare da gyale color less ɗin da turare mai matsifar khamshi ta wuce ɗakin Ummul Kulsum, "ga wannan ki saka, ita ko duk kunya ce ta ce, Mommy ta taimaka ma ta ta shirya "Masha Allahu madarar kyau Mommy ta faɗa! a hankali ta sunkuyar kai.... ★★★★★★.......★★ Abdullahi suna gama wayar ya faɗa toilet ya yi Wonka kana ta fito ya shirya sanye da wata tsadaddiyar shedda sky Blue sosai kayan suka yi mishi kyau abinka da farin Mutum ga wani irin fitinannen khamshi da ya ke, a hankali ya fi to da ga ɗakin, dai dai lokacin kuma Kaka ta fito da ga cikin, da sauri Abdullahi ya sunkuyar da kai cike da kunya, kaka kasa ɗauƙe Idonta ta yi akansa saboda kyau da ya yi mata yau kamanninsa sak da na Mahaifinshi da dan uwanshi Ibrahim, a hankali ta sauke sassanyan Nunfashi, "Mama baki Barci ba?" "Yanzu nan zanci na zo ɗaukar Ruwa ne kasan Nana kullum dare saita farka shan ruwa" Bata tambaya ina zashi ba shi ko bai bai ga ya ma ta ba duk da ranta ya na bata ina zai tafi. Bayan ta fiyar Kaka ya fice daga palon Kai tsaye ya wuce gidan Nuraddeen lokacin da ya iso ya kira Nuraddeen ba jima ya fito Abdullahi sai wani ɗari ɗari ya ke ha kwai gidan ya zamo mishi kaman sabon zuwa, kai tsaye suka wuce palon baƙi Alhaji Nuraddeen sai murmushi ya ke,"Abokin
Chapter 22 · 0% Book details