← Book details Dr Khaleed Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 61 OF 91

Sashe 61

Dr Khaleed Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read

~Dr Khaleel~ By Khaleesat Haiydar
86....
Mikewa xaune Ashnaah tayi da sauri tana kallon agogo tace "har twelve yyi ina da exams Karfe biyu" kallonta kawae Ashfah ke yi da damuwa tace "baki da lfya ne sister?" Ashnaah ta girgixa mata kai da sauri tace "lfya ta lau" bata jira cewar Ashfah ba ta shiga kkrin mikewa da sauri, gaba daya ta manta da lalurar ta, ta fara tafiya tayi still da sauri jin xafi, komawa tayi a hnkli ta xauna don bata son yar uwarta ta fahimce komae, Ashfah tace "ba bayi xa ki shiga ba" Ashnaah tace "da sauran lkci ae" Ashfah bata kuma cewa komae ba ta mike ta nufi kofa ta fita, Ashnaah ta sulalo kasan gadon ta xauna a hnkli hawaye na bin kuncinta, me yasa Khaleel xae mata hka, tuna ko tausaya mata bae yi jiya ba yasa ta fashe da kuka cike da jin haushinsa, tana cikin kuka momy ta shigo dakin Ashfah na biye da ita, da sauri ta shiga goge hawayen fuskarta duk da sun hada ido da ita, tasan Ashfah ce ta je ta kirata, momy ta karaso kusa da ita tana kallonta tace "baki da lfya ne Ashnaah" girgixa mata kai kawae tayi a hnkli tace "period dina ne xae xo shine cikina ke damuna" momy tace "to bari a siyo maki magani, Ashfah dauko mata abincinta a kitchen" Ashfah ta kawo mata abincin, momy kuma ta kai ma driver kudi ya je pharmacy ya siyo mata magani, da kyar Ashnaah ke tura shinkafar gabanta ganin momynta xaune kusa da ita, tausayi kawae take ba uwartata amma bbu ynda ta iya da mijinta shi yasa take yin shiru, tunanin ynda xata mike ta kai plate din abincin kitchen Ashnaah ta dinga yi gabanta na faduwa, momy ta mike ganin ta gama ta dauki plate din tace "ki shirya kafin a kawo maganin tunda kuna da exams" Ashnaah tace "to" momy na fita ta nufi bathroom tana dinginshi, wanka tayi snn tayi ynda Khaleel ya ce mata ta fito daure da tawul, cikin minti goma ta gama shiryawa Ashfah ta shigo mata da magani ta karba ta faki idonta ta jefa jakarta ta sha paracetamol snn ta sa hijab ta shiga sauka kasa a hnkli, gabanta ya fadi ganin Abba xaune falo kuma idonsa a kanta, kasa daurewa tayi duk da ynda ta so dai daita tafiyarta sae da ta yi dingishin nn, bin ta da kallo yyi yace "me ya sami kafar?" Ta sunkuyar da kanta da sauri tace "bugewa nayi jiya" Abba yace "Allah ya sauwake" kasa amsawa tayi don ji tayi she felt guilty inside her, Abba yasa driver ya kai ta sch din, ga mmkinta sae ta ga motar Khaleel a Parke a parkin space din dept din, tana tsaye har drivernsu ya juya, snn ta kuma kallon motar Khaleel, fitowa yyi ya karaso inda take da sauri yace "ya jikin fateema, I was so worried ga shi bbu wayar da xan kira ki" dauke kanta tayi fuskarta a daure ta nufi class da sauri, kiranta ya shiga yi ta sharesa, ya bi ta da kallo a sanyaye har ta bace masa, juyawa yyi jiki ba kwari ya koma motarsa ya hade kai da steering, har aka raba paper Ashnaah hnklinta baya class din, ita bata ma san subject din da xa suyi ranan ba, ko kadan ita kanta bata ji ddin abinda tayi ma Khaleel ba, hnklinta ya ki kwanciya Allah Allah kawae take taje ta samesa kar ya wuce, exm nmbrta kawae ta rubuta masu ta ajiye pen, Maryam da ke gabanta ta lura bata rubuta komae ba ta shiga daga mata cikin dubara don ta kwafi nata amma Ashnaah tayi kmr bata san da ita take ba, lkcn fara submit na yi ta mike da sauri ta bada papernta bayan tayi sign ta fice daga class din, ita ce first din fita ma, fashewa da kuka tayi ssae ganin bata ga motarsa ba a gun da ta barsa daxu, shknn gashi daga yau tasan baxata sake fitowa ba, ganin xata jawo ma kanta attention yasa ta nufi inda ta Saba xama da sauri ta xauna ta kife kanta da table ta dinga kuka, har lkcn la'asar yyi bata ga ya dawo ba, ta nufi masallaci a sanyaye tayi sallah ta dawo, hudu da rabi ta hango motarsa ta mike da sauri, har ya fito yyi irin tsayuwar da ya saba jikin motar da ganinsa kasan baya hayyacinsa, a sanyaye ta nufi inda yake, lkci daya ya hangota ya kafa mata ido ganin ynda take tafiyar har ta karaso inda yake, kasa kallonsa tayi ta sunkuyar da kanta, shima ya kasa cewa komae sae kallonta yake a sanyaye, a hnkli ta bude bayan motar ta shiga, shima ya shiga ya rufe snn ya juya yana kallonta yace "ya jikin" gyada masa kai kawae tayi, ya dago knta yana kallon fuskarta, a hnkli yana kallon cikin idonta yace "kin yadda dani fateema?" Shiru tayi bata ce masa komae ba, murya can kasa yace "if yes ki bi ni duk inda xa ni mu tafi, we shud b far frm home to start a new life wife, I promise to always b there for yhu....." Kuka ne ya ci karfinta don da a hnkli take yi dama tana kallonsa a sanyaye tace "no i can't, hakkin parent dina xae bi ni, nd I will knw no happiness til d end of my life..." Hawaye shi ma ya shiga yi a hnkli yace "ba ki so na knn Fateema" cikin kuka tace "ina sonka amma iyayena fa, tun tasowa na nake disobeying dinsu, no no I can't plss" fadawa jikinsa tayi tana kuka me taba xuciya, ya rungunmeta shima yana hawayen ssae, da kyar ya iya bude baki yace "to ya kike son muyi fateema, my parent re also angry wit me, I lost my job becos of ol dis, ya kike son mu yi plss" kuka kawae Ashnaah take a jikinsa, muryarta na rawa tace "think of another solution plss"

.
Chapter 61 · 0% Book details