← Book details Dr Sultan Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 21 OF 54

Sashe 21

Dr Sultan Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

﷽ Bismillah........ ✍ PAID BOOK Littafin *DR SULTAN* na kudine akan 300 kacal , me bukatar ya karanta har karshe zai turo kudinsa ta wannan asusun 1490318334 Sadiya Attahiru kaoje Access bank ,sai a turo shaidar biya ta wannan number 08149979652. Nagode🤗 *💋TITAN'S OF TALENT💋* *Marubuta masu aiki da fasahar zamani , zalar ilimantarwa,fadakarwa dakuma nishadantarwa* *(T .O.T)* *Breathe in courage, breathe outfear, together we stand* *Alkalaminmu abin alfaharn mu* https://chat.whatsapp.com/CuNxneQ0ONc6x9yn9a16Jj *The beginning* *Page 15-16* _______Lokaci ɗaya su ka iso ta re da Dogo Deribe, ya na ga ma Parking su ka buɗe motar cikin tsananin farin ciki har wa ni tsalle su ke saboda mur na, dai lokacin Ummu Kulsum ta fi to cikin mota ta re da wa su kyawawan Yara gu da Ukku kusan kama su ɗaya Ummul Kulsum ga baki ɗayan su suka nufi palon, Sunyi nisa sosai da kallon tv Alhaji Nuraddeen ji kwai ya yi a rungumeshi a hankali ya juyo da fusakar karab Idanunsa suka sauka kan Abdullahi dake tsaye murmushi na ƙara faɗaɗa akan fuskarsa, Alhaji Nuraddeen ya sauke sassanyan murya tare rungume Abdullahi yana faɗin ,"Sannu da zuwa Aminina irin wannan bazata haka?" Bayan sun zauna Mommy ta kalli Abdullahi cike da girmamawa ta ce ,"Abban Haydar sannu da zuwa yasu Mama?" "Duk lafiya lau su ke tace a gaishe ki," ,"Amin ina mai sunan Mama!" "Tana gida ba yadda banyi da ita ta zo muje ta ce a'a saboda karatun Hadda da take!" "ma sha Allah!, Allah ya ƙara basira mai Albarka" "Ga ba ki ɗaya su ka Am sa da "Amin" "Ina yaron Nawa?" Abdullahi ya tambaya murmushi na ƙara faɗaɗa akan kyakkyawar fuskarsa," Cikin girmamawa Sultan ya ce ,"Abba Barka da zuwa" "Yauwa My boy ya gida" "Alhamdulillah Abba!" "Daddy waye wannan Haydar ya faɗa tare da nuna Sultan,"Alhaji Nuraddeen ya yi Murmushi tare faɗin ," Yayan kune Sultan! " Daddy ban taɓa ganin saba" "Ehh a school yake last Month ya dawo daga yanzu ku riƙa kiransa Ya Sultan! kaji" "Toh Daddy" "Yauwa my Boy!" "Meenah Zo non Mommy ta faɗa a hankali yariyan ta ƙara so wajen ta zauna ƴar kimanin shekara goma sha sha biyu, "Meya sameki?" cikin raunan'nanyar murya ta ce ,"Mommy kaina ke ciwo!," Cike da damuwa Mommy tace ,"Ayya sorry Mamana!" Shiko Sultan sai kallon yarinƴar yake, Yana mai jin. tsakanin son a Ranshi, ga baki ɗaya hankalin sa nan kansu, ,"kinci abinci?" A hankali ta gyaɗa kai, "Yauwa to je ɗaki ki watsa ruwa kizo na baki magani,"toh Mommy kana ta wuce ɗaki, Ummul Kulsum ta sake Nannauyan Ajiyar zuciya,"Anty dole Kanta Ya yi ciwo jiya a zauna kuma kwana reshin barci ne ya sakan mata ciwon kai nan, jiya tunda ƙannen magariyi suka zo gidan a suna faɗamin na tattara kayana na bar musu gida, tun a lokacin ta ke ta na kuka! haka muka kwana zaune" "Mommy ta fesar da Numfashi mai zafi, cikin tausasa halshe ta ce ,"Allah ya jiƙan Aminu sam basu hali!" "Ya isa hakan nan cewar Alhaji Nuraddeen,.. In sha Allahu daga yau wannan matsalar tazo ƙarshe!" "toh Allah ya sa hakan shine Alheri Mommy ta faɗa cikin wani irin yanayi," ga