Sashe 31
Dame Ake Ado Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
·
Bilya Ado Sunusi
gud
Like · React · Reply · More · 12 May 2015
Abdullahi Yahya Abdullahi Yahya
Amma raliya yar reni hankalice

Usman Aliyu
Wannan labari babban darasine. Allah yakaremu dunia d lahira

Abubakar Ibrahim
Hmmmm

Sagir Kabir
Madallah maitama

Hauwa M. Aliyu
lallai Raliya ta cika mara kunya
Like · React · Reply · More · 13 May 2015
Omar Uba Abbaskk
tnx

Shahara Na Suleiman
Haha

Abubakar Ahmad Pate Lere
Hhhhm bariki xuren dandi

Shafiu Shanabash
DAME AKE ADO...?

View more comments…
Free Mode See Photos
Facebook logo
Go To Home
Jamila Umar Tanko Books
DAME AKE ADO part 22.
Gabadaya suka kalleshi da mamaki jin abinda yace Umma kam har tsaye tamike tana fadin kan Uban can! Wannan wace irin maganace mara kan gado haka? Lami tayi caraf ta'amsa daman batazatayi kan gado awurinkiba deeje amman mu awurinmu agurinmu tafi maganar shahararren malami tasiri kikarkade kunnenki dakyau kiji kaimeye haka ne wannan wane irin hauka ne waye yasanya bakinki acikin wannan maganar? Malam sulaiman ne yadoka musu tsawa tahanya fadin wannan maganganu shi kuwa Ahmad baki yasa yana kallon ikon Allah sai yake ganin abin kamar shirin film din nan ma'u kam mutuwar zaune tayi zuciyarta har ta fara raya mata miyagun abubuwa kar dai mijin nata zagayawa yake yi gurin raliya sunawatsewarsu batare da tasaniba? Koda yake ai ance baisaketaba matarsa ce kenan indai hakane kuwa lalle yaci amarnata
wani tukuki yataso yatsayamata awuyanta mai daci daciwo tadinga kallon mijinta wanda shikuma yake kallon Raliya da mamaki da takaici gabadaya guri akayi tsit! Kamar mutuwa ce tagifta amman fuskar kowa tanuna abinda ke zuciyarsa afili malam sulaiman ne yacigaba dacewa kaci gaba da bayaninka malam jibrilu malam jibrulu yakalli Raliya wadda ke sunkuyarda kanta kamar tanutse akasa tana kara matsa layar dake jikinta wadda takeganin itace zatayi magana ayadda da ita babu tantama ke Raliya gayamusu suji daga bakinki mana Raliya tafara ina iana tana zare idanuwa daman..........cikin jikina............Lami ta amshe meyekike wani ina iana kifito kifadi gaskiya kada kiji shakka ko tsoron wani Raliya tadan samu kwari gwiwa tace cikin dake jikina na Ahmad ne shine ubansa " Ahmad yamike agigice yana fadin nikarya kike mini wallahi karya kike!!! Malam sulaiman yakalli Ahmad wanda jikinsa yadauki rawa yace Ahmad samu wuri kazauna karnakoma jin bakinka Umma takalli da tsananin mamaki domin tanaganin malm din kamar yanagoyamusu baya ne Ahmad dasauran yan uwansa suka rinka kallon babansu da tuhuma suna ganin komahaukaci yasan tayanda zaiyi wannan ashari'a balleshi malam sulalman yamaida kallonsa ga Raliya yace kicigaba dabayaninki muna sauraronki Raliya tadanji karfi gwiwa tana zaton tanazaton harta fara gamawa da malam dinne tace tunkafin nabar gidansa da ciki natafi kuma yasani shikuma cikin yakwanta nayi zaton yafadi amman saicikin watannin nan naga yatashi shine nace bari nadawo nagayamasa yasani akasake yin shiru dai anakallonta tana inda Umma tanajin kamar tayi zage zage ko ta huce saikwafa takeyi Lami kuwa saigyada kai takeyi tana fadin hakane kam!! " Auwalu yadaga hannu dasauri yace baba dan Allah inason inyi magana malam yace indai Raliya da Ahmad ne bakada ikon cewa komai wannan maganace datashafesu suka dai yakalli Raliya kikace kin kammala bayaninki ko tace eh nagama amman wlh baba cikinsa ne kuma yasani!!! Malam sulaiman yakalli Ahmad dake zaune baki bude kamar andasashi kai kaji dukkan Abinda tafada shin dagaske kafin raliya tatafi daga gidanka akwai cikinka ajikinta? Gaba daya akamaida ido kansa Ahmad yadukar da kanshi kasa yana kada kai yafara magana Abba kuyi hakuri da abinda zanfada dolece tasanyani fadinshi wallahi tallahi tunda aka daura aurena da Raliya ko magana maidadi bantabayi da itaba balle wata harkar aure tashiga tsakaninmu bantaba