Sashe 24
Dr Sultan Part 1 Complete Hausa Novel · about 11 min read
_💖Story And Written💖_
⬇️
*Sadeeya Ka'oje*
💖الحَمْدُ ِلله سبحان الله الله أكبر💖
﷽
Bismillah........ ✍
PAID BOOK
Littafin *DR SULTAN* na kudine akan 30 kacal , me bukatar ya karanta har karshe zai turo kudinsa ta wannan asusun 1490318334 Sadiya Attahiru kaoje Access bank ,sai a turo shaidar biya ta wannan number 08149979652. Nagode🤗
*💋TITAN'S OF TALENT💋*
*Marubuta masu aiki da fasahar zamani , zalar ilimantarwa,fadakarwa dakuma nishadantarwa*
*(T .O.T)*
*Breathe in courage, breathe outfear, together we stand*
*Alkalaminmu abin alfaharn mu*
https://chat.whatsapp.com/CuNxneQ0ONc6x9yn9a16Jj
*The beginning*
Not editing!!!
*Page 17-18*
________tun kafin su iso mai mai gadi ya wangale mu su gate a tsanake su ka shiga cikin farfajiyar gidan kana suka yi parking, gaba daya suka fito da sauri Security ya sa hannu ya dauƙo trolly ɗin, Sultan Murmushi ya yi,"Na gode ya furta a hankali, haka suka ɗunguma Palo cike da Annushuwa. suna shiga palon Daddy ya dubi Sultan,"My Son jeka ɗakin ka Ka yi Wonka ka huta in Anjima ka fito". Ya yi Murmushi," To Daddy ya nufi ɗakinsa da ke cikin Palon, da sauri Ihsan da trolly ɗin sa.
Ɗakin ya ɗau sanyi A.c sai ƙamshi turaren ɗaki ne ke tashi, ya sha gyara sosai, ya ɗan ya dubi ta ," Sannu na gode ".ya furta a hankali. idonsa a lumshe, kuma duk sanda ya yi magana kumatunsa duka biyu su kan lotsa, sannan idonsa a lumshe ji dai kaman ƙafafuwan ta ba za su iya ɗaukar ta ba,don haka da sauri ta yi waje...
Ya bi da kallo tare da taɓe baki.sannan ya tuɓe kayansa ya daura towel ya nufi toilet, ya jima a jiki yana cuɗa jikisa sanan ya ɗaura Alwalla ya fito, yana wani irin matsiffen ƙamshi ya yi da gashin jikinsa ya kwanta lib a tattausar fatarsa, ɗan ƙaramin towel ya jawo yana mai tsane tattausar sumar kansa mai tsantsi baƙi har wani sheƙi take...
A hankali ya nufi gaban dressing Mirror ya tsaya ya fara kimtsawa cikin ya nayinsa natsuwarsa. Yana ƙamshi mai masifar daɗi
Wata lallausar jallabiya ya saka mai gajeren hannu, ta yi cib da ɗan madaidaicin jikinsa, ya haye gado don yin Bacci gajiya...
A Palo kuwa tuni su Mami sun iso, Sultana ko tunda suka iso gidan bugun zuciyar ke tsananta jikin ta duk ya yi sanyi, bayan sun gama ciki Abinci su wuce ɗakin,. Mommy ko suka ci gaba da hira, tare da Daddy, Abba.....
Barci sosai ya yi, A hankali ya fara buɗe idanunsa da sukayi nauyi ya furzar da iska a hankali ya mike zauna ya jikin gida da gado kana ya yi miƙa, dai dai lokacin Wayar shi ta fara Ringing murmushi ɗauke da fuskarsa ya ɗaga wayar murya a sanyaye ya ce ,"Aziz, daga can ɓangaren Aziz ya sauke Ajiyar zuciya, kana ya ce,"Bayya! Daga nan ya juya halshe zuwa India cike da ƙorewa sun jima suna waya, kana su kayi sallama, a tsanake ya fi ce daga ɗakin fusakarsa dauke murmushi ya nufi palon ba kowa a cikin kai tsaye ya nufi Darning, Abinci ya fara ci cikin natsuwa...
