Sashe 37
Dr Sultan Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
*The beginning*
*Page 27-28*
_____Cikin sauri Sultan ya janye hannunta daga jikinsa tare da matsawa gefe da sauri.
Wani irin tsuke fuskarsa yayi tare da watsa mata kallon da yasa hantar cikinta kaɗawa. dai dai lokacin Dr Aryan ya fito daga ɗakin da sauri ya durƙusa kasa ya tattara takardun ya maidasu cikin File kana yamiƙawa Sultan, cikin wata irin murya mai cike da ɓacin rai ya ce,
“Biyoni!”.
Kaman wata soloɓiyo ta bi bayan sa har zuwa Office ɗin sa,.Ya na so ya ma ta faɗa, ya na so ya nuna ma ta ko shi waye, amma ba zai iya ba saboda ransa da ke a ɓace.
Tsawon lokacin Sultana na tsaye a Office, ƙanta ta ɗago ta kalli Sultan dake zauna a saman lallausar kujerarsa yana danna laptop, "Nifa na gaji da tsayin nan"
Ƙoƙarin fice wa ta yi daga Office ɗin,"Come Back"
da sauri ta juyo ta kallesa kaman bashi ya yi maganar ba, a hankali ya mike ya nufi ƙofar fita, sai muka ya juyo ya kalleta," ki biyo da file ɗin can, ya faɗa a hankali,
"A kwai aikin da Zanyi" Sultana ta ka tseshi daga kallon walaƙanci da yake jifanta dashi..
Shut up" Sultan ya katse Sultana da tsawa.
Hannu Sultan ya kai zai ma ta mari sai kuma ya tsaya yana huci hannun na reto a sama " I'm warning you, ki kama matsayin ki ko kuma na nuna mi ki"
Haɗiye miyaun da ya tokare ma ta maƙoshi ta yi lokacin da Sultan shi ma ya juya ya bar wajen. Ta gama sadakarwa Sultan marin ta zai yi. Har ta hango yadda fiskarta zai koma idan da marin ya sauka a fiskarta.
"Aikin banza" ta faɗa sannan ta bar wajen. Da sauri Jidda ta bi bayanta tana kiran sunan ta.
Ta shiga wani ɗaki amma kafin ƙofar ta rufe Jidda yai saurin sa hannu ya tare sannan ya shiga,"Daughter Lafiya?"
"Nida ɗan renin hankalin can ma ya Kaini Office ɗin sa ya tsayar dani kaman wata kunki." Oh ni jidda Daughter wai mike tsakin ki da Dr Sultan?"
"Mtsss Sultana taja tsaki
"Daughter pls ki daina fushin nan mana, Allah ɗazu ba ƙaramin dacewa da juna kikayi ba. ta ƙara sa maganar tare da nunama Sultana video da tayi musu ɗazu,
da sauri Sultana ta fisge wayar da niyar goge video Jidda yayi sauri saka wayar a key, "Allah Bazaki goge ba Daughter, wlh baki ga yadda mukayi matuƙar dacewa ba ina a ce ki Auresa!"
Juyowa da saurin Sultana ta yi tana kallon Jidda ,"Allah ya kiyaye, Ni matar Nas ce da yarda Allah!
"Nawa ba irin na kowa ba ne
Batun nayi bayani ko jawabi akan sanda zuciyata take masa hakan ba Abu ne mai sauƙi ba na sai san ina son sa domin ya kasance na mummunan a rayuwata hakan yasa na kulle ƙofa daga kansa ba wani a gabansa kuma ba wani a bayansa!
Jidda da ta tsura mata ido tana kallon ta kaman ta samu tv.
Sultan Idanu ya zuba musu na wasu sakanni fuska a matuƙar ɗaure. Sai kuma ya ɗauke kansa ya cigaba da abinda ya keyi.
"Lallai Daughter kin kamu da Soyayyar Nas, to wai Daughter kintaɓa haɗuwa dashi, kai Sultana ta gyaɗa mata alamar A'a, Jidda ta sauƙe Nannauyan Ajiyar zuciya kana yace ,"Daughter Anya bakiyi kuskure ba? Yanzu duniya ta sauya Daughter Mutane ba Amana!"
"Nas baya ɗaya daga cikin Mutanen da kike tunani"
"Daughter ya kamata ki....."
"Mommy ya isa pls! Bana son mu samu matsala"
"Shiken Daughter Allah ya tabbatar muku da Alheri"
Fuska a sake tace "Amin Mommy na koke fa"
Jidda ta sauke Ajiyar zuciya. haka suka ci gaba da aiki a ranar har zuwa lokacin tashi kowa ya nufi gida....
