Sashe 45
Dame Ake Ado Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
Sai tace babu komai kawai, don ko me zai yi mata ba zai wanke kansa ba a wajenta. shi da kanshi ya gano rashin kyautawar da yake yiwa Nana. Bai ta6a zuwa Gidansu da sunan zuwa Zance ba duk kuwa da halaccin da Mahaifinta yayi masa ya kamata yayi musu d'an wani abu da zasu ji dad'i. Don haka xau daga ofis yace da Ma'u ya wuce Gidan Babansa ne, amman sai ya wuce can. Yatarar da Hajiya batula da Alhaji Nura suna ta hira, yawanci akan Bikim ne wanda ya rage saura sati uku. Sun yi farin ciki da ganinsa ya ya zauna suka gaisa suka d'an ta6a hira cikin 'yar kunya ya ce, "Kawu wai ina Budurwar K'auyen man tayi ne ban gamta ba?" Alhaji nura Kwangila ya kalli Hajiya Batula da farin ciki fal fuskarsa yace, Tana can shashinta ko tana kallo ko bacci
Ahmad ya mik'e tsaye yace, bari naje na tsokanota. Ya nufi sashin nata kai tsaye, Dad'i ya cika su Alhji Nura, wannan shi ne karo na farko da Ahmad ya ta6a numa wani abu ma kulawa akam 'yarsu Nana. Alhaji Nura ya dubi Hajiya Batula ya ce, "Kin gani ko na gaya miki? Watarana za a wayi gari Ahmad yana son Nana Ai jini guda ba k'arya bane ba. Hajiya Batula tayi dariya da jin dad'i ta ce, Lallai na yarda da fad'inka Alhaji. Nana tana Bam'Dakinta tana Wanka Ahmad ya shigo yana k'walla mata kira. 'Ke budurwar K'auye kina ina ne? Sam bata jiyorhi ba har ya shigo uwar 'Dakinta. Dai-dai lokacin ta fito daga Ban'Daki suka yi ido hud'u da juna, gaba d'aya jikin Nana a waje yake, don d'an Tawul d'in da ta d'aura bai kai ko rabiin cinyarta ba, ga kanta da wuyanta a bud'e, duk wanda ya san siffar kyau da tsarin mutane ba zai tsaya mamakin halittar nana ba wanda Ahmad bai ta6a kula da ita ba sai yau. Ko don hankalinsa bai ta6a kawa kanta bane oho! dukkaninsu suka yi saranda kowanne na k'ame. Ita kunya ce,
Shi kuma wani abu yaji ya daki zuciyarshi wanda babu makawa yasan sha'awa da sontane yake ratsashi. Lallai ya yarda Ubangiji gwanin hikimane daya halittawa Maza auren Mace sama da d'aya, don zuciyarsa zata iya son Mace fiya da d'aya, da yaso ya cuci kansa. Canin yanda ya k'ura mata ido ya sanya tayi gyaran murya, sai alokacin ya farga, kunya ta kamashi, ya juya da sauri yace, "Ina jiranki a Falo idan kin gama shiryawa. Wani irin dad'i ya shigeta. Lallai ta yarda Mahak'urci. Mawadaci ne watarana. Bata ta6a ganin irin wannan kallon daga idon Ahmad ba sai yau. Lallai ta yarda a yanzu Ahmd d'in ya fara somta kamar yadda itama take tsananin sonsa da k'aunarsa. Tayi tsalle ta fad'a kan Gado tana ihun da murna, tare da yiwa Allah godiya da Ya nuna mata wannan lokaci. Ta ma rasa wacce irin kwalliya zatayi, ta jima tana za6e har ta k'are akan wata doguwar riga mai kama jikinta ta atamfa mai had'i da Yadi da ake kawosu daga Dubai masu d'an duwatsu. Rigar na dacewa daita k'warai da gaske, kuma tayi masifar yimata kyau