"Salamu Alaikum!" Cewar Meenah,
Kansa ya ɗaga jin jin Muryar Meenah, cikin Sa'a Idonsa bai sauka a kan kowa ba sai kan na Sultana, ya ɗan zare Ido kamar zai yi magana, sasai kuma ya ɗauke kansa cike da miskilanci, ita ma da sauri ta janye hannunta jin bugun zuciyarta na tsananta da sauri ta nufi dakin Ihsan jikinta har karkarwa ya ke,
Shima zuciyarsa ta cika da wasiwasin in da ya san mai irin fusakar, amma sai ya bar shi zuwa ko a ƙasashen da ya ziyarta ne To sai dai kuma ina su Mommy suka san ta?,
Haka dai ya riƙa yiwa kansa tambayoyi gami da yarinyar har ta ƙule yade na hangen ta, sannan ya mai da maida dubansa gurin Meena da sauri ta sakan mata tattausar Murmushi,
Dai dai lokacin su Daddy suka ƙara so palon ko wanne su fuskar sa ɗauke da murmushi, a hankali Sultan ya miƙe tare da barin Darning ɗin ya nufi wajen su Daddy, "My Son har ka tashi?" Murya a sanyaye ya ce ,"Eh Daddy, "Ga wannan!, ba tare da ya san miye ya karɓa kana ya buɗe Key ɗin ɗanƙareriyar Mota ya gani mai masifar Kyau da tsada,
Ga baki dayan su suka hau tsalle murna, kamar su Aka yiwa kyautar motar, ya toshe kunnensa tare da cewa karku fasamin dodon kunne, ga baki daya suka rungumeshi suka faɗin "Congratulations Ya Dr Sultan!"
Kowa a Palon sai murmushi yake, a hankali ya janye su daga jikin sa kana ya rungume Daddy ta re da farin,"Thank you so much Daddy! I love so much Daddy!"
Daddy yace Love you too my Boy cikin tsantsan din ya sake lafewa a jikinsa kaman wani ƙaramin yaro,
Gabaki ɗan su suka ɗunguma zuwa waje, mota ce mai masifar kyau da tsada, nan su Mommy suka ta ya shi murna, cike da farin ciki suka dawo Palo,
"Wai Ina Sultana!" Cewar Daddy,
"Daddy tana ɗakin Haydar ya bashi amsa, "Salma je ki kira ta, da gudu Salma ta wuce ɗakin tana kiran Anty Sultana Daddy ya na kiran ki"
Sultana dake kwance ta yi rub da cike, cikin wani irin yanayi murya a Raunace ta ce,"banda lafiya kaina ke ciwo, da sauri Salma ta fice ɗaga ɗakin, tana Faɗin ," Daddy Anty Sultana ba lafiya kanta ke ciwo!"
"Subuhalillah! Daddy ya faɗa cike da damuwa, "ta zo Sultan ya duba ta, Mommy ta yi Murmushi kana tace Ka manta ita ma Nurse ce!, ga baki daya palon suka yi Murmushi,
Ihsan ta kalli Sultan, yanzu kuma sai take gani kamar ƙara masa kyau da kwarjini a kai, duk da dama can ta san shi ɗin mai kyau ne. Yarrr! har tsakiyar kanta haka ta ji lokacin da suka haɗa ido wata irin goguwar son sa ce ta sake mamaye Zuciyarta, don haka da sauri ƙasa da kanta, shiko ya taɓe baki...
"Salma je ki kira Anty Sultana"
"to Daddy".
Koda ta shigo dakin zaune ta sameta idanunta a lumshe ya yayin da ta jingina jikin gado, ƙarasa wa Salma ta yi,cikin sanyi Murya ta ce ," Anty Sultana Daddy na kiran ki, a hankali Sultana ta buɗe idanunta dake Lumshe ta ce, "Ina zuwa" tare suka fito daga ɗakin Sultana na riƙe da hannun Salma, tunda suka ƙara so.falon Zuciyarta ta riƙa bugawa da ƙarfi gaske, cikin dauri ta iso tsakiyar Palon ta zauna still bugun zuciyar na tsananta...
Cikin tsananin tashin hankali da ruɗu marar musaltuwa ta ɗoro Hannuta dai dai wajen Zuciyarta ta na mai girgiza kanta, gaba ki ɗaya ta rasa natsuwarta.
"Sultana jikin ne ?" Mami ta tambaya,
Kasa cewa komai tayi, ta kasa ɗago da kanta, banda bugawa da Ƙarfi ba abinda Zuciyarta keyi....
