Sashe 8
Dame Ake Ado Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
11 April 2015 at 06:49 · Public
Save · More
Like
React
Comment
Share
Like61
Write a comment...
·
Dauda Yahaya Masanawa
MADALLAH
Like · React · Reply · More · 11 Apr 2015
Mukhtar Umar Daura
Muna gdy
Like · React · Reply · More · 12 Apr 2015
Bakoji Lamara Misau
Gud

Halima Ibrahim
Tanks

Halima Abdullahi
tnx
Like · React · Reply · More · 13 Apr 2015
Zainab Muh'd Zakariyya
Wldn

Ahmad Sabo
Sannu da kokari

Yusuf Mamman Nadaji
Godiya muke, babu admin kamar ka a cikin wannan zauren!

Sardaunan Telolin BG
Wannan lbrn har sai da ya sanya ni hawayee

Yahuxa Kabir

View more comments… Free Mode See Photos
Facebook logo
Go To Home
Jamila Umar Tanko Books
DAME AKE ADO PART 4
Saidai mlm jibril yace bashi za.aba hankuriba yayansa za.aje abaiwa idan yahakura shikenan dan bawan Allah baiyi kasa agwiwaba yanufi gurin mlm sulaiman din darajar tsohon tasanya yace shikenan komai yawuce amman sujawa Lami kunne matuka domin bazasu kuma yadda da irin wannan rashin tarbiya ba haka tsohon yatafi yana godiya haka aka tarkato Lami aka dawo da ita su Raliya tamkar sallah shi kuwa mlm jibril sai cika yake domin wahala takuma dawo masa sabuwa dal yanayin Rayuwar Ahmad tasanya gaba daya yadukufa kan karatunsa bashida lokacin komai sai karatu idan kaga yana dariya yana cikin gidan donka da Ummansa ta damu ahaka har suka shiga aji hudu Ummi sada itace yariyar data dafe masa tun farkon shigowar su take bibbiyarsa dafarko dasigar koyon karatu tashige shi har shakuwa tashiga tsakaninsu ahankali tajuya soyayya kusan kowa yasan halin da ake ciki cikin dakinsa ma katon hoton tane kyakykyawa ce fara da ita duk da bata cika tsayiba Ummi ce kadai kesanyashi farinciki idan yana cikin damuwa yana son Ummi matuka musamman yanda iyayanta suka daukeshi kamar su suka haifeshi yana tsaye adaki yana kallon hotonshi na ranar dasuka kammala karatu yana sanye da kaya wadanda digiri yan uwansa sun baibayeshi cike da farin ciki ga hajiya Amina agefe dakuma babansa ga ma'u nan anyimata kwalliya yana matukar son hoton arayuwarsa domin yasanshi dangata ne lokuta dadama kalmar shege tafado masa yatuna wannan matsayin dayake kai yakuma tuno yanda yan uwansa da iyayensa kesonshi sai yaji zuciyarsa tayi wasai baitaba kukan rashin dangiba sakamakonsa yayi kyau matuka har an turashi jahar taraba bautar kasa hankalin Ummi gabadaya yatashi domin batason yayi nisa da ita aganinta shekara tayi yawa saida yadinga tausarta dasu ishak sannan tahakura itakam tayi sa.a batayi nisa ba jigawa akaturata amman bakincikin rabuwa damasoyinta yaraunana farincikinta kwanci tashi kamar yaune shekara guda sai gashi haryadawo umma tayi murna matuka hajiya Amina kamar itace tayo sabon digiri sai murna take yi da Alfari ta amshi takardunsa daniyar tanemasa aiki saidai abin yaci tura domin samun aiki agarin saika shirya daga karshe dai tasamomishi aiki n gidan wani mai dasuke mutunci da maigidanta da maigidan man kwarai dagaske Alhaji nura kwangila yayi murna kwarai da samu don babu abinda yake buri illah yafara cin gashin kansa yataimakawa iyayensa kamar yanda suka yimasa duk sanda yatuno iri dawainiyar dasukayi dashi saiyaji son su yakuma cika ranshi Lami tayi tagama tsakaninta dashi saikallo sai harara domin tunbayan dawowarta gidan tashiga taitayinta saidai samun aikin nasa yatsaya aranta matuka domin cikin kankani lokaci komai nasa yasauya yakuma yama dan gayu cikin lokaci kankani yasayi babur dinsa irin wanda samarin zamani ke yayi tsutsun soyayya ...
4⃣4⃣ ba umma ba hatta mlm yadaina kukan babu domin Auwalu da sani da Ahmad sun isheshi kowa akwai abinda yaware yake siya awata don ma dai Auwalu yatattago Aure amman duk da haka yana iyakacin kokarinsa ko kishin yanda rayuwar gidan ke gudana Lami batayi nata sanya yayanta suzama mutane nagari idan kafidda musa saishegen kishin tsiya da kyashi Raliya kam likkafa taci gaba tazama gogaggiyar yarduniya domin duk tayi billicin tayi fari tas kamar gauta ga tara samari kala kala akofar gidan tun yayyen suna fada har sun gaji sun watsar domin lami ke dauremata gindi tace anayiwa hassada dakyashi cikin wannan sati aka kai kayan Auren Ahmad gidansu ummi saidai mahaifinta yatsaida lokacin biki gabadaya wata hudu wannan abin yafi yiwa Ahmad da ummi dadi domin sunkagu sumallaki junansu Abba da umma kuwa sunyi farinciki da hakan Ahmad kam yadage hada kayan Aure sai Alokacin yagano kokarin da Auwalu yayi dominshi har gini mayayi koda yake tuni yazama cikakken ma.aikaci yana da albashi me kyau shi kam haya zaikama dole amman gaskiya ba zai kama hayar karamin gida ba domin yasan Umminsa yar gayuce gwara ya kama gidan da zaiburgeta saura wata daya biki yagama hada kayan lefensa yayi kokari matuka domin saida yayi akwatuna hudu sanda yakawowa su umma kaya sun cika mamakin kokarinsa daganan yafara kokarin nemo gida da kudin haya dama babansa ya sauke masa sadaki domin tun sanda za.akai kayan lefe yabada dubu ashirin na sadaki biki yarage sauran sati biyu yasami gidan sa makyau acan Unguwar gaida mai dakuna madaidata guda ukku da kichen da bandaki dangin Ummi harsunzo sun gani sunyaba komai gabadaya gidan ansanya masa wuta yaimasa fenti maikyau saidai abinda yafi damunsa da za.ayi bikinsa ma.u bataman domin suna gab dafara jarabawa tunsauran kwana goma biki yafara rabao iv nabiki yabaiwa Ummi nata anshirya shagali daidai na takala ma'u kam harkuka tayi amakaranta domin tana lissafin bikin yayanta yazo saura sati guda biki da magriba Umma tana tsakar gida tana ta aikace aikace mata suka fara shigowa gidan da sallama dauke da akwatuna riki riki mamaki yacikata ta mike tsaye tana tambayar lafiya daga inakuma? Domin tasan basuda wata budurwa daza.akawo kayan aure saida suka gama ajiye kayan babu ko gaisuwa daya daga cikinsu ta kalli umma tace daga gidansu Ummi aka aiko mu mudawomuku dakayan aurenku domin ajiya mukasamu labarin ashe yaron dake neman diyarmu ba danku bane ba shege ne daba.asan asalinsa ba Umma tadafe kirji cike da fargaba daidai lokacin Ahmad yashigo gida inyajikomai akunnensa don haka yatsaya turus a bakin kofa cike da tsananin damuwa datashin hankali MUHADU AKASHI NA BIYU
BOOK 2