Sashe 10
Dame Ake Ado Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
13 April 2015 at 09:38 · Public
Save · More
Like
React
Comment
Share
LikeSadAngry78
Write a comment...
·
Halima Ibrahim
Allah yabiya
Like · React · Reply · More · 13 Apr 2015
Zuhra Maigari
TANX,amma dan Allah adinga mana posting kullm.
1 · Like · React · Reply · More · 13 Apr 2015
Bernges Kanu
duk maisan group din hausa novel na whatsap to yamin magana ta account dina dan samun shiga group din

Ya'aqub M Sabo
Hm daman can ummey bason ahmad din take b . Da tanasonsh jin cewa shi shege ne bazai sauya ra'ayinta ko taji cewa za ta iya wulakantashi b. Kawai tanunamasa halinsu na mata wato yaudara hakan na nuni da cewa koda ya aureta taji shi shege ne cewa zatai yasaketa. Kugyara halinku mata. Daga SULEIMAN MUSA SABO COPING.
Like · React · Reply · More · 14 Apr 2015
Musa Yusuf Shariff
Thanks

Khadija Haruna
Thnks

Jabeeru Inuwa
thanks alot

Adama Adam Maidala
kash na so ace an hadashi aure da Asma'u

Nabanje Samaila Saidu
Allah abin godiya
Like · React · Reply · More · 24 Apr 2015
Bala Sani Hafsat
Tnxxx

