← Book details Dame Ake Ado Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 26 OF 49

Sashe 26

Dame Ake Ado Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read

1 May 2015 at 09:23 · Public
Save · More
Like
React
Comment
Share
Like66
Write a comment...

·
Usman Sulaiman Jahun
maitama kwana biyu
Like · React · Reply · More · 1 May 2015
Jamila Umar Tanko BooksJamila Umar Tanko Books
wallahi kuwa usman ya school?
Ummu Khadijah Ummu Adnan
Tnx
Like · React · Reply · More · 1 May 2015
Usman A Umar
Uhm nima haka nakeji sai dai kash banda wacce zata jiyar dani
Like · React · Reply · More · 1 May 2015
Aminu Ibrahim
hhhhhhhhhhhhh thanks
Like · React · Reply · More · 1 May 2015
Ukashat A Abbakar
tnx alot
Like · React · Reply · More · 1 May 2015
Isah Shaaibu
Anayi munajin dadi
Like · React · Reply · More · 4 May 2015
Jermeelerh Muhammad Umar
Sannu
Like · React · Reply · More · 1 May 2015
Abubakar Ibrahim
Ita kuma uwargida fa babu lbrnt ne
Like · React · Reply · More · 1 May 2015
Aminu Tukur Dange
Hahahahaha ayi haquri ai taxama taka
Like · React · Reply · More · 1 May 2015
Mohammed Bin Ahmed
Hmm su maitama ayi dei ahankali saboda Ahmad nada bala in kishi .
Like · React · Reply · More · 1 May 2015
View more comments…
Free Mode See Photos
Facebook logo
Go To Home
Jamila Umar Tanko Books
DAME AKE ADO part 16.
1⃣8⃣ DAME AKE ADO 3 Haryakai ma'un ga matsayin dakowace mace keshiga wato CIKAKKIYAR MACE ba ma'un kadaiba shikansa yasha wahala domin tare suka bare junansu akwali amman ma'un tabashi mamaki domin tayi matukar dauriya don haka harbacci yadauketa tana kan kirjinsa yanashafar gashin kanta dajin dadi cikin ransa gami dayima Allah godiya dayanufeshi dayin Aure harya dandani zakin dakecikin Aure gajiya da kasala suka taru sukayi musu rubdugu dan haka sunkusan makara shine yafara tashi yadora ruwa yashiga wanka kafin yafito daga wanka an idar da sallah amasallaci baiji dadin hakaba amman yasan Allah zaiyafemasa tunda ba daniyya ya aikata hakan ba saida yafarayin sallah sannan yagirka ruwa maidimi yanufi dakin har lokacin ma'u tana bacci domin tasha matukar wahala dabata taba shaba cikin rayuwarta cak yadauketa kamar yar bebi sai asannan tafarka tanajinsa takara maida idonta tarufe domin kunya tagama rufeta yayi murmushi kawai baice komaiba cikin faffadar robar daya kusa cikawa da ruwan zafi yatsundumata aciki bayan cire dan yalolon zanin dake jikinta tayi doguwar ajiyar zuciya sanda ruwan yafara ratsa jikinta amman har lokacin idonta yana rufe takasa budewa yayi murmushi yajuya yabarta abandaki tayi wanka tagasa jikinta saitaji kwarin kijinta kafin karfe 8 nasafe yayi Ahmad yagama yimusu komai nakayan karin kumallo saida yayi dagaske taci domin kunyarsa tahanata sakat shikam dariya kawai yakeyimata da tsokanarta ranar haka nan suka kareshi cikin nishadi dajindadi gami da soyayyar juna Aranar tare suka fita siyayyar kayan abinci dayake akwai dankudi ahannunsa harda karamin cooker gas yasiyamata yayikuma yimata siyayyar kayan kwalliya dana shafa dai dai karfinsa Rayuwar Ahmad da ma'u tazamo abin sha'awa domin kullum soyayyar junansu kara karuwa take yi acikin ransu sun saba da juna sun shaku da juna Ahmad ya iya soyayya yakuma koyarda da ma'u soyayya da sonsa domin idan yafita aiki ta kagu yadawo donma dai karatun littafi yanadan dauke mata hankali kadan BAYAN SHEKARA BIYU Ma'u tazama CIKAKKIYAR MACE data iyarike mijinta zuwa wannan lokaci duk wata halitta da kira ta kammala fitowa Allah yayimata maitsananin daukar hankali musanman tsarin jikinta da akecewa maikirar kalangu Ahmad yakasa gano sirrin matarsa daga karshe yabaiwa zuciyar amsa kawai Allah ne yahalicceta hakan