baki ɗayan su suka Amsa da Amin,.. Sai lokacin Sultan ya samu damar gaida Ummul Kulsum,"Ina kwana Mommy!" Lokaci ɗaya su ka juyo da Ummul khairi, ko waccen su furkarta ɗauke da murmushi," shima murmushin ya sakar musu," Ummul Kulsum haka kawai ta tsinci kanta da kallon Sultan.. "Wai bakiji yana gaishe ki ba da sauri Ummul Kulsum ta janye hannunta,"Kana ta ce ,"Lafiya lau!" su Haydar kam sai guje guje suka a Palon suna wasa, "Mommy nayi Wonka" "Yuwa Mamana muje na bakin maganin tare suke wuce ɗaki bayan ta bata bamagani ta Kwantar da ita tare da lulluɓeta da laulausar blanket nan take Barci ya yi won gaba da ita. Ranar dai haka suka yi cikin tsastsan farin karfe Abdullahi sai bayan isha'i ya wuce gida.. Sultan ma tunu ya wuce ɗakin sa tare da Haydar da Khalifa... "Anty wai Nikam ina kuka samo yaro nan?" cewar Ummul Kulsum,"Mommy bata ɓoye mata komi,"Kai gaskiya Anty ya Nuraddeen nada kirki Allah ya saka Mishi da Alheri, shiko Sultan Allah yasa ya zame muki ɗan Halak duk da dai naga bashi da matsala" "Amin ya rabbi!" Kinga Saida safe wlh Barci nake ji sosai jiya ga baki ɗaya ban runtsa ɓa" "Allah ya tashe mu tafiya lokaci ɗaya suka miƙe ko waccen su ta nufi ɗakinta, Ummul Kulsum koda ta shi Meenah na zaune a tsakiyar gado ta dafe kai, da sauri Ummul Kulsum ta nufi wajen ta zauna tare da Rungume ta kana ta sauke Nannauyan Ajiyar zuciyar cikin raunin Murya tace," Mamana lafiya mike da munki?" Murya a disashe Meenah ta ce wannan mafarkin na sake yi! da sauri ta Ummul Kulsum ta waro manyan idanunta cikin raunin Murya ta ce ," Yau kuma?" Mamana! Kai ta gyaɗa mata, a hankali ta rumtse idanunta ta na mai jin wani irin Radaɗi a Zuciyarta, "Mami Yauwa cewa sukayi Zasu ta fi da.....Ya isa Mamana tayi saurin da katar da ita," idanunta duk a rufe take Maganar," Mamana Kodai baki Addu'a ba?" Mame Wlh nayi harda Alwalla nayi kafin na kwanta" a hankali ta riƙa shafa kanshi ita ko sai ƙara shigewa jikinta take, a hankali ta Kwantar da ita ta re da tofa mata Addu'oi, tana sauke Ajiyar zuciya, haka dai har Barci ya yi awaon gaba da ita.... a hankali ta gyara masu kwanciya kana ta kwanta cike da ruɗu da tashin hankali ta ɗau tsawon lokaci a haka sai faman juyi take, har wuraren karfe 2:20 kana wani Nannauyan Barci ya yi a won gaba da ita.. Washe gari bayan sun suyi sallah suka kowa Barci sai wuraren 12:10 suka farka, ta re su ka yi Breakfast ga ba ki ɗayan su, lokacin da suka gama Alhaji Nuraddeen ya mikawa Ummul Kulsum ATM dinsa, ga wannan a je a sewa su Meenah kayan sawa da duk Abinda ya dace gobe Monday zasu fara zuwa makarkata" yana kai ƙarshen Maganar ya bar Darning ɗin. Ya.. Ummu Kulsum da Mommy sai kallon kallon suke, "Anty a da ya bar kuɗin sa kwai muje a kwaso kayan su a gida."kedai kawai kiyi a binda ya ce," Bayan sallah Azzuhur suka wuce kasuwa ga baki ɗayan su Hadda Sultan... "Abdullahi!" "Na'am Mama!" "Zaman ka a haka bazai yiwu ba ya kama kasamu Mata kayi Aure! Kodan tarbiyyar ƴa ƴan ka, kagani sai ƙara tsufa nake ba komai zan i ya yi yanzu ba sanan ba'a bar masu Aiki da tarbiyyar su ba, Abdullahi ya sauke Nannauyan Ajiyar zuciya Kana yace ," Ina sha Allahu Mama zanyi ƙoƙari!" "Yauwa haka nake son ji