← Book details Dr Khaleed Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 60 OF 91

Sashe 60

Dr Khaleed Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

~Dr Khaleel~ By Khaleesat Haiydar
84/85
Khaleel ya runtse ido ya kuma kiran sunanta murya can kasa, har lkcn yana rungume da ita jikinsa, jin bata amsa ba sae kukan da take da dashasshiyar muryarta ya sa ya kwantar da ita da kyar ya koma can karshen gado ya xauna tare da dafe kansa yana furta innalillahi wa inna ilaihi raji'un, lkci daya yana da ya sanin abinda ya aikata mata, ssae jikinsa yyi sanyi, ya kusa minti takwas a hka snn ya mike da kyar ya nufi bathroom, ba a dau lkci ba ya fito ya nufi kan gadon a sanyaye, har lkcn bbu abinda take sae aikin kukan da bbu sautin kirki tsabar wahala, ita kadae tasan abinda take ji a wnn lkcn, dagota yyi ta turasa da sauran karfinta ta fashe da wani matsanancin kukan har da sheshsheka, xaunawa yyi gefen gadon a sanyaye yace "kiyi hkuri fateema, forgive me plss, it wasn't intentional" Ashnaah bata tanka sa ba sae kuka take ssae, mikewa yyi xae kuma dagota ta fasa wani ihu da muryarta da bae fitowa, dai dai nn aka yi restoring power, haske ya gauraye ko ina na dakin, da sauri ta shige cikin bargo ta rufe jikinta gaba daya har kanta, Khaleel ya hau gadon ya xauna ya kuma dagota a hnkli yace "let me help yhu plss, u re in pain" kin bari ya cire bargon tayi, hkn yasa ya fixge bargon ta rufe fuskarta a kirjinsa ta rungumesa cikin kuka take cewa "don Allah ka kashe wutan plss" mikewa yyi, yyi ynda tace snn ya dawo ya kuma dagota fadawa jikinsa tayi tana kuka ssae tace "ka kai ni gida don Allah ina rokon ka" daukarta yyi ya nufi bathroom da ita, daren nn Ashnaah ta ga wahala, gani tayi kmr mutuwa xata yi tsabar axaban da take ji, sae da Khaleel ya tabbatar ta ji ruwan xafi ssae snn ya fito da ita daga bathroom din ya kwantar da ita kan gado bayan ya yaye xanin gadon, bbu irin rarrashin da bae mata ba amma kmr da da tunxurata yake, hkn yasa ya kyaleta ya mike jiki ba kwari ya shiga bathroom don yin wanka, ko da ya fito tsit yake jin ta ko ba a gaya masa ba yasan bacci tayi, ya karasa gadon a hnkli ya xauna tare da kunna bedside lamp yana kallonta, ssae ta basa tausayi ganin ynda tayi laushi, amma ya ji tsoron taba ta kar ta tashi, kashe wutan yyi ya kwanta kusa da ita ya jawota jikinsa a hnkli, har bayan minti talatin Khaleel ya nemi bacci ya rasa, wani sabon son Ashnaah ne kawae ke shigarsa, ji yake kmr ta dawo gidansa ne na har abada bbu me rabasu, har dare ya tsala idonsa biyu, iynxu kam ruwan ya tsagaita gaba daya garin yyi sanyi ssae, a hnkli ya ji jikinta ya fara daukan xafi yana rungume da ita, kafin wani lkci jikinta yyi xafi ssae, tunanin wani irin taimako xae mata ba tare da ta tashi ba ya shiga yi, yaga bbu irin wnn taimakon, its either ya bata magani ko yyi mata allura kuma dole sae idonta biyu, kyaleta kawae yyi don baya son jin kukanta kuma, can wajen Karfe biyu ya ji ta fara motsi tana kkrin kwace kanta daga rungumar da yyi mata, ya sake ta a hnkli ta xame daga jikinsa ta koma can karshen gado ta kwanta, bayan kmr minti goma ya ga ta mike xaune tare da hade kanta da gwiwa, kallonta kawae yake cikin duhun, can yaga ta sauke kafafunta kasa alamar tashi xata yi, tana mikewa ta saki wani kara ta durkushe kasa, mikewa yyi da sauri ya nufi inda take yace "me ya faru" a hnkli ta soma rera kuka, ya dagota yace "ina xa ki" cikin kuka tace "xan yi fitsari ne" daukarta yyi ya shiga bathroom din da ita, ganin ba yi xata yi ba yana tsaye yasa ya fita daga bayin, kasa fitowa tayi bayan ta gama don ji tayi kmr ana tsikara mata allura idan ta daga kafarta, kukan ma ynxu yin shi kawae take ba hawaye, da kansa ya xo ya dauketa suka koma dakin snn yyi mata allura guda biyu da kyar don ta bashi wahala, ta dae gama koke kokenta bacci ya dauketa wajen Karfe uku, Khaleel na shigowa falo daga mosque da asuba ya ji wayar Ashnaah da ke cikin jakarta kan kujera ya soma ring, ya kalli agogo ya ga Karfe biyar da minti arba'in, daukar wayar yyi yana kallon screen din ya ga Momy a rubuce, da kmr ya ajiye wayar sae kuma ya fasa yana rike da wayar har ya katse snn ya haura sama a dan