Sashe 30
Dr Khaleed Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
~Dr Khaleel~ By Khaleesat Haiydar
46....
Ummi ta dake tana ci gaba da masa mugun kallo tace "akan wani dalili?" Ya dago kai yana kallonta xae yi magana ta rigasa tana girgixa kai tace "to bn amince ba, in kuma bn isa da kai ba sae ka nuna min ynxu in ga, tashi ka ban waje" kallonta kawae yake ya ma rasa me xae ce mata, a fusace tace "to ko dukana xaka yi irin wnn kallo hka, bn da ka raina mutane kwanan ka nawa da yin auren nn, salon ka ja mana magana a gari yarinya karama na xaman ta lfya ka tashi ka ce xaka kawo mata abokiyar xama ku hadu kuyi ta cutan ta ko, to baka isa ba Khaleel kayi kadan, in kanwarka aka yi ma hka xaka ji ddi, plss leave malam" Khaleel ya kuma sunkuyar da kansa yace "to amma ummi naga da amincewarta xan kara auren kuma wnn abun naga ba haramun bne bare..." Wani tsawa ta daka masa ta mike tana huci tace "don uwarka ni xaka kawo ma wnn mgnr, to in ka isa ka je kayi auren muga, get out in daina ganin ka a dakina, Mara tunani kawae" mikewa Khaleel yyi yana shafa kansa bae kuma cewa komae ba ya nufi kofa xae fita Abba ya shigo dakin, yana ma ummi mugun kallo yace "sannu Fateema kin yi kokari, kmr ynda ki ka hanani kara aure shine da na ma xaki hanasa to wnn ne kuma baki isa ba, auren sa bbu fashi ni nayi wnn alkawarin" Khaleel yace " A'a Abba bae kai ga hka ba, tunda bata so kawae ni na fasa wllh, bana son abun da xae bata ran ummi na, a bar maganar auren kawae" wani kallon bnxa Abba ke masa yace "sannu me uwa, wato ni xaka watsa ma kasa a ido na xo tare maka bakin rai koh, yyi maka kyau" ficewa Abba yyi daga dakin, Khaleel yyi murmushi ya dawo kusa da umminsa dake xaune ko kallon inda mai gidan nata yake bae yi ba, ya durkusa kusa da ita a hankali ya fara mgna "kiyi hkuri ummina idan na bata maki wllh na bar batun auren tunda ba ki so, kila hkn ne yafi alkhairi, ki kwantar da hankalin ki ummi na rufe xancen daga nn wllh" ummi ta dago tana kallonsa tace "Ka kawo min fateemar gobe sae in ji ko da gsken da amincewarta, in tace ehh, to baxan hanaka auren ka ba tunda ga abinda uban ka ke cewa a kaina, in kuma tace bata san da xancen ba to ko me xae faruwa baxa kayi auren ba" Khaleel ya girgixa mata kai yace "No ummi ni na bar mgnr auren wllh na hkura" ummi tace "ni ka tashi ka bn waje kayi abinda nace maka bana son mgna" ya dan Marairaice mata yace "wae ummina fushi kika yi da ni, wllh har xuciyata na fasa" ummi ta dan sake ranta ta shafa kansa tace "kar ka damu Khaleel kayi ynda nace maka kawae, ni bnyi fushi ba" mikewa yyi yace "to shknn ummi ngd, Bari in tafi gida dare yyi" tace "to Allah shi kiyaye" sae da yyi ma Abbansa sallama snn ya fice daga gidan yana murmushin irin amsawan da Abban yyi masa. Karfe tara da rabi Khaleel ya shiga gidansa, kashe wutan falon yyi as usual ya nufi sama ya bude falonsa a hnkli ya shiga yana kallon kofar dakinta, bedroom dinsa ya nufa ya tsaya da mmki yana kallon dakin, ynda ya fita ya bar shi hka ya dawo ya same shi sae dae bata kan gadon ynxu, ya fice a fusace ya nufi dakinta ya bude ya shiga, bata dakin jin xuban ruwa da kamshin soap ya gane wanka take, tsayawa yyi a dakin yana jiran fitowarta fuskarsa a daure, ta fito daure da tawul tana saka gashinta cikin net din hannunta, sosae ta tsorata ganinsa tsaye a dakin don bata ji shigowarsa ba, ta juya da gudu ta koma bayin tana cewa"Innalillahi, kai ni nashiga uku da wnn jaraba, don Allah ya xa ka ke shigo ma mutane daki hka bbu neman izini, ynxu da ban daura tawul ba fa" kallon kofar bayin kawae yake fuskarsa a daure har lkcn, ita kuma har lkcn bata daina mitan da take ba tana jaraba, ya karasa bayin a fusace ya tura kofar ta koma baya a tsorace kan ta ce komae ya fixgota ya shiga kunce tawul din jikinta da karfi duk da irin ihun da take jikinta na rawa tana basa hkuri tana cewa bbu komae jikinta, hkn bae hanasa kunce wa ba snn ya fixge da karfi daga jikinta ya jefar cikin bedroom dinta.