kusantar raliya amatsayin mamataba wallahi!!! Umma tayi doguwar ajiyar zuciya cikin ranta tana hamdala ga Allah sauranma duk ajiyar zuciya sukayi Raliya kam fashewa tayi dakuka bakinciki da takaici ta tabbatar shegen bokan nan yacikudinta ne abanza tunda gashi aiki baiyiba amman baridai takara jarrabawa cikin kuka tace Ahmad kaji tsoron Allah wlh wannan cikin nakane karya kikeyi bansan komai game dashiba! Cikin kuka tacigaba damagana wlh kaine cikinka ne donka auri ma'u ne kaki amsa .....musa yashigo da sauri yana fadin karya kikeyi munafuka bacikin Ahmad bane wannan gaba daya idanuwan kowa yakoma kansa ana kallonsa damamaki kamar daukewar ruwan sama kukan Raliya yadauke tafara ware ido lami kuwa fusata tayi tacika tabatse tadubeahi cikin fushi tace ubanka ne yasako bakinka cikin wannan maganar? Idan bakakiyayeniba sainayima baki tsakanin miji damata babu wanda yasan tsakaninsu sai Allah musa yacigaba da magana batsoro balle shakka lami kozaki tsine mini sainafadi gaskiya tabbas wannan cikin bana Ahmad bane domin najiyo hirarta da kawarta dazu ina bandaki alokacin tazo kusa da bandaki batasan inacikiba suke tattaunawa akan maganar cikin nan yakwashe labarin dukkan abinda yaji suna tattaunawa awayar itada kawarta yasanarda su Raliya takara rudewa kunya duk tacikata kamar kasa tatsage tanutse cikinta Umma tadaga hannu sama tana fadin Alhamdulillah yau SAKAYYA tabayyana ga SHEGE yatabbata a inda ake ambatonsa kullum!!! Lami kuwa wuki wuki tayi cike da tsananin kunya tana muzurai RALIYA TAGAMA CUTARTA ! Shi kam malam jibril fashewa yayi dakuka yana fadin kincuceni Raliya kinzubarmin da kima!! Allah ya isa banyafemiki ba!!! Allah ya..............."malam sulaiman yadaka masa tsawa yana nunashida dan yatsa kai rufemin bakinka ahaka ma bakayimata bakiba ta aikata wannan shedanci inakuma ga kayimata bakin? Kabarta kawai duniyace ta isheta riga dawando Ammandai yaya saika hanani la'antar wannan yarinyar wacce keyawon duniya da aurenta? Malam sulaiman yace aimaganar aure ta kare kai Ahmad saketa yanzunnan duk da daman tasaku Ahmad yaji wani farinciki yabaibayeshi wanda baitaba jinsaba atsawon rayuwarsa NI AHMAD NAJANYE DUKKAN IGIYOYIN AURENA AKAN RALIYA HAR ABADA Raliya taja baya atsorace sannan tafashe dakuka maikarfi lami kuwa kamar tasanyama gidan fetur dawuta sukone gabadaya kowa yahuta tatashi tafita fuu suka bita da kallon mamaki malam sulaiman yayi murmushi kawai don lami bazata sauyaba itakam ma'u tunanita akan ace Raliya tacigaba da kasancewa matar Ahmad ne da yaya zatayi da rayuwarta? Ahaka suka isa gidansu batareda wani yayiwa wani maganaba Ahmad yajima akan gado yana game awaryasa amman ma'u batashigo dakinba yamike tsye san da ya ankara da jimawarta bata shugoba yafito falon yajiyo muryarta tana amsawa da kyar muryarta kasa kasa yashigo falon da sauri ma'u kina ina? Can bayan kujera yajiyota tana fadin gani nna yaya cikina da bayana zasucire ya isa gurin datake dasauri yana salati yatarar da ita kankame jikin kujera tahada uban gumi sai kada kai takeyi kamar tahadiye kunama cikin fargaba yace yaya dai ma'u lafiya meya faru cikin karfin hali tace tun agidansu umma naji cikina naciwo Ahmad yamatsa gabanta sosai yafara kokarin tayarda ita zaune komota zan nemo muje asibiti? Yaya bazan iya tashiba wani abu yarikemin kafa wash! Innalillahi wayyo yaya.........!!! Ahmad duk yagigice yasaketa ya ma rude yarasa mai zaiyi yanufi kofar fita yana fadin bari na kirawo babar A'ilo karkafita kazo na mutu a gabanka yaya......ka zodon Allah!!! Yadawo dasauri da tsananin tashin hankali ya runguneta gaba daya yafita daga cikin hayyacinsa labarin yanda mahaifiyarsa tahaifeshi kawai keyawo aransa yanzu idan ma'u ta mutu yaya zaiyi da rayuwarsa? MUHADU ALITTAFI NA HUDU
Abdullahi Yusuf maitama
See translation
14 May 2015 at 07:48 · Public
Save · More
Like
React
Comment
Share
Like60
Write a comment...