Sashe 30
Dame Ake Ado Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
·
Ihsan Zubairu
Gakiya raliya ta raina mutane
Like · React · Reply · More · 17 Jul 2019
Dauda Yahaya Masanawa
MADALLAH
Like · React · Reply · More · 11 May 2015
Marcus Sebastain Otter
Hmm

Babangida Lawan Miko
Da kyau

Fateemah Hassern Phariey
Hr na kosa akama raliya wlh

Faisal Sa'ad Isma'il
Sannu da aiki

Maman Ihsan
mungode

Rahma Hussain Mai Doki
Thanks

Shamwilu B Abdullahi
Tnxs

Isah Shaaibu
Anayi munajin dadi

View more comments…
Free Mode See Photos
Facebook logo
Go To Home
Jamila Umar Tanko Books
DAME AKE ADO part 21.
Malam jibril yagyara tsayuwa yana tunanin ta inda yadace yafara bayanin nasa canyanisa yace yaya kasan Raliya tadawo gida bayan kwana hudu dasuka wuce kuwa? Malam sulaiman yadan yazabura yace Raliya kuma! Yayi wata doguwar ajiyar zuciya yakara dacewar masha Allahu yaushe tadawo kenan? Yau kwananta 6 malam jibril yabashi amsa yana in ina haba malam jibril amman kakasa sanardani tun randa tadawo din? Amman babu komai tunda kasanar dani yanzu amman kokaro bantabaci da itaba cikin wadannan kwanakin datayi dinba malam jibril yaja doguwar ajiyar zuciya yaya inadan fargabar yanda zanfada maka zuwan nata ne saboda abinda ketattare da ita wato Raliya dai tadawo daciki tsoho kuma.............malam sulaiman yazabura darudani yace cikifa kace jibril!! Ciki dai juna biyu na haihuwa? Ciki nahaihuwa yaya wannan nema dalilin dayasa bakasa sanarda kai harsaida nasami hujjar da zangayamaka don nasan hankalinka zaitashi matuka idan harkaji cikin nata nashege ne amman dayake da ubansa shiyasa nasami karfin guiwar iya tunkararka har nasanarda kai yanzu har lokacin bakin malam sulaiman yanabude tsananin damuwa akan fuskarsa cikin takaici yace Aure kakoma dauramata ne bansani ba dayasanya cikin nata yazama mai uba bashegeba jibrulu? Yanda yake maganar yasanya gaban malam jibrilu faduwa har yaji yanashakkar fadin abinda yayiniyar fadadin saida malam sulaiman yace kaifa nake saurare kacemin cikin nata yanada uba kagayamini waye uban nasa? Malam jibril yagyara zama yace kasan lokacin dabatar gidan mijinta da aurensa akanta baisaketaba.....yayi dan shiru yana kallon malam sulaiman domin yaga yanda yadauki maganar saiyaga yanutsu tsaf yana sauraronshi yacigaba dabayaninsa donhaka malam yaci gaba dabayaninsa koka manta haka yaya? Malam sulaiman ya girgiza kansa tare da fadin A'a banmantaba inasane dacewar Raliya tagudu daga gidan Ahmad batare da yasaketaba injin har izuwa wannan lokacin ma akwai Auren Ahmad akan Raliya Amman duk ba wannan bane yanzu inason naji yanda tasamu ciki halattace ne jibrilu malam jibrilu yagyara zama yana duban yayan nasa eh kafin tabar gidan shi Ahmadu din da ciki ajikinta kuma shi Ahmadu ma da kanshi yasan dashi towai cikin kwanciya yayi saiwannan karon yatashi shine tadawo gida don ashaida tahaifar masa abinsa tabashi malam sulaiman dai yayi shiru yana sauraren jawabin malam jibril saiyaji kamar yashakoshi don bakinciki yarufeshi da duka yarasa dalilin dayasanya kanin nashi yamaida kansa kamar tababbe mara hankali idan yana wani zance yadai daure yace bari natambayeka jibrilu tsawon watanni nawa mace takeyi idan mijinta yasaketa? Dasauri malam jibril yace wata ukku ne yaya malam sulaiman yakada kai itakuma macen da tagudu daga gidan mijinta tsawon shekara biyu ko ukku ma wanne hukunci ne akanta?
malam jibril yayi shiru yana juya tambayar sannan yace wlh bansan irin hukunci daken kanta ba saidai ko idan malamai sunyi jawabi malam sulaiman yace to! Idanhakane kaga baikamata kaitsaye kadanganta cikin dake jikin Raliya dana Ahmad ba domin basakinta yayiba balle tace kwanakin iddarta suncika kuma tare daciki ba.......yayi shiru yanakada kai amman bari nayi shiru nafara jin tabakin Ahmad domin shi ne hakkin komai ke hannunsa konaje wajensa Amman idan kashiga gidan kagayawa Raliya tazauna cikin shiri kafin Ahmad din yakaraso malam sulaiman yamike yacema dan uwansa nasa bari nashiga daga ciki sai anjima yajuya yashige cikin gida batare dayaji abinda dan uwan zaikata cemasa ba malam jibril yabisa da kallo gwiwarsa dajikinsa gaba daya sunyi sanyi saiyamike azabure kamar wanda akatsikarawa allura yanufi cikin gidan kaitsaye babu ko sallama yafada gidan yayi wuri wuri da ido baiga kowa atsakar gidan ba saiyajiyo muryarsu cikin daki saiya juya dasauri yafada cikin daki suna zaune suna zance suna sake sakensu nabanza sukanshi yashigo dakin kamar anjehoshi gabadaya suka dago kai suka kalleshi cikeda mamaki dafargaba lami ce tayi karfin halin fara magana malam lfy babu ko sallama? Yadubi raliya kekuma nazo inason kikara gayamani gaskiya