Sashe 7
Dr Khaleed Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
~Dr Khaleel~ 13 By Khaleesat Haiydar
Karfe hudu saura Ashnaah ta bar sch bayan tayi la'asar a mosque, a dai daita sahu ta d auka ta nufi Eatryn da tace Usman ya jirata, bata yi mmkin ganinsa xaune yana jiranta ba, ta ja kujera ta xauna kujeran dake kallon nasa, shi kam sae bin ta da kallo yake, ta dan yi tagumi tana kallon sa, ya sauke ajiyar xuciya yace "me xa a kawo maki," ta girgixa kai tace "aa ni a koshe nake kuma ban ma dde da shan soft drink ba a makaranta" Bae ce komae ba sae kallonta da yake, hkn yasa tace "ya usman ba laifina bne wllh, Abba baya son ganina da kowa ne, aurar da ni yace xae yi idan ya kuma gani na da saurayi," Usman yace "to muyi aurenmu mana Ashnaah, wllh ina sonki tsakanina da Allah, xan bari ki ci gaba da karatun ki har kice kin gaji Ashnaah, yhu won't regret marryin me" Ashnaah tayi masa wani mugun kallo tace "ta baxan yi ba din, yar yarinya da ni xaka wani dinga kira min aure? Am just 17 fa ko ka manta ne xaka dinga ce min aure" kmr xata yi kuka ta karashe maganar. Usman yyi shiru yana kallonta, juyawa tayi da xummar kallon agogon dake manne da bango taga karfe nawa suka yi ido hudu da Abbanta dake xaune da wasu mutane sun kai biyar da gani abu suke tattaunawa, Alhaji Salisu ta gani a gefenta shima yana kallonta, mikewa tayi da sauri kuma a rude ta bar eatry din, usman ya bi ta da kallon mamaki don shi Bae san Abbanta ba, ya mike ya bita da sauri, ko da ya fita har ta hau Napep. A rude Ashnaah ta isa gida ta dinga rusa ma mum dinta kuka, mum dinta duk ta rude tana tambayarta me ya faru hka ma Ashraf, da kyar ta shiga gaya masu abinda ya faru, mum dinta ta mata wani mugun kallo ta fice ta bar mata dakin kawae. Gidan inna ta nufa tana kuka, inna duk ta rude tana tambayar me ya faru, cikin kuka ta yi mata bayani ita ma, inna tace "shine xaki daga hankalin ki uwa kin kashe dan mutum, kai ni fa Adamu ya fara kai ni iyaka, to ya xo nn ya same ki in ya isa in ga, hka kawae duk ya bi ya takura ki don shine ya haife ki" Khaleel ya tsura ma lafiyayyun xannuwan dake kwance cikin akwatin dake gabansa ido snn ya ciro wani blue mai kyau da wani colour daban ya ajiye ma mum dinsa yace "ga wnn ummi" Ummi tace "aa ka bar mata kayanta kawae," yace "ae ni na baki mum" ya cire wasu uku ya dauki daya yace "ke ma mum ga naki" small mum dinsa tace "aa da ka barsu kawae Khaleel" ajiye mata yyi kusa da ita ya rufe akwatin, Ummi tace "su kuma biyun hannunka fa" yace "Ameesha xan ba daya, dayan kuma ina da warce xan ba," mum ce ta komar da lafiyayyun akwatunan har shidda inda suke, shi kuma ya fice daga Dakin, mum tayi dariya tace "kai! Allah yyi, sae dae kuma an ki kawo mana ita mu gani." Washegari lahadi Ashnaah na kwance Dakin grand mum dinta duk ta rasa me ke mata ddi ga shi Abba Bae xo ba har lkcn bare ta ji hukuncin da xae yanke mata , to ko wani hukuncin xae yanke mata wnn karan kuma, wasu hawaye suka shiga gangarowa daga idonta, duk Usman ne ya ja mata komai. Karfe uku na yammacin ranan Abban Ashnaah na xaune falo yana duba jaridar da Bae duba ba da safe mai gadi ya danna kararrawar falon Ashfat ta bude yace da ita ana sallama da Alhaji, ta nufi falo ta ba Abbanta sakon snn ta wuce sama abunta. Mikewa Abba yyi Da yake daga anguwa yake har lkcin manyan kaya ne jikinsa ya fita xuwa gun bakin nasa, mamakin ganin bakin yyi su uku kuma duk Bae san su ba, yyi masu sannu da xuwa snn ya shigar da su har xuwa falonsa aka kuma gaggaisawa, da kansa ya kwaso masu ruwa da lemo a fridge suka masa godiya snn ya koma ya xauna.
~Dr Khaleel~ By Khaleesat Haiydar
14....
