Sashe 63
Dr Khaleed Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
88....
Karfe takwas da minti sha biyar na dare Najeeb ya shigo gidansu Khaleel, karasowa yyi cikin falon ya gaida dad din Khaleel dake xaune ya amsa masa snn ya Mike xae wuce sama, kiransa Dad ya kuma yi, Najeeb ya koma cikin falon tare da amsawa, dad yana kallonsa da kyau yace "sako dama xan baka ka kai ma abokin nake, tell him dat ni nace idan ya kuskura ya ja ma kansa wani ciwon wllh ya nemi wani uban bani ba don ko kallon inda yake ma ni baxan yi ba, iyaka ma ni kawae ya bar min gida kan wata yar matsiyata baxan tsaya tada hnklina a kansa ba idan ya ja ma kansa cuta" Najeeb yyi shiru bae ce komae ba Dad yace "you can go dats ol" juyawa Khaleel yyi ya nufi sama, kwance ya samesa kmr me bacci ga jerin coolers din abinci har uku a ajiye a dakin amma ko daya ba a taba ba, Najeeb na shigowa Ummi ma ta shigo dakin, tana kallon Najeeb tace "yauwa gwara da ka xo Najeeb, gskya Khaleel baxae sa min hawan jini ba a gidan nn, kan wani dalili yake neman cutar kansa a kan abinda shi ya ja, ka tambayeni yaushe rabon da ya ci abinci a gidan nn, ni fa bbu ruwana, da yasan yana sonta ya aureta don ya walakantata, ni dama tun farko ban yrda da auren nn nasa ba" Najeeb yace "kiyi hkuri xan masa mgna Ummi" juyawa tayi ta fice daga dakin, najeeb ya xauna gefensa yana kallonsa yace "meyasa baka cin abinci Khaleel" Khaleel ya mike xaune yace "baxan ci ba, y on earth baxa a tausaya min ba a gane ina cikin damuwa" Najeeb yace "to rashin cin abincin ne xae yaye maka damuwar" Khaleel ya dafe kansa da yyi masa nauyi a raunane yace "baxan iya rayuwa ba fateema ba, nobody seems to understand me, ta xame min jinin jikina" hawaye ne ya cika idonsa a Sanyaye yace "ban san xan fada tarkon so hka ba, na aurota ne don in wlknta ta, in ci mata mutunci...." Kasa ci gaba yyi ya runtse ido da kyar ya bude baki yace "nd yhu knw wat? I deeply fell in luv wit her lkci daya " Najeeb ya sauke ajiyar xuciya ya shafa kansa yace "I promise xan mayar maka da farin cikin ka, amma idan ka min alkawarin idan kun yi settle down kai da ita xa ku min hanyar auren twin sis dinta" Khaleel ya daga kai yana kallonsa, mikewa yyi yana masa mugun kallo yace "u re vry selfish, sae ma idan xa muyi maka hanya xaka taimaka mana ko? Toh hold on to ur help malam" juyawa Khaleel yyi ya shige bathroom, Najeeb yyi murmushi yana shafa kansa a xuciyarsa yace "ba taimakon kke so ba knn" Ashnaah na kwance can cikin dare bacci ya gagareta duk abin duniya ya isheta, kukan ma ynxu ta neme shi ta rasa, wani xafi xuciyarta ke mata ba kadan ba, sae juye juye take tana kiran Allah a xuciyarta, wayar Khaleel dake gefenta yyi haske ta Mike xaune da sauri ta dauka don dama kiransa kawae take jira, tana dagawa ta sakar masa kuka, duk ya rikice yana tambayarta me ya faru kuma, ita kanta bata san dalilin kukanta ba, da kyar ta iya cewa "I just can't do without yhu, I love yhu" a sanyaye Khaleel yace "I love yhu 2 swthrt" ji yyi kmr tana kusa da shi ya rungume abarsa ko xae ji sanyin xugin da xuciyarsa ke masa, a hnkli yace "ki kwanta ki huta kin ji wife, promise me baxa ki sake kukan nn ba" gyada masa kai tayi kmr yana ganinta, ya lumshe ido yace "to kiyi addu'a ki kwanta kin ji" ta kuma gyada masa kai, a hnkli yace "I love yhu dear" a sanyaye tace "I luv yhu more" Khaleel yyi murmushi yace sweet dreams, snn ya katse kiran, Ashnaah ta koma ta kwanta a hnkli ta lumshe idonta nn da nn bacci ya dauketa. Hka kwanaki suka dinga ja Ashnaah da Khaleel suka kasa neman ma Kansu mafita, Bbu abinda ke daga ma Ashnaah hnkli irin ynda taga ana ta shirye shiryen bikinta da Sadeeq, ko nn da falonsu Abba ya hanata saukowa kullum tana daki kmr mayya tana aikin kuka, cikin dare ne kadae take samun waya da Khaleel sbda Ashfah da wata cousin sis dinta dake gidan sun sa mata ido, ana saura kwana biyar bikinta da Sadeeq aka kawo sadaki da kayan lefe da safe, ranan an ga tashin hnkli gun Ashnaah don ihu ta dinga masu tana rusa kuka a gidan tana cewa ita mijinta bae saketa ba, sae da momy ta wawwanke ta da mari suka samu lfya a gidan, da yamma tana xaune kasan daki ta hade kanta da gwiwa, su Ashfah da cousin sis dinta Rahmah na xaune da kanwar momy suna ta hira bbu wnda ya bi ta kanta, don tun safe take a hkn, Autarsu momy ce ta shigo dakin rike da plate din farfesun kayan ciki da momy tayi ma Ashnaah tace a kai mata, don mugun tausayinta yar tata take kawae tana shassharewa ne sbda mai gidanta.
