Sashe 46
Dame Ake Ado Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
Biki ne irin na masu kud'i da gata, abin dake bawa Ma'u bak'in ciki shi ne, ta rasa wanda zai tayata bak'in ciki, don Gidajen 'yan uwanta dake cikin Kwatas d'in nan kowa hidimar Bikin ce a gabanshi, haka Gidan su, haka Gidan Alhaji Nura Kwangila, haka Gidan su Hajiya Ruma, idan akwai mai tausaya mata da nuna mata damuwa bai wuce Hajiya ba sai kuma Ahmad da bai nuna damuwarshi ko zumud'in auren a gabanta sam har ta kanji kamar dole aka yi masa a ranta. Hankalin Ma'u bai tashi ba sai da aka zo d'aura aure taga irin d'umbin jama'ar da aka tara sannan da irin kud'in da yaye ke kashewa da saboda bikin. Sai da aka zo jeren Nana hankalinta ya gama tashi don bata ta6a ganin kaya irin na Nana ba ko cikhn Fim, don Hajiya Batula da kanta ta dinga nuna irin abinda za a yiwa d'iyarta a k'asar Dubai, duk da tana ganin matuk'ar kyau da tsarin gidan sai da ta ranna kanta da taga irin kayan da ake shigowa da su gidan da irin hidimar da ake yi kamar ba a son kud'in.
Shi kanshi Ahmad irin shigar da yak'e yi sai take ganin kamar yanzu yafi k'arfinta, don wasu dakakkun Shaddoji ya yaduka Alhaji Nura Kwangila ya d'anko masa a Dubai, kuma a can Gidan yake shiryawa sai dai ya shigo mata. Ran da aka d'aura aure farin cikinsa ya kasa 6oyuwa dom ganin Mahaifinsa ya taka K'afarsa babu Sanda yana hawayen farin ciki, sannan Danginsu daga can 'yan Liman sun zo, yaga duk wannan taron don shi ake yi, don haka ya gaza 6oye farin cikinsa sam! Wannan shi ne abin da ya k'ara tayar da hamkalin Ma'u don ranar Ahmad bai kula ta kanta ba, tunda ya fice tun safe sai kwanciyar bacci ta dawo da shi Gidan. Can Gidan Baban nasa ya zauna ana ta hira da wasa da dariya da 'yan uwansa. San da ya dawo ya tarar da gidan cike da mutane, don haka kai tsaye 'Dakinsa ya wuce ya watsa ruwa ya fito yana shirin kiran Ma'u sai kuma ya kama Waya da Nana data kirashi. Anan ya shantake har bacci ya d'aukeshi bai nemi Ma'u ba. Yana tashi da safe ma da shirn fita yafito, kasancewar Abokinshi Jabir yashir yamasa'Yar walima suda Abokansu da suka yi Karatu, san da ya riga 'Dakin Ma'u don yin magana da ita aka ce tana Wanka, shi kuma ba zai iya tsayawa jiranta ba, saboda an dameshi da kiran a Waya, don haka ya juya ya fice. Wannan abin ya k'arawa Ma'u tsoro a ranta har take ganin tata ta k'are guqin Ahmad, ba shi da sauran lokacinta, kuma yanzu bata k'ara ganinshi a Gidan ko jin Wayarshi ba har dare sai 'yan kawo Amarya suka fara jerin gwano da Motoci, tun tana iya ganin adadin motocin da suke ta zuwa har ta kai ga gaza yin hakan, harabar Gidan k'ato ne zai iya cin motoci k'anana hamsin, kuma 6angare Nana da Ma'u daban, akwai 'yar tazara mai nisa ma. Asalin Gidan Alhaji Nura Kwangila ne da ya 6ata shekaru yana ginawa ya bai wa Ahmad da zummar shi zai k'ara gina wani Gidan nasa. Gud'ar kawo Amarya da ake yi kamar cikin ran Ma'u ake yinta, gashi lokacin babu kowa a Gidan, duk jiya aka zo mata, daga ita sai musu Aiki sai ta fashe da kuka ta had'a kai da bango tana kuka. Gabaki d'aya Gidan yayi mata zafi da kunci,
Babu abinda take so illah ta fita ta barshi ko yata huta. Tana nan har 'yan kawo Amarya suka watse. Can wajen k'arfe goma da 'yan mintuna Ahmad ya iso Gidan. Kai tsaye 'Dakin Ma'u ya nufa, ya sha mamakin ganin bai ga komai akan fuskarta ba na 6acin rai, don ita kad'ai ta san abin da ta k'udurce a cikin ranta. Ya d'an zolayeta tana murmushi ya buk'aci suje sashin Amarya tace ba dai yau ba sai gobe. Ya ajiye mata kasonta da ya shigo da shi yayi mata sai da safe ya nufi sashin Nana cikin d'okin da yakasa 6oyuwa akan fuskarshi don yau kusan tare ya yini da nana, Kwalliya ta dinga yi ta tsumashi k'warai da gaske, wannan abin ya yiwa Ma'u ciwo k'wari da gake, yana fita ta k'ara fashewa da kuka. Wai yau Ahmad d'inta ne ke nuna zumud'in akan wata mace ba ia? ta dinga kuka, kusan haka ta kwan da damuwa. Shi kam Ahmad yana shiga 'Dakin Amaryarsa ya d'an zolayeta tak'i sakin jiki sai ya sureta cak suka yi ban'aki yin alwala idnta a rufe da kunya. A gsky a matse yake da Nana don tun randa ya ganta kusan tsirara sha'awarta ta gama nuna a cikin ranshi, don haka suna idar da Sallar ya fara nuna mata buk'atarshi da yake itama ta jima da jiran wannan lokaci bata yi wani nok'e- nok'e ba ta bayar da kanta. Abin da ya bashi mamaki bai wuce ganin bai sha wata wahala kamar yadda ya sha akan Ma'u ba, nan da nan yaji ya gamsu. Bayan ba haka yake so ba, yayi kykkyawan shirin da zai yi yanda yaso, sai dai bai samu ba yanayin shekarun Mace 'yar shekar 16 17 da mai shekara 23 da 24 akwai bambanci, don ita 'yar 17 komai nata k'ank'ani yake bai saki ba, sa6anin na wacce ta d'an yi shekaru 20. Sannan kuma a daren ya fuskanci Nana tana da tsawon buk'ata, sai yayi mamakin dalilin da sanya ba tayi aure da wuri ba. Ko da yake da alamunta bata ta6a yin mu'amala da wani na.
3 November 2015 at 10:02 · Public
Save · More
Like
React
Comment
Share
Like38
Write a comment...
·
Samira Umar
DAMAHAKA SUKE
Like · React · Reply · More · 4 Aug 2019
Abdul Zuhra
Mun gode allah ya kara kaifin basira

Usman Aliyu Taller
Godiya mai yawa
Like · React · Reply · More · 3 Nov 2015
Rukayyah Abk
tnx
Like · React · Reply · More · 28 Feb 2017
Ibrahim Ubali
GD

Binta Binta
Muna godiya
Like · React · Reply · More · 27 Feb 2017
Muazz Alawo
tnks

Abubakar Ibrahim
Good

Isah Aisha
Hmm ai maza dama haka suke mtswwww

Hafsat K Dawud
Godiya muke

View more comments…
Free Mode See Photos
Facebook logo
Go To Home
Jamila Umar Tanko Books
DAME AKE ADO 4**21