abinda kecikinki nawaye don wlh idan kika maidani karamin mutum sairanki yabaci fiye da yanda kiketsammani kinji nagayamiki ko? Raliya tazunburo vaki gaba ranta abace tace nifa gaskiya nafada wlh cikinsa ne idankuma yamusa nayarda musanya Alkur'ani ayi rantsuwa wanda yayiwa wani karya Allah yatona asirinsa tun a duniya malam jibril yayi shiru yana kada kai alamar ya yarda da abinda tace shikenan sai kizauna cikin shiri dan yanzu Ahmadun zaishigo Raliya tana kallonsu kawai tanata Addu'a cikin zuciyarta akan Allah yasanya Ahmad ya amince har ya amshi cikinnata wayarta tayi ringing dasauri takalli jakarta dakegefenta da sauri saitazura hannunta tadauko tamike tayi kofar fita daga dakin tana danna wayar gaba dayansu suka bita da kallo ganin yanda tafice bata kula da nauyin dake jikintaba Hello Rukky babby ya akayine? Dagacan bangaren Rukky tafashe dadariya tana fadin babby kin makale kinki kiranmu ko? Waime ake cikine akan dankadafen daya makalemiki ne? Raliya tamakale jikin bandaki tana hango gidan taga babu kowa saita ce shegiya saiyau kikanemeni to yaudai za'afara shirin yaki ba'ayi komaiba amman nifa nadan fara shakka kamar bazai amshi cikinnanba......kebanza ce kada kikaraya koki batamana shiri boka yatabbatar mini da lallai saiya amshi cikin nan idan kika fara karaya kuma yaya Za'ayi yayarda ya amsa? Raliya tayi ajiyar zuciya tace bakiji yanda akeyimini tambayoyiba kamar ina gaban mala'ikan kabari masu tambayar tashin hankali ne keduk natsorata wlh Rukky danasani danake kitaho dani? Aida shiri yaruguje domin suna ganinmu tare zasu yarda ribar bariki kikaci harkikasamu ciki kedai kiyi yanda boka yace kidaura layar akancikinki kuma kikuskure bakinki daruwan rubutun dole kowa yayarda fatana dai dazarar kinhaifemasa cikin ki ajiyiyemasa kidawo harka karki yarda sukara kullaki cikin gidannan maikama da akurkin kaji Raliya tace karki damu kawata bari ai itace gadonmu cinmu kuma shanmu bari nakoma sainakira ki dakarin bayani akan anda muka yi dasu takashe wayar tana murmushi amman lokaci guda murmushin dake fuskarta yadauke saboda ganin yayanta musa datayi yafito daga bandaki yanamata wani irin kallo babu ko tantama yaji duk abinda suke tattaunawa dakawarta cikin waya tayi mutuwar tsaye tama rasa meyadace tayi yadaka mata harara yana fadin sakarya kinyi asara raliya amman dasannu zaki gane shayi ma ruwane wlh yakada kai yafice talafe ajikin bango cikinta na hautsinawa tana zare idanu ta shiga ukku amman idan yasan wata aibaisan wataba Acan gidan malam sulaiman ma'u zaune akan tabarma tanacin tuwonta suna fira da ummanta dake gefe ma'u takalli ummanta tace Umma baki kula baba yashigo cikin damuwaba? Kohirar dayasaba yi dani yau baiyiba dakyarma ya iya amsa gaisuwata yashige cikin dakinsa umma tace nagani mana watakila saiyau yasami lbr abinda raliya tazo dashi daman kinsan cikin maganarta yakeyi fitowar malam sulaimance takatse musu hira gabadaya yaran suka kama kallonsa suka fara kokarin gaisheshi yana amsawa hannunsa yana rike da tabarma katuwa Ahmad ne yayi sauri yakarbi tabarmar da kehannunsa cikin girmamawa ya shimfida malam sulaiman yazauna yana kallonsu daya vayan daya kowane daga cikinsu yasha jinin jikinsa domin ganin halinda mahaifinsu keciki bayan angama gaisawa malam sulaiman yaja numfashi yadubi salisu yace kai salisu jeka wajen jibrilu kace yazo shida maidakinsa da raliya salisu yamike dasauri don cika umurnin mahaifinsu can malam jibrilu yashigo lami da Raliya nabin bayansa harda Amina ma'u dasauran yan uwanta sukabi raliya da kallo wacce tazundumo katon hijab kamar gaske Amman Ahmad yakasa kodaga kansa balle yakalleta saboda bakinciki da takaici Abin mamaki saiga raliya na kallon Ahmad dayake akwai hasken wutar nepa tanason tagano yanda yakoma shin yacigaba koyakoma baya? Takasa dauke idonta daga kansa malam sulaiman ya kallesu daya bayan daya sun zazzauna yayi gyaran murya ya kurawa malam jibril ido yafara magana yauwa kamar yanda yafaru dazu jibril yakirani akan maganar Ahmad da Raliya wadda nayi munwuceta abaya amman yau yadawo dawata sabuwar magana wacce yadace kujita daga bakinsa banawaba domin masu salon magana sunce waka ga bakin mai ita tafi dadi yawaigo yakalli malam jibril yace jibrilu kafadamusu irin abinda kagayamin dazu malam jibrilu yayi wuki wuki yana kallon mutane wajen shikansa yanada shakki akan abinda zaifada dil ballesu yanajin kamar ana izashi lallai saiyafada ya kallesu yace eh to akan maganar cikin raliya ne daman wai tace cikin na Ahmad Abdullahi maitama
09034598552
@whatsappne
See translation
12 May 2015 at 08:54 · Public
Save · More
Like
React
Comment
Share
LikeAngry46
Write a comment...