Sashe 89
Dr Khaleed Part 1 Complete Hausa Novel · about 1 min read
dakin yana kallonta ya duka gabanta a hnkli yace "Me ya faru khadija" shiru tayi bata ce komae ba ta sunkuyar da kanta, ya dago fuskarta yana kallon idonta da yyi ja ssae a sanyaye yace "ki gaya min plss, kina son wani abu ne" ta fashe da kuka bata ce komae ba, dagota yyi ya xaunar da ita gefen gadon ya xauna shi ma, taki Bari su hada ido, ya kuma dago fuskartayace "ki gaya min damuwarki don Allah" kin cewa komae tayi, ya gaji da tambayarta ya mike a sanyaye ya bar dakin. Kasa bacci khaleel yyi cikin dare, don duk ta daga masa hnkli tunda bae san me ke damunta ba, daya da kusan rabi ya mike da kyar ya fita daga dakinsa ya nufi nata.love yhu ol Fanz.