~Dr Khaleel~ By Khaleesat Haiydar
47.....
Ashnaah ta fashe da kuka ta duka da sauri tana kare kirjinta da hannunta, ssae ta tsorata don tun da take bata taba tsayawa hka gaban namiji ba don ma Allah ya taimaketa kirjinta kadae ne waje, shi kam kallonta kawae ya tsaya yi, taki dago kanta sae kuka take tana cewa don Allah yyi hkuri ya fita plss, dukawa yyi har lkcn yana Mata wani irin kallo snn ya dago ta da karfi ta inda xae iya kallon abinda take boyewa da kyau, ta fashe da wani sabon kukan jikinta na rawa ta shiga kkrin kare kirjinta kuma amma yaki sake hannunta, tsaf ya shiga kare ma kirjinta kallo, cikin wata kasalalliyar murya taji yace "me gare ki a nn da kike boye min, tel me wats dia" kasa dago kai ta kallesa tayi har lkcn bata daina kukan da take ba, jinginar da ita yyi jikin bayin ya dago kanta yana kallon cikin kwayar idonta da nasa idon da ya kada lkci daya, ta rumtse idonta da sauri har lkcn jikinta na bari, cikin rawan murya ta shiga cewa "don Allah don annabi kayi hkuri ni bn san kai bne ka shigo dakin shi yasa nayi mgna plss kayi hkuri wllh baxan sake ba" cikin kuka ssae ta karashe mgnr, Khaleel kam ko kadan bae san abinda take cewa ba don idonsa na kan abubuwan da suka dagula masa lissafi lkci daya, ya kasa daina kallonsu, maganganun Najeeb kadae ke masa yawo a ka a lkcn, saukan numfashinsa taji a wuyanta snn lebbansa duk a lkci daya, ta bude ido a tsorace xata bara ihu ya matse ta jikinsa ya toshe mata baki da hannu daya snn ya xamo fuskarsa a hnkli xuwa kan kirjinta, Ashnaah da ta ji kmr numfashinta xae dauke don tsabar tsoro ta shiga kiciniyar kwace kanta a hannunsa jikinta na rawa amma ta kasa, wani ihu ta fasa masa a gigice ganin abinda yake yi, bata gama rufe baki ba taji bakinsa cikin nata, ya shiga mata kiss me dagula lissafi, daga ita har shi kasa tsayuwa suka yi duk suka xube nn kasan bayin, daga jin irin numfashin da take yasan ba karamin tsoro taji ba amma duk da hka bae kyaleta ba sae da ya ga jini na silalowa kasan kafarta sae a snn ya tuna al'ada take, ya turata ya mike da sauri ya fice daga bayin ya nufi dakinsa da kyar ya fada bathroom, Ashnaah ta fashe da wani sabon kukan har lkcn jikinta na rawa don ba karamin tsurewa tayi ba, ta kusa awa daya tana abu daya snn ta mike da kyar ta gyara jikinta ta dauki wani tawul din ta daura ta fito dakinta a sanyaye rigar baccinta kawae ta xura ta kwanta kan gadonta a hankali tunani kala kala na mata yawo a ka, to wae me Khaleel din nn ke nufi da ita ne xae dinga mata iskanci hka, fitar motarsa ta ji daga gidan ta mike da sauri ta nufi window amma tuni har ya fice, ta ja dogon tsaki don wani mugun tsanarsa fiye da na da take ji a xuciyarta, kan gadonta ta koma tayi kwanciyarta tare da jan bargo har lkcn gabanta bae daina faduwa bs. Ashnaah na tashi da asuba ta nufi window don ganin ko ya dawo amma bata ga motarsa ba, ta tabe baki ta koma tayi kwanciyarta don ba sllh take ba. Da yamma Ashnaah na kwance dakinta tana tunanin ko me ya hana Meenah xuwa har ynxu taji an bude kofarta ta Mike da sauri don tasan ita kadae ce a gidan, ya tsaya daga bakin kofar fuskarsa a daure yana kallonta, kasa kallonsa tayi ta koma tayi kwanciyarta ta juya masa baya, jin takunsa cikin dakin yasa ta kuma mikewa xaune da sauri kmr xata yi kuka tana kallonsa, ya daka mata tsawa yace "tashi ki dauko hijab din ki" mikewa tayi a hnkli fuskarta daure ta bude wardrobe dinta ta ciro hijab ta saka, karasowa kusa da ita yyi yana mata mugun kallo ya fixgota ya hade ta da bango yace "ki saurari abinda xan gaya maki da kyau." Kae kawae take gyada masa a tsorace don ta gama tsorata da shi tun jiya da daddare.
Make Una no vex bacci ne a ido na wllh.