← Book details Dr Khaleed Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 90 OF 91

Sashe 90

Dr Khaleed Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

~Dr Khaleel~ By Khaleesat Haiydar 119..... Kwance Khaleel ya sameta idonta biyu, tana ganinsa ta mike xaune da sauri ta jawo hijab dinta ta sa, ya karaso ya xauna gefenta yana kallonta a hnkli yace "kin ki gaya min damuwar ki khadija, tell me plss" sunkuyar da kanta tayi da sauri, ya dago fuskarta wasu sabbin hawaye suka shiga sakko mata, rungumeta yyi ya rufe ido, ta fara ja da baya da sauri ya ki saketa a hnkli yace "sae kin gaya min damuwar ki" jikinta na rawa tace "kai na ne ke min ciwo" kin saketa yyi har lkcn ya dago fuskarta ya dafa goshinta ya ji bbu xafi, ya girgixa mata kai yace "yhu re nt telling d truth" sunkuyar da kanta tayi da sauri har lkcn hawaye na sakko mata, ya kwantar da ita a hnkli kan faffadan kirjinsa, lkci daya jikinta yyi sanyi shi ma hka, sun fi minti goma a hka jin ta sauke ajiyar xuciya yasa ya dago fuskarta ya ga har ta yi bacci, a hnkli ya kwantar da ita, ya dafe kansa Ashnaah kawae yake tunawa, a sanyaye ya mike ya fita daga dakin, tun daga ranan ya daure ya daina avoidin dinta dama a da gani yake kmr ya ci amanar Ashnaah idan yace xae yi xaman aure da yar uwarta, duk safiya kan ya fita ya kan shiga dakin yace mata ya tafi, da daddare kam idan ya dawo ya daina ajiye mata duk abinda ya siyo mata a dinnin table kmr ynda ya saba, ynxu kam sae dae ya kai mata daki, amma stil taki sakin jiki da shi, a ynda ya Lura ma kmr tsoronsa take, ko idonta biyu pretending take tayi bacci idan ya shigo dakinta da daddare, shi dae sae dae ya ajiye mata ya fita, kusan duk bayan sati biyu ya kan kaita gida ta gaida su Abba daga can su tafi can gidansu gun Ummi, duk don ta ji ddi ta kwantar da hnklinta amma kullum jiya e yau, bbu abinda ke damun Ashfah yake sa ta kuka ko da yaushe irin daina xuwa sch din da tayi, kullum kmr mayya ita kadae a gida daga dare har safe gashi an rabata da su Sudais, amma ta kasa samun courage din yi ma Abba magana yyi ma Khaleel din mgna ya bar ta ta ci gaba da karatun ta, ranan wata Sunday tana kitchen tayi nisa cikin tunanin da take har shinkafar da ta daura ya soma konewa bata sani ba, Khaleel da ke garden ya dinga jin kaurin shinkafa ya Mike da sauri ya shigo gidan ya nufi kitchen, xaune ya sameta tayi tagumi, tana ganinsa ta Mike tsaye da sauri, ya kashe gas din yana kallonta da mmki, karasowa yyi kusa da ita ta shiga komawa baya da sauri, ya kamo hannunta suka fito daga kitchen din ya koma falo da ita, xaunar da ita yyi kan kujera ya xauna yana facing dinta, a hnkli yace "me ke damun ki khadija, kiyi hkuri ki gaya min don Allah, ko kina son in hada ki da Abba ne" girgixa masa kai tayi da sauri hawaye ya shiga bin kuncinta, murya can kasa yace "ko kina son ki koma karatu ne?" Ta dago da sauri tana kallonsa, lkci daya ta gyada masa kai, murmushi yyi yana kallonta, ta sunkuyar da kai ita ma tayi murmushin a kunyace, a hnkli yace "to kar ki damu xa ki ci gaba" a sanyaye kmr xata yi kuka tace "ngdd" mikewa yyi yace ta je ta ci gaba da abinda take shi kuma ya haura sama, ba karamin farin ciki Ashfah tayi ba don kusan watan ta daya da sati biyu knn rabonta da sch , Washegari kam da kansa ya kai ta makaranta da safe xae fita aiki, tun daga lkcn ta dawo nml, kullum in ya kaita da safe driver ne ke xuwa daukanta idan ta gama lecture, ranan da daddare ya shiga daki ajiye mata abinda ya siyo mata ya sameta tayi shiru bata karatu kmr ynda ya saba shigowa ya sameta, its either Qur'an ne a hannunta ko text buk din Chem, ya karasa kusa da ita ya duka gabanta yana tambayarta me ya faru, kmr xata yi kuka tace "assignment aka bamu kuma bani da wayar da xan yi browsing" yyi shiru yana kallonta snn yace "wani course wae kike yi" tace "Pharmacy" ya wara ido yace "level nawa ynxu?" Tace "300 lvl nake ynxu" yyi murmushi yace "dats nyc, kawo assignment din dakina kiyi a computer" tayi masa gdya cike da jin ddi tayi ynda yace mata, tun daga ranan da an bata assignment dakinsa take xuwa yi, wasa wasa har suka fara sabawa da Khaleel, duk da Ashfah ba da son ranta hkan ke faruwa ba don gani take kmr cin amanar yar uwarta xata yi, da taimakon huduban da momy ke mata kan ta rike mijinta da kyau ta bar tunanin komae a ranta yasa ta sake gaba daya, duk assignment din