← Book details Dr Khaleed Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 72 OF 91

Sashe 72

Dr Khaleed Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

~Dr Khaleel~ By Khaleesat Haiydar99......Shiru Khaleel yyi yana sauraren dad dinsa har ya kaikarshe ya katse kiran don kansa, runtse ido Khaleel yyi ya kasa ajiye wayar maganganun dad din nasa nae masa yawo a ka, lkci daya ya bude idon a hnkli yana kallon Ashnaah ya ga kallonsa take, murmushiya kirkiro tare da ajiye wayar, ta sunkuyar da kanta, murya can kasa tace "ka ba shi kawae doctor, he is a father....." Kasa ci gaba ta yi nn da nn hawaye ya cika idonta, Khaleel yyi mmkin ynda ta ji abinda dad dinsa ya gama fadi, ko da yake ba abun mmki bne ba ma idan ta ji ko don ynda dad din nasa ke daga murya, mikewa yyi bae ce komae ba ya nufi bathroom, Ashnaah ta bi sa da kallo, yana shiga ya hade kai da bango kansa na juya masa, y him? Hawaye ya ji ya cika idonsa, Ashnaah kam hade kai tayi da gwiwa ta shiga rera kuka a hnkli, a hka Khaleel ya fito ya sameta, ya karasa gadon a sanyaye ya dago ta a hnkli yana kallonta, kin bari su hada ido tayi, Khaleel ya rungumeta, yana kkrin mayar da nasa hawayen kar ta gani yace "its OK wife, Allah na tare da mu" ta kwantar da kanta a kirjinsa har lkcn hawaye na sakko mata bata ce komae ba, sun fi minti goma a hka, ta xame jikinta ahnkli daga na sa ta koma kan gado ta kwanta, Khaleel ya mike jiki ba kwari ya dauko briefcase dinsa ya shiga fiddo important documents din da dad dinsa ya bukata ya xuba su a envelope snn ya ajiye gefen gadon ya xauna yana kallon Ashnaah, a hnkli tace "wayata fa? I want to cal my mum" mikewa Khaleel yyi ya nufi inda ya ajiye mata wayarta tun jiya ya dauko ya mika mata, mikewa xaune tayi bayan ta karbi wayar ta ga miscals kusantalatin, dubawa tayi da sauri ta ga duk na momynta ne da Ashfah, da sauri ta shiga kiran layin mum dinta, bugu daya ta dauka, momy tace "Fateema" daga jin ynda ta kirata kasan tana cikin tashin hnkli, Ashnaah ta amsa a sanyaye tare da gaidata, momy tace "ina kika bar wayan ina ta kira, kina ina ynxu?" Ashnaah tace "a cylnt wayar yake momy, ina gida" momy tace "gidan mijin ki?" Ashnaah ta gyada kai a hnkli tace "eh momy" momy ta sauke ajiyar xuciya tace "to ya jikin naki" Ashnaah tace "da sauki momy"momy tace "to shknn ki dinga barin wayar kusa da ke sbda in ke samun ki" Ashnaah tace "toh momyna Ashfah fa?" Momy tace "tana kasa, kina dae cin abinci koh?" Ashnaah tace "ina ci momy" momy tace "to shknn xan kira ki anjima kin ji" Ashnaah ta ce "to momy" a sanyaye Ashnaah ta ajiye wayar, Khaleel ya dauki envelope din da ya ajiye gefen gado yana kallonta a hnkli yace "I will b bck right away sis" ta gyada masa kai ya fita daga dakin. Khaleel na isa gidansu ya nufi falon dad dinsa ya gaishesa da ladabi snn ya ajiye masa envelope din gabansa yyi masa sallama ya fita daga dakin, xauneya samu kanwarsa a falo, ta mike a sanyaye tana kallonsa tace "kayi hkuri ya Khaleel..." Hawaye ta shiga yi ta kasa ci gaba, ya gyada mata kai yace"Ummi fa" ta girgixa masa kai tace "ta fita" yace "OK kar kice mata na xo gun Dad" kai ta gyada masa, ya juya ya fice daga falon, yana drivin kiran Najeeb ya shigo wayarsa, ya share kiran har ya katse, aka kuma kira, sae da ya kira fiye da sau biyu snn Khaleel ya daga, Najeeb yace "wae me ke faruwa Khaleel, ynxu dad dinka ya kirani, look kana ina plss a ina xa mu hadu" Khaleel yace "bana gari" bae jira cewarsa ba ya kashe wayar gaba daya, sae da yyi sllhn Azahar snn ya shiga hotel din, bacci ya tarda Ashnaah ke yi, ya shiga bathroom don yin wanka. Karfe uku da kusan rabi yana xaune yana danna laptop har lkcn Ashnaah na bacci, wayarsa da ya kunna a lkcn ya shiga ring ya dauka yana kallon me kiran nasa ya ga Al-ameen ne, daga kiran yyi Al-ameen yace "wae baka dawo bne har ynxu Khaleel, or re yhu nt interested, if yes ae da gaya min kawae kayi ba wae ka share ni ba" Khaleel ya sauke ajiyar xuciya yace "kana ina ynxu mu yi mgna?" Al-ameen yace "ina gidana mana" Khaleel yace "OK toh xan xo anjima" sallama suka yi Khaleel ya ajiye wayar. Bayan magrib Khaleel ya kuma kiran Al-ameen, yace "Madam dinka na nn kd ne ita ma" Al-ameen yace "ehh tare