Sashe 5
Dr Khaleed Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
~Dr Khaleel~ By Khaleesat Haiydar
10.....
Shiru Zeenat tayi tana kallon Khaleel a dan tsorace, yace "yes dats d only way out, in ba dae ki fito da wanda kike so ba sae in san ynda xanyi convincing din dad dinki ya fasa hada ki da wanda ba kya so din ba" A sanyaye tace "to doctor Momy na fa ni dae ina sonta ssae" yace "daga baya we let her knw everythin" Zeenat na share hawayenta tace "am greatful doctor" yace "Neva mind" snn ya fice daga ward din ta bisa da kallo, Allah kadae yasan abinda take kitsawa a xuciyarta, shigowar kannin mum dinta ne ya dawo da ita daga duniyar tunanin da ta tafi, ta sakar masu murmushi suka ce to ki tashi gimbiya an sallamemu, wanda ya shigo bayansu yasa ta hade rae, ya karaso kusa da ita da damuwa yace "sannu prettyna an sallame mu" harara ta galla masa ta mike da sauri ganin yana kkrin daga ta, ta figi hijab din ta tasa ta bi bayan wasu daga kannin mum dinta da suka fita da kayayyaki hannunsu, harabar hospital suka yi ido hudu da Khaleel dake xaune kan farar kujerar roba da wani frnd dinsa, Zeenat ta sunkuyar da kanta, Khaleel ya bi gayen da Zeenat tace shine wanda ake son hadata da kallo, yyi murmushi, yan uwanta suka yi masa sallama da godiya snn suka nufi parkin space inda motarsu yake, bin Zeenah yyi da kallo har ta isa gun mota, abokinsa na dariya yace "kai wnn kallo hka Khaleel, habit din nn naka dae baka bar shi totally ba knn" Khaleel yyi murmushi yana shafa sajensa yace "yarinyar tayi ne, ga ta doguwa ga shape ga diri, ga ga... Infact komai yaji" sae kuma ya tabe baki yana girgixa kai yace "amma sae dae baka ce" dariya abokinsa ya dinga yi yace "I knw yhu can Neva Change from hu I knw yhu Khaleel" Khaleel ya mike yana yar dariya yace "wllh Khaleel ya canxa" abokinsa ya rikosa yace "wait Khaleel wae ya maganar auren ka? Ka samu mata kuwa? Khaleel ya koma ya xauna yace " ina fa, frnd na rasa ynda xanyi da parent dina" frnd din nasa yace "to ko baturiya kke son aura" Khaleel yace "ae baxa su bar ni ba, amma hkn bayi niyya da" abokin yace "to wae in tambayeka mana Ameesha fa, naga she is very beautiful, educated, in fact...." Katse sa Khaleel yyi a fusace yace to kai ka aureta mana, Allah ya tsareni auren macen da bata da class" Abokinsa yace amma ka mata shaidar karya, yarinya da ko kallon namiji bata yi amma don tana sonka sae kace bata da aji," Khaleel ya mike yace "kaga ni na koma office" yana kai wa nn yyi gaba. Khaleel ne xaune ran Sunday da frnd dinsa a gidan wani abokinsu, ya Kai karshen lbrinsa yana murmushi ya dauki kwalban wine din gabansa yana sha, duk suka yi tsit suna kallonsa kowa da mamaki bayyane a fuskarsa, mikewa Najeeb yyi yana tabe baki yace "amma ka bada maxa Khaleel, na sha surprise dinka, duk wnn ajin naka da Kyan ka, da kudin ka da iliminka da wayewar ka mace ta mare ka ka kyaleta??? Yhu let her go scot free? Just like dat" murmushi kawae Khaleel yake, duk abokan nasa suka masa caa da surutu ko wannensu rae a bace" sae da ya bari suka yi shiru don Kansu snn yace "nima har kun bata min rae tunda kuka iya mance wanene Khaleel, an gaya maku Khaleel xata Mara ta tafi scot free" Abdul ya mike yace "nonsense, after she've disgraced yhu in public and yhu let her go, me kuma kke tunanin xaka mata da xa ka burge?" Dariya duk frnds dinsa suka dinga yi, ya daga kai yana kallonsu yace ae abinda xan mata sae ya sa ta
yi da ta sanin haifota da uwarta tayi duniya, ni ina da reason dina na kyaleta. Najeeb ya bushe da dariya yana nunasa yace "ya wuce kace xaka yi rapin dinta ko kuma ka sa a xuba mata acid, ko a nakasata, kai dae nasan baka kisa, dats d only thin yhu can do, nothing more then dat, kuma still baka burge mu ba, yarinya ta sa hannu ta sharara maka mari ka bar ta ta wuce baka babbala bnxa ba mu ga wanda ya tsaya mata, nayi mmkin canxawar ka lkci daya, ni kam bn ji ddin dawowarka Nigeria ba Khaleel, kawae an bata maka rayuwa ne, iyayenka basu maka adalci ba." Dariya kawae Khaleel yake yana rike da kansa, ya mike yana kallonsu yace "da kun san abinda na tanadar ma yarinyar nn ko, da ta Baku tausayi" yana kai wa nn ya mike ya fice daga falon rike da makullin motarsa.