Shiru Abba yyi da mugun mamaki yana kallonsu jin me ke tafe da su, can ganin kar ya maida kansa karamin mutum a gabansu yyi saurin cewa "Eh hka muka yi da ita, amma bn yi tunanin yau xata sa ya turo Ku ba, bari in kira yan uwana ayi komae gaban su kun ga ba dadi inyi komae gaban kai na" suka ce "gskya ne wnn, ba matsala xa mu jira su in Allah ya yrda" Abba ya Mike yana jin jina abinda Ashnaah tayi a ransa, lallai Ashnaah ta fi karfinsa ta nuna masa iyakarsa, wato kan yace mata komae kan inda ya ganta jiya da saurayi bari ta sa a kawo masa gaisuwa, sama ya nufa xuciyarsa na tafarfasa ya shiga dakinsa ya dauki waya ya shiga kiran wasu daga yan uwansa da abokinsa Alhaji Salisu, ba a dau lkci ba duk suka iso gidan, duk suka yi mamakin abinda suka ga Abban Ashnaah na shirin yi kuma ba tare da saninsu ba don Ashnaah yarinya ce karama amma bbu wanda yyi query dinsa ganin bakin, aka yi duk abinda ya kamata bakin suka bada dubu hamsin kudin gaisuwa, suka kuma kirgo dubu Dari suka bada kudin sadaki, suka kuma bada kudin da xa'a siya wasu abubuwan da ya kamata da basu kawo ba, mai gadi aka sa ya shisshigo da akwatunan da suka kawo na gaisuwa, nan take Abban Ashnaah yasa aka sa ranan daurin aure, wata daya kacal, nan da sati biyu kuma xa'a kawo lefe, kallonsa kawae yan uwansa ke yi da mamaki, sae kusan la'asar bakin suka bar gidan bayan sun rakasu har bakin mota ana ta godiya, ita dae Momy tana ta mamakin meeting din da ake yi a fali ba tare da ya sanar da ita xae yi baki ba, ko falo ba su shiga ba daga rakiyan da suka yi Alhaji Salisu yace "ynxu Adamu duk maganar da na maka jiya Ashe baka dauka ba, abinda kayi a tunanin ka ya dace knn, did yhu think dis is d ryt decision" Abban Ashnaah yyi murmushin takaici ya ma rasa me xae ce ma abokin nasa, nan yan uwansa suka hau sa da fada wae ya nuna masu ba su suka Haifa masa Fateemah ba kuma da sun san kiran da ya musu knn da bbu me xuwa tunda lkcn da yace a kawo gaisuwar Bae nemi shawararsu ba, Abba yace "mu shiga ciki in maku bayanin komai, ko kadan banda laifi a nn, hasalima mutanan nn rana tsaka kawae na gansu" nan Abban Ashnaah yyi masu bayanin abinda ya faru tun daga ran da ya hana Ashnaah kula samari har ixuwa yau a cewarsa da ta nuna masa iyakarsa tasa aka kawo gaisuwa ba tare da ya sani ba, duk kowa yyi shiru da mamaki yana kallonsa, Alhaji Salisu yace "anya Ashnaah xata iya hka Adamu, gani nake fa kmr set up ne wnn ni dae, ynxu dae tana ina?" Abba yace "set up fa kace, to ni tun jiya da na dawo gidan nn ban ganta ba tana gidan inna, ae bbu abinda xae sa ni janye ra'ayina na aurar da yarinyar nn nan da wata daya, ba dae aure take so ba, xan aurar da ita" su kam yan uwan Abba Kasa cewa komae suka yi don abun ya daure masu kai. Abba na raka yan uwansa ya dauki wayarsa ya kira Momy tana dagawa yace ta sakko yana jiranta a Kasa, ba a dau lkci ba ta sakko ta shigo falon, ta dinga bin akwatuna da kudin da ta gani da kallon mamaki tace "wnn kuma fa Alhaji" da kyar ta iya masa tambayar don tuni jikinta yyi sanyi, bbu yabo bbu fallasa yace "Ah! yar ki ta turo a kawo min gaisuwa da kudin sadakinta" Momy tace "ya ta kuma?" A tsorace tayi masa tambayar, yyi bnxa da ita ya haura sama abunsa, kuka Momy ta saka tana tunanin anya Ashnaah ce xata yi hka kuwa?. Khaleel ya fada kan gado ya fashe da wata dariya yana shafa kansa snn ya mike xaune da sauri yace "yes! It all worked well at last". Da kyar Ashnaah ta bude kofar falonsu tana lekan falon, har lkcin jikinta Bae daina rawan da yake ba tun lkcn da kiran Abba ya shigo wayar inna wae yana kiranta hankalinta ya Kasa kwanciya, ta juya tana kallon inna da ke bayanta, inna tace " mu je mana kin tsaya kmr warce ta ga mugun abu, mu je in ji kiran da yake maki" Ashnaah ta shiga falon inna na biye da ita a baya.