Sashe 64
Dr Khaleed Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read
~Dr Khaleel~ By Khaleesat Haiydar
90....
A hnkli Khaleel ya dago kanta yana kuma kare ma fuskarta kallo kmr ne son gano abu, ita ma ta daga manyan idanuwanta tana kallonsa, saketa yyi lkci daya da sauri yace "wani maganin ki ke sha a gida?" Murya can kasa tace "na xaxxabi aka siya min" bude motar taga yyi ya koma driver seat da sauri ya tada motar, a dan tsorace tace "ina xa ka kaini kuma, don Allah ka bari in tafi gida kadda Abbana ya fara nemana, ya juya yana kallon da damuwa yace "magunguna xan siyo maki wife ba wani gu xan kai ki ba" shiru tayi tana kallonsa, yyi reverse suka kama hanyar fita daga makarantar, gidansa ta ga ya nufa da ita, ta hade rae tace "don Allah ka ajiye ni in koma gida doctor," parkin yyi ya juya a dan sanyaye yana kallonta yace "baki son in duba ki ne wife" bata ce komae ba amma ta daure fuska, driving dinsa ya ci gaba a sanyaye, ya nufi wani pharmacy ya siyo mata magungunan da yasan ya kamace ta, duk ya fiffido su daga kwalinsu ya xubar a shara don kar ta ga ko na menene snn ya nufi cikin motar, tana xaune ta jinginar da kanta jikin kujera, ita kanta tasan daurewa kawae take duk da ta rasa me ke mata ciwo, bayan ya shiga cikin motar yace "kin ci abinci?" Gyada masa kai tayi duk da bata ci ba don bbu abinda taji ke ranta, nuna mata ynda xata sha magungunan yyi snn yace "kar ki kuma shan ko wani maganin xa a baki, kin ji ko wife" gyada masa kai tayi nn ma snn ya nufi gida da ita, nesa da gidansu ta sa ya ajiyeta Snn ta karbi ledan maganin hannunsa ya kamo hannunta yana kallonta yace "ki ajiye wayar ki kusa da ke plss xan kira ki" kai ta gyada masa snn ta fice daga motar da sauri, ya bi ta da kallo har ta shige gida, ajiyar xuciya ya sauke lkci daya murmushi ya bayyana a fuskarsa. Bata samu kowa falo ba hkn yasa ta nufi sama da sauri ledan maganin hannunta na cikin hijab dinta, kan gado ta nufa ba tare da ta kalli su Ashfah da ke xaune dakin ba ta kwanta tana mayar da numfashi kmr warce tayi gudu, Salma tace "har kin dawo?" Ashnaah ta gyada masu kai kawae ta juya don bata son mgna. Har ta fara bacci Ashfah ta tasheta wae Abba na kiranta, da kyar ta iya mikewa xaune ta dauki hijab dinta ta sa snn ta mike ta fita daga dakin, Abba na xaune falo ta karasa a dan sanyaye gabanta na faduwa don bata san me xae ce Mata ba ta durkusa ta gaishesa, ya amsa ba tare da ya kalleta ba shiru tayi tana jiran jin me xae ce, soye soye momy ke yi a kitchen hkn yasa xuciyarta ya shiga tashi ssae, duk ta rikice jin hautsinewar da cikinta yyi, sae jira take Abba ya sallameta ta bar falon, amma Abba na ta danna laptop, bata ankara ba lkci daya aman ya xo mata ta toshe baki ta mike da gudu da nufin komawa sama tayi aman, amma tana kaiwa dai dai stairs ta shiga kwararo aman, mikewa Abba yyi yana kallonta, momy ma ta fito da sauri jin kakarin amai, tana ganin Ashnaah ce ta nufi stairs din da sauri tana tambayarta me ya sameta, kasa bada amsa tayi amai ya ci karfinta, ganin ynda take aman kmr xata amayo hanjin cikinta yasa Abba ya karasa wajen shi ma, momy ta dagota tana mata sannu da damuwa, wani aman ya kuma xuwa mata ta dingi yi ba kakkauta, hnklin momy ya tashi ssae, Abba ya ciro wayarsa ya shiga neman layin likitansa, sae da Abba ya gama waya da likitan snn yana kallonta yace sannu, kai kawae ta gyada masa don ko amsawa bata iya aman yasa tayi weak ssae, ya juya yana kallon momy yace "ki tafi da ita daki ynxu likita xae xo" da taimakon momy Ashnaah ta gyara jikinta a bathroom snn ta dawo cikin dakin ta kwanta nn da nn bacci ya dauketa.