← Book details Dr Khaleed Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 88 OF 91

Sashe 88

Dr Khaleed Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

suna bayan rasuwar uwarsu duk da ba ayi wani taron suna ba, cikin minti sha biyar ya gama shirin sa ya kwashi yaran ya kai mata ba tare da ya kalleta ba yace "anjima xa mu fita, ki hada masu kayansu," yana kai wa nn ya juya ya fita, Karfe sha daya suka bar gidan gaba daya da kayan sawansu da ta harhada masu da madaransu da feeder, bayan mota ta xauna da yaran a jikinta, ga mmkinta gidansu ta ga Khaleel ya nufa, yana gama parkin suka shiga a tare, sae murna take xata ga Abbanta da momy, momy tayi farincikin ganinta hkama Abba, inna ma na gidan ranan, inna ta rungume jikartata tana mata sannu da xuwa da daya daga yan biyun hannunta, sae da Ashnaah ta rasu da sati biyu aka sanar da inna da ke can katsina lkcn, ba sae na fadi tashin hnklin da ta shiga ba don dagewa tayi kan Abba ne ya kasheta ba kowa ba wllh, da kyar dae aka samo kanta don sae da ita ma tayi yankwanaki a gadon asibiti don ba karamin girgixa ta mutuwar tayi ba, Khaleel da ya biyo bayan Ashfah rike da Sudais a hannu ya duka har kasa ya gaida innar da ba wani sake masa take ba don a xaton ta shine sanadin faruwan komae, sae da duk suka bar falon ya rage shi da Abba snn yace "dama Abba sultan na kawo maka, na baka shi kmr ynda ka bukaci inyi hkn idan Allah ya yrda," Abba yyi murmushi yace "Ma'sha Allah, Allah yyi maka albarka Khaleel na gode kwarae da gske" Khaleel yadukar da kansa yace "Ameen Abba, Sudais kuma xan kai sa can gidanmu gun Ummina" Abba yace",Allah sarki, Allah dae ya raya su ya albarkaci rayuwarsu" Khaleel yace "Ameen Abba" Ashfah duk a tunaninta karatu xata koma shiyasa aka maido yaran gidansu amma har suka fara shirin tafiya bataji Abbanta yyi mata mgnr karatu ba, hkn yasa hnklinta ya tashi, Karfe biyu suka bar gidan, Khaleel ya kai Sudais can gidansu kmr ynda yace, dad dinsaya kira sa har bedroom dinsa yace "alfarma daya nake son ka min ynxu son" Khaleel ya daga kai yanakallonsa, Abba ya nisa yace "ko sati ba ayi ba da xuwan Alhaji Mukhtar wajena, so nake kayi hkuri ka mance duk abinda ya faru ka koma bakin aikin ka, shi ya nemi wnn alfarman daga gareni kan cewa in maka mgna xaka fi ji" Khaleel yyi shiru bae ce komae ba, ko kadan badan mahaifin sa ne yyi masamgna ba bbu abinda xae maida sa asibitin nn, but he vowed never to disobey his father till his lst day on earth, a sanyaye yace "to xan koma In'sha Allah dad, nagode" Dad yyi murmushi yace "toh Allah yi maka albarka, ya raya maka yaran ka ya albarkaci rayuwarsu, ya baku xan lfya da hkuri da matar ka" Khaleel yyi murmushi a sanyaye yace "Ameen Dad" snn ya mike yyi ma Dad dinsa sallama yace xa su tafi, dakin Ummi ya tarda Ashfah yace ta taso su tafi, Ashfah ta mike da kyar tana kkrin mayar da hawayen idonta ganin Sudais ma nn xa su bar shi, ita kuma abu kadan ke sa ta kuka ba kmr Ashnaah ba, sallama tayi ma Ummi, Ummi ta rakosu har downstairs Ashfah tayi ma dad ma sallama suka fita Khaleel na biye da ita a baya, rasa inda xata xauna a motar tayi, ta bude bayan motar a hnkli ta shiga, shi dae bae ce mata komae ba ya shiga driver seat ya tada motar suka bar gidan, Karfe goma saura suka isa gida, Ashfah ta nufi dakinta da sauri ta dinga rusa kukan rabata da su sultan da akayi, shknn ita kadae xa tayi ta xama kmr mayya a gidan bbu me debe mata kewaye, gajiya tayi da kukan ta mike xaune a sanyaye ta cire kayan jikinta ta daura xani ta shiga wanka, ko da ta fito gown din baccinta kawae ta xura ta kwanta ta ci gaba da kukanta, sha biyu saura Khaleel ya tura kofar dakin a hnkli tare da yin sallama ya shigo, Ashfah ta mike xaune da sauri tana share hawayen fuskarta lkci daya ta shiga dudduba inda hijab dinta yake amma ta kasa mikewa ta dauko don kayan baccin jikinta karami ne, bata taba tunanin shigowarsa dakin a lkcn ba, Khaleel ya karaso kusa da ita ya xauna gefen gado yana kallonta, sunkuyar da kai tayi da sauri gabanta na faduwa, ya dago kanta a hnkli yace"kukan me kike khadija" da ganinta kasan a tsorace take, ta saukar da idonta muryarta na rawa tace "su sultan...." Sae kuma ta fashe da kuka, Khaleel ya lumshe ido ya rungumeta murya can kasa yace "kiyihkuri xa su dinga xuwa maki hutu" Ashfah da ta gama tsorata don tun da take bata taba jin ta a kirjinNamiji ba ta shiga kkrin kwace kanta, ya saketa da sauri ya mike kmr wnda ya tuno abu juyawa yyi ya fice daga dakin yana kkrin mayar