← Book details Dr Khaleed Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 83 OF 91

Sashe 83

Dr Khaleed Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read

101......
A bude Ashnaah ta samu falonsu, ta tura a hnkli ta shiga, Abba na xaune yana kallon news kallo daya yyi mata ya dauke kai, gabanta ya fadi, ta dake ta karasa inda yake a sanyaye, duk da ynda cikinta yyi mata nauyi hkn bae hanata dukawa har kasa ta gaishesa ba, har ta cire ran amsawarsa sae kuma taji yace "lfya lau" rasa abun cewa tayi kanta a kasa, kmr a mafarki taji yace "ya jiki" ta dago kae da kyar tana kallonsa hawaye ya shiga bin kuncinta a hnkli tace "da sauki" jin bae kuma cewa komae ba yasa ta Mike da kyar ta juya ta nufi sama, momy tayi mmkin ganinta daren, ta kuma ji ddin ganinta, Ashnaah ta dde suna hira da momynta da Ashfah har kusan tara snn momy tace ta bar mijinta fa a waje, Ashnaah tace "ynxu xan tafi momy" momy tace "amma Abbanku baya falo koh?" Ashnaah ta dan yi shiru snn a hnkli tace "na gansa kuma na gaishesa ya amsa" sae kuma ta fara hawaye a sanyaye tace "kila ya yafe min momy, ke ma ki yafe min duk abinda nayi maki don Allah" kuka ne ya ci karfinta, hawaye ya shiga bin kuncin momy ta rungumeta tace "ni ba ki min komae ba Fateema, kuma na yafe maki duniya da lahira, Allah ya sauke ki lfya" Ashnaah ta gyada mata kai hawaye na ci gaba da bin kuncinta a sanyaye tace "Ameen momyna ngd, xan iya xuwa gaida inna don Allah" momy tace "tana katsina ae Fateema" mikewa Ashnaah tayi tana share hawayen fuskarta tace "to xan tafi momyna sae mun yi waya" Ashfah da ita ma ke hawayen ta mike don raka yar uwartata momy na biye da su a baya, falon Abba Ashnaah ta nufa ta duka kanta a kasa a hnkli tace "sae da safe Abba" Abba ya gyada mata kai yace "Allah ya tashe mu lfya" Ashfah na kallonsa a sanyaye tace "xan rakata waje Abba" kai kawae Abba ya gyada mata ta juya da sauri ta bi bayan yar uwar tata, har bakin mota ta rakata suka gaisa da Khaleel snn tayi masu sae sa safe Ashnaah ta daga mata hannu tana murmushi suka bar anguwar, Khaleel ya kalleta bayan sun hau kan titi yace "yhu seem Happy wife" Ashnaah ta dan yi murmushi a hnkli tace "Abbana ya amsa gaisuwana yau" Khaleel yyi murmushin jin ddi yace "Ma'sha Allah, am also happy for yhu wife" tana kallonsa tace "thank yhu, ka kai ni in gaida dad mana" ya dan yi shiru sae kuma a hnkli yace "toh wife" tayi murmushi tace "amma ko baxae amsa ka ba ka gaishesa plss" ta karashe mgnr a sanyaye, nn ma shiru yyi snn yace "toh wife" tara da minti talatin da biyar suka isa gidan, har falon dad Ummi ta kai ta bayan sun gaisa, dad ya rage volume din news din da yake kallo ganinsu yace "sannu da xuwa, daga ina ku ke hka da daren nn" Ashnaah ta xauna kasa tace "daga gida muke Abba" dad yace "Ma'sha Allah, yi xaman ki kan kujera toh" tayi murmushi tace "A'a nn ya isa Abba ina yini?" Ya amsa mata yana murmushi, dai dai nn Khaleel ya shigo falon kansa a kasa ya durkusa ya gaida dad dinsa, ba tare da ya kallesa ba ya amsa, Khaleel ya Mike ya fita daga dakin, sun dde xaune da dad dake ta kallon news, can tace "Abba xa mu koma," Dad yace "baxa ku kwana nn ba, ae dare yyi" tayi murmushi tace "A'a tafiya xa mu yi Abba" yace "to shknn," mikewa tayi xata fita ya saida ta, ya dauka wayarsa ya kira Ummi, ba a dau lkci ba ta shigo, yace "ki bata sako na" Ummi tace "toh" snn suka fita dakin da Ashnaah bayan