A ɓangaren Sultan ma kusan hakan ta faru dashi, sosai bugun zuciyar sa ke tsananta,
A hankali ya ɗago da kansa, da sauri ya yi gefe da kansa lokacin da idanunsa suka sauka kan Sultana da idanunta ke ƙasa a lumshe tana wasa da yatsun hannuta da suka shan jan lalle a hankali ya sauke Nannauyan Ajiyar zuciya cike da ruɗu.....
Sultana! Ciwon kan ne har yanzu Daddy ya tambaya a hankali, Murmushi ƙarfin hali ta saki har Saida Dimple ɗinɗa suka lotsa, cikin raunin Murya ta ce," daina ciwo Daddy, "Ma sha Allah"
"Sultana ga Sultan nan kun gaisa?" kai a sunkuye ta ce ,"A'a Daddy!"
Cikin wata irin sanyayyar murya mai cike da rauni da tashin hankali ta kawar da kai gefe na kana ta ce "Sannu da zuwa"
Kaman yadda ta kawar da gefe haka shima ya kawar da kaife cikin raunin da ruɗu dake tattare dashi ya ce,"Yauwa"
Ido Daddy ya zuba musu kaman mai son gane wani Abu a tattare da su, kana ya ce, "Yauwa Sultan nan da sati biyu ka tabbatar an gama ɗaukar ma'aikata a Asibiti, Sultana ma tana ɗaya daga cikin Ma'aikatan da za'a dauka wata ukku kenan da ta kammala karatun ta Nurse ce yanzu
Sultan kuwa cikin sauri zuciyarsa ya ciga ba da bugawa yana bada sautin dif-dif cikin wani Irin yanayi ya dafe saitin ƙahon zuciyarsa jin yanda yake bugawa da azabebben ƙarfi yana cigaba da bada sautin dif-dif rintse idanunsa yayi still hannunsa na dafe da saitin ƙahon zuciyarsa.
A hankali Sultan ya sauke Nannauyan Numfashi tare ƙoƙarin dai dai natsuwar sa kana ya ce "in.sha Allahu Daddy"
Ranar haka suka Abba da su Mami suka ya yi gidan cikin tsantsan farin, A ɓangaren Sultan da Sultana ga baki ɗaya jikin su a mace ya ke har bayan Isha'i kana suka musu sallama cike da tsantsan farin....
Bayan ta fiyar su Sultan ya wuce ɗaki jiki a mace ya yi Wonka kana ya shiryar cikin lallausar kan bacci masu matsifar kyau, cikin wani irin yanayi ya durƙusa ƙasan gado ya janyo wani ɗan madaidaicin A kwatin mai masifar kyau duk da ya yi ƙura hakan bai hana shekin A kwatin bayyana ba, ƙurar ya goge kana ya buɗe Akwatin bugun zuciyar sai tsananta ya ke, Hannunsa ko sai ƙawatarwa yake lokacin da ya buɗe Akwatin wani irin fitinannen khamshi mai masifar daɗi ya daki hanci sa a hankali ya Lumshe idanunsa kana ya buɗe akan zoben Azurfa mai matsifar kyau ta re da Abin hannu a an yimai Ado mai kyau a hankali ya zura zoben A ya tsarshi cib cib zoben ya yi masa, dai dai ya kuma Zuciyarsa ta yi Masifar tsinkewa har Zufa na tsastafo mishi saman goshi, da sauri ya janye zoben daga yatsar sa, ya sauke Nannauyan Numfashi mai zafi, a hankali idanunsa suka sauka kan wani hoto mai Black & write ga baki ɗaya hankalin sa na kan hoton, dai dai lokacin kuma wayar shi tayi ringing da saurin ya mai da hoton cikin Akwati kana ya turu ƙarƙashin gado, yana mai sauke Ajiyar zuciyar, wayar na gan da tsinkewa ya ɗaya, "Aziz ya kira sunansa a hankali basu jima ya kashe wayar, kana ya kwanta...
★★★★...
Daddy kuwa a kwance ya tarar da Sultan idansa ba kallon silin ɗakin, sai dai ya yi zurfi a cikin tunani, don ko sallamar Daddy bai jiba har isa gefensa ya zauna, hannu ya sa ya dafa kafaɗarsa.
