Sashe 17
Dr Khaleed Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
~Dr Khaleel ~ By Khaleesat Haiydar 29..... Washegari da safe Ashnaah na xaune gaban madubi daure da towel ta fito daga wanka taji fitar motar Khaleel, ta karasa window da sauri tana kallon motar har ya fice daga gate mai gadi ya kulle gate din, da sauri ta nufi kofarta don sauka kasa ta ga ko ya kulle kitchen din yau ma ae ko da ya ca cuceta don tun asuba cikinta ke kugi, da sauri da sauri ta nufi kitchen din suka kusan cin karo bakin kofar kitchen din ta rike towel dinta ta koma baya a tsorace tana kallonsa, sae take ga kmr ba shi bane, dauke kansa yyi da sauri ya juya mata baya, juyowa ya kuma yi ya bi ta gefenta va tare da ya kalleta ba ya fice daga kitchen din, ta bi sa da kallon mmki har ya isa stairs snn ta fashe da dariya, to ko dae tsoronta ya fara yi ne, ta kuma kyalkyalewa da dariya snn ta shiga kitchen din tana kallon cup din da ke ajiye da ruwan xafi a ciki da alamar tea xae hada, drawers din da ta gani ta shiga bubbudewa don neman kayan tea, duk ta samu har da sugar da lipton, ta fiffido su ta ajiye gefe snn ta dauki cup da spoon, ta kinkimesu gaba daya ta nufi dakinta da su, ta jera su nn kan side drawer dinta snn ta kuma sauka, ta nufi kitchen din ta dauki electric kettle din da ta gani ta karasa dinnin ta kuma daukan bread din da ke kai ta koma sama ta kulle dakinta, tana saka kaya taji budewan gate da shigowar mota, ta karasa window da sauri taga anyi parkin motar nn tsakiyar compound, sae kallo take ta ga wanda xae fito, wani mutumi ta gani, ta dan yi tsaki ta koma ta ci gaba da abinda take aka danna kararrawar gidan, tana ji Khaleel ya bude dakinsa ya sauka kasa, bayan kmr minti biyar ta kuma leka window ta gansa tsaye jikin motar yana waya, farar t-shirts ne jikinsa da bakar wando da ganinsa kasan aiki xae fita, bude motar yyi bayan ya gama wayar ya shiga, mai gadi ya bude masa gate, Ashnaah tayi tsaki ta koma ta ci gaba da abinda take. Khaleel na xaune office yana flipping thru files din dake gabansa, ko kadan hnklinsa baya kan abinda yake, ya rasa takamai mai wani tunani yake a xuciyarsa, Ashnaah ce ta fado masa ya tura files din gabansa kawae ya sauke ajiyar xuciya a hnkli yace "yes na gano abinda ke damuna ynxu," mgnr xuciya ya shiga yi "just tired of dis forsaken gal I guess, an obstacle 2 my life, yes a great one, den wat am I still waiting 4, y nt take my revenge and let her go" bude kofar office dinsa da aka yi yasa ya dago kansa da sauri, Ameesha ta shigo office din da sallamarta, yyi huci me xafi yana nuna mata kofa yace "get out please, just lemme b for heaven sake" juyawa tayi a hankali ta fita daga office din ta kullo masa, tsaki yyi ya jinginar da kansa jikin kujerar da yake xaune, bayan kmr minti goma a ka kuma bude kofar ya mike tsaye a fusace duk a tunaninsa ita ce, Najeeb ne ya shigo, khaleel ya sauke ajiyar xuciya ya koma ya xauna, Najeeb ya xauna kan table din abokin nasa yana masa wani irin kallo sae kuma ya fashe da dariya yace "Ango ka sha kamshi sae yau aka yi resuming," bnxa khaleel yyi masa ya shiga signin files din gabansa, Najeeb yyi yar dariya yace "ka bamu mmki Khaleel dama duk cika baki kke ashe, kasa mun xuba ido...." khaleel ya Mike da sauri ya katse sa yana kallonsa yace "enuf plss, just watch n c" Duk da irin ynda gaban Ashnaah ke faduwa hkn Bae hanata abinda take ba, tsaf ta fiddo gaba daya alcoholic drinks din da ta gani fridge dinsa tana tabe baki tace "no wonder ashe mashayin giya ne dae" kofa ta ji an bude downstairs, xuciyarta ya kusa shige wa cikinta bata kuma wani tunani va ta fice da gudu daga dakinsa jikinta na rawa, Meenah ta hango tsaye falo tana kare ma falon kallo, Ashnaah ta sauke ajiyar xuciya ta dafe kirjinta dake bugawa da karfi har lkcn, kasa ta sauko tana ma Meenah wani irin kallo tace "ya xa ki shigo ma mutane gida va sallama" Meenah tace "na ga dae ba gidan ubanki bne nn din ko" Ashnaah ta xaro ido tace "ubana kuma" Meenah tace "hka dae na gani" karasowa gabanta Ashnaah tayi a fusace wae xata mareta, dae dae nn khaleel ya shigo falon, Ashnaah ta xaro ido a tsorace tana kallonsa tunawa da tayi bata mayar Mae da abubuwan sa ta fito da ba daga fridge, ihu ta saki ta dafe kuncinta tana kallon Meenah tace "kika mare ni" sae kuma ta fashe da kuka har da durkusawa, Khaleel ya karaso yana kallon Meenah dake kallon Ashnaah da mmki yace me ya shigo da ke gidana, mikewa Ashnaah tayi da gudu ta nufi sama don xuwa ta mayar da abinda ta fiffito da.