89.....
Salma ta duka gaban Ashnaah tana kallonta tace "Ashnaah momy tace a kawo maki" Ashnaah ta dago kanta tana kallon smll mum din tata da idonta da ya kumbura, ajiye kulan Salma tayi gabanta ta bude mata tace "ki daure ki ci don Allah kin ga ko breakfast kin ki yi" Ashnaah ta kauda kanta da sauri da kamshin farfesun ya bugeta, ji tayi cikinta ya hautsine nn da nn amae ya xo mata ta mike da sauri ta nufi bathroom da gudu kan ta karasa ciki ta shiga kwararo amai, mikewa salma tayi da sauri ta nufeta, hka ma sauran mutanen da ke dakin, amai kawae Ashnaah take kmr xata amaye hanjin cikinta gashi bbu abinda ta ci tun jiya, durkusawa Ashfah tayi kusa da ita ta dafata tana mata sannu, Salma ta shiga bayin ta debo Mata ruwa ta wanke bakinta snn ta mike jiki ba kwari ta nufi gado ta kwanta suka gyara gun aman, nn da nn bacci ya dauke Ashnaah, momy suka kira ta shigo dakin tana kallon yar tata ta taba jikinta ta ji xafi, hkn yasa ta fita ta je ta samu Abba tace masa Ashnaah bata da lfya, ba tare da ya kalleta ba yace "a siya paracetamol a bata" wayarsa dake ring ya daga ya mike ya fice daga falon yana amsa wayar, hawaye ya cika idon momy don ko kadan bata son abinda yake ma Ashnaah, a sanyaye ta mike ta nufi dakinta ta dauko kudi ta ba su Ashfah driver ya kai au pharmacy su hado Mata maganin xaxxabi tukun. Washegari Ashnaah na kwance sae juye juye take ta rasa inda xata sa kanta don wani mugun xaxxabi ne jikinta duk da magungunan da take sha, ga wani tashi da xuciyarta ke yawan yi, ko wani irin abinci ta gani nn da nn amae xae xo mata, Ashfah ce ta shigo dakin tana kallonta tace "Sadeeq na jiranta a waje" bbu musu ta mike da kyar don wani jiri ne je kwasarta, ta sa hijab snn ta fita, yana xaune kan farin kujerar roba a compound din yana jiranta, kujera ta ja ta xauna da sauri ganin faduwa take shirin yi, yana kallonta yake "wae ba ki jin ddi" kae kawae ta gyada masa yace "to ko mu je asibiti ne" ta girgixa masa kai da kyar tace "ina shan magani" ko mgna bata son yi sbda ita kadae tasan abinda take ji, ta dago tana kallonsa murya can kasa tace "don Allah gidan wata kawata nake son xuwa, nasan Abba baxae bar ni ba, ka taimaka min kayi masa mgna sae kace kai xaka kai ni" yace "OK yana ciki ne" gyada masa kai yyi ya mike ya nufi cikin gidan, ko kadan ita kam Sadeeq baya bata haushi, tana nn xaune ya fito daga gidan yana kallonta yace "ki shirya ki tafi nayi masa mgna, idan kuma kina son in kai ki ne toh" ta girgixa masa kai tace "aa xan je ni kadae, ka jira in shirya amma sae mu fita tare" yana nn tsaye yana jiranta ta fito bayan ta gama shiryawa snn suka fita a tare ya
bata kudin mota ya kama gabansa, a dai daita sahu kawae ta hau ba tare da tasan inda xata ba, ta shiga kiran khaleel, yana dagawa ta gaya masa su hadu a sch kawae don can ne kadae take tunanin asirinta baxae tonu ba, kusan a tare suka shigo makarantar, Khaleel yyi mugun farin cikin ganinta ya rungume abarsa cikin mota ta shiga rera masa kuka a hnkli, dago kanta yyi a sanyaye yace "baki da lfya ne, ur temperature is high, wats..." shiru yyi ya kasa ci gaba yana kallonta, ta sunkuyar da kanta tana share hawayen fuskarta tace "ina shan magani ae" kamo hannunta Khaleel yyi yana kallon fingers dinta a sanyaye, ta kwanta jikinsa tana hawaye tace "ni baxan iya rabuwa da kai ba."