← Book details Dr Khaleed Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 85 OF 91

Sashe 85

Dr Khaleed Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

~Dr Khaleel~ By Khaleesat Haiydar113.....Najeeb ya mike da kyar idonsa ya kada yyi jajur ya juya xae fita daga dakin, Abba ya fixgosa hnkli tasheyace "na ce ku gaya min me ya sameta pls" hawayene suka sakko idon Najeeb yana kallon Abba, ya juya kawae ya fice daga ward din da sauri, Abba ya bi sa da kallo a sanyaye lkci daya ya xare glass din idonsa yana furta innalillahi wa inna ilaihi raji'un ya juya yana kallonta yana girgixa kai ya nufe ta da sauri ya rike a rikice yana cewa "No! No! It can't be, y fateema, plss kar kiyi mana hka" hawaye suka shiga xubo masa shi ma ya hade kai da abun gadon har lkcn yana rike da ita, dad din Ameesha ya xare glass din idonsa shi ma idonsa ya kada ssae ya karaso kusa da Abba ya dago sa yace "dats nt the right thing to do now Alhaji," a hnkli ya kara da cewa"pray for ur dota" Abba ya rikosa a rude yana girgixa kai yace "are yhu tryn to tell me she's no more" dad din Ameesha bae ce komae ba, Abba ya kuma hadekae da gado yana hawaye ssae, Dad ya juya yana kallon Ameesha da ke durkushe sae rusa kuka take kmr ranta xae fita, ya karaso kusa da ita ya dagota, cikin rawar murya tace "dad she's gone" rungumeta yyi a hnkli yace "yes dota, yhu only pray for her now," ta kuma fashewa da wani matsanancin kukan da yafi da muryarta ta rawa tace "Khaleel...." Dad dinta ya dago kanta yana rarrashinta, Najeeb na fita daga asibitin Khaleel da ke xaune har lkcn a haraban hsptl ya mike da sauri ya nufo sa, da damuwa kmr xae masa kuka yace "plss frnd ka gaya min halin da ake ciki, how's my wife" Najeeb da ke ta ci gaba da tafiyarsa ba tare da ya kallesa ba yace "da'alla malam ka rabu da ni, I've told yhu several times, she is OK" yana fadin hka ya fice daga gate gaba daya Khaleel ya bi sa da kallo, mancewa da warning din dad din Ameesha yyi ya nufi cikin asibitin da sauri, ko wacce nurse ya tambaya sae tace "she is OK dogon nakuda take" duk ya xama abun tausayi, ya ja gefe ya tsaya a reception din. Abba ya kusa minti goma kansa na kife kan gadon da Ashnaah ta ke har lkcn, Dad din Ameesha ya dago sa ya lulluba mata xanin gado yace "take heart Alhaji kar ka mance cewa kullum nafsin xa'ikatul maut, addu'a kawae xaka yi ma 'yar ka, mu ma idan ta mu ta xo Allah sa mu cika da imani" Abba da hawaye ya kasa tsaya masa bae ce komae ba ya ciro wayarsa da ke ring a aljihunsa, momy ce ke kiransa, ya mayar da wayar yana kallo. Ashnaah ya duka yana kallon Ashnaah hawaye ba sakko masa, a hnkli hawaye yace "Allah ya ji kan ki fateema ya yafe ma ki duk kurakuranki yyi maki rahama ya haskaka kabarin ki, ya raya abinda kika bari, na yafe maki duniya da lahira baki min komae ba fateema......" Kasa ci gaba yyi ta dalilin tokarewa da muryarsa yyi hawaye na ci gaba da sakko masa, dad din Ameesha ya dago sa yace "Ameen Alhaji, Allah yyi Mata rahama ya amshi shahadar ta" da kyar Abba yace "Ameen," snn ya ciro wayarsa jin momy na ta kiransa, ya fiddo handkerchief ya sharefuskarsa ya daga kiran, daga daya bangaren momy tace "ta haihu ne Alhaji, wllh hnklina ya kasa kwanciya tun daxu" Abba da wasu sabbin hawayen suka xubo masa ya dake yace "ehh ta haihu Alhmdllh" cike da murna momy tace "Alhmdllh, me aka samu?" Abba ya juya yana kallon yaran da ke kwance nurses sun gama gyara su a hnkli yace "yanbiyu ne duk maxa" ciki da jin ddi momy tace "Allah sarki, to ya fateemar?" Abba ya dan yi shiru a sanyaye sae kuma yace "Alhmdllh," momy tace "tohdon Allah ka bata wayar" Abba ya girgixa kai da kyaryace "ni ina waje ne" momy tace "toh shknn, Ashfah ma bata jin ddi wllh amma na kira Mata likita ya xo har ya dubata ya mata allura, daxu muna kitchen ta yanke jiki ta fadi wllh ko minti talatin ba ayi ba ma ynxu, dama kuma tun jiya na lura bata jin ddi, kaga da mun xo" Abba da hawaye kawae yake ya daure yace "to sae na dawo" yana fadin hka ya katse wayar, bbu abinda Ameesha take har lkcn bn da kuka kmr ranta xae fita, dad dinta ya kamo hannunta ya share mata fuskar ta yace "maxa ki tafioffice dina ki xauna, dnt say a word to any body" kaekawae take gyada masa a sanyaye har lkcn tana hawaye, ya kuma share mata fuska snn ta juya jiki ba kwari tana jan kafa ta fita daga ward din, Khaleel ta hango tayi saurin canxa hanya amma tuni ya