~Dr Khaleel~ By Khaleesat Haiydar
11.. Shiru yyi yana kallon small mum dinsa da ta bude baki da mamaki tana kallon sa, can tace "lallai ma Khaleel, sae yau nasan baka da tunani kasan hukuncin abinda kke shirin yi kuwa" Khaleel yace "bbu wani hukunci mum, Kinsan abinda ke iya faruwa da yarinya nn idan ban yi hka ba" Tace "to ina ruwan ka, ka fi iyayenta sanin abinda su ke yi ne" Khaleel ya sassauta murya yace"don Allah mum ki fahimce ni, wllh in kin ga yarinya nn sae ta ba ki tausayi, mu hadu mu ceci rayuwarta plss" da kyar Khaleel ya shawo kan ta, can bayan dan shirun da tayi tace "to shkkn amma ni dae ba ruwana" yyi dariya yace "dama mana, ruwana kadae ne ki kwantar da hankalin ki mum," tace "Atoh" sallama ya mata yace da yamma xae dawo snn ya bar gidan. Ashnaah na xaune a aji da frnds dinta bayan sun gama lecture tana basu lbrin abinda ya faru shekaranjiya tsakaninta da Khaleel, duk suka tsaya kallonta baki bude, Maryam tace "kika maresa Ashnaah?" Ashnaah tayi yar dariya tace "kuna mamaki ne, dan dae hannu baya magana ne da ya Baku lbri" duk suka kwashe da dariya amma bnda Nafeesa da tace "to ki dae bi a hnkli, don in kin mari wani kin xauna lfya to wani ba kyaleki xae yi ba," Ummi tace "to wnn din ma ca yyi maku kyaleta yyi, ba dae ya ga layinsu ba kawae dae Allah ya tsare" Ashnaah tace "to uban me xae iya min? In Baku da abin fadi kuyi shiru pls kar Ku bata min rae, ya dde bae min abinda xae yi ba" Duk suka yi shiru Nafeesa ta mike tace "ki dae bi a hankali" tana kae wa nn ta fice, Ashnaah ta bi ta da masifa wae aniyarta ya bita, canxa hira kawayen nata suka yi, Maryam tace " wae ina saurayin nn naki me kawo ki makaranta Ashnaah" Ashnaah tace "uhn ki bari kawae akwae abokan babana masu lecturing a nn duk abinda nayi ana kae masa info, hka ma layin grandmum dita, shine ranan Abba ya kirani wae daga ynxu ya sake gani na da saurayi ko ma wani iri ne shi to aura Min shi xae yi tunda ba karatu nake son yi ba, Abbana kuma baya magana biyu shiyasa na ji tsoro don ni ban shirya aure ba, ina abun aure a jikina ynxu ni kam, ynxu dae ko xa mu hadu da Uthman a eatry Muke haduwa don ko layin mu ya daina xuwa, shiyasa nayi ma gayen nn abinda nayi masa, amma da don haduwa ya hadu kuma courage dinsa ya burgeni ssae," duk suka kwashe da dariya, Ashnaah tace "eh mana ni dae ina son in yi karatu ssae daga fara remedial kawae sae a aurar dani ko Jami'an ma ban Shiga ba," karfe shidda Khaleel yyi horn gidan small mum dinsa mai gadi ya bude gate ya shiga yyi parkin snn ya juya yana kallon Zeenah da tayi jigum yace "mu shiga" ba musu ta bude mota ta fita shima ya fito ya kulle motar yace "to ae sae ki cire nikaf din" ba musu ta cire, da ganinta kasan a tsorace take, tana biye da shi a baya suka shiga gidan, bbu kowa falon sae Tv dake aiki, ya nuna mata kujera ta xauna snn ya haura sama, tare suka sauko da mum, ta karaso cikin falon tana amsa gaisuwar Zeenah, Meenah ce ta sakko Mum tace Ku tafi sama da ita Amina, Meenah tace "to mu tafi," Zeenah ta mike suka nufi sama tare, har sun fara hawa stairs mum tace Amina ba ki ga Khaleel bne?" Meenah ta juyo tace "au Ashe shine, ina yini ya Khaleel?" Khaleel ya dake yace "qlau" snn suka wuce sama. Yau ma kmr jiya Khaleel ya iso anguwarsu Ashnaah yyi parking yana bin anguwar da kallo a xuciyarsa yana addu'ar Allaah yasa kar yyi wahalar bnxa kmr ta jiya.