tayi masa gdya duk da bata san menene ba, dakin Ummi suka shiga, Khaleel dake xaune yana danna wayarsa ya dago kai yana kallonsu, Ummi ta bude ward robe dinta ta shiga fiddo ledoji dauke da kayan bbies masu tsada, Ashnaah ta dan komawa baya kanta a kasa, kaya ne masu yawan gskya kuma yawancinsu duk na waje ne, sae da momy ta gama fiddo su gaba daya snn ta kalli Ashnaah da ta kasa dago kae ta kalleta tace "gashi dad dinku ya siya maki" hawaye ne ya shiga sakkowa idonta ta kasa kallon ummin, a hnkli tace "na gode Ummi," Ummi tayi murmushi tace "aa ki je can ki masa gdya ba ni na siya maki ba" Ashnaah ta juya a sanyaye ta fita daga dakin ta koma falon dad ta durkusa har kasa hawaye na ci gaba da bin kuncinta tace "mun gods Abba, Allah ya kara budi" yyi murmushi yace "bbu komae dota" kasa tashi tayi ta bar dakin, a sanyaye tace "Abba ka yafe mana kuma" Dad yace "tashi ki je, Allah yyi maku albarka" mikewa tayi da kyar ta fice daga dakin, har suka koma gida Ashnaah bata daina kukan da take ba. Washegari litinin Karfe sha daya Najeeb ya shigo da sallama, Ashnaah ce xaune kadae falon rike da hisnul Muslim tana dubawa, ita kadae tasan abinda take ji tun tashin ta ranan amma taki barin Khaleel ya gane, wani ciwon bala'i bayanta da kwankwasonta ke mata, ta dauki hijab dinta ta sa suka gaisa tana kirkiran murmushi yace "Khaleel baya nn ne" tace "yace min yana xuwa ynxun nn, ya je pharmacy" Najeeb ya shafa kansa yace "OK, yauwa dama ina son wata mgna da ke Fateema" Ashnaah ta maida hnklinta tace "ina jin ka toh" ya dan yi shiru sae kuma yace "dama I only want to ask for ur forgiveness fateema, I caused everything yhu nd ur husband are goin through" Ashnaah tayi shiru tana kallonsa da confusion, ya gyada mata kai yace "yes! I wrote dat divorce content, sae dae in baki manta ba ke kika taba bukatan hka" hawaye ne ya cika idonta, a hnkli yace "na gaya ma Khaleel bae yrda ba don a tunaninsa baxan taba masa hka ba, amma ni ne nn na rubuta, da fatan xa ki gaya masa ki kuma rokan min shi ya yafe min" Ashnaah ta gyada masa kai a sanyaye tace "its OK" yyi murmushi ya mike yace "I will b on my way, ki gaida min shi idan ya dawo" kasa amsawa tayi ta dalilin wani axababben ciwo da mararta ya shiga yi mata, lkci daya bayanta da kugunta suka dauka su ma, Najeeb ya lura da halin da ta shiga lkci daya ya ce "ya dae?" Kasa basa amsa tayi, ta shiga yarfe hannu don axaba, ya dawo kusa da ita lkci daya ya gane labour ne ya xo mata, Ashnaah ta kasa daurewa ta fashe masa da kuka, ganin bbu wani alternative yasa ya dagota kawae ya ja ta suka fita daga falon da sauri, ba karamin daurewa tayi ba har suka isa motarsa ya bude bck seat ya taimaka mata ta shiga ya tada motar ya nufi asibitin dad din Ameesha da ita da sauri ganin nn ne kadae baxa a bata masu lkci ba, bbu bata lkcin kuwa aka karbeta aka nufi labour ward da ita, Ashnaah kam bata san inda kanta yake ba a lkcn nn, amma bbu abinda ke fitowa bakinta sae salati, can kuma tace ita ina Abbanta. Najeeb ya fice daga ward din ya Ciro wayarsa a aljihu ya shiga kiran Khaleel yana dagawa yace "ka taho clinic Khaleel, na je gida na samu fateema na labour" a rude Khaleel yace "wani asibitin" Najeeb ya gaya masa, a fusace yace "don me xaka kai ta wnn asibitin, gsya baka kyauta min ba Najeeb" Najeeb ya katse kiran ya nufi inda Ashnaah take don ganin halin da take ciki.
Chapter 83 · 0% Book details