← Book details Dr Khaleed Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 12 OF 91

Sashe 12

Dr Khaleed Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

[10/10, 6:37 AM] ‪+234 701 117 6189‬: ~Dr Khaleel~ By Khaleesat Haiydar 22.... Zeenat da Meenah ta gani tsaye bakin kofar dakin, duk da bata san sunansu ba ta gane fuskarsu, ta hade rae tana kallon agogon dake manne jikin bangon dakinta ta ga karfe sha biyu saura, Zeenah tace "bacci kike Anty amarya" Ashnaah tayi kmr bata ji ta ba, Meenah ta karaso cikin dakin rike da kulan abinci ta ajiye, Zeenat ma ta shigo ta xauna kan stool din dake gaban madubin dakin tana kallon Ashnaah tace "ya kewa" Ashnaah tace "kewan me" bata jira ne xata ce ba ta mike ta nufi bathroom abunta, Meenah ta kalli Zeenat tace "tashi mu je" mikewa Zeenat tayi a dan sanyaye ta bi bayan Meenah, suna sauka kasa Meenah ta fara mata masifa tana cewa "sae wani shishshige ma yarinya kike tana sha ma mutane kamshi, da gani yar talakawa ce wllh, bnxa da ita kawae xata kawo ma mutane rainin hankali yarinyar da bata wuce kanwar mu ta uku ba, ni ba din momy ba ma bbu abinda xae shigo da ni gidan nn," Zeenat tace "to ae dan sbda ya Khaleel wae, idan batun hka ita ta isa, meye hadina da ita" Meenah na mata wani irin kallo tace "to fa, shi kuma Khaleel din meye hadin ki da shi" Meenah ta fashe da dariya Zeenat dae bata kuma cewa komae ba har suka isa gate dai dai bakin gate suka ci karo da Khaleel yyi parkin motarsa a waje xae shigo, wani mugun kallo yake ma Meenah yace "me ya shigo da ke gidana" bata ko kallesa ba tayi gaba abunta da sauri ta nufi titi, ya kalli Zeenat yace "me kuka xo yi" Zeenat tace "abinci momy ta ba mu mu kawo" yace "ok mu shiga ki dan min abu, xan mayar da ke gida" shiru tayi tana kallonsa, ya juya ya shige gidan, ta juya ta bi sa a hankali. Ashnaah na jin fitarsu Zeenat dama ta mike da sauri ta sauko kasa don ganin me aka kawo mata a kula, jollof ne ya ji nama da plantain, har wani rawa jikinta yake ta bude kulan kasa ta ga lafiyayyen farfesun kaxa, da gudu ta mike ta shige bathroom da sauri ta wanke hannunta ta kuskure baki ta fito ta xauna ta shiga tura abincin ta, Khaleel ya juya yana kallon Zeenat dake tsaye daga bakin kofa yace "abinci xa ki girka min, ko baxa ki iya ba" ta dan yi shiru snn tace "me xa a dafa" ya xauna kan kujera ya dauki remote yana canxa tashar tvn dake aiki yace "simple food, da kika ga ya fi sauri," mikewa yyi yace "mu je in nuna maki kitchen din da kayan abinci" ba musu ta bi bayansa suka isa kitchen din ya Ciro makulli ya bude, ita dae sae kallonsa take da mamaki, to meye na wani rufe kitchen" nuna mata komai yyi ya juya ya fice daga dakin ya nufi sama, Dakin Ashnaah ya bude ta tura kulan gabanta da sauri tana kkrin goge bakinta ta tashi ya shigo dakin, kunya ya kamata gashi da hannu take cin abinci, dariya ya shiga yi yana kallonta, ta wani hade rae har lkcn hannunta na boye bayanta tana masa mugun kallo, yace "duk yunwarce hka" tsaki tayi ta kauda kanta, yana shafa kansa yace "kadan kika fara gani yarinya," juyawa yyi ya fice daga dakin, ta ja tsakin takaici tace "kae dae ne mayunwaci, bnxa kawae" mikewa tayi don takaici ta shige bathroom wanke hannunta, duk sae ta ji abincin ya fice ranta, kamshin soya miya da taji kasa yasa ta kasa xama daki ta sakko kasa, to wa ke girki, bbu kowa falon hkn yasa ta nufi kitchen da sauri, da mamaki take kallon Zeenat, ita dae Zeenah kallo daya tayi mata ta ci gaba da abinda take, Ashnaah tayi tsaki tace "Aikin bnxa, da kawae yyi xaman auren da ke, karewar kawo ki ki masa girki knn" Zeenat ta juya tana kallonta bata dae ce komai va, amma ba karamin bata mata rae kalaman Ashnaah suka yi ba, ita Ashnaah duk tunanin ta kanwarshi ce, ta ja dogon tsaki ta fice daga kitchen din suka kusa cin karo da shi, yana mata mugun kallo yace "me kika sakko yi" hararsa tayi tace "kai me ya sakko da kai xaka min wnn silly tambayar" ya tsaya kallonta daga sama xuwa kasa snn ya wani wanke fuskarta da mari, ta dafe kuncinta a gigice tace ka mareni? " bata rufe baki va ya kuma sauke mata wani, ya fixgota da karfi ya nufi sama da ita ya bude dakinta ya jefata ciki, sae da taga ya kulle kofar snn cikin kuka ta shiga cewa "Allah ya Isar min mugu kawae mahaukaci kuma wllh sae na...." tsit tayi jin ya bude kofar Dakin ta Mike da gudu har tana neman faduwa ta shige bathroom ta kulle kofar da key, ya juya ya fice daga dakin, karfe daya da kusan rabi Zeenat ta gama hada