Sashe 57
Dr Khaleed Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
~Dr Khaleel~ By Khaleesat Haiydar
80.....
Juyawa Abba yyi bae ce komae ba ya koma cikin gida, Ashnaah ta daura hannu a ka ta dinga rusa kuka tana cewa ta shiga uku, kasa ce mata komae Khaleel yyi shima duk jikinsa yyi sanyi, juyawa tayi daga karshe ta nufi cikin gidan da sauri tana ci gaba da rusa kuka, kiranta Khaleel ya shiga yi bata ko waiga ba ta shige gate, ya hade kai da mota xuciyarsa na masa kuna. Kasa karasawa cikin falo Ashnaah tayi har lkcn tana kuka ssae, Abba kam na xaune yana canxa tasha da remote, momy ce ta sauko falon ta shiga kallon Ashnaah da mmki, ganin ynda mai gidan nata ya hade rae yasa ta xauna falon ba tare da ta ce komae ba, shima bae ce mata komae ba sae kallonsa yake, ta gaji da xamanta ta mike ta koma sama har lkcn Ashnaah na tsaye bakin kofar falon, har imaginin din irin abinda Abba xae mata idan ya kamata ta dinga yi, daga karshe da ta gaji da tsayuwa ta sulale nn kasa ta xauna tana ci gaba da kukanta a hnkli, har kusan sha daya tana gun a xaune, Abba ya mike bayan ya gama abinda xae yi ya kashe kayan kallon falon ya rufe laptop dinsa ya nufi sama da shi, Ashnaah ta bi sa da kallo a sanyaye, a takaice dae falo Ashnaah ta kwana ranan a kan carpet don gani take kmr tana shiga daki xae bi ta yyi mata duka, a idonta aka kira sllhn farko har ma da na biyu, tana jin Abba ya sauko don xuwa masallaci ta mike xaune da sauri, har sae da ya fita snn ita ma ta mike da kyar ta nufi bathroom din dake falon don yin alwala, biyar da rabi Abba ya dawo daga masallaci, bae ko kalli inda take ba ya nufi sama. Da safe hka ta dinga kame kame a gidan, gashi momy ma ta hade Mata rae, bbu tantama Abba ya gaya mata abinda ya faru, karfin hali tayi tayi shirin sch duk da tasan Abba ba barinta xae yi ta tafi ba, suka sauko falon a tare da Ashfah don ita ma ta shirya, bakinta na rawa ta gaishesa bae tanka ta ba, ya ciro dubu daya ya mika ma Ashfah yace "Allah ya kiyaye" mikewa tayi tana kallon yar uwarta a sanyaye ta nufi kofa, Ashnaah ta share hawayen da ke neman gangaro mata xata tashi ita ma Abba yace "koma ki xauna" ba musu ta koma ta xauna tana ci gaba da share hawayen fuskarta, Abba ya dauki waya ya kira momy ta sauko ta shigo falon ta xauna, Abba yace "fateema" da kyar Ashnaah ta iya daga kai tana kallon mahaifin nata, hawaye na gangaro mata, Abba yace "baxan maki dole ba kmr ynda na maki a baya duk da ke kika xabar ma kanki hkn wancan lkcn ma, ynxu in kin san kina da Wanda kike so kiyi masa mgna ya turo nn da kwana biyar, bana tunanin xan Bari ki kara sati uku a gidan nn ba tare da na aurar da ke ba, kin fi karfina Fateema, islamiyyar ki bata maki amfani ba a rayuwa, in har Allah yyi xa ki ci gaba da karatu to kya yi a gidan mijinki, just kwana biyar na baki ki fidda miji, snn daga yau har xuwa ran da xan aurar da ke bna son ko bakin wancan kofar ki tsaya bare har ki fita, falo ma ni na hanaki saukowa, tashi ki ban waje" jiri ne kawae ke kwasar Ashnaah daga xaunen da take, momy kam bbu abinda take sae