← Book details Dr Khaleed Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 86 OF 91

Sashe 86

Dr Khaleed Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read

xauna don jiran sa, har lkcn gashi nn gashi nn dae ne, Ashfah ce ta shigo falon rike da faranti dauke daruwa ta ajiye masa ta gaishesa ba tare da ta kallesaba, ya daga kai yana kallonta yyi shiru, a hnkli ya bude baki ya amsa ta bar falon da sauri, lkci daya hawaye suka xubo masa don ta tuna masa da fateemarsa wife dinsa, goge hawayen yyi da sauri jin muryan Abba, ya sauka har kasa ya gaishesa, Abba ya amsa da fara'arsa yace "ya jikin, daxu dad din ka ke ce min baka ji ddi ba jiya" Khaleel ya sunkuyar da kansa yace "da sauki Abba"115.....Abba ya dan yi shiru snn yace "dama wata shawara na yanke Ibrahim, Allah yasa xaka amince da ita" Khaleel ya dago kai yana kallonsa bae ce komae ba ya kuma dukar da kansa, Abba ya numfasa yace"Na yanke shawarar hada ka da yar uwar marigayiyane, Allah yasa xaka so hkn Khaleel," Khaleel ya dagokai lkci daya hawaye suka shiga xubo masa a hnkli yana girgixa kai yace "A'a Abba ni baxan sake aure ba, fateema ce kadae matata a duniya...." Kasa ci gaba yyi ya rike kansa yana hawaye ssae, Abba yyi shiru yana kallonsa cike da tausayinsa, a hnkli yace"abun da yyi fateema shi yyi khadija, hasalima rana daya suka fito duniya don hka ka dauki khadija a matsayin fateema na baka ita halak malak, ni xan biya maka sadaki bayan shi kuma ba ma bukatar komae, amma ina son ka min alfarma daya Khaleel," Khaleel ya dago kai yana kallonsa har lkcn yana hawaye, Abba yace "ina son ka bani daya dagayaran naka in rike ko hkn xae dinga debe min kewar fateema, in nuna masa son da ban nuna ma uwarsaba, don ita son boye na mata" Khaleel ya gyada kae da kyar yace "na baka Abba" Abba yyi murmushin jin ddi shi ma hawayen cike idonsa yace "toh ngdd Khaleel, amma kayi shawara da iyayenka, tashi ka je Allah yyi maka albarka" Khaleel ya mike da kyar yyi masa sallama ya fita daga gidan, yana fita Abba ya jinginar da kansa jikin kujera, lallai Allah ya nuna masa ishara, rabon sae fateema ta bar masu mata addu'a xata bar duniya ne ya janyo komae, don ko da abubuwan nn basu faru ba wa'adin da Allah ya dibar mata a duniya knn, lallae Allah da iko yake, Ashfah ya kira ta shigo falon ta xauna kasa tace"Abba ga ni" Abba yana kallonta yace "ba ki taba tsallake duk wani umarnin da na maki ba khadija, duk abinda xae faranta Mani rae kike yi, wnn karan ma bana fatan xa ki tsallake" Ashfah tayi shiru bata ce komae ba, Abba yace "ina son hada ki aure da Khaleel ne khadija," dago kai tayi da sauri tana kallonsa sae ga hawaye can kuma ta fashe da kuka tana girgixa kai tace "Wayyo Abba don Allah kayi hkuri ni baxan iya auren mijin yar uwata ba" Abba yyi shiru yana kallonta, sae kuka take ssae, a hnkli Abba yace "do dat for my sake dota, nd for the sake of the kidz she left, baxa su taba rashin uwa ba, xa ki daukesu ne tamkar ke kika haifesu" ssae jikin Ashfah yyi sanyi bbu abinda take sae kuka, Abba yace "tashi ki je, Allah yyi maki albarka" ta mike da kyar tana kuka ta nufi sama, da kyar ta iya gaya ma momynta abinda Abba ya gaya mata, momy tayi murmushi ta rungumeta tace "do dat for d sake of the kidz dota"Bayan sati biyu aka daura auren Ashfah da Khaleel, don kowa ya ji ddin shawarar da Abba ya kawo bariniyayen Khaleel, Abba ne ya biya sadakin kmr ynda yace ya kuma yi mata kayan daki da komae, a ranan kuma aka kai ta gidan mijinta Khaleel da dad dinsa ya mallaka masa halak malak. Bbu abinda take bnda kuka har aka watse aka bar ta ita kadae, gani take kmr ta ci amanar late sis dinta, Karfe tara da rabi Khaleel ya shigo gidan rike da twinz dinsa a hannu da wani leda, yan kwanakin nn kam suna samun kulawan ubansa ssae sabanin da da ko kallonsu baya yi, dakin da Ashfah take ya nufa a sanyaye ya tura kofar tare da yin sallama can ciki ya shiga, kasa amsawa tayi har lkcn tana hawaye, ya kwantar da yaran hannunsa kan gadonta suna ta wasa abunsu, snn ya fiddo feedernsu da madara da ke cikin ledan ya ajiye a kasa, ya bude daya ledan ya ajiye mata a hnkli yace "ga abinci nn na siyo maki" yana fadin hka ya juya ya fita daga dakin. Ashfah ta daga kai tana kallon yaran da ke ta wasa abunsu kan gadon hawaye na bin kuncinta.
Chapter 86 · 0% Book details