da hawayen idonsa.Washegari da safe Ashfah na gama hada break fst ta dawo dakin ta kwanta, Karfe goma saura ta ji fitarmotar Khaleel, sae da ya fita da kusan awa daya snn ta sauka downstairs, dinnin ta nufa don sae yyi break ita ma take yi, taga yyi ba laifi, ta ja kujera ta xauna ta shiga hada tean ta, Khaleel kam clinic ya nufa don amsa kiran da dad din Ameesha yyi da safe ba don ransa ya so ba sae dan darajar mahaifin sa. Da kyar ya iya shiga asibitin jikinsa a sanyaye tunowa da yyi a cikin nn wife dinsa ta rasu, tunanin hkn yasa kwalla taruwa cikin idonsa ya nufi office din boss din nasa bayan sun gaisa da nurses da ke reception, Da farko hkuri dad din Ameesha ya soma basa kan abubuwan da suka faru a baya snn ya bukaci da ya koma bakin aiki a ranan, Khaleel yace "Dad sae dae ko gobe, bn sanar da iyalina xan tafi gun aiki ba," dad din Ameesha yace "toh bbu matsala, Allah ya kai mu goben" Khaleel ya mike yyimasa sallama ya fita, a haraban asibitin suka hadu da Ameesha, ta gaishesa da fara'arta ya amsa yana murmushi snn tace ya gaida mata Yara ta nufi cikin asibitin.118.....Sae da dad din Ameesha ya kuma kiran Khaleel snnya shirya ranan wani Monday ya tafi clinic, satin sa daya da komawa aiki ranan Najeeb ya samesa office dinsa, Najeeb ya ja kujera ya xauna don tun ranan ba su haduwa ba suka gaisa snn ya tambaye shi ya khadija, Khaleel yace "tana lfya qlau" duk da ya fi sati bae ma sa ta a ido ba, kallon abokin nasa Khaleel ya tsaya yi, yyi mugun mmkin rashin nuna damuwarsa kan hada aurensu da aka yi da Ashfah don ya san yana sonta ssae, amma dae bae taba cemasa komae ba, Najeeb yace "Came to ask for yhurforgiveness frnd, Allah yasa xa ka iya yafe min" Khaleel yyi shiru yana kallonsa don bae gane inda xancensa ya dosa ba, Najeeb ya fiddo wata takarda daga aljihunsa ya mika masa, Khaleel ya karba yana warware takardan, idonsa ya sauka kan content din jikin takardar, Khaleel ya karanta ya fi sau biyar a xuciyarsa ga mmkinsa kuma rubutun Najeeb ne, Khaleel ya ce "wat about this, wats d meaning?" Najeeb yace "yhu remember dat day I forced yhu to birthday party of Maska?" Khaleel dae yyi shiru bae ce masa komae ba, Najeeb ya ci gaba"I got yhu drunk, yes I did! I made yhu recopy dis content to another paper while being drunk, yes I did! And that was hw everything started" kallonsa kawae Khaleel yake da mugun mmki, Najeeb ya ci gaba a sanyaye, "nasan idan ba proof din nn na kawo maka ba baxa ka taba yrda ni na rubuta takardan ba na baka kayi recopyn, frnd forgive me plss nd give me a second chance, I am vry happy dat sai da na roki gafara gun fateema a ranan da xata rasu, kuma tace ta yafe" Khaleel ya gyada kai ahnkli duk da irin tafarfasar da xuciyarsa take yace"And all dis happened as a result of???" Najeeb yyi shiru yana kallonsa , Khaleel yyi murmushin takaici yace "Shan giya! don hka duk wani mashayin giya yyi hasara I get dat, in my next life idan da akwae knn bbu abinda xae kuma hadani da giya, nayi da nasanin sanin giya da fara shan shi, its nt ur fault though Allah ne ya nuna min ishara" Khaleel na kai wa nn ya mike ya fice ya bar masa office din hawaye cike idonsa, sae da yyi kusan sati biyu yana avoidin din Najeeb, Najeeb na bin sa har daga karshe Khaleel ya gaji yace toh ya kai proof din ya nuna ma parent dinsa ya wanke xargin da ake masa, hka kuwa Najeeb yyi yaje ya sami dad din Khaleel yyi masa bayanin komae bbu shakka, dad din Khaleel ya tasa shi gaba suka je gun Abba yyi masa bayani da kansa, ssae jikin Abba yyi sanyi bbuabinda ya iya cewa sae Allah shi kyauta, dad ya kira Khaleel bayan ya koma gida yace "baya son kuma ganinsa da Najeeb" Khaleel ya amsa masa kawae ba don xae iya yin hka ba. Yau satin Khaleel biyu rabonsa da ya daura ido kan Ashfah kullum da safe yake fita baya kuma shigowa gidan sae bayan isha, sae dae kuma duk wani abun da yasan xa ta bukata yana siyo mata ya ajiye mata kan dinnin, yau ma kmr kullum sae bayan isha ya shigo gidan, yana haurawa sama ya ji shesshakar kukanta, har xae shiga dakinsa sae ya fasa don lkci daya hnklinsa ya tashi ya nufi kofar dakinta ya tura tare da sallama ya shiga, xaune ya sameta kasa ta hade kae da gwiwa tana kuka, tana jin an bude kofarta ta dago kai da sauri, kasa karasowa cikin dakin yyi jikinsa yyi sanyi ssae lkci daya Ashnaah ta fada masa in dae ya ji kukanta to a irin wnn yanayin yake shigowaya sameta, Ashfah ta shiga goge hawayen fuskarta ba tare da ta kallesa ba ya karaso cikin
Chapter 88 · 0% Book details