hawaye, da kyar Ashnaah ta iya dafa kujera ta mike har lkcn tana ganin jiri ssae, hka kawae ta nemi kuka ta rasa, ikon Allah kadae ya kai ta daki ta fada kan gado ta runtse ido ko xata ji saukin irin kunar da xuciyarta ke mata. Hka Ashnaah ta kasance tamkar kurma a gidan tun daga ranan ba uhm ba uhm uhm, sae dae tayi ta bin ka da kallo abinci sae ya xamo tamkar makiyinta ko ganinsa bata son yi, kowa ya fita harkarta bnda Ashfah da ke taya ta kuka duk dare don bata da aikin yi a wnn lkcin sae kuka, duk ta rame ta lalace kmr ba Ashnaah ba , ko ya xata runtse ido Khaleel kawae take gani, ta rasa ynda aka yi son Khaleel ya shigeta hka yyi mata irin wnn kamun, duk lkcn da xata yi sllh sae ta roki Allah ya cire mata son Khaleel a xuciyarta gaba daya ta huta, bangaren Khaleel ma hkn take, bashi da aiki sae na tunanin Ashnaah kullum sae ya je sch ace masa bata xo ba duk ya fice hayyacinsa umminsa kadae ke tausayinsa don ko kallonsa dad dinsa baya yi, ko ya je gidansu Ashnaah mai gadi cewa yake Abbanta ya hana a bude mata gate, da ka gansa kasan yana cikin damuwa ssae, kawae shi dae ya ganta ko xae ji sanyi a ransa, gidan smll mum dinsa ya nufa ranan wata Friday da yamma, Meenah na kwance falo abun ta hnkli kwance tana kallo, tana ganinsa ta mike xaune da sauri, ya karaso cikin falon yana kallonta a sanyaye, ya xauna yace "momy fa" da mmki take kallonsa don Khaleel bae taba mata mgnr arxiki ba iya saninta da shi, tace "ta fita" yana kallonta yace "plss wani taimako na xo kiyi min Amina" kallonsa kawae take ta ma rasa me xata ce, don sae take ganin kmr ba Khaleel bne, don ya rame ba kadan ba, can dae tace "ina ji" ya dan marairaice mata yace "its a secret between us pls, gidansu fateema xa ki je min plss kawae ki ganan min ko tana lfya dats ol" Meenah tace "to shknn ka bani address ko gobe sae in je" nn take ya rubuta mata address din ya bata, snn ya bata wani wayarsa yace "ki bata wnn xan kirata" dubu biyar ya bata kudin mota snn yyi mata godiya ya bar gidan.
Dat same day Ashnaah na xaune dakinsu ta sa Ashfah gaba sae rusa mata kuka take don ranan ce rana karshe da Abba ya bata ta fidda miji kuma ya turo daga gidansu, Ashfah ma sae taya ta kukan take abun tausayi, da kyar ta iya ce mata to sister ki kira Usman nasan xae amince tunda yana son ki, cikin kuka Ashnaah tace "bana son sa, kuma ni mijina bae sake ni ba" Karfe biyar da rabi Ashnaah ta sauka xuwa falon Abbanta don amsa kiran da yake mata, ta xauna a kasa ta sunkuyar da kanta, Abba yace "na ji shiru ne shi yasa nace a kira min ke" ta fashe da kuka ssae tace "Abba ni bni da wnda zan turo wllh" Abba ya dan yi shiru snn yace "to idan na hada ki da nawa choice din kina ganin na maki adalci don bana son takuraki sae dae fa aure ne dole sae kin yi sa nn da wata daya" kai kawae take gyada masa tana hawaye, Abba yace "kin amince da in maki xabin da nasan baxae cutar da ke ba" da kyar ta iya cewa "na amince Abba" Abba yace "gud tashi ki tafi Allah yyi maki albarka" mikewa tayi ta nufi daki da sauri ta fada kan gado ta dinga rusa kuka kmr ranta zae fita.