sanyaye, bedroom dinsa ya shiga ya kunna wuta, yana kallon Ashnaah, bacci kawae take amma da ganinta kasan she is in pain, ya karasa kan gadon cike da tausayinta yana kallonta, wayarta da ke hannunsa ya fara ring kuma, a tsorace Ashnaah ta farka ta mike xaune da sauri ba tare da ta bari sun hada ido ba muryarta a dashe tace "ina wayar" mika mata wayar yyi ta karba tana kallon screen din, ba karamin tsoro ne ya bayyana a fuskarta ba ganin momynta ce me kiran, bbu wani tunani ta daga kiran ta kara kunne da sauri, fada momy ta soma yi daga daya bangaren tana cewa "wato magana kike son jawo min gun Abbanku ko Ashnaah, da wa ku ka yi xa ki gidan inna ne wae bare har ki kwana, kuma ma ba Abbanku ya hana ki xuwa ba, to maxa gari na wayewa ki dawo gida don ba ruwana yana hanya" momy na kai wa nn ta katse kiran, Ashnaah ta ajiye wayar ba tare da ta kalli Khaleel ba ta shiga kkrin sauka daga kan gadon, ihu ta saki ta koma kasa da sauri ta xauna, sae ga hawaye, shknn ta shiga uku ya xa ta koma gida ynxu, Khaleel ya cuceta, hawaye kawae take bbu sautin kuka, Khaleel ya dawo kusa da ita ya dagota a hnkli ya nufi bathroom da ita, wahalar da ta fi na cikin dare ta kuma sha wnn karan, tsabar kuka har idonta ya kumbura, shi ma ya ji kmr ya taya ta kukan sbda tausayi, yasan ya ji mata ciwo ssae gashi taki bari ya dubata, bbu abinda take cewa sae ita dae ya kai ta gida, da kyar ta dan sha tea ya bata magunguna, duk da irin baccin da take ji damunsa kawae take ya kai ta gida momy na jiranta, inda Allah ya taimaketa ma da rana xa suyi lst paper dinsu na ranan, tara saura Khaleel ya dauketa ya kai ta mota duk da taso daurewa ta taka da kanta amma bae bari ba, har suka iso gidansu bacci take, Khaleel da ya rasa me ke masa ddi a duniyar don gaba daya he is lost ya juya yana kallonta a sanyaye, tashinta ya shiga yi, ta farka da sauri ganin inda suke yasa ta shiga kkrin bude motar xata fita, rikota yyi hawaye cike idonsa yace "Fateema I can't do without yhu, help me plss nd bring out a solution for d both of us, in kin tafi ynxu ban san inda xan kuma ganin ki ba" nn da nn ita ma hawayen ya cika idonta amma ta ki Bari su hada ido, duk da irin haushinsa da take ji sae ta samu kanta da cewa "xan je sch anjima ae" tana fadin hka ta bude motar, ya kuma kamo hannunta a hnkli yace "plss ki dinga shiga ruwan xafi a kai a kai don ki warke kin ji wife, kin dae ga ynda nake maki" da sauri ta fixge hannunta ta fice daga motar, dingishi kawae take shi ma da kyar don ita kadae tasan me take ji, Khaleel ya bi ta da kallo cike da tausayinta har ta shige gate dinsu, dafe kansa yyi hawaye na sauko masa, ynxu da suna tare meye baxae mata ba har ta ji sauki, amma gashi ynxu shi da matarsa bbu daman taimakonta. Ashnaah na shiga compound dinsu ta ga motar Abbanta gabanta yyi mugun faduwa don tasan da motarsa yake xuwa Abuja, kaddae har ya dawo, da kyar tana tafe tana hutawa ta shiga falonsu, yana xaune falo yana waya, xuciyarta ya kusa shigewa cikinta don tsoro, ta karaso cikin falon ta durkusa ta gaishesa a hnkli, ya gyada mata kai kawae fuskar nn tasa a murtuke, juyawa tayi ta gaida momy da ke xaune ita ma tana kallonta ganin ynda idon yar tata ya kumbura, ko ba a fadi ba tasan tayi kuka, a sanyaye ta amsa mata snn ta tambayeta inna, da kyar Ashnaah tace "tana lfya" momy bata kuma cewa komae ba don ita ma karya tayi ma Abba tace da sassafe ta tafi ba kwana tayi ba a can, mikewa Ashnaah tayi tana tunanin ynda xata yi tafiya ba tare da iyayenta sun lura da komae ba, ta runtse ido ta fara tafiya ba tare da ta yi dingishi ko kadan ba, da kyar ta haura sama ta shige bedroom dinsu, ta durkushe kasa ta shiga kukan axaban da take ji tana yarfe hannu, daga skirt dinta tayi jin danshi danshi da abu na saukowa kafarta, tana dubawa taga jini kmr me period, da rarrafe ta nufi bathroom sae da ta ci kukanta ssae snn ta shiga gyara jikinta, ta hada ruwan xafi kmr ynda yace mata ta shiga, ba karamin daurewa tayi ba duk da ba wani xafi gare ruwan ba, snn ta kuma fitowa da rarrafe ta hau gado ta kwanta, nn da nn bacci ya dauketa, Ashfah ce ta tasheta sha biyu saura ta ji jikin yar uwartata xafi kmr garwashi.
Chapter 60 · 0% Book details