Ajiyar zuciya ya saki mai ɗan ƙarfi, ya dubu Daddy, "Sultan tunani me kake yi har nayi sallama baka jiba?" A hankali ya ce Ba komi Daddy"
Daddy ya ce ,"Da komi kam sai dai In ba za ka faɗa min ba, "Allah ba komi Daddy" kawai gajiya ce ke da muna"
"Wannan takardun Asbitin ka ne duk wasu marin bayani na ciki Allah ya yata haka riƙo. Rau rau ya yi da ido kaman zai yi kuka!,
"Daddy ban san da wanne Abu zan saka ma A duniya ba! Daddy ko Mahaifiyana iya Abun..... Alhaji Nuraddeen ya yi saurin da katar da shi ta hanyar rufe mishi baki, "kwanta ka huta good night my Boy ya faɗa tare da shafa kanan Sultan, A hankali ya miƙe tare da barin ɗakin, yana fita Sultan ya sauke sassanyan Nunfashi, tare da jan lallausar Katifa ya rufe jikin sa iya ƙirji kana ya haske ɗakin ya yi addu'a ba jima bacci ya yi a waon gaba dashi......
Washe gari, A hankali ya fara buɗe idanunsa tare da yin Addu'ar tashi daga barci. Hannunsa ya saya ya jawo wayar sa dake gefen Pillow ya sannan pawer karfe 5:8am, a hankali ya zuro siraran ƙafarun Farare sol toilet ɗin sa ya nufa yana shiga ya yi brush ya yi Wonka da ruwan ɗimu ta re da Alwalla kana ya fito, durowarsa ya buɗe wata lallausar jallabiya Milk color ya zura kana ya fesa turare ya fice daga ɗakin, tare suka wuce masallaci da Daddy Saida gari ya fara haske suka dawo gida kai tsaye ya wuce ɗakin laptop ɗin sa ya jawo ya fara sarrafata cike da ƙwarewa...
Wuraren kafe goma suka yi Breakfast a tare cikin kwanciyar hankali, Ranar haka suka yini cikin farin ciki....
★★★★★★★
Bayan sati biyu tuni a kammala duk wani shirye shiryen fara aiki A Asbitin, yau ta kasance Monday tunda safe ya shirya zuwa Office cike da ƙwarin Quiwa bayan sun kammala Breakfast ya fice daga palon, har bakin mota Su mommy suka rashi tare da yi mai fatan nasara....
" Anty Sultana gaski kinyi kyau sosai ban taɓa ganin Unifrom ɗin nan sunyi Miki kyau kamar yau, Meena na faɗa cike da zolaya, Harara Sultana ta dalla mata kana ta fice daga ɗakin Meena na biye da ita, "Abba zan wuce wajen Aiki!"
"Ma sha Allah Mamana Allah yasa kin fara a Sa'a!"
Fusakar ta ɗauke da murmushi tace ," Amin Abba na gode sosai, "kaka Mami zan su ce, "Allah ya bada Sa'a! "Amin" har bakin mota suka rakata cike da kwarewa ta ja motar ta ta fice daga gidan, kai tsaye ta nufi Asbitin....
kusan lokaci ɗaya suka iso. A hankali ya fito daga cikin motar, ba tare da ya lura da ita ba, ya yi gaba abinsa
Cikin natsuwa ya fara taku yana ƙarasowa cikin farfajiyar Asbitin,
A hankali take ta kowa, suna fuskantar juna, sosai ya zuba mata ido, ita ko tafiya take kai a sunkuye Hakan yasa bata san da mutum a gaban taba..
da sauri Sultan ya tsaya saboda warin matsiffen bugawa da Zuciyarsa take ganin ta yi dab da shi,
A hankali ta ɗaga da kanta ganinta tsaye kusa da Namiji, ya sa taja da baya da sauri tare da tsuke fuska, a wani ɓangare kuma a ruɗe take saboda warin bugawa da Zuciyar take,
Bai kula taba sai kauda kanshi da ya yi fege kaman bai ganta ba.
Cike da tsiwa ta ce," miye na tsayawa a hanya"
Da mamaki ya ɗan kalleta ta gefen idonsa, kana ya tsuke fuska yaci gaba da tafiya, kai tsaye ya wuce Office ɗinsa ya fara aikin da ya kawoshi...✍️✍️
_More Comments and share_.
_Domi neman ƙarin bayani ku tuntuɓi ta wannan Number👉 08149979652_
*Sadeeya Ka'oje ce*💋
*DR SULTAN*
(A heart touching love story)