← Book details Dr Khaleed Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 55 OF 91

Sashe 55

Dr Khaleed Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read

har da dafe kai yace "amma so bae ma Khaleel da Fateema adalci ba, ya kai su ya Baro ba tare da sun lura ba" kallonsa kawae Khaleel ke yi har ya gaji don kansa ya daina dariyan, a hnkli Khaleel yace "it seems funny ryt" Najeeb yace "not at all, ynxu ya kke ganin xa ayi kuma, am alwayz dia 2 help yhu frnd" Khaleel ya sauke ajiyar xuciya yace "ganinta kawae nake son yi" Najeeb yace "dats vry simple kawae ka je gidan nasu kayi ma mai gadi mgna nn da nn xae kirata ta fito hka muke yi" a hnkli Khaleel yace "baxa ta fito ba idan ta san nine" Najeeb yace "says hu? Ynda take nemanka ido rufen nn me xae hanata fitowa kawae kai dae ka je, kuma ai ba cewa xaka yi kai bne, kawae Ca xaka yi ayi maka sallama da ita nn take xae kirata kuma xata yi tunanin ni ne ta fito " Khaleel yyi shiru snn ya dafe kansa yace "to Allah yasa ta fito" Najeeb yace "in' sha Allah ma xata fito, kae wae ashe su twin ne baka taba gaya min ba Khaleel" tsaki Khaleel yyi ya mike ya nufi bathroom kawae. Karfe takwas da rabi na dare Khaleel ya isa gidansu Ashnaah, da kyar iya ya fitowa daga motar Najeeb da ya xo da, ya nufi gun mai gadinsu don nesa da gidansu yyi parkin, suka gaisa da mai gadin snn ya gaya masa warce yake nema, mai gadin yace to Bari a kirata, komawa Khaleel yyi ya jingina jikin motarsa xuciyarsa na bugawa, ba a dau lkci ba ta fito da hijab dinta har kasa, a sanyaye take tahowa ya kafa mata ido ganin ynda ta rame duk ta xama kmr ba Ashnaah ba, har ta karaso inda yake bata san ba najeeb bne don bbu haske gun da yyi parkin, ta tsaya dan nesa da shi ta rungume hannayenta tace "gani" 77..... Kasa ce mata komae Khaleel yyi, hkn yasa ta dago kai tana kallonsa, cak taji komae ya tsaya mata tana kallonsa don bata taba tunanin gninsa a lkcn ba, nan da nn ta saka kuka ta juya da sauri xata bar wajen ya rikota da sauri ya rungume ta, kuka ssae take a jikinsa har da shessheka, ya runtse idonsa don bae son jin sautin kukan nata, ganin ba shiru xata yi ba ya sa ya dago kanta a hnkli murya can kasa yace "ni na sa ki kuka koh? Baki son ganina na sani...." Da sauri ta mayar da kanta kirjinsa tana ci gaba da kukanta, a hnkli ta ji yace "am sorry fateema, ni ban sake ki ba, y on earth will I do dat bayan nasan ina son ki y?" Kasa ci gaba yyi sbda tokarewa da muryarsa yyi, da kyar ya iya ci gaba yace "ina son ki fateema blive me, I luv yhu with ol my heart, I luv everything about yhu I knw I can Neva be without yhu, I so luv yhu fateema, I Neva gave yhu a divorce letter yhu re still my wife" kuka ssae Ashnaah take ta ma rasa me xata ce masa, dago kanta ya kuma yi yana kallon kyakkyawan fuskarta da ya wanke da hawaye, shi ma ta ga hawayen a fuskarsa ya sa hannu ya shiga share mata hawayenta yana kallon cikin idonta, amma kmr sake tunxurata yake sae kuka take ssae, lumshe ido yyi ya jawota jikinsa lkci daya ya saka bakinsa cikin nata a hnkli, nn da nn kukan da take ya dauke, ya juyar da ita a hnkli ya jinginar jikin mota ya shiga kissn dinta kmr an aikosa, kasa hanasa tayi ta runtse ido, lkci duk ya kashe masu jiki ganin tana neman sulalewa kasa don kasa daukarta kafafuwanta suka yi yasa yyi saurin dagota ya cire bakinsa a nata ya rungunmeta ssae ita ma hka, sun fi minti biyar a hka idonta a lumshe, a hnkli taji yace "ki tausaya min fateema ki dawo gidana a matsayin matata, in gwada maki irin son da nake maki plss" nn da nn ta fara wani sabon hawayen, da kyar muryarta baya fitowa tace "Abbana baxae yrda ba" ya jinginar da ita jikin mota yana kallon fuskarta ta sunkuyar da kai da sauri, kmr warce ta tuna abu ta xabura da sauri tace "ni xan wuce kar a ga bana gida" bata jira cewarsa ba ta juya da sauri xata bar wajen ya rikota a sanyaye yace "plss ki gaya min inda xan dinga ganin ki" ta daga kai tana kallon idonsa da ya kada yyi ja, ta sunkuyar da kai da sauri, a hnkli tace "sch" bata jira cewarsa ba ta fixge hannunta ta nufi cikin gida da sauri, Khaleel ya fi minti goma a cikin motar ya kasa barin wajen ya hade kai da steering, daga karshe dae yyi karfin hali ya tada motar ya ja ta da kyar ya bar anguwar.
Chapter 55 · 0% Book details