← Book details Dame Ake Ado Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 32 OF 49

Sashe 32

Dame Ake Ado Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read

·
Ummu Suhairat
Mungode
Like · React · Reply · More · 14 May 2015
Jameeylarh Dalhart
tenxs
Like · React · Reply · More · 14 May 2015
Halima Abdullahi
JAXAKALLAH
Like · React · Reply · More · 14 May 2015
Jermeelerh Muhammad Umar
Tnk Q!
Like · React · Reply · More · 14 May 2015
Sardaunan Telolin BG
tñc
Like · React · Reply · More · 14 May 2015
Ummu-rumaisa Abubakar
MUNGODE
Like · React · Reply · More · 14 May 2015
Nerjer'ert Bint Erbdoullerh
Tnx alot
Like · React · Reply · More · 14 May 2015
Isah Shaaibu
Anayi munajin dadi
Like · React · Reply · More · 14 May 2015
Fatima M Bello
Mun gode
Like · React · Reply · More · 14 May 2015
Babangida Lawan Miko
Ok
Like · React · Reply · More · 14 May 2015
View more comments…
Free Mode See Photos
Facebook logo
Go To Home
Jamila Umar Tanko Books
DAME AKE ADO part 23.
BOOK 4*1
Ma'u kam tana durkushe kankame da kujera saigyada kai take tana nishi, shikuma Ahmad yama rasa mai yakamata yayimata cikin ikon ubangiji tazabga wani irin nishi cikeda kabbara saiga yarinya tafado facal! Ihun yarinyar ne ya ankarar da Ahmad yazura hannu yajanye yarinyar gefe ahankali donyaga kamar zata zauneta saiga mahaifa tafito itama gaba daya ma'u takwantarda kanta ajikin kujera tana maida numfashi Ahmad yarasa maizaiyi saboda ihun yarinyar keyi gamahaifa ajikinta yakalli ma'u yace ma'u mezanyimata ne? Tadan kalli yariyar nima bansaniba yaya kakirawo babar A'ilo dasauri yafice yanufi gidansu babar A'ilo yatarar kofar gidan akulle danhaka yafara bugawa baijima dafara bugawaba suka bude mahaifin A'ilo ne yafito yanatambayar wanene? Yanabudewa yayi arba da Ahmad hankalinsa atashe nan take Ahmad masa bayani yajuya gida yasanarda babar A'ilo suka fito dahanzari suka garzayo gidan Allah yasa baijima dayin siyayyar haihuwaba harda reza acikin kayan kafin karfe dayan dare babbar A'ilo ta kammala komai tagyara maijego da jaririya da kuma dakin Ahmad kam shiya wanke dukkan kayan dasuka baci cikin ransa yanajin son ma'u da tausayinta nakuma shigarsa cikin daren su Umma sukaji lbr donhaka danhaka ana idarda sallar asubah Umma ta iso gidan tun gari baiyi sha ba tatarar da diyarta fes! Ranta yayi tas! Shikuwa Ahmad kwana yayi idonsa akan diyarsa komai dake jikinsa shine ajikin wannan yarinyar ya rungumeta kamar zaimaidata ciki yayita yimata addu'a duk wadda tazo bakinsa Duk wani duba anyiwa ma'u batasami matsalar komaiba sukansu likitici
Sunyi mamaki domin ganin ma'u tanada karanci shekaru amman dai sunsan kowace mace da irinjikinta musamman itada tahaihu durkushe daga karshe dai sunbata magunguna itada diyarta suka wuce gida matan yayyenta dasu yayyen nata dukkansu suna jiran dawowarsu Ahmad saibasu labarin kammanin diyar yake yi anata dariya kowa yakagu sudawo din sanda suka iso gidan yacika da murna da hayaniya akadinga shigowa barka hayaniyar ce tasanya lami da diyanta suka gano wani abu yana faruwa agidan Amina tadawo ranta abace takasayin koda magana lami tadubeta tace malam kigaya mana abinda yafaru mana kishigo sum sum saikace tinkuya tome zangayamikine wai waccan banzarce tahaihu.....lami tatashi agigice cikin firgici tace badai ma'u ba? Itamana sunckawa mutane gida da ihu banza kawai!!! Lami takoma tazauna tana huci kamar zatafaahe da kuka Raliya kam takasa cewa komai sai kallonsu kawai take itakadai tasan metaki cikin ranta lami tsinuwa da baki babu wanda batayiwa diyar da aka haifaba ma'u kam taga karamci daga gurin yan uwanta da mijinta don duk yankudin hannunsa da wanda yake tarawa akan diyar nan yakarar dasu itama hajiya amina tadauki soyayya tadora akan diyar nan kullum saitazo ganinta saitake tunamata da Ahmad lokacin dayana jariri Rashin shigowar lami dadiyanta barka yadaurewa Umma kai kwarai dagaske amman tadanne abin acikin ranta gurin yiwa diya huduba saida akasamu sa insa domin shi Ahmad sunan Umma yakeso asamata itakuma Umma tadage sunan mahaifiyarsa za asanya domin ita akwai sunayenta dayawa Auwalu yasaka sani yasaka itakuwa ma'u babu maisunanta dakyar ya amince da hakan akasanyawa diyar sunan Asma'u saiyakejin kamar mahaifiyarsa tadawomasa son diyar yarika shigarsa Ranar suna anyi suna maikayatrwa namasu rufin asiri anci ansha dai misali wannan abu yakoma konawa lami rai Raliya kam har kuka tayi takunshe cikin daki takasa kolekowa waje datuni itace zatahaifi wannan diyar ta halak tayiwa kanta tabbas tashiga cikin tsananin tada sani wacce hausawa sukecewa keyace Adaren ranar suna ciwo yakumeta cikin daki tuntana abin itadaya hartafara kiran mahaifiyarta lami tashigo dakin sukaci gaba amman shiru babu haihuwa sai azaba tun lami naganin abin wasa ne hartafara tsorata shikam malam jibril tunda yafuskanci abinda kefaruwa yashige dakinsa yarufo kofa da lami taga bahaza taje tabuga masa tanakuka yavude kofar ransa abace yaya akayi lfy dai ko? Cikin kuka tace Raliya zata mutu jibril kataimaka mini yagalla mata harara Rayuwar raliya da mutuwarta duk dayane agurina lami don gwara ma tamutu kona huta da abin gori yajuya yashige dakinsa avinsa yaja kofa lami tafashe dakuka gami dajuyawa dakin da gudu savoda jiyo kuwar diyar tata datakeyi sukacigaba da fama amman har tsakiyar dare shiru shikansa jibril saida yakaraya yaleka dakin halin dayaga diyar tasa yadaga masa hankali kwarai dagaske yagigice yanafadin yayazasuyi? Lami tana kuka tace asibiti za'akaita kawai yadan waro ido agigice asibiti gashi banida ko kwandala kuma shi asibiti saida kudi kinsani

Abdullahi Yusuf maitama

See translation
19 May 2015 at 08:37 · Public
Save · More
Like
React
Comment
Share
Like63
Write a comment...
Chapter 32 · 0% Book details