Washe gari ta kasance Weekend ne Sultana basu tashiba sai around 9, wanka sukayi sannan mami takawo musu breakfast sukayi,
Mami takallesu cikin soda k'aunar y'ay'an nata, tace, "kutashi Ku shirya kuje shoprite,
To suka fad'a suna mik'ewa, Sultana tasaka wando da Riga sannan ta ɗaura After dress sunmata k'yau sosai,
Meena na rik'eda ATM d'in Abba tare da Nana suka fice daga gidan.
Tunda suka Isa shoprite d'in k'irjin Sultana ke bugu da sauri-sauri, addu'a tafara karantowa ahankali, basuwani ɓata lokaciba suka fara duba abinda suke buk'ata, Sultana ce rik'eda keken🛒tana zaɓa tana sakawa,
Bugun zuciyarta ne yatsananta, waige-waige tafara, Dan lamarin yafara tsoratata, babu wani alamar abinda yashafi rayuwarta awajen, Dan haka ta dake tacigaba da duba abinda take buk'ata.
Sanye yake cikin ƙananan kaya sun masa kyau sosai. Taku yakeyi cikin nuna shinfa jarumine mai wadataccen jini, kasaitarsa da kwarjini sun taka rawar gani wajen bayyana kwarjininsa, dasuka k'ara haska farar batar sa mai matuk'ar taushi da d'aukar idanu, k'asumba tad'an taru masa afuska, hakama kansa akwai Y'ar kwantacciyar suma, hakan yanada nasaba darashin lokacin kai, Dan aiki ya cakud'e masa sosai a ɗan kwanannan.
Yana tafiyane kunnensa manne da waya, magana yakeyi ahankali kuma cikin nutsuwa, Wanda baisaniba saiya d'auka da matarsa ko budurwarsa yakeyin wayar, fuskarsa babu walwala, yanayi yana duba abinda yad'auka, saiya d'an karanta kafin yajuyo yasaka a keke.
Wannan salo nasa yayi masifar tafiya da y'an Matan wajen,
Dukda zuciyarta Na masifar harbawa hakan baisa tadamu da kallon waɗanda ke bayanta da gabantaba, anutse takai hannu zata d'auki wani turare , shima yakai hannu. Akan nata hannun yaɗora nashi, da sauri kowa yajanye danjin wani masifaffen shock daya jasu atare, lokaci ɗaya suka zubama juna idanu, burkitattun idanunsa masu girma da haske suka shige cikin Na Sultana manya masu yalwataccen gazar-gazard'in gashi.
Da sauri Sultana ta janye idonta cikin nasa.
Ahankali ya sauke ajiyar zuciya tareda jan tsaki afili, yacigaba da ɗaukar abinda yakeso.
"Ya Sultana Meena ta kira sunansa cikin tsananin farin ciki, tare suka iso wajensa da Nana, ba kunya ta faɗa jikinsa ta rungumesa hannu bibbiyu ya sa shima ya rungumeta tare da Nana, yan matan dake tsaye a wajen ko waccenta ta tsuke fuska 🤣,
A hankali ta janye jikinta, "Ya Sultan ina Mommy da su Salma," Murmushi ɗauke a fusakar yace ,"lafiya lau suke , " ya Sultan ina nan tafe Weekend ka gaya Mommy idon ka koma gida. Kai ya gyada mata, haka suci gaba da seyayyar su,
Awajen biyan kud'i suka iske Sultana, Sultan ya miƙama Meena ATM ɗinsa, aiko da sauri ta miƙa ma su Aiki..
tare suka fito daga shoprite ɗin. Kowa ya nufi motarsa Meena da Nana na yiwa Sultan Bye bye...
Ahaka suka k'arasa gida, suna shiga harabar gidan taci karo da motar Daddy, da sauri suka wuce cikin gida nan Palo suka tarar da su gabaki dayan suna hira," Daddy sannu da zuwa, suka faɗa a tare ,"yauwa my Daughter's, daman wajen ku nazo, Mommyn ku tace nazo na ɗaukeku kuyi Weekend a gida, wani irin farin ciki ne ya lulluɓe Meena da Nana," don haka kuje ku haɗo kayan ku," Daddy Nidai Bazan je ba! Sultana ta faɗa cike da Shogoɓa," wani irin kallo Abba ya watsa mata, nan take ta kama kanta, ,"Abba ga Atm ɗinka cewar Meena," Banji debit Alert ba har yanzu. "Abba ya Sultan ne ya biya muna"
"Toh ma sha Allah, maza kuje ku haɗo kayan ku, da sauri suka wuce ɗakin , Sultana na kumbure kumbure, jim kaɗan suka fito, Kaka ta kalli Sultana cikin tsokana tace idon kunje ina gaida Sultan, wani irin kallo Sultana ya yi kaka tare da murguɗa mata baƙi... Har bakin Mota Mami ta raka ƴa ƴan nata, dai dai lokacin kuma Motar Haydar ta jigo. Yana gama Parking suka fito gabaki ɗayan su, "Daddy Abba Ina wunin ku, "lafiya lau Haydar,"Khalil ya kalli Sultana," Anty Sultana ina zuwa haka ?"