1⃣9⃣ DAME AKE ADO 3 Yautana zaune tana gogewa mijinta kayanda ta wanke masa tajiyo sallamar maryam maryam taga labule tashigo tana fadin komatar gidan batananne ma'u tamike dasauri tana ihu farin ciki tarungume maryam suna tsallen cikin farinciki ma'u tayi murmushi tana fadin naji dadin ganinki maryam nayi zaton ai kinmanta danine wace ni kinsa makaranta ke hanani zuwa amman yanzu tunda munyi candy ai harsaikin gaji dani kamin nasamu Admission! Admission kuma maryam ma'u tatambayeta cikin da sanyi jiki maryam tabata amsa da eh kinsan babana yanason nacigaba da karatun kamar sauran yayyena dadamuwa ma'u tace kinji dadi daman nice ke niyanzu saizaman gida bansan ahalin danakeba koda ace candyn ma nayi toda da dansauki anangidan ma'u maryam tayini har saida tataya ma'u girkin dare ita ma'un tana sha'awarta ta kammala karatunta ita kuma tana sha'awar ma'u nayadda tayi sa'ar Aure duk da mijin nata bamai hali bane amman suna cikin rufin asiri saigab da sallar magriba maryam tabar gidan amman tatafi tabar zuciyar ma'u damiki wanda tayi niyar amayar dashi yau kota huta kamar yanda Ahmad yasaba dawowa yauma hakan yadawo yakaraso cikin gida yakafe babur dinsa sannan yajanyota jikinsa yamatse gaggawar tameye bayan takaceni kaikadai bamai gutsirarma to meye danna taba kayana kuma za'adamu bar maganar haka jekacire kayanka kayi wanka tukunna harsaida yaci abinci yakoshi suna falo suna kallo sannan ma'u tabijiromishi da abinda keranta alokacin kanta yana kan cinyarsa yana wasa da gashinta suna cikin nishadi yadaga kai ta kalleshi tace yaya akwai wani abu dake damun zuciyata inason gayamaka amma bansan yadda zaka dauki abin ba ya lakace mata hanci yana murmushi yaushe muka fara yar haka dake ma'una kiboye abu aranki yasanya miki ciwon zuciya idan narasaki mekike tunanin zaisami rayuwata? Tayi murmushi saika sake wata matar yargayu tayi kara saboda mintsilinta dayayi wacce mace ce zata auri mutum irina? Idan narasaki nima narasa kaina bayan su abba babu wanda zaikara bani matat aure har abada.........ya isa haka bazan mutu bama saikarigani da shekara ashirin daya yakuma mintsininta yana dariya tasanya ihu tazame tanafadin kai yaya wlh ka iya mugunta mugunta ko gaskiya yaza ayi nayarda na mutu nabarki har shekara ashirin da daya wato wani ya auremini ke ko? Naki wayon rana daya zamu mutu nida safe keda yamma yanda yake maganar babu dariya yasanya tafashe dadariya tana fadin kaji yaya kamar kaleka littafin kadararmu kasan komai nidai bazanmutu dawuriba gaskiya Anji anbarmiki duniya kiyi gadinta amman gayamin abinda kikeboyewa kona samu kwanciyar hankali don har kindagamini hankali yanzu yaya inason cigaba da karatu ne! Gabadaya annurin fuskarsa yadauke kamar baitaba dariyaba hakan yakara haifar mata dafaduwar gaba amman saitaji yace karatu kuma kamar yaya? Tana kallonshi har lokacin tace karatun boko mana dankaga abokan karatuna harsunyi candy nikuwa inata zaman banza wannan kalmar karshen tashigeshi harya kalleta dasauri yana koma maimaita maganar zaman banza fa kikace ma'u zaman auren ne yakasance zaman banza tawayance dafaduwar gaba tace bahaka nake nufiba yaya wai inanufin inazaune haka babu komai ga abokan karatun nawa harsunyi candy yayi shiru yanasauraronta kamar bazaiyi maganaba yakamata kigane shi aure yanagaba da komai garayuwat ya mace sannan inada karfi da halin dazan iyarikeki kiyi karatu amman ayanzu lokaci yakure bazan iya kallonki kinafita kullum dasunan karatuba wasu nagane mini mata dan haka kicire maganar karatu cikin kundin burikanki yanagama fadin haka yamike tsam danufin ficewa cikin dakin amman maganarta tahanashi fita haba yaya kada kazamto irin mazan nan masu daukar mace tamkar baiwa kaima kanayin abinda kakeso yakamata kabani dama kosaudaya ne arayuwata gaskiya banida burin dayawuce ganin nayi karatu yawaigo baki bude jin kalaman dasuke fitowa daga bakin ma'unsa kamar wadda tarubuta cikin littafi tana karantowa amman saiyaga bahaka shidin take kallo kyar kuma tanacigaba dazakulo abinda keranta yaso yakyaleta tacigaba da maganarta amman saiyakula kamar batacikin natsuwarta danhaka dasauri yadakamata tsawa yanafadin kikame bakinki inhar nine mijinki bazakiyiba har abada!

Kuyimin uzuri plss banda lapia ne kuma gashi ina school shiyasa.
Post en yau ma kunga baida yawa.............
Sannan kuma jiya Amal din nuri tace zata para kawo muku ziyar daya bayan daya.
Zata para daga kan masu suna
Rukayya da Amina then Abdullahi da amma pa bani Abdul en ba
Abdullahi yusuf maitama
09034598552
@whatsapp

See translation
3 May 2015 at 10:20 · Public
Save · More
Like
React
Comment
Share
LikeWow66
Write a comment...
Chapter 26 · 0% Book details