← Book details Dame Ake Ado Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 29 OF 49

Sashe 29

Dame Ake Ado Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read

·
Maryam Adam Isah
madalla
Like · React · Reply · More · 10 May 2015
Ukashat A Abbakar
tnx alot
Like · React · Reply · More · 10 May 2015
Usman Aliyu Taller
Tanx
Like · React · Reply · More · 10 May 2015
Usman Mustapha
Muna Bin Ka Bashi Fah
Like · React · Reply · More · 10 May 2015
Abdull Muh'd
Da kyaww
Like · React · Reply · More · 10 May 2015
Ali Baduku
Toh dae
Like · React · Reply · More · 10 May 2015
Hussaina Idris
Weldon
Like · React · Reply · More · 10 May 2015
Maimuna Ismail
Yayi munago diya
Like · React · Reply · More · 10 May 2015
Muhaseen Baba Muhammad
tnx
Like · React · Reply · More · 10 May 2015
Yagana Ali
Lalle aikin gama ya gama
Like · React · Reply · More · 10 May 2015
View more comments…
Free Mode See Photos
Facebook logo
Go To Home
Jamila Umar Tanko Books
DAME AKE ADO part 20.
Yadaga kai afusace Allah yakiyaye saidai kiga wannan bala'in akanki badainiba! Nima din bazata sameniba aniyarka tabika ashe kanaji kayimin banza? Naga kasauya hali dalokacin shigowa gidannan tunda yarinyar nan tadawo kaki zama kaji damuwarta saifishi da kumburin dakakeyi malam yakuma fusata yadago kai yakalli lami damuwarme zanyi bayan wacce nagani manne ajikinta? Aikome yasameta kece kikasaimata da kudinki saita haifamiki shegen kiraineshi bahaka daman kikebukataba? Lami tadaga masa hannu idanunta cikeda masifa tsaya tsaya malam kadaina kiran cikin diyata da shege domin wannan cikin bashege bane da wlh da Ubansa!!! Malam jibril yamike tsaye dasauri yafasa Alwalar yana fadin Au! Kokindaura mata Aurene bansaniba? Wato tayi aure akan aure kenan laifi biyu akanta babu batun aure akan aure auren nan dai guda daya shine akanta haryanzu na Ahmad kuma cikin nasane yasan dahakashi.......malam jibril yafashe dadariya yana kallon lami wacce tafara kuluwa da irin dariyar dayakemata yace wlh nayarda lami bakida hankali yarinyar dabata tare da mijinta tsawon shekaru tatafiyawo amman tasamo cikin shege kice nasane? Ta ina yayimata cikin kokuma tawayar salular zamani? Komeye cikinsa ne idankuma bakayarda ba saikaje kayi tambaya akanhaka tunda tabar gidansa daciki tafita wanda yakwanta mata sai awadannan watanni yatashi kuma shikansa yasan tanadauke dacikin kuma kowa yasan ciki yana kwanciya acikin addininmu dagurin likitoci zamani donhaka dole ya amsa indai bazaka kwatarmata yancita ba nuzanyi duka kotun dake duniyar nan nashiyar shigarta domin kwatarma diyata hakkinta!!!
Yatsaya yana kallonta kyar yanda tadage tanazuba bayani yayi kama dana masu hankali saidai kuma yana tantama tabbas mace kanyi shekaru da ciki kuma tahaihu daga baya indai dagaske Raliya daciki tagudu kuma Ahmad yasan da haka tobabu makawa wannan cikin nasane yadire butar dake rike ahannunsa yakarasa kusa da Raliya dake zaune tana kallonsu yace ke Raliya kisanarda ni gaskiya shin dagaskene kintafi da ciki ajikinki daga gidan Ahmad kokaryace kika shirya kawai? Takarkace baki wlh baba da gaskene wannan cikin na Ahmad ne domin yasan dashi tunkamin natafi ninayi zaton yazube ne danaga yadaina girma saikuma dagabaya cikin wattannin nan naga yana tashi idan kuma shi Ahmad din yamusa muje har asibiti agwada agani za'aga jininsa ne acikina malam jibril yayi shiru hankalinsa yadan soma kwanciya idan hakane lallai yasamu mafita yatsira daga daga abin kunyar dayake tunanin yashiga abaya yakada kansa shikenen bari naje masallaci nadawo saimuyi maganar dayaya inazuwa yadurkusa yakarasa Alwalar yafice daga cikin gidan Raliya tatashi tashige dakin ranta yayi fes domin abinda tatsara yatabbata babu kuma wanda ya isa yakaryatata su ma'u sunacan basusan wainar da aketoyaba sannan umma takibata hadinkai sujajanta abin sai sabgoginta takeyi ma'u takagu mijinta yazo yadauketa kosasami damar tattauna matsalar Raliya dashi
Malam sule yadawo daga sallar magrib yanufi gida da casbaha ahannunsa yana lazimi yajiyo kiran dan uwansa daga bayansa yana fadin yaya! Yaya!! Yaya!!! Malam sule yaysaya cak gami dajuyowa yakalleshi har yakaraso inda yake yamike masa hannu suka gaisa malam sulemanne yafara magana inakashiga ne jibril kwana biyu banaganinka? Malam jibril yashafa keya wlh yaya inawurin yanbuge bugena daman inason muyi wata muhimmiyar magana ne dakai malam sulaiman yace to to! Mukarasa wajen dakalin can saimu zauna suka nufi wani dan tudu dake kofar gidan suka zazzauna dukansu malam sulaiman ya kalli malam jibril yace masa inajinka meyafaru ne?

Abdullahi maitama
09034598552
@whatsapp

See translation
11 May 2015 at 08:01 · Public
Save · More
Like
React
Comment
Share
Like51
Write a comment...
Chapter 29 · 0% Book details