View more comments…
Free Mode See Photos
Facebook logo
Go To Home
Jamila Umar Tanko Books
------>DAME AKE ADO part 5.
8⣠DAME AKE ADO Karfe biyar daidai motonci daukar Amarya suka iso Raliya tayi wanka duk da batayi wata kwalliyaba amman tayi fes domin wata yayar Lami takama fada tanafadin tunda akadaura ya kamata su watsarda makaman yakinsu surungumi kaddara yaushe za ace akai amarya haka wannan yasanya tadan kimtsa idonta kemadagas babu alamun kunya itakadai tasan tanadin datayiwa Angon nata narashin mutunci buhu buhu haka akawuce gidan mijinta da ita saiwajen karfe 9 nadare Ahmad yagama kammala shirya kayansa tsaf cikin jakarsa don haka rataya kawai yayi yanufi gurin Ummansa tana zaune arumfa dasauran yan biki basu watseba yadurkusa yanagadin Umma zanwuce inabukatar Adduarku idan nayimuku wani abu kuyafemin don Allah yasunkuyarda kansa jin muryansa tana rawa tamkar zaifashe dakuka idanuwan Ummansa sunciko da kwallah tanajin kamar zata rabu da dantane har Abada Allah yajarabeta da tsananin son Ahmad bata son Abinda zainisantasu saigashi yau Aure zairabasu tayi shiru tsawon lokaci sannan tadaga kai ta kalleshi yana tsugunne kan kafafuwansa Kansa yana kasa Tunda nake dakai banta ganin wani abu na ashsha kona kaico agarekaba nasan Raliya zata iyayin komai domin ta tunziraka ta kuma hasalaka banason jin komai daga gareka sai alkhairi kada kayadda wani abu nabacin rai yafito daga wurinka kayi komai domin kafarantawa" babanka rai kiyayyar mace takaitacciya ce wata rana zata daina ranar daza awayi gari kunfara tara zuria shikenan komai yazama tarihi Allah yayimaka Albarka idanuwansa suka dinga zubdaí ½í¸ inama yanda yake da iyaye nagari sukai masa fada yaji Raliya ma tanada su da Aurensu yazauna lfy daga can saman kansa yaji umma nafadin tashi kaje kada dare yayi Allah yayi maka Albarka yamike sumu sumi yana fadin Amin yawuce shikenan kyau zai bar gidansu zai bar cin abinci Ummansa ya isa kofar gidan nashi da babur dinsa yasauka yatura kofar ga mamakinsa sai yaga kofar abude take donhaka yatura babur dinsa yashiga tundaga tsakar gida yafara jiyo kugin radio ankure wakokin turawan zamani mamaki yacika shi domin dai daga dakin dake kulle wakokin suke fitowa yasan wannan dakin baccin Raliya ne yakada kai yanufi dakinda aka jera kujeru aciki domin yasan dakin da raliya take bazaisamu damar kwana acikiba ko bata rufo kofarba balle dakin abame yake ma har ya kwanta akan kujera yaga dacewar yakoma shagon gidansa kawai da kayansa ya zauna nanne dakinsa da asuba yatashi ya nufi masallaci tayi sallah yadawo yafara lazimi kamar yanda yasaba daman baisanya ran raliya zata tashi tayi sallah ba domin yasan batada wannan tarbiyar sai wajen 10 nasafe take tashi ai kuwa yau dinma hakane saida rana tatake sannan tatashi lokacin tuni yadade da karyawa domin flask yadauka yaje yasiyo musu shayi dayasha yabar mata nata aflask duk da yanacan daki yana hangota ta windo yaga tafito amman abinda yabashi mamaki har karfe goma raliya bata fitoba kuma gidan ba irin na yangun nan bane mai bandaki aciki balle yace tayi Alwala aciki can saiyajiyo sautin radio ansa kidan jiya naturawan zamani yaso yashareta amman sai yatuna yanzu hakkin raliya da tarbiyar ta duk suna kanshi dole yatunatar da ita gaskiya don haka yamike yanufi dakin nata yatura kofa dasallama tadaga kai cike da tsananin mamaki tana dubansa shikam yanayin daya taddata ne yasanyashi tsananin firgita da rudewa domin wata yar figigiyar rigar bacci ce ajikinta dukkan surarta tana waje jikinnan nata yayi jajur tasha man kanti gashi tana kan kurciyarta saiwani sheki da sulbi fatarta keyi 9⣠DAME AKE ADO Wani abu yadinga jin yanaimasa yawo cikin kanshi saboda baitaba baitaba ganin wata mace cikin irin wannan yanayiba yayi masa wani kallon banza sama dakasa tana yatsina fuska tace inazaton kayi batan kaine ko malam yanayin yanda tayimasa maganar yayi gaggawar dawo dashi cikin haiyacinsa yayi kokarin tattaro jarumtakarsa da nutsuwarsa yasanya akan fuskarsa duk da zuciyarsa tayi kokarin bijirema hakan sannan yayi kokarin zakulo abinda yakawoshi inatasau raren ganin kinfito kinyi sallah asuba saikuna naji kin kunna radio ma alamar bakida niyyar gaida ubangijinki Tayi dariya tayi shewa tayi masa irin kallon da akeyiwa yantasha Au ashe fa Ustazu aka kakaba mini ko? Wai kayi zaton zuwa nayi zama agidanka dan Allah dubeni kadubi fatata aikasan banyi kalar dazan iya zama acikin wannan gidan kirar talakawaba talauci yahaifeni nakuma yadda nazauna natayu acikinsa amman bazan yadda na dauwama har nakare rayuwata acikin saba batun sallah kuwa kada ka matsamini domin ba kabarinmu dayaba bakuma bazo zama bane jira nake kashigo kabani red card dina Ransa yabaci ainun banda kaddara me ye hadinsa da Raliya komai jahila bata iya komaiba sai wauta amman ace itace matarsa takuma zage tana zaginsa haka yayi kamar yakara magana saiyaga rashin dacewar hakan danhaka yajuya da zummar ficewa saiya jiyota daga bayansa tana fadin malam fitafa bata kama kaba gwara kasallameni tunban yagama rigar mutuncinkaba baikulataba yafice domin tunaninta irin na dabbobine idan yaci gaba dajinta komai na iya faruwa kawai sai yafice daga gidan yaukam abin yafi najiya domin tundaga kofar gida akejin sautin kida yashiga da sallama badon yasan zatajiba sai domin mutanen boye abin mamaki saiya hango takalmi barkatai na mata dakuma hayaniyarsu anata shewa ga tukwane da kwanuka Nan anyi girki anbata gidan yayi faca faca harda garar abban
See translation
18 April 2015 at 11:18 · Public
Save · More
Like
React
Comment
Share
Like50