masa Shinkafa da miya ta ajiye masa nn tsakiyar falon, ta dan jingina jikin kujera tana jiran saukowarsa, ta kai minti goma a tsaye sae gashi ya sakko cikin kananan kaya yana kallonta yace "har kin gama" tace "eh gida xan tafi" Bae ce komae ba ya karaso cikin falon ya xauna yana kallon abincin yace "sllh fa" ta dan yi shiru snn tace "idan naje can gida na yi" ya daga kai yana kallonta da kmr baxae ce komae ba sae kuma ya jawo plate ya shiga diban abincin gabansa yace "sae ki ce min kina period" ya daga kai yyi murmushi yana kallonta yace "ki ba hka ba" kasa cewa komae tayi, ya fara cin abincin gabansa yace "ki xo ki diba kema" ta kauda kai tace "na koshi" Bae ce mata komae ba sae cin abincin sa yake, ta kasa daina kallonsa, cokali biyar yyi ya daga kai ya kalleta suka hada ido ta dauke kanta da sauri yyi murmushi ya mike yace "kwashi abincin ki kae min dinnin anjima idan na dawo xan ci, ba musu ta karaso cikin falon ta duka ta kwashe farantin abincin ta nufi dinnin da shi, shi kuma ya haura sama, dakinsa ya shiga ya fara wanke bakinsa a bathroom snn ya fito ya dauki makullin motarsa ya fita, dakin Ashnaah ya nufa, tana xaune kasan dakin ta hade kanta da gwiwa, tana jin an bude kofarta ta dago da sauri, ya hade rae yace "ke nake jira" tayi tsaki ta dauke kanta, ya karaso cikin Dakin ta Mike tsaye a tsorace tace "ni me nayi kuma" ya wani hade rae yace dauki hijab din ki ki fita muje, ta nufi drawer dinta kmr xata yi kuka ta dauki hijab din tasa ya nuna mata kofa ta nufi kofar yana biye da ita a baya, suna sauka downstairs ya kalli Zeenat yace "mu tafi Zeenah" Zeenah ta nufi kofar fita Ashnaah ta juya tana masa kallon bnxa tace "ina xaka kai ni," irin kallon da taga yana mata yasa ta nufi kofa da sauri tana tsaki, Khaleel ya bude seat din gaba yana kallon Zeenat dake tsaye jikin motar yace "shiga" ta dan xaro ido tace "ni" hararanta yyi yace "ki shiga nace" kasa shiga tayi har lkcn tana tsaye, ganin ynda yake kallonta yasa ta dan raba ta gefensa ta shiga gaban motar, Ashnaah dae na kallonsu tayi tsaki ta bude bck seat ta shige abunta a xuciyarta tace "ki ba komae ka xama driverna dae" har suka bar gidan Ashnaah bata kalli gaban motar ba idonta na kan glass kawae, firarsa kawae yake da Zeenat da bata cewa komae, can dae ya juya ya kalleta ya mayar da idonsa kan titi yace "ni kike sharewa ko" ta kallesa tace "ae ina jin ka," Bae kuma ce mata komae ba har suka iso traffic light snn ya juya yana kallonta yace "to me nace na karshe" ko kadan bata san me Khaleel ke cewa ba don duk a takure take a motar sbda Ashnaah dake baya, ta fara kame kame tace "aa ina fa jin ka ya Khaleel" ya kamo hannunta yana kallonta yace "tsoron warcan abar ta bayan mota kike" Zeenat ta fixge hannunta da sauri duk jikinta yyi sanyi, maganar sa tayi confuse dinta, yyi murmushi ya kalli Ashnaah ta madubi yaga murmushi take ma wani mutum dake gefen su cikin lafiyayyen motarsa yana daga mata hannu, Khaleel ya hade rae yana kallonta yace "na ga alamar ke jahila ce da auren nawa a kanki kike ma wani kato dariya" Ashnaah tace "da auren ka a Kansu dae ba ni ba, don har ynxu ni bbu abinda ya raba ni da xama budurwar da nake, ko ina budurwa xata shiga nima xan shiga don ni ba matan auren kowa bace," Khaleel yyi murmushi yana kallonta yace "hka kika ce ko? xaki raina kan ki yarinya, sae kinyi da kin sanin furucin ki" Ashnaah ta tabe baki tace "kai ma hka" Zeenat ta kasa daga kai don tuni suka gama daure mata kai, Khaleel dae yyi murmushi kawae ya ja motarsa, dae dae kofar gidansu Meenah yyi parkin Zeenat ta bude motar xata fita ya riko hannunta yace "bbu sallama" ta sunkuyar da kanta bata ce komae ba, ya dago kanta yana kallon fuskarta, sae kallonsu kawae Ashnaah take da mmki, ba sae an gaya mata ba tasan Zeenat ba kanwarsa bace, nn da nn taji wata mugun tsanarta ya dirar mata a xuciya ta dauke kan ta daga kallonsu da sauri, Khaleel ya saketa yace "ltr da daddare xan xo" Zeenat bata ce komae ba don duk ya birkita mata kwakwalwa, ta fice daga motar da sauri ba tare da ta kuma kallonsa ba, yyi murmushi yyi reverse suka bar anguwar. Khaleel ya gama parkin a parkin space din gidansu ya fito yana kallon Ashnaah yace "ni kike jiran in fiddo ki koh" dauke kanta tayi, tayi kmr bata san da ita yake ba, ya bude back seat ya fixgota ta kusan faduwa ya rufe motarsa ya nufi cikin gida, kin bin sa tayi har yyi nisa ya juya ya ganta tsaye, ya dawo a fusace ta shiga tahowa da
Chapter 12 · 0% Book details