ganta ya nufo ta da sauri, tayi kmr bata gansa ba ta ci gaba da tafiya da sauri da sauri, bin ta yyi shi ma da sauri har ya risketa ya rikota yace "wait Ameesha, don Allah ta haihu ne?" Ameesha ta ki juyowa ta dake tana ci gaba da tafiya ta ce "ehh ynxun nn ta haihu, sauri nake dad ya aike ni office" juyo da ita yyi da sauri yace "wait, don Allah is she OK" Shiru yyi yana kallonta ganin idanuwanta ynda suka kumbura, ta kirkiro murmushi tana gyada masa kai tace "yes she is OK, amma ta sha wahala ssae, ta ban tausayi" tana fadin hka tayi saurin juya masa baya ta dalilin hawayen da ya shiga taruwa idonta ta ci gaba da tafiya tace "bari in dauko abindaaka aikeni" Khaleel ya kuma bin ta ya juyo da ita hawayen da take mayar wa ya xubo mata lkci daya ta kasa daurewa ta fashe da kuka ssae, tsayawa kallonta yyi yana girgixa kae yace "no, no ki gaya min ina fateema ta, me ya faru" juyawa yyi da sauri ta rikosa cikin kuka ssae tace "wllh she is OK Khaleel, bbu abinda ya sameta" tura ta yyi ganin fuskokin dukka nurses din yasa ya nufi ward din da suke da sauri ya tura kofan ya shiga, kallo daya yyi ma Abba da boss dinsa ya nufi kan gadon da take da sauri dad din Ameesha ya taresa yace "kai ina xaka, me ya shigo da kai nn wat did I yell yhu, so kke ka tashe ta tana bacci," Khaleel ya girgixa kai cikin rudewa yace "No,no no don Allah ku gaya min me ya sami matata me yasa aka rufe ta hka" bae jira amsa ba ya fixge hannunsa da karfi daga rikon da dad din Ameesha yyi masa ya nufi kan gadon da sauri ya cire xanin gadon da aka lullubeta da yana kallonta yace "fateema," ya kira ta ya fi sau goma yaji shiru hkn ya sa ya shiga jijjigata har lkcn yana kiran sunanta a rikice, duk ynda dad din Ameesha ya so janye shi daga wajen bae yiwu ba, jikin Khaleel na rawa ya kama hannunta ya shiga feel dinPulse dinta lkci daya ya fasa wani karan da ya girgixa duk wani mahalukin da ke cikin asibitin, lkci daya kuma ya yanke jiki ya fadi wajen.114.....Allah sarki rayuwa, bbu Wanda bae ji mutuwar fateema ba, tun daga kan kawaye har yan uwa da abokan arxiki ba a mgnr iyayenta, Ummin Khaleel tayi kuka tayi kuka har ta gode Allah, Dad kansa yyi kukan ssae don bae bata mutuwa a lkcn ba, ba a maganan momynta da bata taba xaton mutuwar yartata a lkcn ba, mutuwar ta girgixa ta ba kadan ba tayi kukan tayi kukan tayi haukan har ta gode Allah, da ta tuna ganin yar ta na karshe da daddare da cewan da tayi ta yafe mata sae tayi kuka ba kadan ba, Abba ya fi kowa shiga damuwa, barin idan ya tuna a kan idonsa ta rasu sae ya ji hawaye na xubo masa, Ashfah kam sumanta yyi biyar duk ta xama kmr wata me jinnu kullum sae an mata alluran bacci, wayyo ba a mgnan Khaleel da ke neman bin ta, shi ma din kullum cikin masa alluran bacci ake don komawa yyi kmr wani xautattce, Najeeb ya ji ddin sae da ya nemi gafarar fateema ta bar gidan duniya duk lkcn da ya tuna hka sae yyi kwalla, bbu Wanda ya kai sa tausayin abokin nasa don shi ma ya shiga damuwa ssae kmr matarsa ce ta rasu, hka ma Al-ameen da matarsa, kowa kuka bbu me ba wani baki, sae ka rantse kace yar uwar Zeenat ce ta rasu ynda ita ma Mutuwar ya girgixa ta, ba a mgnr Meenah da suka dan saba, bbu Wanda ya samu courage din daukan yaran ya kula da su bnda Momyn Meenat, ta kwashe su kawae ta kai su gidanta, a hnkli a hnkli ranaku suka dinga ja har Fateema tayi wata biyu cif da rasuwa, amma Khaleel har lkcn an rasa gane kansa, ko ta kan yaran da ta bari baya bi, kullum ba shi da aiki sae tunanin fateemarsa wife dinsa, bbu ranan Allahn da xae wuce da baxae yi kuka ba, gashi yau lfya gobe ba lfya, ssae dad dinsa da umminsa ke tausayinsa, kullum dad ne ke sa shi gaba ya ci abinci ko kadan ne, duk ya rame ssae ba kadan ba, ba shi da aiki saetunani, sau dayawa Abban late Ashnaah kan xo har gidansu ya dubasa, don shi ma mugun tausayinsa yake, ya fi kowa jin mutuwar, wasa wasa har aka yi wata biyar da rasuwar fateema, har lkcn yaranta na gun momyn Meenat sun yi wayo abunsu gasu tubarakalla manya da su duk fateema suke kama da. Lkci lkci momyn meenat kan kai su gidan kakanninsu su gansu, in ta kai su gidansu Khaleel wnn satin, wani sati ta kai su gidansu Abba, ssae Abba ke son jikokin nasa amma ya kasa cewa a bar masa su, ranan wata Sunday Abba yace Khaleel ya xo yana nemansa, da yamma Khaleel ya isa gidan bayan sun gaisa da momy ya shiga falon Abba ya
Chapter 85 · 0% Book details