[10/10, 6:42 AM] +234 701 117 6189: ~Dr Khaleel ~ By Khaleesat Haiydar
30.....
Khaleel ya bi Ashnaah da kallo har ta haura sama snn ya
juya yana kallon Meenah, da kmr xae yi mgna sae kuma
ya fasa ya nuna mata kofa fuskarsa a daure alamar ta
fita, juyawa tayi abunta ta fice daga falon, snn ya nufi
sama, dae dae bakin kofarsa suka kusa cin karo da
Ashnaah ta fito daga falon nasa, ya tsaya kallonta da
mmki yace "wat? Me kike nema a nn" ta xaro ido tace
"aa ni ba shiga fa nayi ba" bin ta yyi da kallo ta karasa
dakin ta da sauri har tana tuntube ta shige, ya shiga
nasa falon yana bin ko ina da kallo ko xae gano me tayi
amma bae ga komae ba, ya nufi bedroom dinsa nn ma
hka yyi amma bae ga alaman an shigo ba ma, xama yyi a
hankali Murya can ciki yace "M abou completin Ma
mission nd lettn go of her very soon" mikewa yyi kmr
Mara laka ya nufi bathroom. Yau Sunday Khaleel na
kwance dakinsa idonsa lumshe kmr me bacci aka danna
bell din gidan, ya mike xaune da sauri yana tunanin waye
xae xo masa a wnn tym din da yake hutawa, wayarsa
dake gefensa ya shiga ring ya Duba ya ga no din
amininsa al-ameen, dagawa yyi Al-ameen yace masa
gashi a bakin kofa, Khaleel yyi shiru yana kallon wayar,
mikewa yyi a hankali ya dauki jallabiyarsa ya saka yana
tunanin yaushe childhood frnd dinsa ya shigo kaduna
bae sani ba, murmushi yyi ya nufi kofa ya fita ya sauko
downstairs, ko ba a gaya masa ba yasan Ashnaah na
kitchen jin kamshin girki da ya gauraye falon, ya nufi
kitchen din ya tsaya daga bakin kofa yana mata mugun
kallo, yar rigar bacci ne iya gwiwa jikinta, tana tsaye kusa
da gas tana juya indominta, tana ganinsa ta juya masa
baya da sauri, ya dake yace "xo ki fita" ta juya tana
kallonsa tace "to sae in bar abincina ya kone" a fusace ya
karaso kitchen din ya kashe gas din snn ya turata waje
ya rufe kitchen dinsa, kallonsa take kmr xata shakesa
tana huci, ya nuna mata stairs fuskarsa a daure yace "bar
min falo na" ganin ynda ya hade rae yasa ta nufi sama
kmr xata tashi sama, kofar falon ya nufa ya bude
murmushi dauke fuskarsa , amininsa ya gani tsaye da
matarsa da boyz dinsu guda biyu, da mmki ya wara
idonsa yace "waw irin wnn surprise visit din frnd,
bismillanku madam" matar tayi murmushi suka shigo
falon gaba daya, Khaleel na rike da boyz din, Al-ameen
yace "naga kai Baka da niyyar xuwa inda nake shi yasa ni
nace bari inyi sacrificing rana daya in xo, wae ace duk
ynda muke da kai Ibrahim kayi aure ba tare da sani na
ba, me nayi maka hka, ynxu dae a takaice yhu re tryn 2
tel me Baka yi da ni da su Najeeb kke yi ko? Those silly
frndz of urs da suka yi corruptin din ka" Khaleel yyi
dariya yace "but wa yace maka nayi aure?" Al-ameen yyi
tsaki ya nemi waje ya xauna yace "ka dae kyauta Khaleel,
ynxu ina amaryar take ita muka xo gani da madam"
khaleel ya dan kirkiri murmushi yace "tana sama bari in
kirata" da kyar ya mike daga xaunen da yake ya nufi
sama.