Allah ya yi maka Albarka! Allah ku ma ya haɗa ka da mata da mata ta gari! "Amin Mama nagode sosai da Addu'a!" "Yaushe su Malam Gwani zasu dawo?" "Insha Allahu yau zasu dago gobe Monday Akwai makaranta" "Allah ya dawo dasu Lafiya" "Amin Mama!" "Ina Mamana ?" "Tana ɗaki tana Karatu" daga haka sukaci gaba da hira..... Sai bayan Isha'i suka dawo gida da kaya niƙi niƙi ko wanne su a gajiye haka suka zuɓe gabaki dayan su a Palo, dai dai lokacin Alhaji Nuraddeen ya sauko daga sama bene fusakarsa dauke murmushi ya ƙara so cikin palon, cikin sanyi Murya ya ce ," Kun dawo ,"Ehh" "Yauwa A shiyama su Haydar zan maida su gida gobe Monday!" Nana kaman ta yi Kuka," Daddy Nidai bazan koma ba!" Alhaji Nuraddeen ko sai kallon ya yan nashi yake,"Kuyi haƙuri ku shirya muje gida kunji Ɗazu ma Abban ku ya kirani Mama Zatayi Magana daku tace Mishi kunje kasuwa!" "Daddy Amman Next Week ma zamu dawo" "Ba damuwa Allah ya kai mu!" "Amin" tare suka tattara kayan suka shigar dasu ɗakin Ummul Kulsum, bayan sun dawo gaba ki ɗayan su suka nufi Darning Abcin suka ci cikin kwanciyar hankali da natsuwa.... Ƙarfe 9:30 Su mommy suka raka su har bakin Mota tare da kayan tsara da ta haɗawa Kaka turame guda uku masu matsifar kyau da tsada da turare... cike da kewar Sultan da Ihsan, Arif, Meenah dan kwana dayan da sukayi har sun saba da juna musamman Sultan..... Suna barin gidan kai tsaye Alhaji Nuraddeen ya wuce dasu super market ya yi musu seyayya kayan sweet kala kala dasu ice cream kana suka wuce gida... Koda suka iso gida su Kaka na zaune a palon suna kallo, da gudu suka nufi wajen Kaka tare da rungumeta cikin tsananin kewar su ta ƙara rungume su tare da sha bayan su, dai dai lokacin Maryam ta shigo polon a hankali ta sauke sassanyan Nunfashi kana ta nufi inda suke cikin sanyi Murya ta gaida Alhaji Nuraddeen,"Yauwa Mamana ya karatu," Lafiya lau Daddy!" "Kuje ɗaki ko kwanta ko dare nayi" Bayan tafiyar su Kaka ta kalli Alhaji Nuraddeen ta ce ," Ya su Ummul khairi!" "Lafiya lau take Mama ta ce a gaishe ki ga wannan ta ce a kawo Miki!. Cikin tsastsan farin ciki Kaka ta karɓi Ledar tare da buɗewa wani irin sanyi yaji a ranta,"Allah ya yi muku Albarka! Allah ya baku zuri'a mai Albarka! gaba ki ɗayan su suka amsa da Amin hira sukayi danyi zuwa ƙarfe goma ya yi mu su sallama har bakin Mota Abba ya rakashi, bayan ya shiga Mota ya ɗan kalli Aminin nashi kan ya sauke Nannauyan Ajiyar zuciya," Abdullahi mike damun ka?" tun zuwa na gidan nan na fahimci kana cikin da muwa miye matsalar?" Abdullahi ya dago da kansa cikin wani irin yanayi ya ce," Ba komi Nuraddeen!" Alhaji Nuraddeen ya yi Murmushi gefen Baki kana ya ce ,"Abdullahi duk duniya bayan Mama banyi tunani akwai wanda ya fini sanin halinki ba!" Tabbas akwai abinda ka ke ɓoye min!" Abdullahi ya fesar da Numfashi kana ya ce ," Ba komai fa" "Uhmm Abdullahi kenan shike nan tunda ka ce ba komai yanzu na san yadda ka ɗauke Ni!" Nan take Jikin Abdullahi ya yi sanyi" cikin wani irin yanayi Alhaji Nuraddeen ya tada motar yana ƙoƙarin barin wajen Abdullahi ya yi saurin da katar dashi, "tsaya kaji zan faɗa ma!" a karo na Barka tai ya yi ƙoƙarin da katarshi amman ina tuni har
Chapter 21 · 0% Book details