da bata gane ba ko kuma karatun da bata gane ba shi xata kai ma da daddare ya koya mata, duk irin ynda yake so ya dan dinga ja mata da baya shima don da ya ganta Ashnaah ya ke gani samun kansa yyi da kasa yin hkan, cikin watannin da basu wuce hudu ba suka yi mugun sabawa, har hira tana masa, sae dae yyi ta murmushi yana kallonta, halinta gaba daya sak na Ashnaah ne har da ynda take mgna da dariya, barin idan ta wara manyan idanuwanta exactly na Ashnaah, sae dai ita bata da tsiwa ko kadan ga shegen tsoro uwa farar kura gashi abu kadan ke sa ta kuka, uwa uba ga shegen shagwaba har da na siyar wa, a hnkli a hnkli Khaleel ya soma sakin jikinsa gaba daya da ita don da dari dari yake, wataran har assure din kansa yake Allah ne ya basa second Ashnaah, komae tare suke yi a gidan in har yana nn, har abinci suna ci a tare. Ranan wani Saturday sun dawo daga dinner din bikin Zeenat da daddare wajajen Karfe sha daya yana falo yana kallo ita kuma tana dakinsa tana assignment ya ji ihunta, mikewa yyi da sauri gabansa ya fadi ya nufi sama da sauri don ganin me ya sameta, a bakin kofar dakinsa suka ci karo da ita, dai dai nn aka dauke wuta gaba daya, ta rungumesa ta fashe masa da kuka, a rude yake tambayarta me ya faru, taki basa amsa sae kuka take ba kakkautawa, wayarsa ya ciro da sauri ya kunna fitila ya shiga haska ta don ganin ko abu ne ya sameta gashi taki sake shi, ya ga ba komae, yana rungume da ita suka shiga dakin yana haska ko ina, bae ga alamar komae ba, yace "don Allah ki gaya min menene?" cikin kuka tace "Ashe horror film ka sa min ka tafi koh?" Kasa ce mata komae yyi sae kallonta da ya tsaya yi, ta kuma fashewa da kuka, bae ce mata komae ba ya nufi gefen gado ya xauna ita ma ta xauna kusa da shi kmr xata shige jikinsa tana kuka, sun fi minti goma a xaune snn yace "dama sbda wnn abun kika daga min hnkli hka khadija" shiru tayi kmr xata yi kuka tana kallonsa, yace "kin gama assignment din" ta gyada masa kai kawae, yace "toh sae da safe ki tafi daki ki kwanta" ta wara manyan idonta kmr xata yi kuka tace "ka ga abinda na gani ne" sae kuma ta saka kuka tace "ni wllh baxan iya xuwa ba tsoro nake ji" ya mike yace "toh ki kwanta a nn, bari in je in kashe kayan kallo a falo," ta mike da sauri tace "baxa a kunna gen ba?" Yace "ynxu xa su maido wutan ae" kin tsayuwa tayi ita kadae a dakin ta bi sa suka sauka falo ya kashe kayan kallo snn ya rufe gidan suka koma sama, kwanciyarsa yyi can karshen gado yace "idan kin kwanta ki kashe fitilar wayan," bata ce masa komae ba ta Mike tana Satan kallon sa ta ga baya kallonta, ta cire hijab din jikinta don duk irin sabawar da suka yi bata tsayuwa gabansa ba hijab, ta ajiye hijab din snn ta shige cikin bargo tayi kwanciyarta, jin ta kwanta bata kashe fitilar wayan ba yasa ya juya yana kallo ta ya ga ajiye wayar tayi tsakiyarsu, dauke wayar yyi ya kashe fitilan ta mirgino kusa da shi da sauri ta saka kuka tace "sbda me xa ka kashe min?" Khaleel ya lumshe ido da kyar yace "sbda bna kwana da haske, kuma so kike charge dina ya kare?" Shiru tayi bata ce komae ba ta kuma matsowa kusa da shi a hnkli har yana jin dumin jikinta da saukan numfashinta a jikinsa, bayan minti kusan goma ya gane tayi bacci ganin ynda ta sake masa jiki, tuni jikinsa yyi sanyi hnklinsa ya soma gushewa, ya juyo a hnkli yana facing dinta, kallonta kawae yake cikin idon, ya lumshe ido a hnkli ya rungume ta tsam ya daura bakinsa kan nata, a tsorace ta farka xata kwala ihu yana ganin hka ya saka bakinsa cikin nata, daren nn da daga cikin dare biyun da Khaleel baxae manta ba a rayuwarsa, dare na farko shine daren da ya fara sanin Ashnaah, na biyu kuma shine wnn da ya fara sanin Ashfah, Ashfah ta ba sa tausayi ssae don bata wani bashi wahala ba, ga shi ba karamin daurewa tayi ba duk da tayi kuka ssae amma ba mae sauti ba, abu biyu ya sa ta kuka ba kadan va, na farko gani take kmr ta ci amanar yar uwarta, na biyu kuma axaba, a daren ya taimaka mata ta shiga ruwan xafi don ta samu relieve yana kwantar da ita nn da nn bacci ya dauketa. Shi ma ya dde bae yi bacci va kuma yyi hawaye ssae, don shi ma gani yake kmr ya ci amanar Ashnaah, sllhn da ya dde yana yi cikin daren ya sa ya samu nutsuwa cikin ransa ya yrda da kaddara ya kuma yrda da cewa Ashnaah ta var duniya va dawowa xata yi va tsakaninta da shi ynxu Addu'a, sae wajen Karfe
Chapter 90 · 0% Book details