Ta fesa turarruka masu k'amshi ta nufo Falon data tabbatar Ahmad yana ciki yana jiranta tana rangwad'a. Kamshin Turaren da yaji mai sanyi da dad'in shi yasa shi yin saurin d'ago kai yana murmushi. Koda ya kalleta sai ya sake yin murmushin ya ce, "Ee, lallai Budurwar kauye, ashe kin iya kwalliya? ta turo baki gaba tana fad'in, "Gaskiya Yaya Ahmad ba naso ka daina ce mini budurwar Kauye. Cikin shagwa6a take maganar. Yayi dariya da jin dad'i ya ce, "Shi ke nan na daina, zo man ki zauna ki bani labarn k'uruciyarki naji. Ta fashe da dariya ta zauna suka kama hira. Bai farga ba sai da kiran Ma'u ya shigo Wayarsa, ya dubi Agogon bango dake kafe a falon ya ga k'arfe goma na dare har ta gota, ya mik'e da sauri yana fad'in, Ya Salam! Ma'u ta gaji da jirana har tayi kirana Bari na wuce. Nana ta had'e rai da takaici, a yau tana murna ta d'an fara samoshi amma Ma'u ta 6ata mata bajat! Bai kula da halin da Nana ta shiga ba sai ya nufi Kofar fita daga Falon. A lokacin su Alhaji Nura Kwangila sun bar Falon da ya samesu d'azu
hakan yasa Ahmad ya sake tabbatarwa lallai hirar tasu da Nana tayi nisa. Koda ya isa Gida Ma'un bata gano komai ba, domi haka ya rink'a bata labarin Yaranta da ba babanshi da Kakarshi da irin Diramar da suke yi tana ta dariya. Tunda daga wannan ranar kullum dare sai yace zai je gurin Babansa ya wuce gurin Nana, amma yana fara biyawa ya gaisa da Baban nasa yaga yaransa sannan ya wuce gurin Nana. A hankali SABO DA SHAK'UWA ya fara shiga tsakaninsu, amman ko da wasa bai ta6a yarda Ma'u ta gano ba. Ita kanta Nana ta gano Ahmad yana balain kaffa-kaffa da duk wani abu da ya shafi Ma'unsa, shi ya sanya ma bata had'a kanta da ita kwata-kwata. Rana cta k'arya sai dai uwar d'iya taji kunya! inji masu iya magana, domin lokacin auren Nana da Ahmad yayi, Alhaji Nura ne yayi komai, sai dai yayi adalci, don duk wani abu da aka sanyawa Nana a cikin Kayan Lefe an sanyawa Ma'u shi, sai k'alilan ne suka ban-banta, don haka kamar sabo Lefe aka sanyawa Ma'u a matsayi kayan fad'ar Kishiya.
30 October 2015 at 11:31 · Public
Save · More
Like
React
Comment
Share
Like34
Write a comment...
·
Bakoji Lamara Misau
Gud
Like · React · Reply · More · 1 Nov 2015
Hussaina Abdulhamid Abdulhamid
namiji kena
Like · React · Reply · More · 6 Feb 2017
Muazz Alawo
kakyauta
Like · React · Reply · More · 30 Oct 2015
Tahir M. Kaumi
We need on time.
Like · React · Reply · More · 31 Oct 2015
Dayba Seyoji
Hmm namiji kenan

Musa Abdullahi
Dakyau

Hadiza Umar Abubakar
Tnx

Shafiu Shanabash
DAME AKE ADO...?

Babangida Musa Ahmad Rijiyarlemo
Ammma gaskiya namiji sai Allah
Like · React · Reply · More · 3 Nov 2015
Azinatu Umar
TNX

View more comments…
Tanx
Like · React · Reply · More · 26 Oct 2015
View more comments…
Free Mode See Photos
Facebook logo
Go To Home
Jamila Umar Tanko Books
DAME AKE ADO 4**20