← Book details Dr Sultan Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 11 OF 54

Sashe 11

Dr Sultan Part 1 Complete Hausa Novel · about 1 min read

*( THE BEGINNING)*

_💖Story And Written💖_
⬇️
*Sadeeya Ka'oje*

💖الحَمْدُ ِلله سبحان الله الله أكبر💖



Bismillah........ ✍

Tallah ! Tallah !! Tallah!!!

Shahararriyar Marubuciyar nan Hafsat Muhammad Bature (Boss Bature) wacce ta nishadantar daku a littafin ta mai suna *ABBAN SOJOJI*

yau ta sake dawowa muku da sabon labari mai ɗauke da sabon salo na musamman *KURKUKUN ƘADDARA* labari ne mai kunshe da Butulci , tausayi , ban dariya , cin amana , soyayya mai shiga rai karna cika Ku da surutu, *KURKUKUN ƘADDARA* littafine mai ɗauke da Rudani da ban Al'ajabi kudai ku kasance da Alƙalamin *Boss Bature*💋💖 domin ƙarin bayani ku tuntuɓi wannan Number 08103884440

*💋TITAN'S OF TALENT💋*
*Marubuta masu aiki da fasahar zamani , zalar ilimantarwa,fadakarwa dakuma nishadantarwa*
*(T .O.T)*
*Breathe in courage, breathe outfear, together we stand*
Chapter 11 · 0% Book details