← Book details Dr Khaleed Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 78 OF 91

Sashe 78

Dr Khaleed Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read

~Dr Khaleel~ By Khaleesat Haiydar
105.....
Ba tare da Ashfah ta juyo ba tace "Yauwa ngd" juyawa Khaleel yyi ya fita daga kitchen din da sauri ya koma falo, xaune ya tarda Najeeb ya kunna Tv yana canxa tasha hnkli kwance uwa falonsa, Najeeb ya daga kai yana kallonsa yace "kace jikin Madam yyi kyau knn tun da har ta fara aiki" kai kawae Khaleel ya gyada masa ya dauki ledan da ya shigo da ya nufi sama, Ashnaah ta fito daga bathroom knn ya shigo dakin, da ganinta kasan amae tayi, bata ko kallesa ba tayi kwanciyarta kan gado ya karaso ya xauna gefenta a hnkli yace "sannu wife" bata tanka sa ba sae ma juya masa baya da tayi, yace "ashe twin sis ta xo, tot ke ce a kitchen sae ta ce min ba ke bace" nn ma dae Ashnaah bata ce masa komae ba, shiru yyi bae kuma cewa komae ba, ta juya ta hade rae tana kallonsa tace "daga ce min ynxun nn xaka dawo shine xa kayi tafiyarka ka barni ni kadae a gida koh" ta karashe mgnr kmr xata yi kuka, Khaleel yace "ohhw am srry bbyna, Najeeb ne ya bata min lkci, but ae twin sis ta xo ta taya min ke xama toh" harara ta galla masa tace "ba ynxun nn ta shigo ba" yyi murmushi ya jawota jikinsa ya lumshe ido a hnkli yace "am so srry wife" lamo tayi bata ce komae ba.
Ashfah na gama gyara kitchen din ta fito falo da nufin xuwa ta ce ma yar uwarta xata tafi, kallo daya tayi ma Najeeb da ke xaune falon ta dauke kai lkci daya ta ganesa, yana kallonta yace "ya jikin Fateema" bbu yabo bbu fallasa Ashfah tace "tana sama" bata jira ta kuma jin me xae ce ba ta nufi saman da sauri, Najeeb ya bi ta da kallo da mmki ya mike tsaye da sauri yace "wait! wait" amma tuni ta haura sama, kwankwasa kofar dakin tayi tare da yin sallama, Khaleel ya mike tsaye tare da amsa mata sallaman, Ashnaah tace "ki shigo mana sister" Ashfah ta turo kofan ta shigo tace "sister bbu wani abun da xa ayi maki koh? Xan tafi ne" Ashnaah ta hade rae kmr me shirin kuka tace "xa ki tafi fa kika ce Ashfah, yaushe kika xo" Ashfah tace "kin ga fa ina da lecture xuwa anjima" Ashnaah tace "ashe dama ba kwana xa ki min ba" Ashfah ta xaro ido tace "kwana kuma, ki bari nxt tym sis, ina da class yau" Khaleel yace "Haba sister ki kwana mana sae ki tafi gobe mana" Ashfah ta sunkuyar da kai tace "ka ga fa ba muyi da momy xan kwana ba wllh" Ashnaah tace "dan ara min wayar ka in kirata ni in gaya mata" Khaleel ya mika mata ta karba ta kira momynsu, momy na dagawa ta marairaice kmr xata yi kuka tace "Momy don Allah ki ce Ashfah ta kwana gobe sae ta tafi kin ga wae fa ynxu xata wuce" momy tace "Kinga Abbanku bae san ta fita ba kuma gobe xae dawo ki bari next tym kin ji" Ashnaah ta fashe da kuka tace "momy ba dawowa xata kuma yi ba fa nasani" Momy ta dan yi shiru snn tace "toh shknn amma gobe da sassafe ta taho kar ya dawo ya ga bata nn" Ashnaah tayi murmushin jin ddi tana share hawayenta tace "to momy ngdd" ta katse wayar ta juya tana hararan Ashfah ta ja tsaki ta mike ta fice daga dakin don xuwa ta dauko cup din da xata Debi kunu ta sha a kitchen, Khaleel yyi murmushi yana kallon Ashfah da mood dinta ya canxa lkci daya, yace "kiyi hkuri sister, yau da gobe ae duk daya ne koh" murmushi ta kirkira bata ce komae ba, kasa ci gaba da kallonta yyi don sae yake ganinta kmr Ashnaah don kmrsu tayi yawa, juyawa yyi da sauri kmr wnda ya tuna abu ya dauki hijab din Ashnaah ya bi ta da shi yana kiranta, Ashnaah da har ta kai stairs ta juya tana kallonsa ya mika mata yace "Najeeb na falo" karba tayi ta sa ta fita, tsaye ta tarda Najeeb har lkcn ya kasa xama idonsa a kan stairs, yana ganinta ya nufe ta da sauri yace "pls fateema kice twin sistern ki ta saurareni taki saurarata" Ashnaah tayi dariya tace "wae Ashfah, ae bata kula samari nn da ka ganta" Najeeb ya marairaice mata yace "Haba fateema kar muyi hka da ke mana, help me plss" Ashnaah tace "wllh da gske nake Ashfah bata kula saurayi," da mmki Najeeb yace "to sbda me?" Ashnaah tace "sbda Abbanmu ya hana, karatu ya fi so" Najeeb ya kasa daina mata kallon mmki yace "to ke ya aka yi har kika kula Khaleel ku ka yi aure, ko ita kadae ya sa ma dokar bn da ke?" Ashnaah tayi shiru tana kallonsa lkci daya jikinta yyi sanyi hawaye ya shiga taruwa idonta a xuciyarta tace "sbda bna jin mgnrsa ni" bude baki tayi xata gaya masa abinda ke ranta suka ji muryar Khaleel a bayansu, "enuf of those silly questns Najeeb" juyawa Ashnaah tayi ta nufi kitchen da sauri, Khaleel ya karaso kusa da Najeeb yace "wnn wace irin tambaya ce kke yi Najeeb" Najeeb da ganin Ashfah ya sa ya rude kwata kwata ya mance abubuwan da ke kasa ya fara kame kame, tsaki Khaleel yyi ya juya ya nufi kitchen, kuka ya tarar Ashnaah ke yi, ya karasa kusa da ita a sanyaye ya rungumeta ta kuma fashewa da wani Sabon kukan, sae da ya tabbatar tayi shiru snn ya barta ta fita daga kitchen din shima ya fito, Najeeb ya nufo sa da sauri yace "am so srry frnd wllh hnklina ya gushe ne, I get I wasn't supposed to bring up dis issue" Khaleel yace "its OK" Najeeb ya dan yi shiru snn yace "which help wil yhu render me in here plss Khaleel, I am blindly in love, wllh tsakanina da Allah nake son yar uwar matarka kuma da aure" Khaleel ya dan yi murmushi don tun da yake da Najeeb bae taba jin yace yana son mace da aure ba, yana shafa kansa yace "ni kuma a su wa a ynxu? Ita yarinyar xan ma mgna ko iyayenta da aka goga min kashin kaxa a gun su xan je in sa ma, ko kuma iyayena da ke fushi da ni har yau akan abinda bn aikata ba xan tura su yi ma iyayenta mgna cewar abokina na son yar uwar matata? Tell me hw dis is goin to be frnd" shiru Najeeb yyi yana kallon Khaleel lkci daya jikinsa yyi sanyi a xuciyarsa yace "but I am d cause of all dis,"
Chapter 78 · 0% Book details