Ya Khalil gidan Mommy zamu tafi Nana ta bashi amsa.
"Allah ya tsare sai mun shigo"
"Amin"
"Ina Arif halam ko bada shi za'a je ba?"
"Ya Haydar bacci yake kansa ke ciwo,
Saida suka wuce sanna su Haydar suka wuce cikin gida.
Tafiyar Mintuna Kaɗan sukayi suka isa gidan Daddy Hon yayi mai gadin ya taho da sauri ya buɗe musu tamfatsetsen gate din.
Aɓangaren Sultan bayan ya dawo daga shoprite
Side ɗinsa ya wuce,
Ruwa ya watsa tare da sauya kayan jikinsa, wani tattausan riga da wondo blue mai taushi ya zira, tare da fesa turarensa mai masifar ƙamshi,
System ɗinsa da wayarsa ya ɗauka kana ya fito, a hankali ya lumshe idanunsa jin yadda sassanyar kamshi turarensa ya mamaye ko'ina
A hankali yake taku wani irin masifeffen kyau yayi collor kayan jikinsa yayi matuƙar amsarsa farar fatarsa.kai tsaye ya nufi babban palon ya zauna,
Cikin wani irin farin ciki Sultana ke bin ilahirin gidan da kallo ganin yanda flowes da shuke shuken kayan marmari suka zagaye gidan, Da sauri ta juyo da kallonta kan Meena tare da cewa. "masha Allah wai daman haka gidan yake da kyau? gaskiya yayi kyau sosai"
ta ƙare mgnar tana lumshe idanunta tare da shaƙar sassayan iskar dake haɗe da ƙamshi flawers,y
"Anty Sultana yanzu kam kin Dena fushi ko? Kinga gida mai kyau?"
"Wallahi Meena gidan nan ya yi kyau sosai komai kuma ya burgeni gawani irin ƙamshi da suke, ji yanda ilahirin gidan ke fitar da wani Daddaɗan ƙamshi,har Naji ina son yaruwa a gidan nan!"
Meena Kam dariyar dake cinta take ƙunshewa,
Tunda sukayi sallama su Salma da Salim dake falon suka taso da gudu suka rungume Sultana
Meena gefe takoma tana kallonsu cikeda birgewa, saida suka gama murnarsu sannan suka lura da Meena da Nana , suma suka rungumesu tare da Nana.
"Maraba da baƙi" cewar Mommy.
Lokaci ɗaya suka juya suna kallonta karab Idanunta ya sauka kan Sultan
zaune akan sofa, dagashi sai wando 3quter idonsa a wayarsa yana danne-danne.
Rumtse ido Sultana tayi gabanta Na fad'uwa, bak'aramar firgita tayiba daganinsa haka, Dan damtsen hannunsa yamugun tsoratata, tai saurin kauda kanta daga kallonsa.
Har yanzu idonsa nakan waya, tare suka wuce tsakiyar palon suka zauna.
Kafeta tayayi da idon nasa, wannan yasakata gaza koda kallonsa,
"Mommy Ina ihsan?"
"Tana ɗaki bansa uban me take kitsawa a ɗakin, kullum tana ɗaki kaman wata Amarya.
"Sultana kun gaisa da Sultan, cewar Mommy. Kai ta gyaɗa a lamar a a'a, bazaki gaida Ogan na Kiba?"
"Mommy nan ai ba Asbiti ba ne" ta yi maganar tana kallon Sultan,
Mommy tayi ya yi Murmushi kana tace," Oga oga ne a duk inda yake Sultana,
Batasan sanda bakinta yasuɓuce tace kamarya? Banda waje na ?, tak'arashe maganar da murgud'a baki.
Aransa yace akwaifa rashin kunya sosai awajen yarinyarnan..
Afili kuma saiya gallah mata harara.