← Book details Dame Ake Ado Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 11 OF 49

Sashe 11

Dame Ake Ado Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read

·
Yahuxa Kabir
hmm raliya abi duniya a sannu
Like · React · Reply · More · 18 Apr 2015
Babangida Lawan Miko
Da kyau
Like · React · Reply · More · 18 Apr 2015
Hassan S Saddiq
ttnx
Like · React · Reply · More · 18 Apr 2015
Shafiu Shanabash
DAME AKE ADO...?
Like · React · Reply · More · 18 Apr 2015
Maman Ihsan
mungode
Like · React · Reply · More · 18 Apr 2015
Rukayya Abba
nice
Like · React · Reply · More · 18 Apr 2015
Kabiru D Shagari
Tnks.
Like · React · Reply · More · 18 Apr 2015
Jameeylarh Dalhart
sannu da kokari
Like · React · Reply · More · 18 Apr 2015
Muazz Alawo
Weldone
Like · React · Reply · More · 18 Apr 2015
Abubakar Ibrahim
Pls my friend be patient, everything will be normal soon
Like · React · Reply · More · 18 Apr 2015
View more comments… Free Mode See Photos
Facebook logo
Go To Home
Jamila Umar Tanko Books
DAME AKE ADO part 7.
duniya tayi mata yanda takeso kenan tsawon sati guda kenan anazaman yan marina agidan babu wani da Raliya dakeyi na zaman Aure hatta shara shiyakeyinta wanke wanke kawai take yi shima dan ita take bata kwanikan da kawayenta dake wuni kullum agidan dayafita aiki sukuma zasu dira basu barin gidan sai dare zuwan Lami nafarko kuma nakarshe shiyakara dagula komai suna daki ita da diyarta sunata kulle kullensu ya iso gidan agajiye yake tubus domin yau bai tsaya hutawa ba kamar yanda yasaba yana rashi daga aiki yayo gida kawai kai tsaye yashigo da babur dinsa gidan Dai dai lokacin da yaji Lami tafito daga dakin Raliya nabiye da ita furucinta nakarshe ne ya doki dodon kunnensa 1⃣2⃣ DAME AKE ADO 2 Yayi tsai yana jiyo ta tana ta habaici da zage zage dukkan kalamanta bakomai bane illa tunin kalaman da mahaifiyarta kegaya masa sanda yana yaro har ya girma bashida abinyi bayan neman tsari daga shaidan dan kada yatunzurashi ya aikata abinda zaisanyashi dana sani agaba yana jin kiran sallah magriba yayi sauri yafice dan bada farali acan masallaci ya zauna yana lazimi har akayi sallar isha I yayi sannan yanufi wani gidan Abinci namasu karamin karfi yaci yakoshi ya jima agurin yana tunane tunane domin yarage dare fatanshi sanda zai isa gidan Raliya matar jaraba tayi bacci don haka sai wajen karfe shadaya yanufi gidansa ya tura kofar a hankali ya shiga yamaida kofar yarufe cikin gida yawuce yadauro Alwala domin dai yau daren jumua ne waton ranar Alhamis daren da Allah kanyi saurin amsar Addua bayinsa don haka yayi Alkawarin kaima Allah kukansa shima yau yazabamasa Abinda yafi Alkhairi yana sallah yajiyo bugun kofar raliya kamar zata balle masa kofar abinda yabashi mamaki biyu ne na farko kofar abude take amman taketa dukanta nabiyu kuma me yakawota dakinsa saidai yakula bazata barshi yayi sallah nan idan har baikulataba dan da karfi take bugun kofar tayi kokarin yin sallam yanufo kofar yadubeta sanda take kallon sa tadaina dukan kofar cikin tsananin mamaki yace lfy takalleshi araine tayi wani tsaki zuwa nayi Amsar sallamata domin nagaji dazama wannan akurkin naka nakula bakada zuciya domin kare yacinye dazai iya dayanzu zaiyiwa Raliya saki dubu sai dai bazai iya baiwa iyayensa kunya ba amman yau yakamata ya nunawa raliya shima fa baya kaunarta ko sau daya cikin kallon isgilanci yace waikina zaton ina zaune dakene dan kyawon fuskarki ko kyawon jikinki kiwata dabia maikyau dana gani agareki kiyi sani kamar yanda kika tsaneni kika kuma tsani aure na kodon inasonki a a kodaya nima haka nakeji harnawa ya linka naki tayi shewa da dariya tana kallonsa cikin tsakiyar idonsa da tsananin raini da wulakanci Ahayye wannan shi akecewa shege yi da maizina kaiko rayiwarka kayace nikam zan iya duk abinda naga dama nadawo natuba nakuma Auru sabanin kai da anriga anrubuto kai shege ne babu kankara shut up stupid yadakamata wata irin gigitacciyar tsawa data sanyaya firgita yaci gaba damagana cikin bacin rai koda nakasance shege wlh nafiki Albarka damutunci a idanuwan kowa dabba shashasha kiyita gorin naki dafadar abinda kikaga dama domin halinki irin na wawaye ne jahilai amman kisani idan har ga hannuna saki yake bazan taba sakinki ba sokuwa kawai yajuya dazummar komawa cikin shagon saidai riko wuyan rigarsa datayi tabaya ne yasanya yakasa cigaba datafiyar tarikeshi katamau tana fadin wlh ba indazaka saika sakeni meye kawai banda naci banason aurenka dolene wlh yawon karuwanci yafimin wannan kalgaggen auren naka zuciyarsa yadinga zillo datafasa afusace ya banbare hannuta cikin zafinrai ya hanbareta tayi taga taga tafadi warwas akasa tayi karo dabango tafasa wata kara domin hannunta yabugu da alama tayi targadema tafashe dakukan azaba ya kalleta dajan ido yana fadin sokuwa kinyadda duka guda zai iya maganinki kisani bawannan rayuwa ce agabanaba tadabbobi inada hankali da tunani idan har kinason rabuwa dani kije can kisami can wadanda suka daura kisanar dasu yamaida kofar yarufe raliya kam dakyar
tatshi daga faduwar datayi tanakuka sakale da hannuta saidai bakinta bai mutuba taci gaba datijara ta Allah ya isa shege tsinanne dan mahaukaciyar kan bola daba asan aslinsaba duk abinda yazo bakinta fadi takeyi afatanta nata tunzirashi yafadi kalmar saki agareta kamar yanda Lami tabata umurni tagayamasa kalaman dazasu tunzirashi amman baice uffanba saidai hawaye

See translation
20 April 2015 at 07:54 · Public
Save · More
Like
React
Comment
Share
Like52
Write a comment...
Chapter 11 · 0% Book details