muka xo" Khaleel yace "OK ga ni nn xuwa ynxu" ajiye wayar Khaleel yyi ya juya yana kallon Ashnaah da fitowarta daga wanka knn, ya mike ya dauko mata yar gown doguwa mara nauyi da ya siyo mata, kin saka kayan tayi a gabansa, ta dauki rigan da lotion din da ya ajiye mata ta koma bayi, shi dae bae ce mata komae ba, ta gama ta fito ta dauki hijab dinta da sauri ta sa don gown din is vry transparent, yyi murmushi ya dauki makullin motarsa da ledan flasks din da Zeenat ta kawo masu, don ta shanye kunun, ya juya yana kallonta yace "mu je toh" ba musu ta bisa suka fita ya kulle dakin snn suka saukakasa, bakwae da kusan rabi suka isa gidan Al-ameen, yyi horn mai gadi ya bude gate din ya shiga yyi parkin ya fito ya xaga don bude ma Ashnaah, Al-ameen ne ya fito daga cikin gidan ya karaso yana ma abokin nasa sannu da xuwa, da mmki yake kallon Ashnaah don duk tunaninsa har ynxu basa tare, Al-ameen yace "A'a ashe tare da amarya ku ke?" Khaleel yyi murmushi suka gaisa daabokin nasa, Ashnaah ma ta gaishesa snn suka nufi cikin gidan, Maryam ta ji ddin ganin Ashnaah ssae, ta haura sama da ita xuwa dakinta, sae a snn Al-ameen ya juya yana kallon abokinsa yace "ashe dae an baka matarka frnd, amma baka da kirki kai din nn, irin ban kai matsayin in sani ba din nn koh" Khaleel ya dan yi murmushi bae ce komae ba. Hkn yasa Al-ameen ma yyi shiru, a nutse Khaleel ya faragaya ma abokin nasa ynda suka hadu da Ashnaah har ya aureta da irin abubuwan da suka dinga faruwa tun da ya aurota har xuwa ranan da Ashnaahta ga takardan saki a dakinsa ixuwa ynxu da suke xaune, kallonsa kawae Al-ameen yake da mmki ssae, can ya girgixa kai cike da tausayi abokin nasa yace "toh wat did ur so called frnds did about this?" Khaleel ya dan yi murmushi yace "Najeeb kawae yasan halin da nake ciki cikin frndz dina" Al-ameen yace "then wat help did he rendered yhu?" Khaleel ya girgixa kai ya gaya masa ynda suka yi da Najeeb da ya xo gida ya same shi na karshe, Al-ameen yyi tsaki yace "wllh wllh wnn gayen da kke bi ba aboki bne," Khaleel dae yyi shiru bae ce komae ba, Al-ameen yace "ynxu me kke tunanin ya kamata ayi,ni baka gaya min komae bare in dinga ba ka shawara Khaleel" Khaleel ya girgixa kai da damuwa yace "I donno, am so confuse frnd, but kasan me yasa hnkli na bae wani tashi ba, ummina bata fushi da ni she understand me well dat's y nake da rest of mind" Al-ameen ya girgixa kai yace "ka tsaya kayi tunani da kyau Khaleel kuma ka gaya min gskyar ka,ka taba mgnr xaka saki matarka gaban kowa, I mean frnds hka" Khaleel yyi shiru snn yace "da Najeeb kadae na taba irin wnn mgnr, bn taba da kowa ba bayan shi" Al-ameen yace "kuma sae yace maka me a lkcn?" Khaleel yace "ya kan ce in saketa kawae in huta" Al-ameen ya dan yi murmushi yace"to xaka iya tuna wnda ya dawo da kai gida da ka je birthday ka sha ruwan naku," Khaleel ya dan yi murmushin da bae shirya yi ba yace "I knw Najeeb ne xae kawo ni gida ko faruqh duk da ban ma bukaci sanin wnda ya maido ni ba" Al-ameen yyi shiru snn yace "kuma kace kafin ka fita cikin drawern ka dauki wristwatch baka kuma ga takarda ba a lkcn koh" Khaleel ya gyada masa kai, Al-ameenyace "just tel me meyasa ka fi tunanin Khadija ce ta saka takardan cikin drawern ka, nt ur sily frndz?" Khaleel yace "coz duk duniya ita kadae xata yi rubutu exactly irin nawa, none of my frnd will do dat to me" Al-ameen yace "shknn gobe xan je in samu Ameeshan....." da sauri Khaleel yace "No, plss ka rabu da ita, me xaka je yi mata" Al-ameen yace "ni ynxu I only want to help my frnd nd bring bck his happiness once again, don hka ka xuba min ido kawae Ibrahim, stop questionin me" Khaleel yyi shiru yana kallonsa, ko kadan bae gamsu da xuwan abokin nasa gun Ameesha ba don shi ko sunanta ma bae son ji, Al-ameen yace "tashi ka tafi gun matarka nd check on her, tun da kace bata da lfya" mikewa Khaleel yyi, Al-ameen yyi masa jagora har xuwa dakin da Ashnaah take snn ya sauka kasa donMaryam na kitchen, Khaleel ya karaso cikin dakin yana kallonta yace "kina jin yunwa ko wife?" Dago kanta tayi da kyar tace "Amae" ya xauna gefenta ya rungumota yace "to kin ki cin komae bare kiyi aman wife"1 min·Khaleesat Haiydar...More
Chapter 72 · 0% Book details